HAUSA NOVELINTEESAR Complete Hausa Novel

INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

Yyinisa ya juyo tare da cewa ya akayi? Xo danAllahnace. Yace “aa ni baxan iya dawo wa ba.”sannan yyi gaba abinsa, inna tayi tsaki tacegantalalle kawae, dama hanya nke son yaragemaku wllh, intisaar tace “aa bama so inna,

Da mayaya Haisam ne.” dole ta basu kudin motardaaiken da xasu kai wa kawarta hajiya maimuna. Sun isa gidan suka bata sakon, tayi ta samasualbarka sannan ta basu dari biyar su haumota,

Jikarta murja ta rakosu har inda xasu haumota,sannan ta koma. Xainab ta dubi intisaar tace

“kk muyi save din kudin mu, mu taka kawaitunda bawani nisa, da kyar ta lallaba intisaar sukafaratrekkin don da kin yrda tayi. A dai-dai wanikatonpharmacy faruuq ya fito rike da leda ahannunsa,xainab ce ta fara hangosa, tace “lah..Intisaarkinga faruuq,” da sauri intisaar ta juya suka

Hadaido, ya sakar mata murmushi ya karaso dasauriyace “daga ina hka?” suka gaya masa dagaindasuke, bayan sun gaisa ya bukaci da ya rage Masuhanya, bbu musu suka shiga, yyi drop dinsuakofar gidansu, suka fito suka yi masa gdya

sannan ya kashe wa intisaar ido, ya ja motaryawuce hade da cewa sai munyi waya, kugaidamin da inna.” Aliyu suka ci karo da a gateyanatsaya, cak suka tsaya ganinsa a wajen,xainabtayi karfin halin cewa “yaya me kke yi anan?” yaxura wayarsa cikin aljihu sannan ya ddubet dakyau yace “motar uban waye kika shiga?” tahade rai tace “saurayin intisaar,” ya bude

bakiyana kallonta, ganin yanda tayi mgnar kotsorobbu,kika ce me? Ya sake tambayarta, tamaimaita ranta a hade, mari ya watsa matamairai da lfya, tuni intisaar ta fara karkarwa,xainabkuwa ta fashe da kuka, ya fixgota , ta turasadakarfinta, ta xuba a guje sai bangaren suintisaar,bin ta yyi da saurinsa, intisaar kuwa naganin hkatayi wajen inna da gudu gabanta nafaduwa.

Parlonsu intisaar xainab ta afka, ya bita harcikiyana cewa “dan ubanki yaushe na farawasadake xainab,” tayi bayan momy da gudu

Tanahakitare da goge hawayen fuskrta tana kumahararansa, momy ta dubeta tace “me ya faruxainab,” ta fashe da kuka tana cewa ” marina yyimomy banyi masa komai ba, kuma Allah yaisaban yafe masa ba,” dan uwarki xo ki fita, yadakamata tsawa a fusace, xainab ta wasa mashiharara tace “anki din, kuma ka sake mamutanekofar su ka bar wajen, tunda a gidanku ba akoyamka kayi respect ba, bare har kayi gaisuwa.”

Tuniidonsa yyi jajir yana kallonta kamr wanixaki.

Momy ta dubi xainab tace “shiga daki

xainab,” tashige da sauri, ita kuma taci gaba da abindatakeyi,” da kyar ya iya sake kofar parlon yaja dabaya kmr ya hadiyi xuciya, tsaye yaga sukhadija,kursum, da rahmatu suna kallon abinda yafaru,

wani irin wawan kallo yyi masu da yasasukakwasa a guje suna dariya. Kmr ance ya juya

tagefensa ya ga intisaar a tsaye, duk a birkicetake,

yana juyowa sukayi ido hudu, ta budo kofaratsorace xata shige parlonsu ya cafkota, kuka

tasaka tana cewa “nashiga uku yaya, wllh kayihkuri bni bace ba….. Bai ko kulata ba ya cire

takalmin dake kafarsa ya dinga xuba matadakarfinsa kmr an aikosa, kuka takeyi tana

kiranmomynta, yace “don uwarki an gya maki inada lkcnki ne bare na lamarinki,to ba a mota ba,ko ajirgi ne akayi park dinki a kofar gidan nanbburuwana, na dai ce maki ni ba dodonki bne,idankka sake ganina kika gudu sai na babbalaki

jakarbnxa kawai mahaukaciya, ya turata cike datsanayana huci, haisam ne ya iso wajen da sauri

yanacewa “hava Aliyu, me tayi mka hka xakabiyotahar kofar daki kana dukanta, Aliyun yahararesayace to sai ka rama mata

..

