INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

bbu inda xani, ta kashe wayan. Momy tadubeta
tace ina xaku, “wai dole tare xamu gidanMaryam
kuma nace masu baxa ni ba, momy tace”waimaryam da akayi bikinta?” eh ita… Aa bakikyauta ba intisaar ayi bikinta ki ki xuwakumayanxun ma kuje gidanta kice ba xaki ba, ki
dauredai ki shirya kuje, amman karki dde, ni natafi. innah tana jirana, ki tabbatar kin kulle minkofa,
tace”to momy Allah ya kiyaye, a bakin kofatahadu dasu samiran suka gaisa sannan tawuce.
Ba dan ranta ya so ba ta shirya suka bargidan,
suna ta mata tsiyan bbu wanda xai xo
bukinta,
ita dai murmushi kawai take yi dan bata dalkcnsu, karfe sha biyu suka iso gidanmaryam,
tayi murnar ganinsu sosai, amma sai tahade waintisaar rai, da kyar intisaar ta shawo kanta, tana
dariya, dan tasan bata kyauta mata ba tundabata je bikinta ba. Ta cikasu da kayen ciyeciyeda soft drinks, lkcn sllh nayi suka yi gaba
dayansu, sannan ta kawo masu abinci sunacisuna hira. Daga bisanni intisaar ta basuuxurintana cewar xata wuce gida dan momy batanan,
maryam ta fahimce ta dan hka tayi matagdyanxuwan da tayi, intisaar ta hada ta da dubu biyu
ta amsa da kyar sannan ta bar su samira agidanta wuce. A dai-dai gun da xata hau motaummi
ta kirata, ta dauka tana cewa ummi ansallameku
ne, ummi tace “eh yanxu ma xamu wucegida, cama nake xaki xo intisaar, intisaar tayimurmushi
tace “to bari na taho ina hanya dan munjegidan
maryam.” tana isa hsptl ta gaida nurses dindakereception ta haye sama taje ward din daummin
take, cak ta tsaya a stairs din gabanta na
faduwa, kamr warce aka hankado ta juya dasauri ta fara sauka, da sauri ya bita har sukasauka kasa ya maxa ya shige gabanta yace”meye kika gudu ‘yan mata, nayi laifi ne,
fuskartaa daure tace a’a ta juya ta haye sama, jin ya
biyota ne ya sa ta tsaya, ya karaso yace “yakika tsaya kuma, bata ce komai ba tayi hanyarward
din kawarta yana biye da ita. Xaune tagaummi
tana duba Novel, ta karaso, shima ya shigodakin,
gefen ummi ta xauna tana ce mata ya jikin,
taceda sauki ya su mummy? Ta daga kanta dasauri tace doctor dama ka shigo, yyi murmushi
yace
“yea, kin warware sosai yanxu ko? Tace “eh
nagode Dr. Yace no probs wannan kawarkice, tadubi intisaar tace eh, yace hmm.., what’s her
name? Ta dubi intisaar da tayi kmr ma batasansuna yi ba tace “Intisaar sunanta” waww..
To menayi maki intisaar tun jiya kke guduna, itadaibata ce komai ba sai wayanta da take
dannawa,
yyi murmushin karfin hali yace o.k , am srrytoidan ina damunki, tace “o.k” sannan ta dubi
ummi tace momy pa, ummi tace “sunje kirantaxi
ita da su falmata yanxu xamu wuce dama.” Shikam juyawa yyi ya bar dakin, intisaar ta danja
tsaki, ita dai ummi bata ce komai ba. Karfeukusuka bar hsptl din, bayan ummi taje tayi maDrfaruuq godiya dan yana da kirki sosai, takuma
maida masa Novels dinsa da ya bata takekarantawa, sannan ya nemi alfarman tabashinmbr intisaar bbu musu ta bashi yyi mata
gdya.
Har bakin taxin ya rako su, momy ta sakemasagdya sannan ta shiga motar, suka kamahanyargida.
Yau wajen sati uku kenan, kullum sai Dr,faruuq ya kirata, wani lkcn ta dauka, wanilkcn taki dauka dan ko ta dauka bashi da watamgnar
da ya wuce ta amince masa, ita kuma yanxukam ba abinda ke gabanta ba kenan.
Ummi ba mata adalci ba da a bashi nmbrta, kuma taje har
gidan nasu ta nuna mata bata ji ddin hknba.
Suna xaune da momy suna kallo da daddareyakirata, ta mike ta shige daki da sauri danbatasan ta jawo hnkln momyn tata, ta daga, taji
Yace”intisaar, tace ina jinka, murya can kasa yacemata ” bni da lfya yau, sosai ki mani addu’akinji,
tace “xan mka Allah ya sauwake, yacenagode.
sai da safe, tace tam. Tana fita hanyar ktchen tayi taje ta wanke kwanukan da aka ci abinciagidan dan momynta ce tayi girki, ko da takomapalonsu ihsaan tayi bacci. momy kuwa,Abba yakirasu da su hajiya yana masumagana, tana
kwantar da kanwarta tayi wanka ta kwantaitama.
