INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

INTISAAR BOOK ONE
.
Khaleesat haidar.
A gajiye ta shigo gidan hade da kullo gate, ta
nufi sashin su ba tare da ta kula da mutanen
dake tsakar gidan ba, bare ta gaishesu,
“lallai
yarinya nan kin rika… Ta juyo da sauri tare
dadawowa da baya tace “kuyi hakuri ban kulabane
wallahi, ina yinin ku?” wata farar mata mai
matsakaicin jiki tana linke kayan shanya tayi
tsaki hade dace “ai bamu ba, wataran mahakaxaki mance da uwarki, munafukar Allahkawai,
bace mana da gani, ta tsunkuyar da kai takasa
wucewa, don ita har ga Allah hankalinta nebayawajen amma tasan baxata iya fidda kantaba.
Dan haka kawai sai ta kara maimaita “kuyihakuri”
kawai. Tabe baki ta xaunen tayi tare da mikewa tace “banxa Agola kawai, tayi sashinta tashigetare da banko kofa, itama farar hakan tayimata
hade da cemata shegiya tayi nata sashin.
Jikintaa mace ta karasa palon nasu, momynta dake
kwance tana karatun Adduo’i, ta dubeta bata ce
komai ba ta kau da kanta, ta nemi guri taxauna
tare dacewa ” ina yini momy, momy ta mikexaune tana dubanta tace me ya faru
Intisaar? Ta
kirkiro murmushi tace bakomai momy, batasakecemata komai ba, sai ca tayi “ya mai jikin?”
tacejiki da sauki sosai, hajiyarsu tace kila gobema asallamesu daga Asibitin, momy tace “to Allah
yasauwake, kiyi sallah ga abincin ki can arufe,”
tace to sannan tashiga bathroom tayi alwala
tafito, tana idar da sallan ta jawo abincintata fara ci, “momy ina ihsaan,? Momy tace taje
kitso
tare da mikewa tashiga bedroom dinta,
Intisaar
na gama cin abincin ta fita da kwanukan ta
dawo, ta watsa ruwa, sannan tace wa
momy ta
tafi wajen Innah. A hanya suka hadu daZainab,
Zainab ta dubeta tace “har kin dawo dagadubiyan?” eh na dawo daxun nan, ban madade dashigo wa gidan ba, tana magana ne tana
tafiya,
Xainab ta dan kwala mata kira hade dacewa
“wajen innah xaki ne?” eh can xani me yafaru?
Ok kice ta bani dambu na, dan daxu kursumtace
min ta siyo mata dayawa, intisaar tace tokixomuje mana, “aa Hajiya ta aikeni ne ” toshikenan
idan ban manta ba xan karbo maki, xainab taharareta da wasa tace “xaki gane kuranki nekuwa
idan kika manta” intisaar bata ce komai ba, ta
wuce tana dariya. Cikin gidan innar tasutake,
dan babban gida ne na gaske. Tana isasashin
innar ta ganta xaune a bakin kofar falonta, tanakulla magunguna, intisaar ta hade rai tace”wai
innah bakya gajiya da daure daurenmagungunada kunce kuncensu ne, innah ta hade raiitama
tace “to dan gidanku ba duk dan saboda kunakeyiba” intisaar ta gyara xamanta tace “to ina
dambuna da xainab innah? Da sauri ta juyotanaduban intisaar din tace “oh ni Rahmatu
nashigauku, to yanxu uban wa yace maku na siyadambu,?” intisaar ta tabe baki tace “cinye
kayanki innah, sannan ta mike ta shigepalon tayikwanciyarta.” daga waje taji innah na cewa
“inatakwarata?” ta yi shiru kamar baxata amsa ba,
Saikuma tace “tana wajen kitso,” to meyasabakikawota nayi mata ba.? “Ke har wani kitsokika
iya innah.?” innah bata sake cewa komai bahartagama abinda takeyi ta shigo parlon. Sunjimasuna hira da inna, har aka kira maghrib ta yi
salla,
sannan ta diba abincin da fadila ta kawowainnahtaci. Ba ita ta bar sashin innah ba sai wajen
karfe goma saura, bayan ta dibar wa xainabdambunta itama ta debi nata, tayi mata saidasafe ta kama hanyar sashinsu, duk da tsakargidan da haske sosai dan ko ina kwan fitila
ne.
amma gabanta faduwa yake yi sosai,da sauri ta karaso gida ta bude kofa ta shige tare dakullewa, momy ta dubeta tace ” ke da waye
haka,?
Tayi dariya tace bakowa, momy tace to yayi.
