JIN DADI SABONOVELS

JIN DADI SABO COMPLETE

JIN DADI SABO COMPLETE HAUSA NOVEL

Damunta yayi da tabe tabe a kitchen din ya hanata ta karasa,da kanta tace je kayi wanka taja hannusa ta turashi waje tana Masa dariya shima Yana dariya Umma taga ya fito Kuma yaki dainawa,Umma tace iceko ciwon hauka ne ya kamaka bamu sani ba? Sai lokacin ya nutsu ya wuce Bedroom a kunyace.

Bayan ta Gama girkinta ta shirya Dining ta shiga Room dinsu sai ta hango Ahleef baiyi wankan ba ya daura Towel kawai yayi zamansa,Yana ganinta ya mike tare da cewa dama jiranki nakeyi ki min wanka Honey, dama baka yi ba tun dazu Nan ta fara kukan Shagwaba tana dire diren kafafu Allah akwai wahala nafa gaji Amma baza ka rage min aiki ba kullum kullum Ni nake maka wanka.
Kallonta ya tsaya yi wani so sexy ta Zama da tana Shagwabar hakurinsa ya kusa karewa da kallon Shukura da yakeyi kullum sai Romancing sukeyi taki yarda daya fara tun kafin ya shiga zata ki yarda Amma ya kusa maganinta.

 Gani tayi ya kafeta da Ido bai ce komai Bata so ta Bata Masa Rai sai tace Wasa fa nakeyi ban gaji ba muje nayi maka,Aiko ya mike tare da furta kin taimaki kanki da yau kin gane kurenki,dariya sukayi tayi Masa wankansa yanda yake so ita kuma taki yarda ya Mata wayo tayi sabo da Yana kallonta zai birkice Mata shi yasa taki yarda saida ya fita sannan tayi nata ta Kara wanke toilet neat ta fito, ai yanda ta Masa wanka Haka ta tadda shi Wai jira yake ta shafa Masa Mai tare da Sa Masa Kaya, tana zuwa da Dan guntun towel dinta karami kuma ta nadeshi a kanta tana tsane ruwa,Cinyoyinta ya bi kallo wow ko Ina lukwi lukwi dashi skin nata na sheki da kyalli lumi lumi jajir, kugu ta rike da hannu biyo a gabansa ta dafe goshi tace baka ji wlh taja gemunsa kadan da Wasa sannan ta ja kumatunsa da hannayenta da Wasa,dariya ce ta kamashi Yana tunani a ransa idan ba aure ba me zaisa kamar Yar yarinya Shukura ta dinga Masa haka kamar jaririnta Kuma Yana biye Mata shi wani birgeshi takeyi ma, har baya so ya rabu da ita ko na second daya sai Dole, wace ta Isa tayi Masa Haka idan ba Shukura ba, hannunsa  data kamo shi ya katse Masa tunaninsa ta kaishi gaban Mirror kenan,

 Ba zato ya faki idonta ya balle Mata towel da sauri ta Kai hannu zata dauko ya dauke ya rike taja taja ta kasa kwata,tace Allah sai na kwance naka yace Haka nake so maza,tasan abinda zai Mata gashi tayi alwalarta Magrib ta kusa tace Dan Allah kayi hakuri wlh nayi Alwala ban so ta karye,a kunne ta Rada Masa sai dare zan ma wani Abu da ban taba yi maka ba,zaka ji dadi idan aka sake sai Umma ko Baba sunjiyo ihunka,dariya yayi tare da cewa Ni Zaki ma wayo,Shukura tace ba wayo da gaske pls kaji Dan Autan, da kansa ya daura Mata abinta suka shirya ita tasa atamfa Riga da skert na atamfa me kyau ya kamata tayi matukar kyau,shi kuma jallabiya ruwan toka yasa fitted me tsada da kyau, a gurguje ya Mata sallama tare da kissing dinta a tafin hannu da goshinta sannan ya tafi masallaci,Itama Hijab tasa lokaci nayi tayi sallarta da azkar tana zaune tana adduointa har akayi Isha ta mike tayi sannan ta fita Palo,ta karasa shirya Dining ta kawo Drinks etc,tana Haka Umma ta fito tana sannu Shukura Bakya gajiya,Murmushi tayi tace ba komai Umma, kinyi kyau sai kace zakije biki Shukura,Dariya Shukura tayi tace Kai Umma tana kasa da Kai. Umma a ranta tace yaran zamani Wai yanzu kamar Shukura sun iya kula da miji haka.

Zama Umma tayi a Dining Dama Baba yace bazai dawo da wuri ba sai 11 na dare karsu jirashi,Shukura ma Zama tayi suna Hira da Umma har Ahleef ya Shigo shima yaja kujera ya zauna Yana facing Shukura sai magana  yake Mata da Ido tana sani taki ko kallonsa kar ya Bata kunya, Umma tana kallon abinda yakeyi tayi kamar Bata gani ba Shukura tayi Serving dinta abincinta tana ci kawai. 

Zuba Masa nasa Shukura tayi ta tura Masa gabansa da lemo ta zubawa kanta itama ta fara ci sai kafarsa yake goga Mata da kafarsa, tayi kamar Bata ji ba, sai dai in sun hada Ido su sakarwa Juna Murmushi.

 Bayan sun Gama ta kwashe komai tare da gyara wajen suka koma Palo gaba daya suna kallon News har Umma tana tsakiyarsu Ahleef na gefe Shukura na gefe sai sako suke turawa juna ta waya suna chat,Wani sako Shukura ta tura Masa sai yayi Murmushi me Sauti, Shima ya tura Mata tana gani ta karanta tana dariya kasa kasa ta sake tura Masa,ta Bayan Umma ya leko da kansa suka hada ido,suka danyi magana da Ido suka ci gaba,Umma ta gaji da halinsu tace Kai ku tashi ku bani waje, Baba ne ya Shigo dauke da sallama,suka Amsa tare da gaidashi suna Masa sannu da zuwa,Umma tace to ku San nayi ku bani waje, Sum sum suka mike suka tafi Baba Yana dariya yace me sukayi Miki ne Haka? Tace baza ka gane ba,Ahleef Sam bashi da ta Ido turai ta Gama lalatashi,Yarinya me kunya duk ya takura Mata,Baba yace ke Ina ruwanki dasu to ke lokacinki waye ya Sa Miki Ido?  Murmushi Umma tayi ta mike ta dakko abincinsa suka nufi Bedroom Bayan ta kashe kayan wuta.

