INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

yaceba nan gidan take bane?” eh nan takeamma
ynxu ta shiga gidansu. Yace gskya ne. Tointisaar i am vry grateful, ngd sosai, tagyadamasa kai kawai sannan ya juya ya fice, ta bisa
da kallo, ya juya suka hada ido kunya yakamatatayi saurin rufe gate din sannan tayisashinsu.
Gabanta yyi mugun faduwa ganin su
Kursum labe ta windo suna kallonsu, da sauri tayisashinsu tabude kofa ta shige. Ko da tashiga ta tarar
Momybata ciki, tayi hanyar kitchen, ta ganta daxainab Suna raba abinci, taimaka masu tayi sukagama
A tare, ita ta kai ma inna nata, xainab kuwa takaima su kursum nasu, intisaar bata ce daxainab
komai ba, itama xainab din haka.su hajiya kamyau kwanansu uku basa gidan, xainab batadamuba, hka ma haisam ko a jikinsa, su kursum
dai nehankalinsu a tashe, momyn intisaar tayikkrinshawo kan Alhajin amma hkn bai yiwu ba,innakam ko a gyalenta, dan gidan ma sai yyi
mataddi. A kwana a tashi intisaar suka shaku dafaruuq sosai, fiye da tunaninta, faruuqmutum ne
mai kirki da fara’a, duk gidansu an sanshidanduk jumm’ah sai yaxo gaida inna sannan yashigaya gaida momy. Su fadila da su kursum kambakin ciki kmr xai kashesu, gashi yau wajensatiuku knan Alhaji yaki barin iyayensu su Dawo.
Intisaar ta samu kwanciyar hnkli sosai agidandan bbu mai takura mata ynxu, yawanciIdanfaruuq yaxo gidan tare suke xaunawa har
Daxainab suyi ta hira, a wajen ummanta kuwabatada hiran da ya wuce na faruuq, hka ma awajen
inna. Abba kadai ne bai san dashi ba a gida,amma har su Hajiya da umma da basa gidan
‘yayansu su kirasu sun fesa masu. Yau ma kmr kullum faruuq yaxo gidansu da yake Friday ce,
wajen karfe shidda ta rakosa xai wuce sukaiskefadila da khadija a kusa da gate a tsaye, dukdasun gansu amma basu yi kkrin matsawa
dagagate din ba, faruuq dai bai ce komai ba dantundayake shigowa gidan basu taba bude baki
sungaishesa ba, shima bai taba masu maganabadukda ba ma ganesu yke yi ba, bayan ga xainab.
Dakyar intisaar ta iya cewa ku gafara dan Allah,ganin sun kusa minti uku a tsaye kuma sun Kibarin hanyar, ke din a su wa?
Khadija ta jefomata tambayr, tayi shiru bata ce komai ba,khadija ta kara da cewa “nan gidan ubanmu
Nedan hka ba ki isa kixo ki mana iko dashi ba”saiki bari idan kin samo ubanki sai kiyi iko dagidansa idan ma yana da” fadila ta fadi awalakance tana girgixa kafa, kuka ta sakar
Masua wajen, faruuq kam kansa ya daure, ya ma
Rasame xai ce, khadija ta dubesa “bawan Allahkanabani tausayi wllh, ga ka kyakkyawa maiasali,
amma ka rasa warce xaka bige da nema saiwarce har yau ba a san ko yar gidan uban
wayebace, sai yar tsintuwar innarmu, da sauriintisaarta juya da gudu ta bar wajen, ya bita dakallo,
bakinsa yyi masa nauyin kiran sunan natama,
fadila taci gaba tana kallonsa, “ita ba yarkowabace, sannan ta samu wajen fakewa agidanmuita da uwarta sai su dinga mana isa, yauwatadaya da sati biyu knan da suka sa Alhaji yakoreiyayenmu a gidan nan sbda ita da uwarta,kadijatayi tsaki tace “ai basu ga komai ba matukunna,sai suma sun bar gidan nan kmr yanda sukasaaka kore uwata.” fadila tace “nima hka,”
sannan
suka bar wajen gate din suka shige cikingidaxuciyarsu pal da murna. Sai da faruuq yyikusanminti biyar a wajen a tsaye, sannan ya bargidanjikinsa a sanyayye..
Momy ta dube Intisaar dake ta famankuka tun da tashigo a karo na farko tayimatamgna “me ya faru?” ta girgixa kai tana gogehawaye, cikin kuka tace “momy wai ni kigya minranda xan ga abbana, na gaji da gorin daakemani,” hawaye ya ciko idon mahaifiyar tata. Tayi kokarin gogewa da sauri tace “me kuma yafaru?”
cikin kuka me tsuma xuciya intisaar ta koromataduk abinda ya faru, momy ta goge hawayenidonta tace “kiyi hkuri intisaar, watarana sai
lbri,
na sha gya maki” sannan ta mike tana cewa”saikiyi ma faruuq din bayanin komai, sannan tashiga dakinta.” bayan faruwan hkn da
wajenkwana uku faruuq bai ce mata komai ba,iyakadai ya kirata suyi hira sosai. Ranar watalarabayake ce mata yana so su hadu gobe da
daddarea kofar gidansu, bata yi masa musu ba taceAllahya kai mu, amma gabanta na faduwa dan
tasanbaya xuwa gidansu sai ranar juma’ah.
