INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

momy tayi kawae taci gaba da wankin da
take yi
a bakin famfon, hajiya ta fixge bokitin a
fusace ta
xubar da ruwa da kayan dake ciki sannan
tasa
kafa tayi ball da sauran bokitan tana cewa
“don
babanki baxa kiyi wankin nan ba yau wllh,
mu ma
muna da bukatar ruwa” umma ta kashe
famfon
tana kwadawa rahma kira ta kawo mata
kwado
su kulle. Intisaar ta goge hawayen idonta ta
dubi
momynta da ta tsaya kallonsu kawae ba tare
da
tace uffan ba, tace “momy ki bari anjima xan
je
waje na debo makii ruwan wankin, xo mu
tafi” ta
fara jan hannun momyntata su bar wajen,
momy
kam kasa barin wajen tayi, ta xubawa fadila
dake ta faman xaxxaga mata xagi tana
cewa
“mutum ya xame mana annoba a gida,
kuma idan
ana magna ya dinga yi kmr kurma don
tsoro,
wllh hajiya ni kawae da kun bari watarana
na
lallasa ta na nuna mata…..” ji kke tass! Momy
ta
xuba mata tagwayen mari masu rai da lfya,
hava
wa! Nan fadila ta gigice ta fasa ihu don
batayi
xaton marin ba, cike da mamaki hajiya da
umma
suka dinga salati suna cewa ita fadilar kika
mara? Hajiya ta fixgo fadilar tace “xage ki
rama
fadila, wllh sae kin rama,” umma kam tuni
aka
shige gida da gudu anje shirin dambe, don
tace
wllh sae ta rama ma ‘yar ta. Fadila ta dage
xata
mari momyn, intisaar ta fixgota da karfi
tana
cewa “ke yar karamar ‘yar iska, ni xakiyi
facing
ba momyna ba,” nan intisaar ta dage ta
dinga
xuba mata mari tana tana cakume da
kwalar
rigarta. Nan fa gida ya hautsine, umma ta
fito da
gudunta bayan ta canxa kaya, tayo kan
momy da
gudu tana cewa “ae yau sae dae ni ko ke?”
tam
nan fa momy ta xage ta kai umma kasa suka
dinga cin dambe. Su rahma da kursum suka
hadu suka dinga dukan intisaar din da taki
sakin
fadila har ynxu bayan ta kaita kasa ta haye
kan
ruwan cikinta tana jibgarta iya karfinta.
Hajiya na
ganin an kai umma kasa ana ta nakada, ta
fice
waje da gudu tana kiran jama’ah su xo su
ga
xainabu xata kashe Shafa. Xainab na shiga
daki
da kukanta dama abba ta kira amma yaki
xuwa,
ya Haisam ya tafi kaduna tun jiya, don hka
kawae sae ta kira Aliyu tana kuka ta gya
masa,
sannan ta fito taga irin damben da ake ci,
kuka
ta dinga yi sosae ta ma rasa abinda xata yi
ga
muryar Hajiyrsu can a wje tana aibanta
momy,
mata suka dinga tururuwa cikin gidan duk
da wsu
gulma ya shigo dasu, ihsan ma kuka ta
dinga yi
a kusa da xainb tana cewa “Anty kice
momyna ta
bari.” da kyar matan suka kwace umma a
hannunm
momy, sannan aka raba su intisaar shi ma
da
kyar don intisaar komawa tayi kmr
mahaukaciya
duk tayi ma fadila kaca-kaca hka ma kursum
dake..
Xainab ta karasa kusa da intisaar da
hanxarinta
bayan an rabasu, ta fara janta ixuwa
palonsu,
fadila kam ihu ta dinga yi tana fixge fixge
daga
rikon da akayi mata wae a barta sae ta
kashe
intisaar yau, momy ta ja bokitin ta ta tara a
famfon tana cewa “kuma wanki yanxu na
fara,
bnga uban da ya isa ya hanani ba, kuna
tunanin
shirun da nake maku tsoro ne, wllh duk
wanda
yace baxae kame girmansa ba a cikin ku xai
ko
sha mamaki.” rirrike hajiya aka shiga yi wae
sae
tayi ma momy duka, hka ma umma ko
kunya
bbu. Wata yar dattijuwa da tashigo gidan ta
dube
momy tace “to ke ‘yar nan tunda gaba suke
dake
ki bari anjima kiyi wankin mana, ina ce
sunce aiki
suke son suyi da ruwan su ma” momy tace
“ki
bari kawae baaba wllh munafukan mutane
ne,
idan bnda hka famfofin gidan nan sun kai
biyar
pa, kuma ko wanne na da nasa pampon a
bangarensa, nan bangarena ne amma sbda
neman mgna suka kwaso jiki suka xo wae
baxanyi wanki ba, kuma wllh baaba tank
din
gidan nan babba ne, ko xan kai washegari
ina
wanki bbu abinda xae ragu a ruwan amma
dayake jirana sukeyi shi yasa nayi laifi, toh
bari
kuji, wllh tllh daga yau duk shegen da yace
xae
sake takani a gidan nan sae ya sha
mamaki.”
hajiya tace “mu kke gyawa magana hka
xainabu,
dama ashe kina mgna hka amma don
munafurci
idan kinga Alhaji sae ki dinga yi kmr na
kirki?
