HAUSA NOVELINTEESAR Complete Hausa Novel

INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

Tayi dariya tace “kai yaya bnda sharri, yyidariya

yace, “da daddare kije wajen inna mushahira,tace “to yaya Allah ya kaimu, sannan ya fice

dasauri dan ya riske Kursum amma har tashigegida. Yana shiga uwar tashi ta farabalbalesa damasifa, ita bata san shige shige da gantali, dagaxuwansa ko hutawa bai yi ba har yaje yawo,yyidariya yace “yau naga ikon Allah, bnda ikonxuwawajen matar ubana, A’a uwar ubanka, bamatarubanka ba, wllh ka fita harkana haisam.

Mikewa yyi yace “to Allah ya kyauta sannanyyi sashinsa yana waige-waigen inda xai gaRahma amma bai ganta ba. Da daddaresukahadu da yaya Haisam a sashin inna, sunyi Hirasosai tun suna yi da inna har ta bingire awajentana barci, Intissar ta dinga dariya, yace “tokarki

tasheta mana kanwa,” tace to na daina yaya. Yace to yanxu samarinki nawa,?

Tayi dariyasosai sannan tace “ko daya yaya,” yace “kinmaidani wawa ko?” tace “lah, hava yayanawllh

a’a,” yace to gya min gskya, tace “Allah yayabana kulasu, yace “to ki daina hka, wataranAbbaxai ce ki fito da miji, idan kuma baki da, xai

iyahadaki da wanda ransa yaso, dan hka, kidai-daita da mutum daya, kuma bance wai ki tarasamari ba, tayi dariya tace “to yayana,” a hkaya

rakota har sashinsu yyi mata sai da safe.

Ta fitodaga wanka kenan wayanta yyi kara, sai dayakatse aka sake bugowa sannan ta dauka,

“intisaar,” taji ya kirata, ta amsa ba tare datakula ba, yace “ya gida”? Tace lau, yyimurmushi

yace to yyi kyau, dama na kira ne na gaidaki,bye..

Ba shiri ta samu kanta da ce masa yajiki?Yyi jim, sannan yace “to da sauki, ammadaxunnan aka cire min drip, tace “to Allah yasauwake,

yace ameen ngd, sannan yyi mata sallama yakatse wayan. Washegari da ta dawo dagamkrntasai ga mis cals dinsa, ta dauka tana kallonwayan, samun kanta tayi da send din nmbr,ba

tare da ta shirya ba, ya dauka, suka gaisa,sannan da sauri ta fara kame-kame, “emmdama

mis cals dinka na gani,” yace hmm, yea nakiraki

daxun, “ok naje mkranta ne,” sai tayi da tasanin

kiransa ma, ta dai dake dai tace “ya jikin,”yaceAlhmdllh, daxun ma naje karban treatment,tayishiru, can dai tace “to mene ya sameka?”yace

hmm… Owwh bari na kiraki, na manta wllh,

……..

Yana katse kiran nata ya kirata, “yi hkuriIntissaar, i 4got, tace o.k, sannan yace”idona keciwo,” 4 d past 4 dayz yanxu,spec dina ya

Bugeni a idon, Ayya, Allah ya sauwake.. Ameen

ngd.

A hankali taji ya kira sunan ta, ta amsa tana

saurarensa, “ki bani ixini naxo gidankumana, dasauri tace “a’a karka damu, kaga bye.. Yanxu

inaaiki ne, sai anjima, ta kashe wayan. Taxaunatayi jim tana tunanin abinda ya Haisam ya

gyamata jiya, ihsaan ce ta shigo tace “Anty, innatace na kiraki, tace “to, tare da mikewa tadaukihijab, sai kuma ta tuna bata cire uniform ba,

tacire, sannan taje kiran da innah ke mata.Rahma da khadija suna wankin uniform dinsu abakinfamfo, suna ganinta sai suka tare hanyarwucewa, ta dan yi jim a wajen, sannan tace

“kugafara xan wuce, Rahmatu tace “idan anki

pa?”khadija ta kara dacewa “ko gidan ku ne

nan?” itadai bata ce komai ba sai kallonsu da ta tsaya

yi,kumfar wankin Rahmatu ta debo da yawa

ta

yarfa mata a fuska, ihsaan ce ta xo da gudutana

cewa me “me tayi maku?” khadija ta tura taharsai da ta fadi, intisaar ta kalleta cike datakaicitace “ita kuma me tayi maki khadija”?

