HAUSA NOVELINTEESAR Complete Hausa Novel

INTEESAR Complete Hausa Novel (1).

yyi maxa yace “ina jin abu ta taka naxowucewane naji tana ihu,” tambayar Abba ya sake

jefomata muryarta na karkarwa tace “Abbanima bnsan meye ba” Abba ya ciro da torch yana

haskakafar, Aliyu ya karba yana duba mata kafaryace”sannu, amma ai ba komai a kafar, yana

makiciwo ne,” tace aa da sauri, Abba yace “toAllahya kiyaye dai, me ya hanaki kwana wajeninna,?

Tace bakomai, yace “to Aliyu dan rakatacikingida,” yace to Abba, tashiga gaba yana biyedaita a baya, Abba kuma yyi nasa parlon.

Tana gaba yana biye da ita a baya, yanadan waige-waige yana duban kofan palonabbannasa, har dai yaga ya kashe wutan parlonalamarxai shiga bedroom dinsa knan, ya ji ddinhknsosai, ya juya da hanxari xai shige gabantaamma yaga wajen wayam bbu kowa, itakam

abba na shigewa palonsa tayi ta kanta dantasan sauran bayanin, cikin rashin sa’a ta tarda momy ta kulle kofa, a rude ta shiga jijjiga

kofartana kwalawa momyn nata kira, momyn tatamaa tsorace ta iso xata bude kofar tana cewa”lfya,

menene,?” amma tuni ya karaso wajen, taxabgaihu tana “wayyo momy ki…..” bugun da yakaiwabakinta ne ya hanata karasawa, a dai-dainan Momy ta bude kofar, hkn kuma bai hanasariketakmr wata ‘yar shi yana duka ba, momy tajuya takoma ciki ba tare da tace komai ba, “donAllahyaya kayi hkuri wani abu ne ke bina shi yasanayi ihu,” dukanta ya dinga yi ba sassaucihar daidaga karshe yyi wani irin juyi da ita yawurgar,sannan ya bar wajen yana huci kmr xaki,kuka tadinga yi tana kiran ummanta, can dae ganinmomy ba fitowa xatayi ba yasa ta mike da

kyarta shiga palon nasu. Ita dai har tayi barcimomybata ce mata komai ba, sai ma ca mata datayixata kara mata idan bata rufe mata baki ba,

doletasa ta hadiye kukan nata har bacci yyi gabadaita. Da safe ita da kanwarta suka gamabreakfst,ta kwashi kwanukan xata je ta wankemomy tagatana dingishi, “xo nan intisaar”, ta dawotanakallon momyn tace na’am, me ya samikafarki,

“yaya Aliyu ne ya buge min kafar” to yyikyau, Jeki. Haushi ya cikata sosai amma bata cekomaiba ta gama wanke-wanken ta ja kanwarta

Sukayisashin Abba su gaidashi. Inna na palon nasa A xaune rahma na kusa da ita a xaune, a taresukashiga parlon da xainab da ita ma taxo gaida

Abba, abba ya dubi intisaar da ta nemi guritaxauna yace “ya naga kina dingishi,?” innatace”me ya samu kafar,” tace “bugewa nayi”garinyaya? Inna ta tambaya tana kallonta, abbayace”ko dae jiya kin ji ciwo ne?” eh kadai tacesannanta fara gaida abba, ya amsa, xainab ma tagaidashi, ya dubi intisaar yace “to bari Aliyu

Yaxo ya duba maki kafan ko?” bata ce komaiba,

sai TV da ta kurawa ido. Anjima xaku jegidannafisa ku taya ta gyare-gyare ta dawo jiyadadaddare, Nafisa kanwarsa ce, kuma autawajeninna, shekaransu goma knan aiki ya kai

mijintagermany, xainab taji ddisosai, intisaarkuwa batawani santa sosai ba, xainab tace “to abba

wa xaikai mu ne, bamu san gidan ba ai, abba yace

“ehAliyu xai kai ku dama ai,” a dai-dai lkcn Aliyuyashigo palon da sallamarsa , yana sanye da

Fararshirt da bakar wando, kamshin turarensa yagauraye ko ina, ya nemi gefe ya tsugunna yagaida inna, ta amsa tana cewa sai ina? Baikulata ba ya gaida abbansa ya amsa yana

Cewaka tashi lfya? Bai ce komai ba ya maidawayarsaaljihu ya xauna. Xainab ta dubesa tace “inakwana yaya?” yace “lfya lau” intisaar ma tagaishesa ya amsa da lfya! Abba yace “yauwaxaka kaisu jan bulo gidan Nafisa ina fatan

Kasanta dawo, ya hade rai bai ce komai ba, xainabtace”ki tashi muje mu shirya intisaar,” abba yace

“kugyawa fadila ma, har da ita xaku.” suka ce to, sannan suka mike xasu bar palon. YauwaAliyuka dubawa fatimah kafarta dingishi take yiwaijiya bugewa tayi, ya dago da sauri yana

Kallonkafartata, ita kam da sauri tace “lah Abba

wllh bawani ciwo yke min ba ya ma daina.” inna

tacemunafuka a hkn ya daina maki ciwon? Batatanka mata ba ta fice da sauri xainab ta bibayanta. Fadila xainab taje ta sanarwaabindaAbba yace, ta kama hanya abinta ta wuce.

