FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 17

FITAR RANA 17

Yana fitowa daga cikin asibitin direct inda yy parking motar sa ya nufa tare da ita a hannu yana kaiwa daidai wajen dayay parking yasaka hannu ya bude motar nasa ta gidan baya, dangwalata yy a cikin yanayin nuna rashin kulawa da fushi,sulalewa tayi ahnkli ta kwanta awajen tana sauƙe hawayenta sosai.

Kafun yace xai juya har saheeb ya damke bayan rigarshi,wani fixge jikinshi yay cikin fushi suka tsaya kallon junan su kamar wayanda zasuyi dambe..

A zuciye saheeb yace
“I said It wasnt my fault.
Waikai meyasa kake haka ne eehhh,kazo ka dauki yarinya ana kan mata jinya wats d meaning of this..akan nidin bandamu da safetyn ta bane kome? taheer kadena mun hakafa…whats wrong with yha man…ya karashe muryansa na rawa.

Cikin kankance idanu da shan qamshi taher ya hade rai “Get out of my sight. Ya hada da jan tsaki yana mai dada kankance idanunshi wanda sukayi wani jaaaa da alaman ransa ya riga ya baci sosai.

cike da karfin hali saheeb ya daddage yace”
U cant shut me out on this witou Hearing me out,matsala dai an riga an samu but it wasnt intentional taheer pls ka fahimceni..I think we hav been friends enough kamata yay ace kafi kowa sanin abunda zan iya aikatawa,ni ban aikatawa wasime komi ba…nd i try my best for this not to happen,wallhi zee ne ta aikata mata haka kuma abisa kuskure abun ya faru..She dindt meant it ,Tsorata ta kawai take sonyi..kasan mata da iyeyi wai she just despise the fact dat wasime is my…

Wani irin naushin bazata yaji ankai masa a gefen bakinsa batare da yay aune ba.

ACikin gaggawa su anisa sukayo kan sa suka rirrikeshi Lokcin wani huci Taheer yakeyi
Akansa Zcyarsa tamkar zata kama da wuta…
ransa a matukar harzuƙe cikin dakamai tsawa yace”Kace a bisa kuskure hakan ya faru ko?kace she dint meant it?”How dare u defend ur evil nd stupid girlfriend? Saheeb how dare you …

A hargitse Saheeb yay yunkuri zai budi bakisa yay magana acikin fushi taher ya tsaresa da hannu yanayinsa a mugun hatsale…

a hankli yay magana cikin saussato da muryansa kasa kasa sabida idon mutanen dake kallon su..sounding pissed sosai yace.
Ka bani mamaki saheeb
“for god sake this girl isnt her mate to begin a fight with,”She tried to kill her…she hits her,saheeb meta mata da zafi da zata shakure mata wuya meye kuma na azabtar da ita da ruwan kazanta,ruwan kashi, ruwan da dat is meant to flush toilet ?kasheta dama zakuyi?i shud have sue her u knw,..dats what i really want to do right now…amma sabida darajar abunda ke tsakanina dakai yasa zan kyaleta,.ko atunanin ka banji duk abunda ya faru bane?so kake ka rainamin hankli ko saheeb?isit bcos i let u do wateva u feel with my family?..ka amsamin, isit bcos i let u take her?

Jiki a sanyaye Saheeb ya dago kansa yaga wai har hancinsa yana malala da jini,hannunsa yasaka ya lakato jinin sann ya kalla jikinshi a matukar sanyaye Kirjinshi harna halbawa ya dada fuskantar sa”da sanyin murya yace taheer pls im not tryn to defend my girlfriend..im only..

Datse maganan tasa taheer yay dacewa
“Ya isaka haka!
Just shut the hell up,
Nd move out of my way.
Ni Bana son inji reason dinka kona girfriend dinka tunda kai bakaga laifinta bama tukuna, i was stupid to let u xplain bullshits, Karka kuma kara tunkarar inda yarinyar nan take kaji na fada maka ,Yanakaiwa nan ya juya a nitse ya shiga motansa yanamai kunnata cikin gaggawa.