Shukura a tsorace take da Ahleef taga yau da kyar idan zai iya kyaleta,shi kanshi ya kudurce bazai tausaya Mata ya kyaleta ba a halin daya ke jin kansa ba.

Asma baffa
[7/22, 1:14 PM] Sis Asma: ????????????
JIN DADI SABO

           61-65

Official

By
AsmaBaffa

  Masu Sharhi kuyi hakuri wannan Novel din baku wani samu kyautar page ba, bani da lokaci ne kwana Nan shi yasa da kyar kuke samu nake iya typing, sai a Next Novel Inshallah.










     Shukura Zama gefen Bed  tayi wani Shuru kamar ba ita ba, gani tayi Kallon da yake Mata ya shiga da tsoro ko idonsa baya iya daukewa daga kanta duk tabi ta rude ita kadai duk ac din dake room din Amma zufa ke keto Mata ta ko Ina, kusa da ita ya zauna a hankali, da sauri ta matsa har jikinta ya fara rawa,Ahleef ya kalleta kawai ya basar tare da cewa ki kwantar da hankali ba abinda zanyi Miki ni, tunda Bakya so ai ba a Dole je kiyi Shirin bacci ki kwanta sannan ki kwantar da hankalinki Yan Mata,da Hira yake janta har ta saki ranta suna hirarsu tare gwanin Sha'awa.


Wanka tayi sabo da ta Riga ta Saba Dole kafin ta kwanta sai tayi wanka,Shirinta tayi tsab tare da yin Nafeela lokacin Ahleef ya Shiga wanka, Bayan ya fito yabi jikinsa da turaruka sannan ya zauna gefen Bed da laptop dinsa Yana aiki,Mikewa Shukura tayi Bayan ta idar da Hijab dinta ta fita kitchen Coffee ta Hado Masa ta ajiye gefensa a hankali, Ido suka hada Murmushi yayi tare da furta tnx  Wifey shi yasa nake Kara sonki kin iya caring, Murmushi kawai tayi ba tare da tace Masa komai ba ta zauna gefensa kafadarsu na gugan ta juna, Coffee dinsa yake Sha itama yana Bata tana Sha, bacci ta fara ji 10:40pm, muryarsa taji yace kwanta mana kiyi baccin ki,Kai nake jira,Kai ya girgiza sai nazo ki fara min kuka kawai Bakya so na yanzu da wacce take so nace ko Suma zata yi sai ta yarda ta bani hakkina,Amma ke kullum kuka kina baccinki Ni idan na Gama abinda nake Palo zan koma Na kwanta.

Dariya tayi tace ai in kaje Umma da Baba zasu ganka suce fada mukeyi,Hmm gaskiya zan fada musu abinda kike hanani Kuma kin San zan iya ba kunyarsu nake ji ba,Shukura ta bude Baki a tsorace tace Dan Allah karka fada musu ai abin kunya ne Ni kunya zanji pls,gobe zafa ki koma schl, sabuwa ka canja min ko waccen? Ahleef yace waccen tsohuwarki can Zaki koma, Shukura tace tam yanzu so take ta gyarawa su Latifa Zama shi yasa Bata so ma a canja Mata schl ba tare da ta kuntatawa sun Latifa ba.

Laptop dinsa ya kashe tare da wayoyinsa sannan ya kashe musu light suka kwanta cikin blanket, Shafarta ya shiga yi son ransa Yana sarrafata,itama Haka sabo da yanzu ta saba, Babu abinda kake ji sai nishinsu, gaba daya sun zauce Ahleef ko Ina tsotsensa yake da lashe lashe itama haka, Dukiyar Fulaninta yana Bakinsa daya Yana Wasa dashi, Salon yau da yake yiwa Shukura na daban ne Bata taba Jin dadi irin yau ba kalar sa daban,jikinta ya Gama macewa da kyar take Motsi, Down nata ya tafi Yana Mata wasu Abubuwa masu nauyin furtawa, kafin kace me Shukura sai kukan dadi take sama sama,a hankali cike da nutsuwa ya karanta adduar saduwa da iyali sannan ya shigeta Amma yasha Yar wahala kasancewa ta yarinya, Kuka Shukura ta sake Masa tana furta da zafi…wash…zafi Ahleef yayi Nisa baya ma jinta abinda yaga dama yi yake sai sambatu na sweet words yake Mata masu dadi, ya Dade Yana Abu daya, yaji dadin da bai taba ji ba a duniya, ya samu gamsuwa sosai da sosai, kamkameshi Shukura tayi sabo da zafin yayi Mata yawa, Ahleef harda hawayen dadi bayan ya zare jikinsa a nata,nutsuwa tazo masa,Shukura kukanta ya tsaya ba karfi tayi wani lakwas a gefe.

 Sai da ya huta sannan ya dawo gare ta cike da so da kauna,ga nishadi da yakeji,bai San Ma Dame zai sakawa Shukura ba,Lallashinta ya fara yana sa Mata albarka Yana Bata hakuri, Baki ta rufe Masa da hannu tare da furta ka daina gode min kana bani hakuri tunda ka samu gamsuwa ai Alhmdllh,ba abinda bazan baka a duniya bare wannan da yake hakkinka, kawai taimaka min ka mikani toilet na gasa jikina.

 Daukanta yayi kamar jaririya har Toilet,ya hada ruwa me zafi da gishiri,liquid sabulun muski ya zuba ciki ta shiga tana Zama da kyar tana tashi sabo da zafin ruwan Haka har ta zauna daram ciki,sai da tayi Haka tana zubar da ruwan ya canja Mata wani har tayi sau uku sannan yayi Mata wankan tsarki Dana sabulun,shima yayi nasa suka fito,a hankali take tafiya tale tale kamar Yar kaciya, cikin rigar bacci suka shirya,ya cire bedsheed tare da canja wani sannan suka kwanta Manne da juna sai bacci me dadi ya tafi dasu, Ahleef ya Dade rabon da yayi bacci me dadin na yau har mamakin dadin Shukura yakeji dama haka akeji ko matar tasa ce haka a ransa sai godewa Allah yakeyi.