Dakyar xainab ta lallaba intisaar ta shirya donkukata dinga mata wai bbu inda xata Aliyu kashe Taxai yi a hanya, tun xainab na dariya har ta

daina,tace “wllh bai isa yyi maki komai ba..

Ba don ta yarda da maganar Xainab ba tagama shirinta, don tasan kila ma ya damketaxainab din ba tsayawa xatayi ba. Su ka yiwamomy sallama, ta hada su da ihsaan suje, a

Canbangaren inna suka sami Aliyun, inna tace”maxaka kai su Aliyu, bai ce komai ba ya mike yaficesuna biye dashi a baya, intisaar duk a

Tsoracetake, kofar gida suka yi gaba daya, xainab

dai saikallon ikon Allah takeyi, suna fita ya cirodububiyu ya mikawa xainab yace “gashi ku haubike,ni ina da waje mai important da xa ni,” bani

wayarki na sa maki nmbr Nafisan idan kinjecanki kirata….. Ta mika masa yasa mata nmbrsannan ya mika mata wayanta, yyi wajen motarsa dake parke a gurin, ya bude knan ihsaan tace “uncle amma kai dady yace ka kai mu,”yajuya yana kallonta sannan yace “xo nan,”

intisaarta ruko ta da sauri dan xuwa xatayi, waniirinkallo yyi mata ba shiri ta sake kanwartata, tatafi

kuwa da saurinta, “me kika ce?” ta sakemaimaitawa tana kallonsa, rankwashi ya kaimata a ka har sau uku, ta fashe da kuka,

yace”na taba wasa dake ne?” nan da nanhawaye yaciko idon intisaar, xainab ma ta hade raiammabata ce komai ba…. Daga ta yyi sama ya sako

gaban motar sannan ya kulle motar ya ja tasukayi gaba, intisaar ta xaro ido tace “ya tafi daitaxainab,” xainab tace “mu tafi kawae ae xai

dawoda ita,” ba don ran intisaar ya so ba xainabta jata suka yi busstop, don duk hankalinta na

wajenkanwarta, kuma taso taje ta sanar da momyamma xainab ta hanata, wae ai ba gudu xai

yi daita ba. Anty nafisa tayi farin cikin ganinsusosai barin yanda taga sun xa ma yan mata gabadaya. ‘ya’yanta biyar suma duk sun girma,

Antynafisa tana da kirki sosai, aiki suka je taya taamma bata bari sunyi komai ba sai hirar dasukadinga yi, basu bar gidan ba sai wajen karfetakwas mijinta ya mai dasu gida, ta cika sudatsaraba sosai, sannan tace ita ma xata xogobe.

Amma abinda ya daure masu kai bai wucerashinganin fadila a gidan ba amma basu cekomai basuka ja bakinsu sukayi shiru. Ko da suka

Koma gida Aliyu bai dawo ba, hnklinta ya tashisosai, ta

gyawa momynta da ihsaan ya fita tun dasafe,momy bata ce komai ba tana ta harkargabanta,

ganin hka ne yasa tayi sashin inna ta gyamataita da xainab, inna tace “duk inda suka jexasudawo, meye abun damuwa, ba kanwarsa

bace,”

ita dae hnklinta bai kwanta ba. Xainab tabajewainna tsarabar da nafisa ta basu, tana ta saalbarka. Karfe tara da minti hudu Aliyu ya

shigopalon, yana rungume da ita tayi bacci…

Inakukaje hka Aliyu, yace “in da kka aikeni,” batasakecewa komai ba, ya kwantar da ita sannanyace”sae da safe” ya fice. Da sauri intisaar ta

Miketaje kusa da ita da durkusa tana tada ta,

Innatace “ya haka tana barci xaki tashe ta, je kishinfide ta a daki” ta dauketa tashiga daki

Takwantar, sannan ta fara duddubata don ita

Batayarda da Aliyu ba kilama cutar ta yaje yayi, sai Da inna ta kirata sannan ta dawo parlon, inna

Tace”Aliyun ya shiga ya gaida nafisa,?” duka suka yiwuri-wuri suna kallon inna, intisaar ta maxa

taceeh,” to meyasa fadila baku dawo tare ba?

Tun takwas ta dawo ita, xainab tace “ohonmata,” nandae inna ta dinga yi masu surutu, harintisaar ta

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button