INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

tayi shiru har dadi sukeji a nasu tunanin tana tsoransu ne,.
Ido Aliyu ya xuba masu yana kallonsu, yayi murmushin da xa a iya kiransa da na mugunta
sannan ya hade rai yana kallon xainab din yace “ina kuka je jiya?” ta yarfe hannu hawaye na
sintiri a fuskarta tace “don Allah kuyi hakuri…”
wani irin tsawa ya daka mata yace “it seems kina wasa dani ko?” cikin kuka tace “aa yaya”
gud! Gaya min inda kuka je jiya. Ta juya tana kallon intisaar dake kuka wiwi sannan ta kalle
abban nasu da ya Aliyun tace “gidansu faruuq muka je
gaida mahaifiyarsa” abba yace “waye faruuq din?” saurayin intisaar ne,” ta fadi, kanta a
sunkuye.
Cike da mamaki abba ya tsaya kallonsu,
Aliyun yace “amma ina kika ce mun xaku jiya?” “aa
Inna ta….” wani irin tsawa ya daka mata yace “rufe min baki kar na taka ki” yayi hakan ne don baya
Son Abba yasan da ixinin inna suka je, kawae so yake
ya lallasa su barin intisaar. Xainab na ganin hakan tasan yau kam sun banu, nan Aliyu ya dinga
tsarawa abba yanda suka yi jiyan da irin karyar da sukayi mashi, xainab ta san inna ce kadai
gatansu yanxu don abba yayi fushi matuka, da dubara tashiga yi ma kursum tex da wayan
dake hannunta kan cewa ta kira masu inna suna palon abba xa ayi masu duka, duk a rude take,
ganin yanda Aliyu ke tayi wa abba tsari yana dada bata masa rai. Ba a jima ba, kursum ta maido
mata reply, ta bude da sauri hannunta na karkarwa taga me tace, “NO” abinda ta gani knan
boldly
wato baxata turo innar ba. Ta kara sautin kukanta tana kallon intisaar da ta kife kanta
ita ma tana yi, tun ba yau ba tasan kursum muguwa
- To wa xata kara yi ma tex yanxu? Don kursum ce kadae hope dinsu, ita ma tace no. Yaya
haisam ta tuna, don haka da hanxari ta shiga yi masa tex duk da baya gidan, ya taimaka ya
kira masu inna taxo. Kafin tayi sendin Aliyu ya
ganta
ya fixge wayar da sauri yana cewa “you re
vry
stupid, wat do yhu fink yhu re doin?” abba
ya
karba wayan ya ajiye gefensu yana kallonsu.
Haisam yyi dariya sosai da yaga tex din, don
sbda tsabagen masifa Aliyun yyi sendin bai
sani
- Ai kam yana kiran innar ya gya mata ta
taho
da gudunta tana salati. Tun daga bakin kofa
ta
dinga kwada wa abba kira, hkn ba karamin
bta
wa Aliyu rai yyi ba, don yyi niyar yyi masu
laga-
laga ne, sai yaji kmr ya hankadata ta koma,
nan
ta sake masu kuka tana cewa “ynxu Bukar
don
na tura yaran nan su gaida uwar yaron nan
me
kirki shine nayi laifi?” Abba ya girgixa kai
yace
“dama ke kika ce su je?” ta goge hawayen
dake
idonta tace “eh mana,” basu gaya min ke
kka ce
suje ba ne.” ya kallesu yace “ku tashi ku tafi.”
yyi
hkn ne don baya son uwartashi ta daga
masa
hnkli. Aliyu ya dan bugi kafarsa a kasa yace
“shit” inna ta dubi hajiya da umma dake
xaune a
palon kmr su hadiye xuciya don takaici tace
“to
munafukai ae sae a tashi a bashi waje kuma
ko,”
tayi tsaki ta wuce tana surutanta, don ana ta
tunanin su suka gya masa, duk da su din
suka
gya masa.
.
Suna fita Abba ya girgixa kai cikin damuwa
yace “ni bn san me ke damun inna ba, tana
tsufa
ne hnklinta na komawa na yaro,” hajiya ta
mike
ta tabe baki hade dace wa “kawae de ta
kare
matarka ne, amma ka dae yi bincike da
kyau.”
tana kai wa nan ta fice, umma ma ta bita a
baya
tana cewa “mu dae Allah ya rufama ‘ya yan
mu
asiri kar a sa su a hnyar da bae dace ba, don
wannan lamarin akwae abun dubawa a
ciki”
momy de bata ce komai ba, amma tasan da
ita
suke, ta mike itama xata bar palon Abba ya
kirata ta dawo, Aliyu ma ya tashi ya bar
masu
palon cike da jin haushin inna, ko waye yaje
ya
gya mata ma oho. Suna tsakar gida a tsaye
ita
da xainab suna ta dariyan abinda ya faru
jiya da
safe, hajiya da umma sun je barka, inna tana
can
sashinta, su biyun kadae ne a tsakar gida,
shirun
da intisaar tayi ne fuskarta ya bayyana
alaman
tsoro ya sa xainab ta dakata daga surutun
da
take yi tace “me ya faru,” tana waige-waige,
da
sauri intisaar ta fixgota da gudu suka je
bayan
wani flower suka buya, xainab na maida
numfashi a tsorace tace “wae menene?” ita
din
ma numfashin take mayar wa tace “ya
Aliyu.”