Basu farkaba sai da asuba suka yi sallah da azkhar suka sake komawa bacci,Shukura ,7am ta farka tare da zare jikinta a hankali daga na Ahleef ta fita sai kitchen kafin kace me tayi soye soyenta,da wasu abubuwan na Breakfast ta shirya a Dining yanda ta Saba sannan ta gyara kitchen ta koma daki a hankali take tafiya tana tale kafa, wanka ta sheko tare da gasa jikinta, ta shafa Mai ta Gama komai,cikin ledojin da Ahleef ya Shigo dasu jiya ta dakko sababbin Uniform dinta Nan take ta gogeshi ta saka ta Kara wani kyau,komai sabo har schl bag da komai,biscuits da sweet masu dadi da tsada ta kwasa ta zuba a schl bag dinta ta shirya littafanta da komai, a gefen Ahleef ta zauna tana ja Masa yatsa da kyar ya bude idonsa a kanta,yasha mamaki ganin har ta shirya tayi wani kyau,tashi pls Hero zan makara 8am ta kusa,Baki ci komai ba Zaki tafi schl? Baki ta turo Masa Ni dai Dan Allah ka tashi nafa Gama Breakfast,mamaki ya kamashi har yaushe ta mike tayi wannan aikin?sai ta Kara birgeshi yaji sonta ya Karu a ransa, toilet zai shiga tace Ni dai karka yi wanka pls ka kaini schl sai ka dawo kayi wankan,shirinka dadewa, gefen Bed ta zauna tana jiransa ya sake yin Brush ya wanke face dinsa sai buga Masa kofa take Ka fito pls zan makara ta ciki yace zo ki min wanka,wlh abazan iya ba gwara ma ka fito ko na tafi a taxi,ko na tafi a kafa.

Dariya yayi sannan ya fito da sauri ya Sa 3qrt wando Blue da t-shirt fara gashinsa ya taje tare da fesa turare ka rantse wanka ya sheka abinka da farin mutum, tare suka fita, Su Umma Basu fito ba,Zama sukayi a Dining taci abinda take so shi bai Saba karyawa da safe ba,Tea yasha kawai ya mike,tace na zauna nayi gurkin Nan Amma sai kasha tea kawai ka mike, Kin manta sai 9am nake karyawa shima sabo da Fita Office ne da sai 11am.
tana gamawa tace muje mu gaisar dasu Umma sai mu tafi,Knocking sukayi tace ki shigo Mana, Umma tana linke Kaya suka duka tare da gaisheta ta amsa da faraa, Baba Kuma Yana ta Jan carbinsa a gefen Bed suka gaisa yace an koma makarantar ne Shukura,tace ae Baba,to Allah ya taimaka,tace Ameen Umma Breakfast Yana dining,mamaki da kaunar Shukura ne ya Kara kama Umma har ta Gama abinci ga makaranta Amma bai hanata aiki ba,tace to a dawo lfy Allah muku albarka Shukura Bakya gajiya.

Fitowa sukayi Ahleef sai kallon tafiyar Shukura yakeyi Yana boye dariyarsa, sai ya tsaya a bayanta bazai jera da ita ba Dan yasha kallon tafiyarta, juyowa tayi ta kamashi Yana Mata dariya,Harara ta watsa Masa taci gaba da tafiyarta Yana bayanta yace wannan tolo tolo ce ko agwagwa, ba tare data juyo ba tace a'a Yar kaciya ce, jikin motar taje ta tsaya tana Jin zafi kawai daurewa takeyi, bude mata yayi ta shiga ya rufe Yana tsokanarta sannan ya zagaya ya shiga shima suka tafi zuwa schl.

 Har cikin makarantar ya shiga da hadaddiyar motarsa yayi parking sannan ya fito da sauri ya budewa Shukura ta fito a hankali Lokacin Latifa tazo suna bakin gate suna taren makara, suna tunanin zasu ga Ahleef a talauce sai suka ganshi Shar Shar sai ma kiba da kyau ya Kara,Shukura ma tayi kyau ta Kara kiba, Wani kallon Banza Shukura ta jefawa Latifa hannunta cikin na Ahleef suka wuce staffroom wurin PC  bayan sun Gama magana har aji Ss2 Ahleef ya Kai Shukura sannan ya Bata 1k kudin Break, ta karba tana Jin kamar kar ya tafi,a kunne ya Rada Mata zanyi missing naki,kiyi karatu da kyau,zan dawo na daukeki ok? Kai ta daga kamar zatayi kuka tace to sai ka dawo,a kunne ya sake Rada Mata I love u Honey,Me too i do love u Hero, tafiya yayi suna dagawa juna hannu,Sai kallonsu students sukeyi sun birge kowa, Shukura sun ma kusa komawa Yan Ss3 su Latifa Waec zasu fara zanawa.

Ahleef motarsa ya shiga sai gida ya koma yayi wanka a nutse ya karya sannan ya fita Farhan sai kiransa yake a waya Yana jiransa,Su Umma yayiwa sallama ya wuce abinsa.
 Shukura suna fitowa a Break ta shiga turawa Ahleef Messages Yana Mata replying suna ta faman chat kamar Haka:

Sweet Husband mun fito Break, Missing u Badly. tura Masa tayi suna tare da Farhan locin text din ya fada wayarsa Yana ganin Honey jiki na rawa ya bude ya karanta Yana Murmushi shima ya rubuta Mata Haka:
  You have this incredible way of making my heart happy, Honey Sometimes I wonder if love is worth fighting for. Then I look at you. I'm ready for war.

tana karantawa itama ta tura Masa again:
Wow When you need someone to be there for you, I’ll be right there by your side always! I love u My Hero, haka suka dinga chat iri iri ko wannensu na jin nishadi har sukayi sallama ta koma class.,Ahleef Yana ganin yafi ko wanne Namiji sa’ar samun mace itama Haka take gani tafi ko wacce mace dacen miji.

