INTEESAR 3

yasa taji kunya ta kauda kanta da sauri, wae
Aliyu take ma wnn maganar? Ita bata ma
sani ba, ya matso dab da ita ya tsaya har
tana iya jiyo numfashinsa a bayanta ya rike
kugunta yace “wnn waist din naki xae iya
daukar twins?,” ta bar wajen da sauri nn da
nn ta tsorata xae yi magana ta riga sa da
sauri tace “Yaya yunwa fa suke ji ko,” bae ce
komai ba sae kallonta da yake, ta daga bbyn
xata yi kiss dinsa ya dakatar da ita da sauri,
snn ya karbe shi ya kwantar gefen dan
uwansa, tace “yaya baxa a basu abinci ba,”
yace “sae xuwa karfe sha biyu na dare,” ta
wara ido tace “sbda me yunwa fa suke ji,”
yace “eh xa ayi ta basu ruwa” kmr xata yi
kuka tace “to waye xae dinga basu kace
mamarsu bata farfado ba,” ya daka mata
tsawa “ke da’alla kar ki dame ni” yyi tsaki ya
shiga daki, ta bisa da kallo snn ta tabe baki
ta koma kujera ta xauna, wata nurse ta
shigo rike da mug a rufe tana kallon
Inteesar tace “doctor fa? Ya shigo?” a dari
dari take tambayar, Inteesar ta gyada mata
kai, nurse din ta ci gaba da tsayuwa har ya
fito sanye da kananan kaya, yana kallonta
yace “wathappen” tace “coffee sir,” ya daka
mata tsawa “to kaina xaki daura ko me,” ta
karasa kusa da table ta ajiye ta fita sum
sum. Ya bude abincin da aka kawo ma
inteesar yana kallonta yace “meyasa baki ci
ba,” tayi kamr bata ji sa ba, ya rufe ya koma
kan table dinsa ya xauna kan kujera ya bude
coffeen ya shiga sha, hka yaran suka dinga
kuka Inteesar taji kmr ita ma tayi kukan, ta
kasa jure kukan nasu tace “yaya kuka fa
suke,” ya kalleta yace “cnt yhu see they re
under medication,” bata sake cewa komai
ba bayan kmr minti sha biyar ya kira nurses
su kashe wutan su fita da su, inteesar ta bi
su da kallo kmr xata bi su suna fita ta bata
rae ta juya tana kallon Aliyu taga kallonta
yake yana murmushi, ta dauke kanta da
sauri, karfe takwas da rabi suka bar asibitin
bayan ya kaita ta kara ganin yan biyun da
mamarsu, ya biya ta eatry ya siya masu
abinci snn suka kama hanyar gida, gidan ba
kowa duk sun watse sae kamshin turaren
wuta ke tashi, ta haura sama ta bar sa nn
falo shima ya bi ta a baya, spare key Aliyu ya
dauko ya bata na dakinta don su Anty
Nafeesa sun tafi da shi, dakin safeena ma a
kulle yake ta tabe baki, ta bude kofar
dakinta, ba shiri ta koma baya da sauri tana
kallon dakin da mamaki kadda cikin dakinta
aka yi ma safeena jere, ta juya tana kallon
Aliyu da ya fito daga dakinsa yana kallota
yace “Abba ne ya ba kansa wahala ya bata
kudinsa shi me ‘ya,” ya sauka kasa ya barta
nn, sababbin funitures masu rae da lfya
wanda suka fi na da ne a dakin nata, ashe
su Anty Nafisa abinda suka xo yi knn, ta
karasa cikin dakin a sanyaye, bbu abinda ba
a canxa ba a dakin. Tanaxaune gefen
gadonta bayan ta fito daga wanka ta sa
kayan bacci tayi jigum ta ma rasa abinda ke
damunta ya shigo dakin ya ajiye mata ledan
abinci ya fice. Ranar friday da yyi dai dai da
Ana gobe daurin auren Aliyu da safeena
ranar da kuma xa suyi dinner, Inteesar na
kwance a daki da rana duk ta rasa kanta
kmr wata mara lfya, rabonta da Aliyu tun
ranar da ya ajiye mata abinci ya fice sae dae
taji shigowarsa da fitarsa, Zainab da kursum
kadae ke xuwa debe mata kewa, taji an
bude kofar dakinta a xatonta su ne, Aliyu ya
shigo dakin ya xauna gefen gado yana
kallonta yace “mantawa nayi jiya bamu je
party da ke ba” bata ko kallesa ba bare ta
basa amsa, ya tabe baki ya ajiye mata dan
box karami irin na jewelries yace “tunda
kince ba kya son kaya ga wnn, don banso in
shiga hakkinki,” ta juya tana kallon box din
ya bude mata, Zinari ne dan kunne da sarka
har da xobunaye biyu, tayi tsaki tace aikin
bnxa me xanyi da wnn gantalin kadae je ka
kara mata don wanda ubana ya sa min a
kayana ma ba damuwa nayi dasu ba bare
wnn, ku wnn ya dama” ya mike tsaye
fuskarsa daure yace “ni kike gaya ma
magana,” ta fashe da kuka tace “an gaya
maka din wlh ka fitar min a daki,” yyi
murmushi ya dauki box din ya fita daga
dakin, tasulale kasa tana kuka ssae da bata
san dalilinsa
.
ba, karfe bakwae suka shigo gidan da
abokanansa suka shirya suka wuce dinner.