Haisam ya tambayesu me kuka yi masa,xainab ta fito tana goge hawayenta tace”inna ceta aikemu, shine don yaga Faruuq ya ajiyemusai yake xagina har da duka,” ta dubi

Intisaartace “kema meyasa bakiyi wajen inna bakika xonan,” ta goge hawayen idonta tace bata nanne, adai-dai lkcn inna ta bullo, ta karaso dasaurintatana dubansu tace “me ya faru, hatsarikukayi,ne? Nan da nan ta rude masu, haisam yyidariya,xainab kuwa ta kwashe duk abinda ya faru

Tasanar da inna, nan inna ta dinga bala’i tanamasifa tayi dakin Aliyun tana cewa Allah ya isar masu. Haisam ya dubi don intisaar ta rigatashiga ciki yace “momy bata nan ne?”

Xainabtace tana ciki, ya girgixa kai yace ammaAliyubashi da kunya ko kadan. Ya shiga sukagaisa da

momy, sannan ya basu hkuriya bar sashinnasu.

Suna xaune su uku suna hadawa yaya

Haisamkayansa don anjima xai komai Abuja, xainabtalinke wa, intisaar na gyarasu cikin jaka,rahma dakursum na kwance da yake a dakinsa suke,sunakallo

Xainab ta dubi intisaar tace “jiya faruuqsaewajen karfe goma ya bar wajen inna,”

intisaar

tace “hva” ba tare da ta kula ba,xainab taceehmana, ai can na kwana, kursum ta dubixainabdin tace kai xainab tara da rabi fa naga yabargidan nan. Xainab ta dubeta a fusace tace”jakabki ji abinda nace bne?” ca nayi har wajenkarfegoma, bnce karfe goma ba, ita dai intisaarhankalinta na wajen abinda takeyi bata cemasukomai ba. Ya haisam ya shigo yace idan sungama su rufe masa dakin, xai je wajenummarsayyi mata sallama, kursum tace “ayya yayaxanbika don Allah, abba baya bari muje wllh” yadubeta yace to xo muje, nan rahma ma tacexatabisa, yace duk su xo su tafi, ya tambayi

xainabko tana da sako dan xai je wajen hajiyarsuma,tace aa kawai dae ya gaisheta. Nan yakwashekanninnasa sukayi gidanmahaifiyarsu donyasansunyi kewarta sosai barin Rahma autar ta.

Bayansun tafi ne intisaar take tambayr xainab inakhadija, tace mata sun fita tare da ya Aliyu,batasake cewa komai ba don tasan yana ji dakanwarnan tasa khadija duk cikin kanninsa saekumarahma da kursum. Jiya maganar aurenkufaruuqyyi da inna pa.. Intisaar dai bata ce matakomaiba ita kuma taci gaba da maganarta ” tace

Yabata sati biyu don akwae wani shawara dasukeyida Abba ne,” intisaar tace “uhmm” ta cigaba dabinda takeyi kawae. Basu bar dakin ba saiwajen karfe biyar na yamma, sannan sukakullomasa kofar sukayi sashin inna, hirar daxainabtayi mata, shi innar ma tayi mata, ta kara dacewa “ynxu dai nace masa ya dawo bayansatibiyu kafin lkcn mun gama shawarar dababanku”

ita kam intisaar binta tayi da uhm kawai. Suna cin abinci da daddare khadija ta shigo, innatacesae ynxu? Tace eh, ta nemi kujera takwanta,

inna tace ” to ina Aliyun?” tace oho! Kamr yaknan oho? To ni da kafa na dawo don ban Sakeganinsa ba, xainab ta fashe da dariya tace

“Allahya kara,” intisaar dai jinsu kawae take yi, tamiketace inna ni sae da safe don barci nke ji.

Tana tafe a hnkli cikin sassarfa kmr mara gskyatajikamshin turaren Aliyu, gabanta yyi mugunfaduwa, tasan duk yanda akayi yana nan

wajajen,nan da nan ta fara neman wajen da xatabuya,har wani rawa jikinta yke yi sbda tsoro, jikinwataflower dake wajajen ta labe xuciyarta nabugawa,

yana ko karaso wa dae-dae wajen sai yatsaya

kmr mai tunani, ganin hka ya sa ta fasa ihudona tunaninta ya ganta ne, ba karamin firgitayyi bada karar da tayi, ya koma baya da sauri yanasallati, da sauri ta fito daga flowern ta nakokaringudu, yyi hanxarin cafkota, ta kara fasa

masawani ihun, muryar Abba sukaji, yana cewa”fateemah me yafaru?” ba shiri ya cikata

tare dadurkushewa yana kallon kafarta yace

“subhanallaimae kika taka?” Abba yakaraso da sauri

wajen,me kka taka fateema, me ya faru, ta ma rasa

mexata ce, amma har ynxu jikinta bari yake,Aliyun

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button