HAUSA NOVELINTEESAR Complete Hausa Novel

INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

mike tace “inna ni dae sai da safe bacci na keji,”

kamar warce ta tuna abu kuma tayi saurincewa

“au na manta a nan xan kwana, sannan tashigedakin inna,” sae da tayi wanka tayi shirin

Baccifaruuq ya kirata, sun jima sosai suna waya daga bisani sukayi sallama ta kwanta.

.

…. Yau wajen watan su Hajiya uku basagidan, bbu yanda momyn intisaar bata yi daAlhaji ba amma yaki hucewa, inna kuwaidan kana son ganin bacin ranta kayi matamaganansu, ko kayi nuni da cewar tayihkuri tabar Abba ya dawo dasu, nan da nan xaku Batada ita. Yau Aliyu ya cika sati hudu da dawo

wa,har ya gaji da yi ma Abbansu magiyan yabaruwarsa ta dawo gidan, Anty nafisa ma taxo

tayima inna magana da ta fuskanci abinda akeciki,amma tace lallai sai sunyi shekara daya agidaniyayensu, abun yana damun Aliyu sosai,xainab ma harta fara damuwa, ita kuwa fadila daman satan hanya take yi taje wajen mahaifiyar ta suyi ta sake sake da kwance kwance.

Yaukam abin ya ishe Aliyu yaje suyi tata kare da inna,tana xaune gaban akwatin talabijin waetanakallo, intisaar tana daki lkcn tana kwance,

Aliyuya nemi gefe ya xauna yace “inna wajen kinaxo,”

tace “to sannu da xuwa” ya danyi tsaki yace “nifa inna na gaji da rashin uwata a wannangidan, ke waye ya raba ki da danki da harxakirabamu da uwarmu sbda wani dalilinbanxa, toni de na gaji wllh, idan xaki kira danki kiyimasamagana ya maido min da hajiya ta gidannan to,idan kuma ba hka ba wllh na bar gidan nansaekun sake ganina, ta juya tana kallonsa tace”kwantar da hankalinka, uwartaka tacidarajarintisaar xan sa a maido ta, amma ba donhka bawllh sai na nuna masu ni na haife Abubakar,

yace

“darajar wa?” inna tace “intisaar,” dondaxun nantaxo ta sani gaba tana kuka, kuma don hkaxansa a maido Aisha da shafa, wani irin bakin

Cikida takaici ya mamayesa, ita intisaar dinwaceceda har xa aci darajar ta, lalle inna, ya dubetayace ” intisaar din banxa, ai sae daimahaifiyatataci darajarmu ba ta wata intisaar ba,wayanintisaar dake palon ya fara kara, inna takwalomata kira taxo ta dauki wayarta kuma wayeyakirata,” ba karamin tashin hnkli Aliyu yashiga bada ya gano intisaar na dakin, a sanyaye tafito tadauki wayartata ta koma ciki, ya mike a fusace yana duban inna, “wllh idan kika sake

Takuramauwata a gidan nan hajiya Rahmatu sai na……

Kamin duka ko? Inna ta karasa masa, danbnxanyaro fitsararre, mai halin bnxa kawae, yajuyayana dubanta yace ni? Tace a’a uwarkaAisha, yyihuci yace shknan mu xuba dake, ya juya yaficea fusace, a gaban wannan jakar inna kexaginsa,tab lallae, inna ta fashe da dariya tana “donubanka ya ka wuce, ka tsaya mana muga ni Dakai waye tatattce, bai tanka mata ba yyigaba,

Yaron bnxa kawae, kai Allah dae ya shimaHaisam Albarka yaro mai kirki, mai hankalidabiyayya, intisaar ta fito tace “hva inna donAllah

ki dena biye yaya Aliyu, inna tace “mantadashi dai dai nke dashi dan uwarsa, kuma bariuban

nasa ya dawo, kece shaidata kinga daiyanda yaxaxxageni, intisaar ta xaro ido a tsoracetace “A’a wallahi ni ba shai’dar ki…

Tana kwance a palon momyn ta suna kallon tashar Kidscov ita da ihsaan, momy kuma tana bedroom kursum tashigo, “intisaar ana kiranki,” ta dubeta da sauri tace “wa?”

Kursum tace “inna” ta mike da sauri kmr dama jira take tace “momy inna tana kirana,” momy tace “sai kin

dawo” kursum tace “ina kwana,” lfya lau, momy ta amsa daga ciki sannan suka fice, a hanya

intisaar ke tambayarta ko aiki inna xata sa ta, kursum tace “oho tana dai palon abba,” su

ka shiga da sallamarsu palon, inna na xaune kan carpet xainab na kusa da ita, Abba na xaune

yana kallon Aliyu dake durkushe a gefensa kamar me neman gafara, fuskar nan tasa a hade, nan

da nan taji gabanta ya fadi, ta daure ta nemi gefen xainab ta xauna, ta gaidasu…. “ehe , ki

gayawa babanku abinda Aliyu yyi min jiya, don ya karyatani ynxu,” inna ta fadi tana kallon

intisaar ranta a hade. Abba yace “intisaar ki gaya min me ya faru jiya, me Aliyu yyi ma Inna?