Don Allah ku sakeni na gwada mata hnkli.”
momy
tace “ku kyaleta don Allah” umma ta dinga
dura
mata ashar ta uwa ta uba tana daga inda
take,
don bata sake gigin matsowa kusa da ita
ba, a
dai-dai lkcn Aliyu ya shigo gidan, ya girgixa
kai
cike da takaici ya jingina gefen gate din
rungume
da hannuwansa yana kallonsu, muryar
momy yaji
tana cewa “don Allah don Annabi ku kyaleta
ta
dokeni, wllh tllh Aisha sae kinyi da kin sanin
sani
na, don laga-laga xan maki kuma ba lallai ne
mijin ki ma ya gne ki ba. A fusace Aliyun ya
karaso cikin tsakar gidan yana kallonsu
daya
bayan daya, basu ma san yashigo ba, ya
dubi
fadila da bata da maraba da hauka gashin
nan
yyibuya-buya, daga ita sae leggings, intisaar
ta
dube fadilar dake xaginta ta uwa ta uba
tana
kiranta da ‘yar tsintuwar innarsu, tace ” duk
da
hkn dae ban xage ina karuwanci ba, na fita
tun
asuba na dawo karfe takwas din dare.”
fadila ta
kara rudewa ta shiga galla wa masu rikonta
cixo
wae sae sun saketa ta mata duka, sae kace
ba
ita aka kwata da kyar daga hannun intisaar
din
ba ynxu, Aliyu ya karaso wajen ya sa kafa ya
kwashe fadilar ta xube kasa sannan yashiga
ball
da ita yana cewa “yau xaku ci ubanku gaba
daya,
go down on ur kneels, i said go down on ur
kneels.” ya fadi cikin tsawa sannan yyi kan
intisaar din da tuni ta juya a guje xata bar
wajen
ita ma ya cafkota ya watsa mata mari
lafiyayye,
momy ta karaso inda yke da sauri tana
cewa
“kai! Kai! Wllh kar ka kuskura ka taba min
‘ya,
cika ta, ta fixge hannunsa daga rikon da yyi
wa
intisaar din, cikin tsawa tace mata shiga ciki,
ta
ja ihsaan ma suka bar wajen” binta yyi da
kallon
mamaki, ya juya kan su hajiya dake ta cacan
baki amma an rasa wanda xae tunkareta
yace
“wllh hajiya kina bni mamaki, ynxu meye
amfanin
irin wannan abun, don me baxa ku kama
girmanku ba, dube yanda yar cikin ku tasa
ku
gaba tana gaggaya maku maganganu, sae
faman
kumfar baki kuke,” kai Aliyu kasan me ya
faru
ne? Kasan irin abinda tayi ma umma?”hajiya
ta
fadi tana xaxxaro ido, yyi tsaki yace koma
me
tayi maku kuka siyar wa kanku. Ya dube su
kursum da har ynxu suka ki yin shiru ya
daka
masu tsawa yana cewa “bna son naga ko
wani
dabba a tsakar gidan nan ryt now, get out”
da
sauri duka suka watse suka yi sashinsu,
shima
yyi nasa bangaren ya bar umma da hajiya a
wajen..
Gaba daya mutan gidan sun hallara a
falon Abba washegari da safe, Momy na
xaune
kan 1seater fuskar ta a daure ta xuba ma
plasman ake manne jikin bango ido, intisaar
na
gefenta a kasa a xaune, hajiya da umma na
xaune a 2seater suma rai a hade, sauran
‘yan
matan ma gaba daya sun nemi gu sun
xauna a
palon, ihsaan kadae ce ke gefen abbanta a
xaune, Aliyu ya shigo da sallamarsa a dalilin
kiran da abba ya aika ayi masa, ya nemi gefe
shima ya xauna. Abba yyi ajiyar xuciya ya
dubi
intisaar yace “fateemah ki gya min abinda
ya faru
a gidan nan jiya bayan na fita” nan intisaar
ta
koro masa duka abinda ya faru a jiyan, ya
jinjina
kai yace “ikon Allah” hajiya ta yi saurin cewa
“kaji
munafuka amma ai baki gya masa irin
fitsarar da
uwartaki ta dinga mana ba” abba ya daka
mata
tsawa ransa a bace yace “ki shiga
hankalinki.” ta
ja bakinta tayi shiru tana hararar sa. Abba
yyi
shiru sannan ya nisa ransa a bace yace
“xainab
ban san ki da irin wannan halin ba, amma
gskya
jiya kin ban mamaki, a tunanina ko da ace
abinda yafi xagi shafa ta maki bata cacanci
ki
rama ba bare har ki hau ta da dambe ba,
kinga
kina da laifi a nan tunda dae shafa ba
sa’arki
bace, don me baxaki jirani na dawo ba ko ki
kirani a waya? Har xagi dubi tsabagen idon