xainab tace “a ina kika…” tsit tayi ganin
Aliyun ya
doso ta inda suke, cikin kasaita yake tafiyar
tasa,
yana sanye da t’shirt fara kal, da 3quatre
shima
fari tas, intisaar ta bi shi da kallo da
idanuwanta
kmr xasuyi magana, farar kujerar roba ya
dauka
ya ajiye ta opposite inda suke ya xauna.
Basu da
wata fargaba don sun tabbatar idan ba
kusa da
flowern ya xo ya tsaya ba baxae gansu ba,
ya
ciro wayrsa daga Aljihu yana dubawa, suka
ga yyi
murmushi mai kyau har sae da dimple dinsa
ya
nuna, ya lumshe manyan idanunsa ya sake
budesu, ko me ya gani oho. Ashe dae ya
Aliyu na
murmushi, tambayr da intisaar tayi ma knta
knan
a xuciyarta, nan dae ta tsaya ta kare masa
kallo
sosai, don ita kullum kallon tsoro take masa
a
gidan. A xuciyarta tace “ashe dae yana da
kyau
har hka,” ta tsura ma sajensa da ya kwanta
luf-
luf a fuskarsa ido, daga sama xuwa kasa ta
dinga kallonsa ko kifta ido bata yi, ashe dae
shi
din kyakkyawa ne sosai, amma duk da hka
faruuq dinta ya fisa kyau tasani, xainab ta
xungureta tace “ke wannan kallon fa?” a
tsorace
intisaar din tace “da’alla dubi yanda kika
bani
tsoro.”xainab tace “to naga kina neman
cinye min
yaya da ido, intisaar ta tabe baki tace “ni
kallon
mamaki nkeyi masa” to wae taya ma akayi
kika
san yana xuwa? Xainab ta tambaya tana
kallonta, kamshin turarensa, intisaar ta bata
amsa ba tare da ta kalleta ba. takun da suka
ji
yasa suka kara labewa sosai, momy ce taxo
ta
wuce, bai ce mata ba, bata cemasa ba har ta
wuce sa, da alama sashin inna xata, sae da
ta
wuce shi sannan ya bita da kallo har ta kure
masa, yyi murmushin da intisaar ta gaxa
gane ko
na menene, sannan ya cigaba da danna
wayarsa,
xainab tace “yau mun shiga uku hka xamu
ta
tsayawa ni kam na gaji wllh” intisaar bata
tanka
mata ba ta dan kara satan kallon Aliyun,
taga
kara hakikincewa yyi ma kan kujerar. Ihsaan
ce
taxo wuce wa tana kuka, kila ta tashi bata
ga
momynta ba da yayarta, don bacci take yi,
xata
wucesa ya fixgo ta yace “cum hia, wa ya
dokeki?”
bata ce komai ba sae kallonsa da takeyi, ya
daura ta kan kafarsa yana cewa “idan kika
sake
kuka xan maki allura” ba shiri tayi shiru ya
dago
wayrsa yana ta nunamata ko pix ne ko
meye ma
oho dae, su dae hka suka dinga lekosu har
daga
karshe suka ga ya sauke ta ya mata mgna a
hnkli ta ruga sashinsa da guda, ba ajima ba
ta
dawo rike da chocolate, suka ji yace mata
“run..
Momy tana wajen inna je ki sameta,” da
gudu
kuwa tayi sashin innar. Idan ba don intisaar
da
ta dinga rike xainab ba da tuni ta mike ta
bar
wajen, ita kam tsoran abinda xai yi masu ne
yasa ta dinga rike xainab kar ta tona masu
asiri.
don sun gaji sosai gashi aliyu yaki barin
wajen
har sunyi kusan awa biyu a durkushe,
momy da
ihsaan ma tuni suka xo suka wuce. Ba su
suka
bar bayan flowern ba sae da aka kira la’asar
Aliyu ya wuce massallaci. Tana xaune gefen
inna
da ta dage tana ta kirgan kudi ‘yan dubu
daddai,
da ta kirga sai ta mikowa intisaar ta duba
ko dai
dai ne, intisaar kam ta xuba mata ido don
bata
san inda ta samu kudin ba, har dae daga
karshe
suka gama kirgan kudaden inna ta dubi
intisaar
din bakinta a wangale tace “nawa knan
gaba
daya?” intisaar tace “dubu dari biyu da
hamsin,
ina kika samo su inna?” ba tare da inna ta
kalleta
ba tana kkrin hada kudaden waje daya tace
“fili
na na saida.” intisaar ta xaro ido hade da