Washegarin ranar alhamis ta gyawa
Ummantayanda suka yi dashi, tace “shikenan, ammakarkiboye masa komai intisaar,” tace “to momy.”
sannan ta wuce sashin inna ta taya ta hira.
Koda wasa bata gayawa inna abinda su fadilasukayi mata ba, ta barshi a xuciyarta kawai.
Da yammacin ranar wajen karfe bakwai damintigoma faruuq ya iso gidan nasu, ta nemiixini gunmomynta ta fita da cewar ba ddewa xatayiba. KarKar Abba ya sameta a waje.
Yana xauna kanwani dakali, ta karaso wajensa, ya tare ta damurmushi, tun kan ta karaso wajen
Kamshinturarensa mai ddi ya doki hancinta, takallesahade da sunkuyar da kai, ya mike yana matasannu da xuwa. A hankali ta gaishesa, ya
Amsayana cewa “ya momy da inna?” tace sunalfya.
Sannan ya xauna ya nuna mata gefensa, ta Dan yi jim, kmr mai naxari sannan ta xauna. ShiruShirubbu
wanda yace komai, can dai ya katse shirunyace
“i luv yhu my Intisaar,” ta rufe fuskartakawaibata ce komai ba, ya kalli fingers dinta yace
“ringdin waye wannan?” tace na xainab ne, yace
Ok, ita ta baki? Uhm ko kana so ne? “yace aa da Dainaki ne” tayi murmushi kawai. ‘intisaar’ taji
Yakirata a hankli, tace “na’am” a sanyaye. Lbrinrayuwarki nke so ki bni yau, kinga am vrybusybut na ajiye komai aside, dan naji tarihinintisaardita. Ta kirkiro murmushi kawai bata ce komai ba. Bismillah if u re ready, tace “uhm to ta
Inaxan fara?” yace “ko ta ina ma Intisaar,” nan da nan taji hawaye ya ciko idonta sannan tafara batare da bata lokaciba.
Ni sunana Fateemah Umar faruuq,
Ya xuba mata ido yana kallonta, can dai yasakarmata murmushi ya gyada mata kai alamartacigaba, ta cigaba ba tare da ta kallesa ba, ninataso ne a Zoo road nan kano da mahaifiyata,tana yi ma wata aiki lkcn ina da shekarahudu,
momy tace min a nan gidan ta haifeni in datakeyin aiki, dan ta fara aiki da sati biyu ne tahaifeni. Inna ita ce warce ummata ke yi maaiki,da farko dai ni na taso a tunanin inna ce tahaifeni, amma ita da bakinta ta kan ceminnadaina damunta ga mamata can, a hankli dainagano wacece mahaifiyar tawa, inna mutumcemai kirki sosai, ko sau daya bata tabawalakantamu ba, ta dauki ummata kmr ita ta haifeta,nikuma ta daukeni jikarta. A kwana a tashi
inna tasani a sch, lkcn har na isa primary 5,watarana asch aka ce mana kowa yaxo da babansaxa’ayimeetin, ni ban kawo komai a ka ba dannasanummata xata xo min, amma muna shiga ajisaiwata classmate dita maimuna tace min”intisaarke kina da Abba ma kuwa? Bamu sanbabanki ba,mu babanmu xai xo gobe. Tun da nake bantabakawo mahaifi a rai ba sai rannan, sai naji ba ddi ganin yanda kowa ke dokin babansa xai xo,nakagu mu tashi naje gida a gya min inda
babanayake, dan ba’a taba min mgnarsa ba, ina isagida Kuwa da tambayar da na tari mamata knantanawanke wanke, naga tashin hnkli ya bayyana a fuskarta sosai, inna ta fito da sauri tanacewa,waye ya aiko ki? Nace gobe akace mu kawobabanmu a makaranta, inna ta ja ni tashigardanidakinta tace “ki kwantar da hankalinki yarlele ta,gobe uwarki xata je, nan na fashe mata dakukanace ni dai babana ne xai je ba mamata ba.
Innata hassala tace “to dan ubanki xauna ki ji,babanki bamu san inda yake ba,mahaifiyarki natsince ta a titi ne ranar na dawo daga gidanaminiyata, tana da cikinki lkcn, a sume mukakaita asibiti mu da bayin Allahn dake wajen,