INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

tanamatsar kwalla, ya ma rasa mai xai ce, kawaisaiya mike, yace “ina xuwa baba, ya fice, sashin
hajiya ya nufa direct, ya dinga kwada matakira,
Aisha, Aisha, tace na’am Alhaji sannan ta fitodasauri tana cewa lfya kke kwada min kirahka,
yace “maxa ki bar gidan nan ki tafi gidanku,danban aure macen da xata sa mahaifiyatakuka ba,bai jira cewarta ba, yyi sashin Shafa, watoumma,ita ma ya gya mata hkn sannan yace dukwandaya dawo ya samu bai tafi ba to a bakinaurensa,ya juya ya koma wajen inna, hka ya dingabatahkuri sannan ya tabbatar mata da duk suntafigida, nan inna ta samu natsuwa dan itakadaitasan irin wlkcn da matan nasa suke mata,dakuma yanda suka sa xainabu da yaranta agaba,
sai da ya tabbatar ta hkura sannan ya daukiihsaan yyi hanyar sashin su intisaar din,intisaar
ta mike taje tayi wanka a bayin inna, ko datafitosina xaune da haisam tana tayi masa mita,intisaar tace inna wllh kin cika mita, inna
tace”nayi din, sannan taci gaba daga inda tatsaya,”
da kyar haisam ya samu ya lallabata ya barmatadakin, Abba kuwa ya kira su kursum dakhadijagaba dayansu yyi masu ta tas, sannan yasasukneel down a tsakar gidan, ya tabbatarmahaifiyarsa ta sakko sannan ya komaoffice,
Su Aisha da Shafa kuwa tuni suka bar gidandansunsan Alhaji baya magana biyu.
Washegarin ranar suna xaune ita da xainab
Dr faruuq ya kirata, taki daga wa har sabiyu xainab tayi mata mgna sannan ta daga,
Sukagaisa, tayi masa ya jiki, yace “jiki da saukiintisaar, ya su momy?” tace “lau suke” ohk..Inakofar gidanku… A dan firgice tace “me?”yace
“eh”.. Kaga bna san hka malam ka rabu danidanAllah, ta katse wayan da sauri. Xainab taceb”waye?” intisaar tayi tsaki tace “oho nimaina nasani, wai wani gashi a kofar gidanmu saikace nagayyato sa, wllh xan bata ma ummi rai ne, ni
Tadaina min shisshigi,” xainab ta mike hadeda tabebaki ta dauki hijab, intisaar tace “ina xaki?”ba
tace komai ba har sai da ta isa bakin kofasannan tace “am cummin” sannan ta fice. KofarKofargida ta nufa, bakin gate ta tsaya tana waige-waigen inda xata hango bakon intisaar din,hardai ta hangosa jikin wani flower yana tsayeyanadanna wayarsa, ya daga kai yana kallonta….Nan
ta gane shine bakon, dan da alama waniyakejira, tace “kai ne faruuq wai?” ya dubeta dakyauyace eh nine, tace “bisimillah wai ka shigo,”yace”to ngd sosai,” tare da binta har cikin gidannasu,
tayi masa iso har sashin inna. Tana xaunetasaTV a gaba wai tana kallo, xainab tayisallamahtashiga tana cewa “inna kinyi bako,” innatace”waye?” xainab ta xauna gefenta tana yardariyatace “saurayin intisaar ne, wai kunyar kawomaki
shi take yi,” da fara’a sosai inna ta tarbesa,tabude fridge ta kawo masa ruwa da lemotana samasa albarka, hkn yyi ma faruuq ddi sosai
yadinga gdya, nan dai inna ta dinga jan sa dahiratana basa lbrin Intisaar, xainab kam saidariyatake yi, ta mike da sauri ta barsu tayisashinsuintisaar, intisaar tana xaune tayi shiru,alamar
tana cikin damuwa, xainab tace mata “meyafaru?” tace “wllh xainab ni bna sanwalakantawannan mutumin amma yasani gaba…
Xainabtace “to kuma meye abin damuwa bayan kinkoresa?” intisaar ta tabe baki tace bbu!
Xainabtace gskya kam, inna dai tace na kiraki tanajiranki, xainab na kai wa nan ta fice ta barmata
parlon. Jikinta a sanyayye ta dauki hijab tayisashin inna, tayi sallamah, inna ta amsa dakarfinta har abin ya ba intisaar dariya, koyaufarin cikin me inna take yi hka? Duk da
takalminda ta gani bakin kofar inna bata kawokomai a kaba, dan a tunaninta ya Haisam na ciki ne,
tanashiga palon tace “ya Haisam ka min promise
ndfail ko? Cak ta tsaya ganin faruuq xaune aparlon, kanta ya dinga mata wani irin juyi takasafahimtar komai, ya dago kai yana dubantakawaiba tare da yyi mgna ba, dakin inna ta shigedasauri, inna tace “yo kunyar me xaki ji kuma?Saikawai ta fashe da dariya” intisaar taji wani
irintakaici ya lullubeta, yanxu xainab ta kyautamataknan?
