INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

gefen titi, inna ta kin ki me abinta da sauri
tana
lekar motar a tsorace, “to wae me ya samu
motar?” inna ta tambaya tana jan intisaar su
matsa daga kusa da motar, bai ko kalleta ba
har
sae da ya tabbatar ko tsinkesu bai bari a
cikin
motarsa ba sannan ya rufe motar, ya juyo
yana
kallonsu fuska daure yace “ku nemi motar
haya
da xae kai ku inda xaku, don baxan bata lkci
na
na bar abinda ke gabana na dauko ku a
mota ku
dinga min iskanci a cikin motar tawa ba.”
Yana
kai wa nan ya shige motarsa ya ja ta ya bar
su
tsaye a wajen, inna ta xabga salata tana
girgixa
kai tace “amma wannan yaro na Bukar anyi
tantirin dan iska, ynxu xubar damu yyi a
dajin
Allahn nan ya wuce?” sae kuma ta fashe da
kuka
tana cewa “wannan masifa da me yyi kama
ni
Rahmatu” intisaar ta dinga tuntsire dariya
tana
karewa inda ya ajiyesu kallo ita dae bata ga
alamar daji ba a wajen amma inna tace daji
ne,
sannan ga motoci na ta wuce wa abinsu,
har da
mutane ma nata harkokin gabansu a wajen.
kukan da inna ta dinga rusawa ne ya fara
jawo
hanklin jama’ah wajen, intisaar tace “kai
inna don
Allah kixo muje mu hau mota mu wuce,
dube
yanda kika janyo ana ta kallonmu,” cikin
kuka
wiwi inna tace “wllh baxan hau motar haya
ba
don ubanki, hka kawae dan nawa na da
motoci
sae na buge da hawa ta haya” intisaar ta
kulu
matuka ita kam da ta sani bata bi inna ba,
wannan disgrace din har ina? Taruwa
mutane
suka fara yi a kansu ana tambaya lfya? Nan
inna
ta dinga surutu ratata akan abinda jikanta
yyi
mata, intisaar ji tayi kmr ta nutse a wajen
don
kunya, da sauri tayi gaba ta barta a wajen
cike
da takaici, ita ba kudi ta fito da ba bare ta
hau
mota ta koma gida, ta juya daga nesa tana
kallon inna da mutane suka gama
kewayewa, ko
me take gya masu oho. Da kyar mutane
suka
lallaba inna ta hau adai-daita sahu, tana
gunjin
kuka ta shiga tana cewa “Allah dae ya isa
tsakanina dashi,” sae kuma ta fara
kwadawa
intisaar kira tashigo su wuce, kasa xuwa
wajen
intisaar tayi sbda mutanan da suka taru a
gun,
har kusa da ita tricycle din ya tsaya sannan
inna
tace “maxa shigo intisaar, Allah xai saka
mana,”
fuskarta daure tashiga, mutanen wajen
suka bisu
dacewa ” Allah ya saukeku lfya Hajiya, Allah
ya
kiyaye, ya ja da ranki” inna ta ding a
washale
baki tana gdya tare da daga masu hannu,
shi
kanshi mai tukin dariya yake yi. Sae da suka
yi
nisa sannan inna ta dube intisaar tace
“kinga
mutanen arxiki koh, har biya mana sukayi,
Allah
yyi masu albarka dae” intisaar bata ko
kalleta ba
bare ta tanka mata. Har bakin gate Napep
din ya
ajiyesu, inna ta dinga gdya ya fiffito masu
da
kayansu, intisaar ta dauki wanda xata iya ta
shiga cikin gidan inna na biye da ita a baya
tana
cewa “to ynxu bayan duk wlkcn da yyi mana
ba
gamu a gidan ba. Nafisa tayi murna da
xuwan
mhaifiyar ta ta sosai,’ya yanta duk suka xo
gaida
kakar tasu dayake ranar asabar ce suna
gida,
sae da inna taci ta sha sannan ta soma
xayyano
wa Nafisa irin abinda Aliyu yyi masu a kan
titi,
Nafisa tace “amma wllh Aliyu bai da
mutumci ko
kadan inna, kinsan kuwa tunda na dawo ko
sau
daya bai taba xuwa gaida ni ba ko yi min
sannu
daxuwa, amma haisam xuwansa biyu
knan,” inna
tace “ranar da ya kawosu xainab bai shigo
ba?”
Nafisa tace “xan masa karya ne inna?” nan
inna
ta kwadawa intisaar dake dakinsu maryam
kira,
dayake maryam din sa’arsu ce da xainab,
suka
shigo tare da maryam din, inna tace “ranar
da
Aliyu ya kawoku gidan nan dama bai shigo
ba?”
intisaar tayi jim don dae ba Aliyu bane ya
kawosu
motar haya suka shiga amma da suka koma
gida
basu ce kin kai su yyi ba, da sauri tace “eh
bai
shigo ba” inna ta galla mata harara tace
“munafukan bnxa kawae amma ca kuka yi
min ya
shigo da na tambayeku,” intisaar tace “uhm
ae
xainab ce bni bace” nafisa tace jeki kawae
abinki,
kika san ko yy masu gargadi akan kar su ce
bai
shigo ba, bala’i inna ta dinga yi tana cewa
“wllh
yaron nan mugun shaidani ne, amma xai ci
ubansa bari na koma gida dae” intisaar ta
fice.
The end of book one.
[ad_2]