Shukura yau har tayi kawa Fatima me hankali da Nutsuwa,ga ilmi gata Yar gayu wayayya kyakyawa light chocolate  tana da kyau ba laifi, itama sabuwar kawowa ce, tayi mamaki da taji Yar Shukura tana da aure kuma mijinta Bata taba ganin Dan gayu me kyau kamarsa ba Tunda take a duniya sai yau data ga ya kawo Shukura har class.

Shukura Bata kula kowa sai yanzu data yarda da nutsuwar Fatima, yau Latifa takaici bai Bari ko break ta fito ba Dan kar ma taga yanda Shukura tayi kyau.

 Mutanen Unguwa da Wanda suka San Ahleef suka samu labarin abinda Momee tayi sun jajanta lamarin sai zagi  Momee take Sha wasu Kuma Yan bakin ciki Allah ya Kara sukewa Ahleef, wasu Matasa masu Zama a Majalisa suna Hira sai gulma sukeyi ta  gida gida har suka Fado kan Ahleef ai gwara ma da aka kwace,uban iyayi yanzu zamuga Dame zaiyi gadara,shi a Dole me kudi, wani cikinsu yace baku da labari ai kunya ta koreshi daga unguwa ko motar Hawa ta gagareshi duk an kwace,Wani makaryaci ya Kara da ai har kayan sawarsa Suka karbe ko gajeren wando basu bar Masa ba,mace ta raine ka tun kana yaro Amma ka zageta har kana ikararin Marinta,wani yace haba abin har ya Kai Haka? Tab ai labari sai Wanda kaji, wani Kuma yace gaskiya Ni yanda naji labarin Momee ce da laifi ta takurawa rayuwarsa, ku daina daukan jita jita da zance ya shiga gari sai kaji ya koma iri iri,gaskiya nima yanda naji Wacce ta raineshi ce me laifi Amma shi ai mutumin kirki ne Amma gaskiya zatayi halinta ai.

 Momee zaune Cikin katafaren Palon ta cikin shiga ta alfarma,Hannunta rike da waya tana latsawa kana ta Kara a kunnenta alamar Kira tayi,Ana dagawa tace Excellency Naga kiranka, jam'iya ta Baki Babban mukami ki Duba News yau da dare Zaki ji,sannan kwanan Nan Zan Baki Babban mukami a state Dina,Murna Momee ta shiga yi,Yanzu zata yi suna a duniya itama ta Kara shiga sahun manyan kasar nan, sai bukawa frnds nata waya take tana sanar musu a tayata murna ta Zama Woman Leader ta jam'iya ta kasa Baki daya,Niima da Latifa sai Murna,Sultan su basu yi murna ba Sam da suka ji labari sai haushi ma da suka ji.

Niima da Mubaraq sai abinda ya Kara gaba tayi tayi ya aure ta sai yace ta jira tukun sai ta Gama koyar style iri iri na sex sai asha biki ita kuma Bata ganewa kullum suna Manne suna aikata Zina ba ruwansu daular kudi na eban su an mutu an bar musu dukiya sai hauka,da yawa Mutane suna Haka idan sun samu kudin gado sai a lalace Kuma Hajiya ta Zama tantiriya Yara Kuma suna Abubuwa Marasa kyau,Allah yasa mu Dace kudi su daina rudarmu suna halakar damu.

 Tunda Mubaraq ya karbi dukiyar Ahleef da Momee ta damka Masa shike Nan su Hafcy gaba daya suka dauke kafarsu da zuwa gidan wata Momee,Mubaraq ma yanzu ya Dan fara rage haduwa da Niima sai tayi ta nemansa da kyar yake samu yace tazo su hadu a gidansa inda a Nan zai Kara lallaba ta ya kwashi gara,maganin Hana daukan ciki kuwa dankararsu kawai takeyi sabo da Mubaraq yace sam baya Jin dadin xxx idan yasa Condom.

2pm aka tashi su Shukura daga schl, sun fito suna Hira Fatima kawar Shukura ta kalleta sosai tace sai Naga kamar kina tafiya wani iri kamar Yar koyo ko rauni kika ji a kafar, Murmushin karfin Hali Shukura tayi sannan tace bugewa nayi a gwiwa ta sosai,Latifa sai Harara take zubawa Shukura ganin tana ci gaba.
Fitowarsu kenan sai ga Ahleef yasha Boyal dark Brown yasha kyau har ya gaji Shukura tana ganin motar Ahleef tace Fatima Mijina yazo dauka ta sai gobe na tafi,Fatima itama driver dinsu ne yazo ta shiga motarsu suka tafi tana dagawa Shukura Hannu.

Ahleef Yana daga cikin mota mazaunin Driver Shukura ta bude Bayan mota ta jefa Jakarta ta dawo gaba ta bude tare da shiga cikin motar bakinta dauke da sallama,amsa Mata yayi kawai ba fara'a a fuskarsa,Shukura ta kalleshi taga kamar Yana cikin damuwa,ko me ya faru dashi oho, tunda ta shiga mota taga Yana tunani ko motar ya kasa matsawa bare su tafi gida, a hankali ta kamo hannunsa tare da furta lfy Sweet heart? a hankali ya kalleta ya Dan saki Murmushi sannan yaja Motar suka tafi,suna kan hanyarsu taji muryarsa yace ya jikin? Kallonsa kawai tayi tace da sauki amma Me yake damunka? Kamar kana cikin damuwa, yace hmm  Honey Dad din Farhan ne ya Bata Mana Rai Ni da Farhan,anjima zamuyi maganar. Sai hakuri cewar Shukura.