Sa ta tayi taje wajensa bare har tashigodashi gidansu kuma ma wajen innarta,
Sallamanya haisam da taji ne ya sanya ta kararudewa,inna kuwa sai xuba take ta wa faruuq,
shima yabiyeta suna ta yi, inna ta amsa wa haisamsllmaya shigo, tana wangale baki tace “haisamwannan saurayin intisaar ne yaxo gaisheni,haisam ya kallesa da mamaki suka gaisa dafara’arsa, sannan yace “to ina intisaar dininna?”
inna tayi dariya tace “wai ita kunya tun daxuta shige daki,” haisam ya kirata ta fito gabantana
faduwa ta nemi gefen inna ta durkusa tanagaishesa, ya amsa yana daria yace “wayewannan?” ta kalli faruuq tace “nima ban san
shiba ” dariya haisam yyi yana kallon inna, shi
kuwafaruuq yyi murmushi ya dukar da kansakawai,
hka Haisam ya ci gabada xolayarta amma itahnkalinta na waje daban, tunani kala kala yakasu a ranta, da daga kai ta dan saci kallonfaruuq din suka hada ido ta kauda kanta da
sauri,hka suka ci gaba da hira gaba dayansu
ammabnda ita da ta kurawa plasma ido. Wayan
haisamda yyi ringin ne yasa inna ta dakatar dasurutunta tana tambayansa waye, salanta
knan,da taji wayarka yyi ring xata tambayekawaye dasaurinta, yace mata mijinki ne, sannan yadaga,bai jima yana mgna ba sukayi sallamah yakashewayan. Inna tace Aliyu ne ko wa? Yace “eh
shine” inna ta girgixa kai tace “oh yaronnan baida kirki, halinku ba daya ba da nashi, bai dakirkiko kadan, bai yo halin Bukar ba, halinsa saknauwarsa… Haisam ya maxa ya katse ta yace
“toxabiya, ni xanje GRA ne ynxu sai na dawo”tace
to… Amma me Aliyun yace mka yanxu,?
Yausheyace xai dawo,? yana ina ne yace mka? Kode
yana hanya ne? Cike da kufula Haisam yacekaini inna ban sani ba, ca yyi na gaida innaRahmatu kawai, sannan ya mike sukayixchange
din nmbr da faruuq, yyi masu sallama yafice,
intisaar ta mike da sauri tace “inna bari narakasa gate ina xuwa”inna tace to kiyi maxamaxa ki dawo, tace to. Sannan tabi bayanhaisam da sauri.
Haisam ya dubeta yace “saurayin naki yahadu intisaar, ta ce “bna so yayana, ni ba ninakawosa gidan nan ba, yyi dariya yace “bndakarya dai kanwata” nan ta marairaice masa
Tayimasa bayanin yanda suka hadu da faruuq Harxuwa yau da ya xo, yyi dariya sosai sannanyace
“to amma kanwata naga ai bai da aibukumayanada hankali, ki dan basa dama mana.”ita daibata ce komai ba har suka iso gate sannan
Yadubeta da kyau yace “kar fa ki ki komawakanwata, kinsan dai walakanci bai da kyau,kibasa dama ku saba, tace “to yaya baxangudu baxan koma” yauwa kanwata gud of you.
Nan sukayi sallama ya wuce ita kuma ta koma
Sashininna. Suna hira har ynxu, ta nemi gefe taxauna,tana jinsu kawai sai dai tayi murmushi. Sai
Wajenkarfe shidda yyi sallama da inna, ya batakudimai yawa, ta karba tana godya, hkn yyimugunbata wa intisaar rai, kamr warce ke jiramaimakon tace ya barshi, har bakin kofainna tarakosu sannan ta koma ciki tana masa Allahyakiyaye hanya. Suna tafe ne bbu wanda yacekomai, can dai ya dubeta yace “ngdintisaar,”bani ce da gdya ba, ta fadi ba tare da takallesaba. Yace to waye? Bata kallesa ba tace
xainab,yyi murmushi yace gskya ne, bbu wanda yasake
mgna a cikinsu har suka isa gate sannan yadubeta ita ma ta kallesa, sai ya sakar matamurmushi , ta sunkuyar da kai da sauri,bata
sanlkcn da itama tayi murmushin ba. Yyi ajiyar
xuciya yace “to kira min xainab din muyisallama,” aa dare yyi ka bari sai wani lkcin,