Ihsaan

kuwa tuni ta mike tana kuka ta cire talkaminkafarta tana dukanta dashi, daukartakhadija tayia fusace ta tsoma ta cikin guttern dakewajen,

intisaar bata san lkcn da ta fixgo khadija batadinga dukanta har ta jefata cikin kwatan

itama,da gudu rahmatu na kuka da ihu taje ta kirahajiya da umma, dan suna kusa da gate axaune. Da gudu kuwa suka karaso wajen, hajiya tafara ciro ‘yar tata daga ciki kwata tana salatitare da cewa “mai xan gani hka?” ummahkuwata cafko intisaar din da ta juya da gudu xatabarwajen, dukan fitar hnkli ta dinga yi mata dadukakarfinta, hajiya ma ta xo ta sa hannu, kukaihsaan ta dinga yi tana kwalawamommynsu kira,sai ko gata ta fito, ta kallesu bata ce komaiba,ta juya ta wuce abinta, su fadila da kursumduksun fito, hka aka dinga hayaniya, dukansunaxagin intisaar, “wllh sai naga bayan ku da

uwarkua wannan gidan, shegu munafukai kawai,tunda Kuka shigo gidan nan muke…. Muryar inna

dasuka ji na ya katse su, sai ummah dake tataunan cingam, “me xan gani hka Aisha?”

cewarinna knan tana duban Hajiya baki bude,ummahtace cin halin ko in kula, gata nan kitambayetamana, hajiya ta maxa tace “kashe min ‘ya

xatayida har xata danneta tana duka?” innah tadubiintisaar dake ta faman rusa kuka ita daihsaan,

tace “nashiga uku ni Rahmatu, yanxu me’yar nantayi maku da har xa kuyi mata taron dangi?

Harda gore gore ina ji?” nan fa inna ta dingarusamasu kuka har da durkushewa a wajen,dagahajiyan har umma suka tabe baki, hajiya

tace “toinna da yafi da ne?” sunan momyn intisaarinnata shiga kwalawa tana cewa “zainabu,

zainabu,da sauri ta fito tana cewa “na’am inna?”inna tasharbe majina tace “ke wai wace irin sha-sha sha

ce, ynxu kina ciki ana neman kashe makiya’ya kin ki fitowa? To Allah ya isa ban yafe ba, wllhtllhsai naci uban mutum yau, ta fadi tana kallonhajiya da ‘ya yansu gaba daya, Zainab ce takaraso da sauri dan dama bata gidan, tanacewa

“inna me ya faru,?” inna ta ciro wayarta dasauri

ta mikawa xainab tace “maxa ki lallubo min number Abubakar, jikinta na rawa ta saka nmbrAbbansu

ta mikawa inna, inna ta karbe da sauri tace”Abubakar maxa ka dawo gida yanxunnan,.. A’a

idan kaxo ka gani, ta mikawa xainab wayantace”kashe min kayana, sannan ta kamo hannunintisaar din ta wuce sashinta da ita, ihsaan

nabiye dasu. Tab! Hka hajiya tace cikin tashinhnkli, yanxu hadasu tayi da Alhaji sbdawannanAgolan, lallai akwai sake, nan xainab tabarsu atsaye ta wuce, momy kuwa tuni dama takomasashinta, ummah ta dinga gyada kai tanacewa

“yau munga ikon Allah agola ta fi masu gida,nansuka dinga tsakar wa momy habaici damaganganu marasu dadi, ita dai bata tanka ba

tana daki abinta, Haisam ya shigo yanadubansu,

mamaki ya bayyana a fuskarsa yace “momymeyafaru, hajiya tace “agola ce tafi ya’yanmasu

gida, yau munga ikon Allah, tsaki yyi ya barwajen kawai, ya samu xainab tana kwashekayanta, ta gya masa abinda ya faru, saikawaiyyi sashin inna, tana xaune sai rusa kukatake

tana Allah wadai da matan Abubakar, danko itabasu ganin girmanta, kuma yau tasu ta kare

agidan nan, intisaar na xaune ta xubawa TVido,

dan ita bata ga abin kuka a nan ba da innaxatadinga yi, ihsaan kuwa na lullubeda towelalamar

wanka tayi, haisam yyi sallama ya shigo,batajiraya xauna ba ta dinga jero masa abinda ya

faru,sai ka rantse kace tana wajen, hkuri ya

dingabata, amma kmr yana xugata, dan hka sai yajuya ya dubi intisaar yace “ki yi hkuri

intisaaridan Abba ya dawo xasuyi bayani, da sauri

innatace sake kira min Bukar din, ko abinda yke

yiyafi kiran nawa ne, a lkcn Abba ya shigo

gidandamotarsa, haisam yace to gashi can ma yadawo,

tashi tayi da sauri taje ta samesa, haisam yagirgixa kai ya mike ya dauki ihsaan yace”srrykinji ko bby, yau nasan ai Abba sai yyi masubulala tunda suka tabo mamarsa, dariya

kawaiihsaan tayi, sai ga Abba da inna sun shigo,

haisam ya mike ya bar parlon bayan yagaidaabban nasa, intisaar a xata tashi inna tace”dawoki xauna, sannan inna ta fara jawabinta

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button