Intisaar tuni ta firfito da idanuwa a tsorace tace “ni?” inna tace “kwarai kuwa ke kadai ce

shai’data a nan don ya karyatani,” Ni Hajiya ki daina cewa na karya taki don…. Abba ne ya katse shi da

tsawa “wllh ka sake bude bakin ka a nan Ali xan watsa maka mari,” Abba ya dubi intisaar yace “ina

jin ki fateema,” ita kam tuni ta fara rawan dari, ta juya ta sace kallon Aliyun, ta ga kallonta

yake yi, idon nan nasa yyi jajur. Ta girgixa kai muryarta na rawa tace “wllh Abba ni ban

san komai……” inna ta daka mata tsawa tace “to ke din ma karyatani xaki yi, bayan nace kina

wajen kuma kece shai’data,?” aa inna, ta fadi tana kokarin maida kwallar da ta taru a idonta, xan fadi

gaskiya. Ta juya ta kara sacen kallon Aliyu, har yanxu kallonta yake yi, ta ma rasa wani irin

kallo yake mata, can dai tace “Abba dama yaxo ya same inna ne akan maganar dawowarsu

Hajiya,

shine sae inna ta fara masa masifa……” fashewar dariyar xainab ne ya katse ta,

Abba yace “meye haka,? get out” da sauri xainab ta mike ta fice tana dariya. Inna kam tuni ta

Bude baki tana kallon intisaar, Abba yace “ina jin ki fateema” ta dan gyara xama tana kallon

Aliyun sannan taci gaba ” shine sai bai ce mata komai ba, tana ta fada har……” murmushin da taga

Abba yayi ne yasa tayi shiru. Sai a lokacin inna Ta saka salati tana tape hannu baki a bude,

Abba ya dube intisaar yace “je ki fateema” ta mike da sauri ta bar falon ba tare da ta kalle kowa ba.

Da sauri ta shige palonsu, momy dake xaune ta dubeta tace “lafiya?” ta kirkiro murmushi tace

Ba komai. To ranar dai Intisaar ko nan da kofa bata fita ba, tana palo a xaune har da yamma,

Xainab ta shigo tana ta tuntsirar dariya, ita dai bata Ko kalleta ba ma, ta dae gama dariyar ta ta fita.

Wajen karfe biyar taji muryar inna da alamar sashinsu xata yo, da sauri ta figi hijabinta ta

fice, momy tana ina xaki amma tuni ta fice, ta canxa hanya don ma kar su hade da innar,

Ta sashinsu xainab ta bullo, xainab tace “daga ina haka? Ina xaki” ko kallonta ma bata yi ba tayi

gaba abinta, dariya xainab tayi tace “yau yarinya ta watsa ma innar ta kasa a ido,” hanyar gate

intisaar tayi har wani xaxxabi ma take ji, xaune taga Aliyun a kusa da gate yana waya……

.. Yana ganin ta kuwa ya mike, ta tsorata sosai ta juya xata gudu, yayi hanxarin fixgo ta,

Ta saki kuka tace “na shiga uku me nayi…..” tura ta da yayi ne ya sanya ta hadiye sauran

Maganar tata, “Allah ya taimake ki yau da sai nayi gunduwa gunduwa da ke” ita kam babu baki

Sai gyada masa kai kawai takeyi, tashi a gaba kar nayi ball dake, da sauri ta fice daga gate din

Ba tare da tasan inda xata ba. Gidan wata kawar xainab dake nan layin ta shiga, farida tayi

mamakin ganinta don tasan baxuwa gidansu intisaar take ba, nan dai ta tsaya har tayi

maghrib sannan ta kama hanyar gida, yanxu tsoranta daya gamuwar ta da momynta don

tasan inna ta gya mata. Tana isa gate tayi jigum a bakin gate din ta kasa shiga, can dae sai

ta fara leke-leken cikin gidan, taji an kirata, da sauri ta juya a dan firgice suka yi ido hudu da

faruuq,

“lah.. Ya faruuq yaushe kaxo?” yace “hmm” leken

me kike yi a cikin?”

no xainab nake jirane, mu shiga ciki,” tayi saurin shigewa gidan, ya bita a

baya yana murmushi, yasan ba gaskiya ta fadi ba.

Ta juya ta dubesa tace kaje can wajen inna gani nan xuwa dama momy ce ta aikeni,” to bari

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button