INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

taje ta
gya ma tsohuwar nan wannan mgnar. Hka
ma
umma dake ta lekar innar ta taga da ‘ya
yanta,
tsinuwa kam sun sha shi ba adadi . Ganin
inna
taki barin tsakar gidan ne tana ta masifa
yasa
momy ta fito ta dinga bata hkuri ta koma
sashinta, amma kememe inna taki ta dinga
xunduma masu ashar tana cewa ae yau sai
tasa
sun bar gidan nan, momy tayi sumsum ta
koma
sashinta ganin ba sauraranta inna xatayi ba.
Tun
a kofar gida haisam da Aliyu suka dinga jin
muryar inna kmr speaker, Aliyu ya tabe baki
ya
koma mota ya ciro apple dinsa da ya manta
a
ciki, haisam kadae ya karaso gate din ya
shiga
gidan ransa a bace, wannan wani irin
masifa ce
hka, kullum sae anji hayaniya a gidansu sae
kace
makaranta, yana shiga gidan ya ga irin
rashin
mutuncin da inna ke xubawa a gidan ya
juya ya
bar gidan kawai. Dariya Aliyu yyi ganin
yanda
Haisam ya fito daga gidan, ko kallonsa
Haisam
bai yi ba ya shige motarsa yyi gaba. Aliyu ya
shiga gidan ya dauki farar kujerar roba ya
xauna
gefen wani flower yana ta kallon inna yana
cin
apple dinsa with much interest. Tana ta
masifa
har da kukanta, “wllh kwado xan sa wa
duka
famfofn gidan, duk shegen da xae yi amfni
da
ruwa yaje waje ,” tana kai wa nan ta fice
daga
gidan tana gunjin kuka. Dariya Aliyu ya
dinga yi
har da buga kafa, hajiya ta fito jin muryar
dan
nata, ta rike haba tana cewa “ka ga makirci
ko
Ali, ynxu bayan duk abinda Alhaji yace sae
da
wannan tsinanniyar matar ta gya wa
wannan
mayyar tsohuwar ko?” shi dai bai ce komai
ba
yana ta cin tufarsa. Umma ta fito ita ma tana
cewa ” wannan anyi makirar mace…..”
shigowar
inna ce ta sa su yin tsit. Kananan
kwadunaye
inna ta shigo da har guda biyar, su ka bita
da
kallon mamaki. ” idan akwae shegen da ya
isa ya
matso kusa da famfofin da na ya gani.” hka
inna
ta dinga dasa wa famfofin kwado tana mita,
sashinsu intisaar da nata kadae ne bata je
ba,
Aliyu binta yke tayi da kallo har ta gama, ta
dawo tsakar gidan ta dauki kujera ta xauna
tana
girgixa kafa. Sumsum su hajiya da umma
suka
shige gida, Aliyu ya mike yyi hanyar kicin sae
gashi ya fito da tabarya, yyi hanyar daya
daga
cikin taps din, bugu uku yyi ma kwadon ya
balle,
inna ta taso da gudu tana cewa xan ci
ubanka
wllh idan ka sake shiga gonata Aliyu….
Tsawa ya
daka mata yana cewa “to me kke nufi hajiya,
baxan wanke hannuna ba kuma ko meye?”
yyi
tsaki ya bude tap din yana wanke
hannayensa,
ranar dae hka Aliyu ya maida inna
mahaukaciya a
tsakar gidan, tana yi, yana ta kyalkyale
dariya,
hkn yasa ta dinga rusa kuka wae bukar take
jira
a tsakar gidan. Abba yyi jigum yana
sauraran
maganganun uwartasa da bae da ma’ana
kuma
bai da tushe, ya jira har ta kai aya sannan ya
mike yana kallonta rai bace “to wae baaba
meye
na tada maganar da ya wuce kwana da
kwanaki,
meyasa kike yin hka ne fisabilillahi, ynxu ca
akayi
maki xainab din bata hkura bne ko kuma su
hajiya basu amsa lafin nasu bne?” inna ta
marairaice fuska tace “to ni ina nasani, ca
nke ae
maganar tana nan ne har ynxu,” Abba yyi
tsaki
yace “wannan wani irin abu ne don Allah,
ko ma
bai wuce ba ina ruwanki cikin maganar,
tsakanina
ne da iyalina,” inna dae sae wuri-wuri take
da ido,
su hajiya kmr su yi shewa don murna, ya
dube
gaba daya ‘ya yan nasa dake falon fuskarsa
a
tamke yace “cikin ku waye ya gya ma baaba
wannan maganar? Kuma duk wanda yyi
min krya
sae na yi mugun saba masa wllh” yasan
momy
baxata taba gyawa inna wannan mgnr ba
duk da
su hajiya sun ce masa ita ta gya wa innar
amma
bai tanka masu ba, don yasan wacece ita.