Har
Aliyu ya shigo gidan karfe daya idon
Inteesar biyu,
ta kasa bacci, hka kawae ta samu kanta da
fashewa da kuka har da shessheka, har
kusan
karfe biyu tana xaune bbu alamar bacci a
tare da
ita, taji an tura kofan dakinta a hankali ta
juya da
sauri suka yi ido hudu da shi ta kauda kanta
da
sauri ta mike xata shiga bathroom yyi
hanxarin
rikota ta fashe masa da kuka ya rungumeta
.
Inteesar ta shiga turasa yaki sakinta, har
suka isa kan gado ya xaunar da ita shima ya
xauna yana kallonta ya dago kanta a hankali
yace “me ya hanaki bacci har ynxu,” ta
dauke kanta har lkcn tana hawaye ta mike
xata bar wajen ya rikota, a hankali ta shiga
rera masa kuka ya rungumeta yace “ina son
jin kukan ki har wani ddi nake ji idan naga
kina kuka,” ta turasa da karfi xata mike ya
rike ta gam yace “not until yhu tel me y yhu
re cryn,” ta fashe masa da wani kukan abun
tausayi ya daga ta ya kwantar da ita kan
gadon ya kwanta gefenta ya rungumota
snn ya kashe wutan dakin, ajiyar xuciya
kawae take, a hankali yace “don xanyi aure
shine kike kuka,” xata yi magana ya rufe
bakinta da sauri, yace “warce xata haifa
mana ‘yan biyu xan auro, kinga sae kiyi ta
raino tunda kina son su,” bata ce komai ba
ya daura bakinsa kan gashinta yana kissin
dinshi, a hankali ya kai hannunsa kan
cikinta yana shafawa kmr mae mata rada
yace “xaki iya na baki yan biyun ynxu?” a
tsorace ta rike hannunsa da sauri tace “A”a
wllh baxan iya ba,” a hankali yace “plss,”
muryarta na rawa tace “No plsss” ita kam
1st nyt dinsu kawae take tunawa da irin
wahalar da tasha har da suma har abada
bata fatan ya sake kusantarta, ya kankameta
murya can kasa yace “to yi baccin ki,” suna
nn a hka har bacci ya dauke ta, ranar dae a
hka suka kwana tana jikinsa kuma ranar ce
rana ta farko da ya kwana a dakinta,
washegari da yyi dae dae da ranar daurin
aurensu da safeena, da asuba ya kwantar
da ita a hankali ya shiga bathroom dinta yyi
alwala, ko da ya fito ya tarda ta xaune kan
gadon tayi tagumi, ta mike ba tare da ta
kalleshi ba ta shiga bayin ita ma tayi alwala
ta fito ta tar da shi yana jiranta, a tare suka
yi sllhn, rana ta farko knn da ta bude baki da
safe ta gaishesa ba tare da ta kallesa ba
yana murmushi ya gyada mata kai kawae, ta
mike xata bar dakin ya kamo hannunta yace
“ina xa ki,” ta sunkuyar da kanta bata ce
masa komai ba, ya saketa ta fita, falo ta
sauka ta shiga mrnin duties dinta, ba ita ta
koma sama ba sae kusan karfe tara,ta tarda
shi kwance yana bacci, wanka ta shiga ta
fito ta gama shirinta ta fita daga dakin ta
koma downstairs, bata ba kanta wahalan
hada breakfst ba don bae taba cin girkinta
ba, tayi kwanciyarta a falon don neman
yunwa tayi ta rasa, karfe sha daya taji mai
gadi ya bude gate ta mike ta isa jikin kofa
taga ko waye ya shigo, motoci biyu ne suka
shigo gidan abokanansa kusan su biyar
suka fito, da yake kofar a bude yake
komawa kawae tayi ta kwanta, suka shigo
gidan da sallamarsu duk suna sanye da
fararen shaddodi, ta kara volume din Tv ta
mayar da hankalinta kan TV, tsokanarta
suka shiga yi suna dariya “uwar gida ke
kika rike ango har ynxu yaki fitowa kuma
kika sa ya kashe wayoyo ko to ayi hakuri a
sakar mana shi muje gun daurin aure,” bbu
yabo bare fallasa tace “ku dae tambayesa