Bayan sun koma gida Umma tuni ta Gama komai da komai gidan a gyare tsab Yana kamshi abinci ma du tayi ta Gama, Umma tace Sannu da zuwa suka Amsa suna gaida Umma suka wuce Bedroom, tare sukayi wanka tare da shiryawa sannan suka fito Dining, Shukura tace Umma Ina Baba? ya fita wurin abokansa tsofaffi irinsu can unguwar su Hafcy inda mukayi aiki da,Baba Yana son zuwa wurin mutanan Nan,Ai an Saba ne da juna can cewar Umma, Ahleef yace Haka ne,Shukura ce ta zuba Musu abinda suke so a plate daya suke ci tare,lemo ma a cup daya suka zuba suna Sha cike da shauki,Umma tana kitchen tana aiki.

10pm Sunyi Shirin bacci suna saman Bed Ahleef Yana rungume da Shukuransa Yana shafa gashinta,Shukura cike da Shagwaba da shauki tace My Hero baka bani labari ba me Dad din Farhan yayi muku? Hmm Honey Wai Munje yace zai bani jari Amma karki ga fadan daya shiga yi min wai na tabbatar na biyashi kudinsa Nan da 1yr dama mu Yara mun Saba barnatar da kudi maganganu iri iri banji dadin kalamansa ba,yanzu har Ni zai fadawa tattali,ko iya Business sabo da zai bani rancen kudi kafin na biyashi sabo da yanzu yaga bani da shi.
Kirjinsa Shukura take shafawa a hankali tace Kayi hakuri Haka rayuwa take,ka daina damuwa kaji mijina ai Dad dinku ne,idan Kuma kaga da matsala ka bar Masa kudinsa kawai Allah ya baka naka, Honey harfa da cewa Wai idan kudinsa ya salwanta sai ya daure Ni har Farhan zai daure yace, Shukura tace to bar Masa kudinsa kawai Amma muyi Shawara da Baba ko Umma muji me zasuce, Allah ya kaimu gobe sai na sanar musu muji cewar Ahleef, Zancen su ne ya canja salo zuwa na soyayya Nan suka shiga farantawa juna Rai ba tare da yayi Xxx ba sabo da Shukuransa Bata warke ba.

AsmaBaffa

Ayi min afwa fans bana baku kullum Busy nake tnx all????????????.
[7/22, 1:14 PM] Sis Asma: ????????????
JIN DADI SABO

              66-70

Official

By
AsmaBaffa

        Washe gari da safe sabo da makaranta da wuri Shukura ta fada kitchen zata fara girki kenan Umma ta isketa suka gaisa,Umma tace kiyi iya cikinki da safe Kinga mu bama karyawa da Sassafe ke Kuma ga makaranta,Murmushi Shukura tayi tare da cewa to Umma ba matsala,Nan Shukura ta hada chips and Egg sai tea,tana Gama ci ta Shiga wanka,Bayan ta fito ta tashi Ahleef ya kaita schl, da sauri ya shirya suka yiwa Baba da Umma sallama suka wuce.

 Bayan Ahleef ya dawo ya samu Umma da Baba ya sanar musu yanda sukayi da Dad din Farhan,Umma tace Shawara daya karka karba kawai bar Masa kudinsa,Baba ma yace hakane kawai kace ya barshi ka samu wasu sun Isheka,Farhan yace to sannan ya mike ya koma Bedroom dinsu kawai yaji gidan ya Masa zafi ba Shukura tunaninta ya addabe shi,ita kawai yake son gani suyi Hira, wanka yayi ya shirya tare da Fita ko karyawa bai yi ba,Umma tace yaci yace a koshe yake,Take away ya tsaya yayi na lafiyayyen Fried rice and chicken tare da Drinks ya wuce Schl din su Shukura yaga an kusa yi musu Break ma. 

Yana zuwa lokacin sun fito Break tare da Fatima Kawarta suna Hira Shukura ta hango kamar Motar Ahleef, laa Fatima Kinga Mijina yazo nasan ma shine Maybe abinci ya kawo min,Murmushi Fatima tayi tare da cewa Lallai Yana ji dake,Fari Shukura tayi da Ido kana tace sosai yake Sona nima Ina mugun kaunar abina,Kirji ta dafe tana Allah sarki Dan Mijina muje na ganshi naji sanyi sanyi a Raina,Dariya Fatima tayi tace sai dai kije ke kadai Ni bazan je ba kunyarsa nake ji,Naga baya dariya ga kowa sai ke kadai yake yima,inje ya min kallon Tara saura quarter, ke kika sani cewar Shukura ta bar Fatima tsaye ta wuce wurin Mijinta.

 A hankali take takunta cikin nutsuwa har takarasa tare da bude gaban motar ta Shiga tana dauke da sallama a bakinta, amsa Mata yayi sannan yace ya karatu?Yana Mai sakar Mata Murmushinsa Wanda ke Kara Masa kyau, Alhmdllh ta furta tare da cewa My Hero abinci ka kawo min? Dariya yayi sarkin Kwadayi ba abinda na kawo,Cike da Shagwaba ta kwabe fuska kamar zatayi kuka to kaje Ka siyo min Mana yanzu idan kana da kudi,Wai naga kamar bakayi Breakfast  ba Baby? Ledar take away ya Mika Mata, ta karba cike da murna tana godiya,daya ledar ya dago Mata Kinga nawa,Murmushi ta saki tam Sweetheart ka cika cikinka dam idan na dawo Naga kaci kadan dure zan maka, dariya yayi kadan kana ya rungumeta tare da kissing din lips nata ya Mata sallama ta koma ajinsu shi kuma ya tafi,tare da Fatima suka ci abincin tas suka Sha ruwansu da lemo sannan suka koma aji, Ana tashinsu lokacin Ahleef suna tare da Farhan neman Mafita, ya Duba agogon hannunsa zumbur ya mike yace an tashi Su Honey zan dakko ta a schl,Farhan ya bude Baki sannan yace ka bari nasa Driver na ya dakko maka ita sai mu Gama maganar mu,A',a ni ban yarda ba da kaina zan dakko ta,Driver yayi min gudun ganganci da matata ba zai yuwu ba da kaina zan dakko ta,Dariya Farhan yayi yace Allah kiyaye hanya da yamma nazo gidan,Ahleef yace Allah ya kaimu yayi gaba.
Yana zuwa Already Shukura tana bakin gate tana jiransa, aiko ya dauko abarsa.