Washegari bayan sun dawo daga
makaranta, taje tayo wa momynta cefanesukashigo gidan tare da xainab, ita ma an aiketa,kayanta da ta shanya taga fadila tanakwashewa
tana xuba su a kasa, xainab tace “meye hkafadila, fadilar tace mele. Intisaar tace”meyasa
baxaki kira ihsaan ta kai mun ciki ba fadila,”fadilar tace “sbda baki isa ba,” intisaar tace”shikenan nagode,” kursum ta fito da sauri
tace”kar ma ki gode mana mahaukaciya kawai,
intisaar tace “nagode” sannan ta kwashekayannata xata wuce ciki, fadila ta banke ta,cukumota
xainab tayi tana cewa ke wacce irin dabbacefadila, wllh sai kin gya min me intisaar tatsaremaku a gidan na, kokuwa suka farayi, sai gauwarsu ta fito da gudunta, me ye hka?? Meya
faru, kursum da sauri tace “wancan dabbarce tahada su fada, bata bi ta kansu ba ta cafkointisaar ta dinga xuba mata duka, tana kukatace”
wllh momy ni banyi mata komae ba, ummabata
saurareta ba ta dinga jibgar ta kamranaikota
tana cewa “kaji min matsiyaciya, dan
uwarki, nandin gidan ubanki ne da xaki hada manayara fada
munafuka, tuni xainab ta cika fadila tana”waiumma me tayi maki ne, dan me baxa kitambayi
munafukar yarki abinda tayi ba to…. Tanamagana ne tana kuka, sai ga hajiya ta fitodasauri ta cafke xainab tana cewa , danubankiintisaar kanwar uwarki ce ko ubanki, kukaxainabtake yi kawai, uwar ta watsa mata mari tajefarda ita sannan ta koma kan intisaar, daga itaharumma sukayi mata tatas, da kyar ta samusukabarta ta shige palonsu tana kuka sosai,momynta
na xaune tana yanka alaiyahu. Xubewa kasatayitana kuka sosai, ihsaan ta xauna kusa da itatana
share mata hawaye, momy bata ce komai ba, ta
karbi cefanen ta wuce kitchen, tayi kukasosaihar barci ya dauketa. Da magrib momy tatasheta tayi sllh, ta bata abincin kowa ta kai
masa sashinsa, hajiya ta fara kaiwa, xainabnabakin famfo tana alwala ta karaso da sauritakarba tana cewa kiyi hkuri intisaar Allah xaisakamaki, tayi murmushi bata ce komai ba tawuce. Ta dauki na umma ta kai mata, yusuf ta ganibakin kofa ta mika masa ya amsa sannan tadauki na inna ta kai mata. Tana xaune kandarduma, ta gaisheta, ta dubeta da kyautace
“wa ya saki kuka intisaar,?” ta sunkuyar dakanta
tace “ciki na ne ke mani ciwo, da sauri innatamike ta shige ciki ta dauko magani ta jika tabata tasha, batayi musu ba ta karba ta sha,
innata xauna tana ta mita wai cikinta na ciwobaxa
ta xo ta karba magani ba tana san ta kashekanta, da kyar ta samu ta barta ta wucesashinsu. Tasan dan inna bata nan neshiyasa
sukayi mata hkn, dan da tana nan bbuwanda xaimata hka. Ko da tashiga parlonsu, momy takaiwa Abba abinci a sashinsa, ta dan ci abincitayiwanka sannan ta kwanta. Tana xaune tana
sama ihsaan rani, momy kuwa na daki tajianyisallama, da sauri ta jawo hijab dinta ta sadanyar shimi kadaine jikinta da xani, sannan taamsasllmn tana mikewa, daga wajen yashigoyana
murmushi yace ihsaan lalli ake yi, tace eh”unclesannu da xuwa,” ya dubi intisaar yaceyauwa
kanwas ya momy pa, sai ga ta ta fito taceHaisam yaushe a garin, yyi murmushi yadurkusaya gaisheta, yace “da safe naxo momy,amma bn
dde da shigowa gida ba.” ayya to ya hanya,? YaceAlhmdllh, ita kuwa intisaar ta mike ta kawomasaruwa ya amsa ya sha yana gdya, suna hiradamomy sai ga kursum, ta shigo ba ko sallama babu.
Tace
“yaya umma na kiranka, yace baki iya
Gaisuwabne, ta yi tsaki tace ina yini ta fice, ya bita dakallo ya kasa cewa komai, ya mike yyi yakeyace”momy da daddare xan xo muyi hira, tace toHaisam Allah ya kaimu, ya dubi intisaar yace”kanwata naga sai kyau kika karawa meyesirrin,