INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

Aisha
baki ji kunyar ‘ya yanta ba kice mata
karuwa.?”
tsam momy ta mike tayi masa wani irin kallo
tayi hanyar fita daga palon ba tare da ta ce
komai ba, kiranta abba ya shiga yi amma ko
waiwayowa bata yi ba har ta fice daga
palon.
Hajiya tayi murmushin takaici tace “ka gani
wa
idon ka ko? Wllh jiya na dde ina naxarin
anya
kuwa xainabu ce wannan, rirrike ta fa aka
dinga
yi xata min duka bayan an rabata da umma.
Umma ta tabe baki tace “uhum ae ni naga
abun
mamaki jiya, yarinyar da mutum sae ya
rantse ya
dada rantse wa yace ko kuda baxata iya
kashewa ba, amma ashe duk wannan shiru
shirun
da take yi don taga inna na nan ne, jiya ta
nuna
mana ko ita wacece.” Aliyu kam tunda ya
shigo
falon yake ta daddanna wayrsa bae ko daga
kai
- Abba ya dube su intisaar din gaba daya
yace
“daga yau na sake jin abu makamancin hka
ya
faru a gidan nan wllh tllh sae na karya
mutum,
kuma bna son naji wata magana ya fita
daga nan
har yaje kunnan inna, idan na kama mutum
da
karya wannan dokan sai na saba mashi
kwarai
da gaske, ku tashi ku ban waje shashashan
bnxa
kawai” duka suka mike suka bar palon,
intisaar
kam jikinta yyi sanyi sosae. Hajiya tace tana
nuna intisaar “har da ‘yar mitsitsiyar ‘yar
nan, ta
dubi tsabagen ido na tace min mayya” sae
kuma
ta fashe da kuka tana girgixa kai tace amma
bbu
komai ai tun farko idan muka ce mka ga
abinda
xainabu tayi bka yarda ynxu kam ai ka gani
da
idonka, Aliyu ya mike yana kallon abban
nasa
yace “kayi hkuri abba,” sannan ya fice. Nan
hajiya da umma suka dinga aibanta momy,
hajiya
sae matse kwalla take, abba kam tv ya xuba
ma
ido bai tanka masu ba, umma tace “har ca
tayi
wae fadila ba ‘yar ka bace karuwan…..”
tsawa
abbaya daka masu ya mike yana cewa “ku
fitar
min a palo don Allah, sannan ya shige
bedroom.”
hajiya ta bude baki hka ma umma, hajiya
tace
“da yake ran matan so, kuma yar gwal ya
bace
dole duk ka fice hayyacinka ae. ” nan da
suka
gaba babatunsu su mike suka fice daga
palon
kowa da takaicinsa.
Intisaar na xaune kan darduma bayan ta
idar da sllhr isha’i, Abba yyi sallama ya shigo
palonnasu, ta ce “sannu da xuwa abba, ina
yini”
yace “lfya lau fatima ina momyn taku?” tace
“tana cikin daki” bai ce komai ba ya shiga
dakin
da sllma, ba kasafai Abba ke shigowa
bangaren
matan nasa ba sai da babban dalili, ta mike
ta
kwashe kwanukan da suka ci abinci ta fita
dasu
ta wanke don momynta ce tayi girki, sae da
tashiga kicin ta kwaso sauran kwanukan
wanke-
wanken mutan gidan sannan taje bakin
famfo
tana wankesu don tana tsoran wankesu a
kicin
kar ‘yan gidan su rutsa ta, tun da safe dama
momy bata barta ta fito ba, ita tayi duka
ayyukanta sae xainab da ta fake idon
hajiyarsu
ta dan kama mata. Tana gama wanke
kwanukan
ta kwashesu tayi kicin din don ta ajiye ko
wanne
a maxauninsa, Aliyu ta gani tsaye yana hada
coffee, ta juya da sauri xata bar wajen taji
yace
“one more step, yhu are in trouble.”
mutuwar
tsaye tayi a wajen xuciyarta na dukan uku-
uku,
yau ta shiga uka dukanta xai yi tasani ” ya
karaso inda take ya xagayo ya tsaya
gabanta
yana mata wani irin kallon, tuni kwalla ya
taru a
idonta, yyi murmushin mugunta yace
“yaushe
kuka fara samun liver a gidan nan daga ke
har
uwarki,” amsar ki kadae xata ceceki yau a
nan,
idan ba hka ba wllh tllh sae na fasa kanki a
nan
wajen, save my tym ki bani amsata, am ol
ears.