 Yamma Liss Farhan yazo suna tare da Ahleef suna tattauna ya za ayi Ahleef ya samu Jari masu yawa,Farhan Yace Man kyale kudin Dad kar ya hanamu sakewa sabo da Dad shima akwai son Kudi, Gidana Na Lagos Dana Gina kasan yanzu zai kar Million dari kawai a siyar dashi kaci gaba da harkokinka,Ahleef yace no idan anyi Haka ai baka da kadarar da ta Kai wannan kudi ai kuma na takuraka,Masifa Farhan ya Shiga yi kamar zai tashi sama,To kudin Dana yi waye yamin silar samunsu idan ba Kai ba,Ni jarin nawa ka bani har na Zama abinda na Zama,Ko Dad bai min abinda kayi min ba a duniya duk abinda na Samu ta silarka ne Sannan yanzu Dan na baka Abu shine zaka min iyayi,Ni duk abinda na mallaka wlh zan iya mallaka maka shi Amma kana Fuck up,Ahleef zaiyi magana Farhan ya mike a fusace zai fita dai dai lokacin Shukura ta shigo dauke da tire na kayan Sha Dana ci, tace ah Ina zaka je Haka Kuma? Murmushi Farhan yayi mijinki ya Bata min Rai.

Murmushi Shukura tayi tace Dan kace Zaka bashi jari ko? Ya fada min jiya nace ya karba Amma karka saurareshi ka kawo kudin Ni zan karba Kuma Dole ya karba,ko ka tura min a accnt Dina zanyi maganinsa Ni da kaina,Dariya sukayi gaba daya Har Ahleef yanda Shukura tayi maganar kamar Babarsa, Farhan ya koma ya zauna tare da cewa to kaji abinda tace Mijin tace, Ahleef Yana dariya yace Totally Surrender abinda yace an Gama Yana dagawa Shukura gira daya,ta ajiye abincin ta zuba ta mikawa Ahleef nasa tace Gwauro Kuma ya zubawa kansa,Farhan yace na kusa daina zuwa gidan Nan tunda Ware Ni akeyi Ana min Gori.
Shukura tana Murmushi ta bar dakin suna ta hirarsu akan Business din da Ahleef zaiyi da kudin Farhan daya bashi.

  Bayan wata daya kudin su Momi Sunyi kasa sosai ga Business baya tafiya kudi sai Bata sukeyi basa gaba,Mubaraq ya Gama tatike su kullum baya kasar Momee so take ma ta ganshi ta tambayeshi ya kudi suke Bata da Masifar yawa Haka,Amma Mubaraq Sam yaki yarda ma su San inda yake,Idan Niima ta tambayi Hafcy ko Mamansu basa fada sai suce su Basu San ma Mubaraq Yana juya musu kudi ba,Basu San inda yake ba,kudi Kuma da kadarori sai Bata suke wasu kadarorin ma suna tambaya za ace ai tuni an siyar da su.

 Niima kuma sai cuta takeyi Ga Amai da tofar da yawu,Momee ta kaita asibiti aka ce ciki gareta har na 3mnths,Momee kuka sosai takeyi,Ga Latifa kullum sai Shan kwayoyi da giya tana club kullum, Women Leader ma da aka bawa Momee tuni an Kai sukar cewar ba Yar siyasa bace sabo da Haka Dole sai labari taji an tsigeta an Sa Yar siyasa.

Momee duniya ta fara Mata zafi musamman idan ta kalli Niima da Latifa sai ta zubar da Hawaye,A waya ta Kira Sultan da Suhail ta sanar musu halin da suke ciki,Sultan yace Momee lokacin da muka fada muku maganar gaskiya laifinmu ma kika gani,gashi yanzu kin Kai yaran wasu an lalata su,Kinga Dole ayiwa naki yaran,Haka Matar ya Ahleef kika Mata kazafi yanzu Kuma gashi Dole kina daukan karatun Duniya,dama idan baka ji nasihar mutane ba to duniya da kanta zata yi maka Kuma Dole ka ji nata, Momee tana Hawaye tace Ni dai kuzo a San yanda za ayi da Niima,Sultan yace wlh ba ruwanmu Kuna zubar da ciki kunyi kisan Kai again,Kuma kika Bata da danginki kaf Momee Akan abin duniya dare daya kika canja hali.

 Visa Momee tayi ta nufi USA da niyyar ta karbe kudi da kadarar da Abba ya barwa Ahleef kyauta.
Tana zuwa mutumin yace bazai bayar ba sabo da Amana Abba ya bashi yace Kar ya bawa kowa kudin sai Ahleef yazo da kansa,Kuma da court din us akayi komai,tana takura Masa zaisa a daure ta,ba shiri Momee ta dawo gida ta dauki Niima zuwa asibiti Wai a cire ciki, Bayan aune aune aka gano Niima ta Gama kashe mahaifarta da Shan kwayoyin Hana daukan ciki,sabo da Haka ciki bazai zubu ba,idan aka cire to zata rasa ranta dolensu suka dawo gida suka ci gaba da rayuwa Kullum Kuma kadara da kudi suna karewa,Momee da kyar ta lallaba ta kwashe wasu kudaden masu yawa ta canja account sannan kadarar da ba a siyar ba ta siyar ta hada kan kudin kaf ta ajiye a accnt.

Ahleef Bayan kwana Hudu ya Gama dagawa Shukura kafa,kamar kullum yau da dare ya dawo gida,Shukura tana kwance a jikinsa suna kallo.
 Wani mayen kallo yake binta da shi,Shukura ta tsorata gaba daya,a wayance tace Bari naje wajen Umma na karbo sako, Ahleef ya kalleta tare da cewa da Daren Nan? Wanne dare Kuma just 9:30 kace dare yayi,yanzu zan dawo pls ba musu yace alright da kansa ya mikar da ita tsaye tasa hijab tayi waje tana fita ta tsaya a Palo tana sauke numfashin tsoro tare da dafe kirji Wanda ke bugawa sabo da tsoro Tasha wahala first night yanzu Kuma taga take taken Ahleef.

