INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

bayan kwana biyu ta farfado, cikin bayinAllahnda muka kawota asibiti ni da wata baiwarAllahkadai muka rage, dan sauran duk sun tsere
dawashegarin ranar. Ana sallamota na kawotagidana. Ita kuwa talatu, sunan matar knandamuke ta sintiri da ita a asibiti, a haife dai nahaifeta, na nuna mata xan kula da
mahaifiyarkixainab, dan itama ta damu kwarai da gaske,
tokinji dalilin ganin ki nan gidan da kikayi, inna
tacigaba tana kallona, bayan satinta daya nagatawarware sosai, nake tambayrta ita wacece.
Nanmomy tabawa inna tarihinta, tace daga
Misrataxo nan Nigeria, mijinta ne ya barta wajenwatatara knan bata san in da yake ba, sbda Bakincikin hkn ne ya sanya ta kasa gano yandaakayita baro Egypt, kawai ta ganta a nan Nigeria,
sannan tace ma inna tana da kishiya kuma ataresuke, to bayan sati daya inna tace ummatatahaifeni a nan gidan nata, danta tasa yayankamin rago aka sa min fateemah, Sauran
bayanandai ne duk na manta. Da yake lkcn ba wani
wayogareni sosai sosai ba ban wani nunadamuwanada yawa ba, washegarin ranar inna ta kiradantamuka je meetn din mkrantar tare. Inna tamanaabinda ko na jininmu baxai mana ba, innatatausayawa mahaifiyata sosai, duk da dailkcn dukwannan abun da take ba da san ran dannatabne, dan baya san yanda inna ta makalemanadaga ganinmu ba wai saninmu tayi bakuma tayrda damu, amma ta nuna masa bai isa yahanata abinda tayi niya ba. Lkcn ina da 3 yrs
inna ta tilasta ma danta yyi mana visa mukajeegypt nemo mahaifina, har da ita. Da kyarummata ta iya gane gidan abban nawa,amma koda suka je, sai suka ga wai stepmum dita tasaida gidan, hka muka sake dawowaNigeria.
hankalin momyna a tashe, inna ta dingakwantar mata da hankali tana cewa wataranaabbana xaixo gareta, wannan ba komai bne illa aikinasiri damuguwar abokiyar xaman tata tayi kawai.
Tundaga lkcn inna ta dauki ummata kmr yar ta,
Ta nemo wata yar aikin daban dan yanxu waimunxama yan gida.sai abinda baxa a rasa bakaidaimomy ke mata, inna da ta tashi sani amkrnatsai ta sani a mkrntar kudi, Abba na biya,ummata
gani tayi kmr inna ta daurawa dan natanauyinmune, dan shima yana da nasa iyalin, dan lkcnmatansa biyu da ya’ya shidda, dan hkamomytace wa inna ta barta dan Allah ta nemiwanidan aikin da xata dinga yi, inna ta nunabacinranta sosai, tace momy kar ta sake matahka,
bbu ruwanta da lamarinta da na danta dantsakaninsu ne, sau dayawa duk bayan satibiyusai jikokin inna sun xo gidanta, ba karamintsanata sukayi ba baya ga xainab dake sonasosai, kuma dama sa’a ta ce, na sha hantarawajensu da na iyayensu, basa sona damomyna,sun tsanemu, bn san ko dan muna cin arxikinsu bne, Abban nasu kuwa tun yana dauremana da,har ya sake mana sbda yanda yagamahaifiyarsake sanmu sosai. Ya maida ni kmr yarsa,
komaiyyi ma yayansa sai yyi min nima. Tun asalidama yaya haisam yana ji dani sosai, ya daukeni kmrkanwarsa kuma yana girmama mahaifiyata.
Inada shekara 12 lkcn ina jss2 inna ta hadaaurenmahaifiyata da danta, wato AbbansuHaisam.