Wani irin fixgar stiring yay yanamai wainata ta setin inda zee din ta tsaya,a mugun rude taja baya kirjinta na dukan tara tara wani vuummmmm ya taka kan stiring snn ya dosu kanta kamar wanda zai taketa

fadi tayi akasa a daburce tay gudundule akasan tana rolling cikin yanayin mummunan fargaba da tsoro..

daf da kafafunta yawani waina tayar motan kamar wani wanda zaibita kanta ya wuce,ga karar engine din BMW dama akwaita da karar barazana,zciyars zee tamkar zai ballo ya fito waje dan babu shakka tafi kowa sanin taheer wani ƙaramin mahaukaci ne daya sha gabanta a mugunta,ihu ta saka tana neman taimako ayayin da duka mutanen dake harabar asibitin suka tsaya kallonsu salati aka hauyi awajen kowa na kallon ikon Allah gadan gadan taheer ya dosu kanta tamkar zai taketa.kowa ya sadaukar cewa takata da motan taheer zaiy,a lokacin zeee tagama rirkikicewa da tsoro hawaye sharkab akan fuskanta ta rike kirjinta cikin girgiza kai da firgita,saida ya tabbata ta balain razana snn ya waina kan motar nasa ahnkli ya koma baya,kwana yay snn ya bar harabar asibitin cikin gaggawa.

Da uban sauri anisa da saheeb sukayo kan zeee dake malale akasa kamar an mata dukan tsiya suka samu wai harta sume sabida tsabar tsoro,Cikin asibitin akayi da ita a gaggauce aka soma bata temakon gaggawa.

Fizgar motar taheer yakeyi tamkar wanda hanklinsa baiya jikinshi
Sabida Amon sautukan muryoyin su ne kawai suke dawo masa akansa, labarin da wasime ta bayar dazu yana mugun assasashi,ranshi na mugun raunana inyana dada tuno da dik abinda take fada akan zee ta aikata mata.

Shikam sarai yasani zee zata iya aikatawa harma fiye da hakan,sabida zee din muguwa ce kuma ubanta ne ya daure mata gindi tana abunda taga dama,kada kansa kawai yy yana mai cizar labbansa da alaman tarata kawai yakeyi acikin zuciyarsa,ahnkli yace makanshi ai zasu gamu wata rana inda ya qudira cewa zai bala’in koya mata hankli.

Lokacin wasime tay kuka harta gaji,saidai kukan aboye takeyin shi saboda tsabar shayin taheer datakeyi a zcyarta,ita gani take kamar zai mata bulala.Wani kankame jikinta tayi abayan seat din tana jajjan numfashin ta sama sama wanda da kyar take iya janshi zuwa waje, zafin fitar shi datakeyi a kirjinta kadai shiyake baraxanar haddasa mata wani zazzabi mai zafi ajikinta

Karkawa jikinta ta’ya dingayi Har suka shigo cikin gida,parking yay alokacin bata ma san inda hanklinta yake ba,jinta kawai tayi anajanta tana tafiya cikin yanayin rashin ƙarfin jiki da layi.

Bilti ne tsaye a bakin kofar falo har ynzu tana sanye da hijabinta na dazu dan tun ficewarsa agidan taji gaba daya hanklinta ya kasa kwanciya, babban burinta
Baifi taga an dawo da wasime gidan lpya ba.

Yau Babu kalar tunanin da baizo mata ba duk ta daga hanklinta da tunani kala kala wanda suke famar sare mata kuzarin gangan jikinta da kuma zcyarta a lkci guda.

Tun daga nesa take kallon tahowarsu ta daga hannu sama tanai wa Allah godiya aranta tace alhamdullahi,snn ta sauke ajiyar zuciya,wajen so ta nufa saidai yadda taga taheer ya mugun haɗe ransa baiko kalle inda take ba bare yace mata uffan ya dada sanyaya mata jiki,jan wasimen yyi zuwa ciki baiko kalleta ba,bin bayansu bilti tayi taganshi har ya nufi sama cikin sauri tare da wasimen dake damke a hannun shi yanajanta.

Dakinshi ya nufa da ita direct ya buɗe kofa ya jata sukayi ciki snn yaja ya kulle kofar da key, tsabar wasime ta jigata batasan ya akayi ba itadai kawai jin kanta tayi ashimfide akan lallausan gadonsa tana maida numfashinta dake sama sama a hnkli

Wani yuuuu takejin kanta jiri yagama sauya mata yanayi,Numfashinta ne yake ta kkrin subucewa tana maidashi ahankli
Da iya ƙarfinta..hawhawa
Kawai kirjinta yakeyi nishinta dayake fita a sarkafe yana sama da kasa, koinanta namata ciwo da radadi.

Kallon yanayinta ya tsayayi a halinda take ciki yasan tana cikin halin matsancin bukatar temako,..shi ciwon asthma dama haka yake
Wani bin yanada wuyan sha’ani da wahalarwa musamman akan yaro wanda bai mallake hanklin kansa ba.

1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button