 Ta Dade a tsaye taki komawa sai ga Umma ta fito da niyyar zuwa kitchen zata hadawa Baba tea, Shukura tana ganinta ta buya Amma Umma ta rigada ta ganta,Muryar Umma kawai taji tace lfy ke Kuma? Dole ta fito fili tana Ina..Ina...dama..uhmm...kitchen zanje zan dafa Indomie ....au tea zan hada, Murmushi kawai Umma tayi tace to dama Nima Babanku zan hadawa zo sai na dafa daku,Shukura ba shiri tabi Bayan Umma har kitchen.
 Fridge Umma ta bude ta dauko wani tsumi na mata tace ungo shanye yanzu,Shukura ta kalli abin tace Umma du kalli fa da yawa,ban son surutu na gyaran jiki ne ki shanye ki bani rubber ta,Shukura ta daga Kai ta kwankwade shi ta mikawa Umma robar, kafin Umma ta Gama dafa tea tuni magani ya fara aiki,Shukura duk taji ta Zama wet ga wata Yar Shaawa na kamata kadan taji ba Wanda take bukata sai Ahleef, ta rasa dalili,so take ma tayi sauri ta koma room dinsu,Umma na Gama dafa tea Shukura ta karba tace sai da safe Umma, to kin manta sugar din cewar Umma,da sauri ta dauki Sugar tayi gaba,Umma tace Spoon fa Baki dauka ba Wai meke damunki ne,da sauri ta Kara dawowa bula bula da Hijab dinta ta dauki spoon,Umma tace cups fa? Nan ma ba magana ta sura tayi gaba abinta.

Ahleef kuwa ya gaji da jira har ya mike zai je ya daukota sai yaga ta banko kofa bata kulashi ba tace ga tea Nan Bari nayi wanka,ta fada toilet tayi wanka da brush,tana fitowa ta shirya tana zuba kamshi cikin kayan bacci masu daukan hankali, Ahleef tunda ya Shiga yaki fitowa daga wankan da wuri,dama shi wankansa sai ya Dade sosai,Shukura taje jikin kofar tace Ni zanyi baccina Kuma idan na kwanta bazan tashi na hada ma tea ba,karma ka tasheni,Wai wayo ta hada Nan,Ahleef Bai gane ba yace no karkiyi bacci pls shugo toilet din ki jira Ni, naki Ni bazan shugo ba ta furta da Shagwaba,Yana fitowa ta zuba Masa idonta tana Kare wa halittarsa kallo tana dauke Kai Dan kar ya gano ta,Yana shiryawa yace bini muyi nafeela,Shukura tace Ni dai yau Allah bazan iya ba,bacci nake ji,sai dai kayi Kai kadai Kuma bazan jiraka ba zanyi bacci na kana tayar da sallah zanyi bacci abina, yau Sallar ma baza ki Bari ayi ba.

Ni Bari nayi tawa Ni kadai,zai tayar kenan Shukura taje tayi tsalle ta bayansa ta daneshi du ta makalkaleshi tana dariya tace Allah baza kayi ba kaima kazo ka fini samun Lada,fafur taki sauka Dole ya hakura da sallar, tea ta hada Masa ta Mika masa Yana gefen Bed ya kunna tv ya kamo tashar ball Yana kallo Yana Shan tea dinsa Shukura tayi matashi da cinyarsa, yace Bari mu kallon match din Nan sai mu kwanta ko?

Shukura tace sam wannan tsinanniyar ball za a kalla Ni bana gane me sukeyi,a rasa abinda za a kalla sai ball,wancen Dan iskan Messi din me Ido kamar na tururuwa su zamu kalla ta Danna remote ta kashe tv,ta karbe tea din dake hannun Ahleef yasha rabi kawai ta kwankwade Rabin tare cewa sai yanga kake kwanta bacci to za ayi Kuma karka tasheni, ta kwanta abinta Ahleef Yana Murmushi ya kwanta suna facing din juna,Bai taba ta ba sabo da tunaninsa zata Hana ta kama kukan da ta Saba,sai ko hugging baiyi ba Yana tunanin Taya zai bullo Mata,Shukura ta kashe light tare da rufe Ido Wai tayi bacci ita, a hankali Ahleef ya dawo da ita jikinsa sai ko yaga ta Kara makaleshi Bata ce komai ba, gashinta me tsayi da santsi ya warware ya nutsa yatsunsa ciki Yana shafa Mata a hankali cikin salon kwarewa.

 Shukura idonta ta lumshe da kanta ta fara kissing dinsa tun tanayin kadan ta koma so Deep,sai Rada take Masa a kunne tana Masa wasanni a kunne da harshenta,Ahleef ya rude Basu San sanda suka zarewa juna Kaya ba,kowannensu cikin kwarewa da salon bajinta yake sarrafa Dan uwansa suna jiyar da juna dadi,sosai Shukura ta ba da hadin Kai duk da yauma taji zafi Amma ba sosai ba, Ahleef yau sabo da sweet din Shukura sai da yayi hawayen dadi,Hawaye sosai, Bayan sun tsarkake jikinsu bacci me karfi ya kwashesu, 2:30am Ahleef ya farka da Jarabarsa sallar dare ya Saba Yana yi tare da Shukura Amma wannan karon Yana tashinta yace  yau ba sunnar Nafeela za ayi ba, Shukura da Tasha tsumin Umma Haka ta bada hadin Kai suka Kara darje juna, da Asuba ma Haka suka sake sabo Shukura tana Jin zafi Amma sabo da maita mukus takeyi Bata kin yarda sai dai tana cin uban gashi kamar zata Kone wajen da ruwan zafi,Ahleef kuwa kawai kwasar harkoki yake abinsa, ranar ko schl Shukura Bata je ba,Kuma tunda suka fito suka gaida Umma da Baba suka koma dakinsu abinci ma sai dai Ahleef yaje ya ebo musu ya dawo, a room suka yini sai yamma Bayan Sallar laasar suka fito,Baba sai fada yakewa Ahleef yau Bai samu jam'i ba ko daya, Shukura tace ai yanzu Baba zaije Magrib da Isha dazu ma kansa ne yake ta ciwo tun jiya sai yanzu yaji sauki,Baba yace Kash Allah ya sawwake kasha magani ko asibiti zaka je? Ido suka hada da Shukura suka yiwa juna signa sannan yace ai dazu Naga maganin a jakata na Sha shine ma na Samu sauki, Shukura tace da har zanzo na fada muku Baba yace Wai kar na fada tun jiya yasha wahala gaskiya,Umma ita kanta ta yarda da Shukura tace idan ba sakarci irin naku ba mutum ya kwana Yana ciwon Kai baza ki fada ba,Dazu kazo ka ebi abinci safe da Rana wa yaci? 