Washegari bayan sun karya ita da kanwarta
Ihsaan suka je goudan Abba, yana xaune aparlonsa yana sauraren labarai suka shiga,
kursum na xaune a kasa ta hade rai, daalamarabu take jira. Ya amsa masu yana murmushi, ya
dauki ihsaan yace “mamata yau kin tashi da wurikenan, sannan ya dubi intisaar yace ke kikayimata
kitso ko inna? Tayi dariya tace a’a saloonakayimata,” to yayi kyau, ya dubi kursum yace”yauwa
ina jinki, Tace dama Abba gyaran gashi xanje asaloon, yace nawa ne? Dubu biyu ne Abba,
yaxaro ya bata, sannan ya dubi intisaar yaxaro
dubu biyun ya mika mata yace “ke ma kigyaragashin naki, sai kuje tare,” tayi murmushihade
da godiya, kursum ta dubeta cikin tashin hnklidatakaici, sannan ta mike tace ngd Abba, ta
fice.
Intissar ta da da yi masa gdya sannan takamahannun kanwarta suka bar parlon. A hanyasukahadu da Hajiya tsaye suna jiranta, gabnta yyi
mugun faduwa, ta daure ta karaso bakintanarawa tace “ina kwana hajiya…. Ido ta xaromata
tace “ban kwana ba dan ubanki, da sauriIntissarta mika mata dubu biyun dake hannunta, takarbe
kuwa, sannan tace “bnxa kawai, sukayigaba daita dasu kursum, kursum tayi mata gwalotare da
fashewa da dariya, ita dai bata ce komai bata
kama hannun kanwanta suka yi sashinsu.
Ihsaantace, “amma anty ai ke Abba ya ba wa kudinkika
basu?” intisaar tayi mata murmushi tace ai nasu ne dama, sannan ta ja ta suka shigepalor.
Momy na shara ta karbe ta karasa sannan
ta gyara gidan, ta kwaso kayanta tana guga.
Ihsaan na jikin momy suna kallo, tace
“momy,daddy yace kitso na yyi kyau wai, momy tayimurmushi tace “sosai ma kuwa” intisaartace
“nima ae irin shi xanyi,” to ba kin ba sumomynanty Xainab kudin ba, momy ta dube intisartace
“wani kudin?” nima bn san mata ba. Ihsaan tace Abba ne ya bata two thousand yace tayikitso
shine momynsu khadija ta karbe, momy tamikeba tare da tace komai ba ta dauki hijab tace”idan kin gama gugan ki dauki kudi ki siyogolden
morn tun daxu ihsaan take so kuma bbu, ni
xanje
na gaida innah, ihsaan ta mike tace momynimaxan biki, eh dama tare xamu ae daukohijabin ki,
suka fice tare. Intisaar ta cigaba da guganta. xainab ta shigo, ta dubeta tace inadambuna, saida ta ja mata rai sannan ta dauko ta bata
tanadariya, xainab tace amma ke kka dibar minko?
Eh nima ga nawa can, xainab tace shiyasanaganshi dan kadan, intisaar dai bata ce matakomai ba ta karasa guganta ta kashe dutsengugan ta kai kayan daki, ta dawo ta dubixainab
tace yau baxa kiyi kwalliyan friday bne?
Tace “uhum bari ma ki ga, aikena pa hajiya tayi.
Tayi hanyar fita, intisaar tace ina xaki,?
Supermarket!
Tace ba tare da ta kalleta ba, tace jirani nimaxan siyo golden morn yanxu, ta daukokudin da
hijab suka fita ta rufe kofa, xainab tacemomytana wajen innah ne, yea tana can, sukakamahanyar supermarket. Da kafa suka taka dan
bawani nisa sosai, sai da intisaar ta rakatagidansukawarta dake Area din ta karbo litattafaisannan
suka kama hanyar gida. Umma suka gani atsakar gidan ita da ‘yar ta Rahmatu tanamatatsifa, intisaar ta gaida ta, bata ko kalla indatake
ba bare ta amsa, ta dubi xainab tace ke danubanki ba aikenki hajiya tayi ba kika biwannangantalalliyar ku ka je gantali koh? Xainab tayatsine fuska ta danyi tsaki ba tare da tace matakomai ba ta nufa sashinsu, intisaar taisashinsuita ma da saurinta.
… Tana shiga parlonsu ta tar da ummanta
tana shiri xata fita, tace “momy ina xaki?”
momyba tare da ta kalleta ba tace “inda kikaaikeni”
sai da ta gama shirinta tsaf sannan tacexasu je
dubiya da innah… Wayan intisaar yyi kara tadauka tana cewa “kar dai har kun dawosamira?”
daga can bangaren samira tace nace makiaetare xamu, ni ga ma ni a gate dinku kiyimaxa kishirya, tace mata “Allah karki ba kankiwahala ni