nan
xainab ta dinga cunkulin inna alamar ta rufa
mata asiri jikinta na bari, hankadata inna
tayi
tana cewa “ke don ubanki ki rabu dani sae
shisshigeni kike yi sae kace yarinya,” xainab
saura kadan ta saki fitsari don ca take inna
tona
mata asiri xatayi. Aliyu ya daka ma
kanninnasa
tsawa yana cewa “ba magana ake maku ba
wawaye kawai,” inna ta kalle Aliyun kmr me
naxari, can sai tace “to ni Aliyu ne ya gya
min
wannan mgnar ba kowa ba.” Aliyu ya firfito
da
ido yace “ni inna,” ta galla masa harara tace
“munafuki kawai, shine ya gya min bukar,
ko
karya nayi mka?” Abba ya juya yana kallon
Aliyun
ransa ya dada baci, Aliyu xai yi magana abba
ya
daka masa tsawa yana cewa “karya knan
tayi
mka,” inna tace “Atoh dae, ina xaune yaxo
ya
sameni ya gya min, intisaar ae tana wajen
lkcin,
ko krya nayi intisaar?” ta tambaya tana
kallon
intisaar din.
Intisaar tayi narai-narai da ido cikin
karkarwar murya tace “don Allah don
annabi inna
ki rufa min asiri ni wllh ina gidanmu lkcn, bn
san
kun yi ba” inna tace “au hka ne kuma, daga
ni
sae shi a palon lkcn.” haisam ya kalli Aliyun
da
ya ma kasa cewa komae sae kada wa da
idonsa
yyi yana kallon innar ko kifta ido baya yi, sae
dariya ta subce masa, abba ya juya yana
kallonsa a fusace, ya mike yyi saurin barin
palon
yana yar dariya, shi dae yasan inna sharri
tayi
ma Aliyu don Aliyu bai da surutu kawae dae
yasan ramuwar irin abinda Aliyu ke yi mata
a
gidan tayi ne. Ranar kuka ne kawae Aliyu
bai yi
ba, don wanki babban bargo Abba yyi masa
“tashi ka bni waje karka sa na watsa mka
mari,
abinda yaci ace kanninka ne sukayi sai
gashi wae
kai da knka kayi” Abba ya fadi cikin bacin rai
bayan yyi fadan har ya gaji, Aliyu ya mike
kmr
xaki ya fice fuu daga palon, inna ta rakasa
da
cewa “munafuki kawae.” hajiya ta mike a
fusace
ita ma ta fice daga palon, sae bayan ya fita
su
kursum suka fashe da dariyar da suke
hadiyewa
tun tuni, inna ma ta taya su dn ta rama
iskancin
da ya dinga mta a tsakar gida jiya, har
xainab
sae da tayi dariyar, intisar kadae ce bata yi
ta ba
ta hade rai. Intisar na tsakar gda tana taya
xainb
tsifan kanta aka bude gate din gidan gaba
daya
suka maida hnklinsu wurin gate din su ga
wanda
xae shigo, Aliyu ne da safeenah su ka shigo
gidan, xainab tace “tab, amma wannan
yarinyar
jaka ce mara xuciya, ynxu sae da ta sake
xuwa
gidan…..” da sauri intisaar ta katse ta da
cewa
“kinga ni ba ruwana ki bar xancen nan
xainab”
bangaren hajiya suka wuce bayan intisaar
da
xainab sun gaisheta tayi masu bnxa, shi ko
ya
watsa masu harara. Xainab ta fashe da
dariya a
hankali tana cewa “ina ma Allah ya kawo
inna
nan mu ci dariya wllh,” intisaar tace “ki dae
ci
dariya amma bnda ni” xainab tayi dariya
tace
“shegiya matsoraciya, dubi fa kayan da tasa
yau
har gwanda na ranan nan,” intisaar ta mike
tace
“kinga idan baki son tsifan nan ne na wuce
don ni
bbu ruwana wllh karki ki jaxa min” xainab
ta
fixgota tana dariya tace “to yi hkuri nayi
shiru xo
ki karasa min.” suna wajen har bayan kusan
awa
biyu sannan suka fito, hajiya sae wangale
baki
take yi tana cewa “Allah yyi maki albarka
safeenah, mun gode sosai, ki gaishe min da
hajiya kice sae naxo, umma ma tafito tana
cewa
“Allah dae ya nuna mana wannan abun
arxikin”
leda kato su hajiya da umma suka cika mata
da
tsaraba khadija na rike da ledan kmr xata
shige
jikinsafeenar dake ta murmushi tana gdya,
hajiya ta hade rai ganin xainab da intisaar
tace
“don ubanki kin xo kin gaida antynki ko sae
na
taka ki a nan,” ta galla wa intisaar harara
tace
“tashi ki ba mutane waje munafuka kawae.”
da
sauri intisaar ta mike ta bar wajen tayi
sashinsu,
safeena tana yatsine fuska tace “wae hajiya
wacece wannan yarinyar?” hajiya ta tabe
baki
tace “agolar gidan ce” safeenah tace
“tabdijam”
umma tace to ya muka iya. Aliyu ya fito da
makullin mota don maida ta gida xai yi yace
“ta
yi maki wani abu ne dear?” ta tabe baki tace
“muje kawae” har gate hajiya da umma