Ya fadi da tsawa ” kuka ta fara yi tace “ni
dae
don Allah don annabi kayi hkuri ka…..”
muryar
Abba suka ji yana cewa “wat’s goin on in
there?”
ya fadi da xolaya, Aliyun ya kirkiro
murmushi ya
fara kame-kame, No Abba.. Kawae taimaka
mata
nke ne… Sae kuma ya karbi kwanukan dake
hannunta ya fara kkrin ajiye su inda suke,
Abba
yace “uhum ok yyi kyau hkn, idan ka gama
kaxo
ka sameni, we hve an issue 2 discuss”
Aliyun
yace “yes sir” batare da ya kallesa ba sannan
abba ya bar wajen, da gudu intisaar ta juya
ta
bar wajen bayan Abba yyi gaba, wae
juyawar da
xai yi sai ganin wajen yyi wayam ba kowa,
ya
cije lebe cike da takaici sannan ya ajiye
kwanukan hannunsa ya juya ya bar kicin
din
yana tunanin irin abinda xae mata idan ya
kamata. Bayan kwana biyu komai ya dawo
nml a
gidan, da momy ta dauki xafi sosae amma
abba
na xuwa ya bata hkuri sae ta ajiye fushin da
tayi
da tace masa komai ae ya wuce, ya ji ddin
hkn
sosae don idan ba wannan karan ba ma bai
taba
ganin bacin ranta ba kuma ya gano ita ke
da
gskya bayan yyi bincike sosae a kan lamarin,
su
hajiya kuwa ya je yyi masu kashedi mai
girma
akan su fita harkar matarshi, idan xaman
gidan
da suka je sukayi na kusan wata hudu bai
ishesu
ba to xasu koma ne, hkn yasa suka kame
kansu
don sun san shi sarai. Ranar laraba inna ta
dawo
gidan da mota shake da kaya, har gida aka
kawota aka ajiye, su intisaar da xainab suka
dinga shigowa da kaya kowa na murnar
dawowan ta, ita kuwa baki har kunne ta
dinga
fadin irin yanda aka dinga karramata a
gidan
bikin don inna akwae son girma, bakin
kofarta su
hajiya suka tsaya sukayi mata sannu da
xuwa
sama-sama suka yi gaba. Ta ja dogon tsaki
tace
“munafukan bnxa kawae da alamar ma
basu yi
farin ciki da dawowa na ba.” intisaar dake
ta
faman bubbude kayan da suka shishshigo
da
bata tanka wa inna ba. Momy ma taxo tayi
mata
sannu daxu suka danyi hira sannan ta
wuce,
falon ya rage daga ita sae jikokinta tana ta
faman kullawa kowa tsarabarsa a leda.
Intisaar
ta kai nasu gida, hka ma xainab da kursum.
Fadila ta shigo gaida inna, inna ta saka
sallati
tana kallon fadilar tace “hatsarin mota kika
yi
fadila?” ta tambaya ganin yanda bakin fadila
ya
kumbura da fuskarta, xainab dake cikin
bedroom
tana gyara ma inna daki, ta toshe bakinta
ganin
dariya na neman subce mata. Fadila ta
harari
innar tace “hatsarin jirgi nayi ba ta mota
ba.” ta
juya ta fice fuuuu. Inna ta kwashe da dariya
tana
cewa “ikon Allah,” xainab na gamawa ta fito
tana
dariya tace “inna ki min alkawari idan na
gya
maki maganar nan xaki barshi a cikin ki”
inna
tace “hva Abu, sae kace wata yarinya sae
naje
ina cewa ga abinda xainab tace min.”
xainab tace
“yauwa inna.” nan xainab ta xauna ta
xayyane
wa inna abinda ya faru kwana hudu da
suka
wuce a gidan.” bata kai karshe ba inna ta
mike
tana cewa ” kut! Ae yau sae sun gya min ko
pampopin gidan nan na ubansu ne, sae sun
gya
min me xainabu ta tsare masu a gidan nan”
xainab ta mike a rude tana cewa “nashiga
uku
inna don Allah ki rufamin asiri abba yace kar
wanda ya gya maki, ballani xai yi wllh” shi
bukar
din yace kar a gya min? to xai dawo ya
sameni
shima,” inna ta fadi a fusace ta fice daga
palon.”
da gudu xainab tayi sashinsu ta shige
bathroom
ba tare da ta bari hajiya ta ganta ba jikinta
na
bari. Inna ta karaso tsakar gidan cikin daga
murya tane cewa “ina munafukan gidan…
To don
ubanku ku fito ku gya min ko ubanku ne ya
dasa
ma da’na famfofi a gidan, ku fito ku gya min
ko
nairan ku nawa ne a ciki na biya ku. Sbda
me
xaku sa min ‘ya a gaba a cikin gidan nan,
uban
me ta tsare maku? Ku fito ku gya min me
xainabu ta tsare maku nace matsiyata ”
cikin
daga murya inna ke ta xuba masu rashin
mutumci.
Momy ta dube intisaar fuskarta daure tace
“don ubanki sai da kika je kka gyawa inna
wannan mgnar bayan abinda…..” intisaar ta
xaro
ido a tsorace tace “wllh momy ban gya ma
inna
komai ba, tana bani tsarabar mu ae ban
sake
komawa ba ma.” abin ya daure wa momy
kai, to
waye ya gya ma inna wannan mgnar? Hajiya
kuwa kasa xaune tayi sae kaiwa take tana
komowa a palonta, ynxu xainabu sae da