Ba karamin tashin hnkli momyna tashigaba dan babana bai sake ta ba ai, inna tadingamata jaraban wai ynxu kusan shekara 13 knan tana jiran wanda kila yanxu ya mace, kumama aia musulince ta halatta tayi aure tunda yadderabon da ta gansa ko sanin inda yake. Hkananinna tasa Alhaji Abubakar ya aure ummata,
Shibai nuna abin ya damesa ba, dan dukabindamahaifiyarsa take so shi yke yi. A hka ni damomyna muka koma gidansu dake shagariqtres,
wato wannan gidan na yanxu… Uhum tadanyishiru sannan taci gaba ganin yanda faruuqkekallonta a raunane, tun daga ranar har yauni daummata bamu samu farinciki ba gidan nan,saiwajen Abba da inna, sai kuma xainab dastepbrother dinta Haisam, sun tsane mu,basason mu, sun takura mana, kumahar yau
basutaba shiri da ummata ba, ita kuma tundatakebasu taba mata abu ta tanka masu ba,shiyasahar gobe Abba ke alfahari da ita kuma yanaji daita, momyna tana da hkuri sosai, da kau dakaiakan abu. Ihsaan kadai momyna ta haifa anangidan, bayan nan bata sake haihuwa ba,
Yanxu ihsaan shekaranta kusan 6 knan. Sbda irinyandasuka samu gaba ne ya sanya inna ta sa abba
Yagyara mata sashinta na nan gidan ta dawo,dandama can yayi-yayi da ita ta dawo nan daxamadan ya kula da ita da kyau amma taki dan bagirmamata matan nasa ke yi ba. Hkn yakarawamomyna tsana a wajensu hajiya, dan innatafififfitata a kansu, kuma tafi son ni da ihsaanakanya’yansu, a makaranta daya muka gama secsch
da xainab, fadila da kursum, khadija darahmakuwa suna ss2 ne ynxu hka.
Hajiya Aisha itace
matar Alhaji ta farko, ya’yanta uku, yayaAliyu,xainab da khadija, ita kuma umma shafaya’yanta
hudu, yaya haisam, fadila,kursum da rahma,saijikanta yusuf dan fadila ta taba aure ammasunrabu da mijin. Faruuq yyi ajiyar xuciya yace
“toshi yaya Aliyun yana ina?” ta dan xaro ido tace
“nima ban sani ba wllh,” amma baya gidanynxuhka, ok xainab ce kanwartasa knan, eh…tacekanta a sunkuye, to meye na kuka intisaar,
Wllhnaji na kara sonki ne ma, ya ciro
handkercief yagoge mata fuskarta. “i luv you my intisaar,”
tagyada kai kawai ta kasa cewa komai, ki baniixinina turo gidanku plss, ta danyi jim, sannantace tosai nayi shawara da innata, yace o.k gobemaxan xo ai wajen innar, da kyar ya bartatashigaciki dan duk ya birkice mata ta amince masakarta ya dashi, shi din mai sonta ne da gskya,harbakin gate ya rakota ta shiga sannan yawuce,
Taji ranta yyi fari sosai, taji ta kara sonfaruuq…….
Washegarin ranar da magrib faruuq ya bargidansu, sun dde suna hira da inna dagabisannitace idan tayi shawara da danta xatagayamasalkcn da xai turo, har gate ta rakosa, yaya haisamya shigo suka gaisa da faruuq, ya danxolayeta Sannan ya wuce, faruuq ya dubeta yace
“yanaaiki ne haisam,?” tayi dariya tace kaibarrister nehka pa da ka gansa, a Abuja yake aiki kila
hu2yaxo nake ga, yace ” to shi da Aliyun wayebabba?” ta danyi jim sannan tace “ya Aliyunemana” o.k shi kuma Aliyun wani aikin yakeyi?
Ko bai fara ba? Tace “wllh nima bn sani ba,”ya
dubeta da tuhuma yace “baku interact dashine?”
tayi murmushi tace aa ni bamu san junasosaiba,
o.k… Duk xamanki gidan nan baya nan ne?
Tadan xaro ido tace “a’a yana nan mana,”
Faruuqyyi murmushi yace “ko bae sake maki bne?”
Tadanyi shiru sannan tace uhm, dan ita batamasan ana tuna mata ya Aliyu ko kadan, duk takagu ya rabu da ita da xancen Aliyu, shi kammurmushi yyi yace “to shknan intisaar, nixan tafi,ya ciro kudi mai yawa ya bata,” tace hava na
Mene yaya, yace yau juma’ah shi yasa, tace a’a nagode,ka barshi kawai, ya bata rai yace “tundamukedake na taba baki abu intisaar? Wllh nasanabinda nakeyi, ki karba nace, da kyar takarbatayi masa gdya sosai, sannan tayi sashinsudasaurinta. Xaune take a kasan parlon Abbayanaduba jarida, can dai ya dubeta yace “me ya
Faruintisaar ya akayi ne?” a hankli ta faramaganamuryarta na rawa, Abba dan Allah danannabikayi hkuri ka bar su Hajiya da umma sudawo,Abba ya katse ta da sauri yace “to ai ni bnida tacewa a nan, sai abinda kakarku tace, dan itakeda iko dani, kinga kuwa bni da laifi a nan.”
Tayishiru, sannan ta mike tace “to Abba shknan”ta Fice ta bar palon. Yyi murmushi dan yasanuwarta ce ta turo ta, dan ya nuna mata kartasake masa mgnarsu Aisha kwanaki uku da
Sukawuce tana basa hkuri. Intisaar na fita sashininnata nufa, ko da tayi mata mgna ma bata rai