Ahleef yace tun jiya take ta faman kuka sabo da ina ciwon Kai taki cin komai shine Dana ji sauki sauki nazo na ebar mata, Umma tace eyya to Allah bada lfy, Suka ce Ameen,Ahleef yace Bari zanje wurin Farhan anjima zan dawo,Hannun Shukura ya kamo yace ko Zaki je? Umma tace ba inda zata je jiya kunce bakuyi bacci ba kana cuta yanzu ai gwara ta huta,Shukura tace Umma Dan Allah zanje pls Kinga fa na Dade ban fita ba,Ke da idonki tunda Zaki iya sai kuje,da sauri taje ta shirya cikin wani arnen lace dinta milk da ratsin Orange takalmi da jaka tare da mayafi Orange tayi Masifar kyau, Ahleef kuwa cikin Milk shadda me tsada Tasha dinkin zamani na Matasa Yan gayu, sai kamshi sukeyi suka yiwa su Baba sallama suka fita hannunsu rike da juna,Ahleef yace dama ba wajen Farhan zanje bafa yawo zamuyi a kafa muga unguwar Nan, Umma idan ta sani maybe tace baza kije  ba,Shukura tace Amma naji dadi, weather me dadi suna tafiya a hankali suna hirarsu ta masoya suna kwasar fresh air abinsu dake Abuja ne ba ruwan wani da wani kowa ya gansu sai sun birge, suna shaukinsu Sai ga Farhan da mota zaije gidansu ya wuce ya dawo baya tare da sauke Glass kasa Yana dariya yace Allah ya shiryeka Dan Iska, hannu Ahleef ya Mika Masa suka tafa,Shukura ma ta gaidashi,yace to kuzo mu  koma dama gidanku zanje,Ahleef yace wlh baza mu koma ba sai dai kaje ka jira mu a gida sai sanda muka dawo ko ka tafi gobe ka dawo ko Nazo amma baka Isa mun koma ba,yawo muka fito da Honey,Farhan yace zaka sani ne Nima wlh indai nayi aure sai na Rama suna dariya yaja mota ya tafi gidan su Ahleef,Umma da Baba basusan a kafa suka fita yawo ba sai Farhan ne ya tona su.

Wata sabuwa Bayan kwananki kadan Ciwon Koda me tsanani ya kama Momee,kullum suna hanyar asibiti Ana cinye wannan dukiya,samari da wasu Yan film tare da karuwai sunga Momee kudi Babu ga ciwo ya kamata suka zare jikinsu ko dubiya ba wacce ta leko,Haka dangin Momee sunji labari Amma ko leke,Niima tayi kuka har ta godewa Allah,Latifa kuwa ba ruwanta kullum tana yawonta,Niima da katon ciki Haka take kula da Momee,Yan aiki duk Babu sun arce, Ahleef kuwa bai da labari sabo da tunda ya tafi bai sake leko su ba

Bayan wasu watanni   Ahleef Alhmdllh ya sake Zama wani Hamshakin me kudi na gasken gaske,Haka Allah yayi shi komai ya taba sai yayi albarka, tuni ya Gina musu rantsatsen gidan da Babu irinsa, Kuma gidan da Farhan ya siyar ya bashi tuni yaje ya siyawa Farhan Wanda ya fishi kyauta, yanzu duk inda Ahleef yake sai kaga Shukura a gefensa yawancin meeting ko wani abu da ita yake zuwa,Kuma duk takardun da zai cike Yana rubuta ta a Itace magajiyarsa Next of kin, Shukura ta Kara wani wayewa ta goge sosai,sun kusa zana waec da Neco, Ana  yawan Nuna Ahleef a gidan Tv ko radio yanda yake bawa kasa gudun mawa Yana taimakawa Marasa karfi.

Bayan Shukura sun gama ssce exam Visa Ahleef yayiwa Shukura tare da shi zuwa London,Umma da Baba Kuma ya biya misu Saudiya, Bai San wanne Hali su Momee ke ciki ba suka dage zuwa London,Suna cikin jirgi Shukura ta lafe a jikinsa tana bacci abinta cikin kwanciyar hankali sai wani lallabata Ahleef keyi,da dare misalin 8pm suka Isa London,mota suka shiga zuwa masaukinsu wani katafaren Hotel,tun a taxi Ahleef ya tsaya yasiyawa Shukura Lemo me shegen dadi da wani snacks, Shukura tunda suka sauka taji Niima a garin ga wani dadin sanyi,kasa kamar aljannar duniya,tana kora lemo tace My Hero Allah wadai da halin shugabanninmu ,dariya Ahleef ya dingayi yace Babu kyau fa zagin shugaba kin sani,me suka Miki? Shukura ta Kara daga lemo ta zuka sannan tace Nigeria baza mu taba ci gaba ba har Kiyama ta tsaya,gamu da kudi Amma gaba daya da shugaban nin da mu Yan kasar Babu na gari sai dai dai,yanzu jibi kasar Nan kamshinta ma daban ne,kalli Amma mu sai dai a sace kudin kasar,na kasa ma ko tallafi shugaba ya bada a raba kafin yazo hannun talakawa duk sun cinye kudin.

 Ahleef ya kafeta da kallo tana ta ciye ciyenta Yana Kara Jin wani sonta da shaawarta na ratsashi, ba tare da ta kalleshi ba tace kallonfa na mene,rungumeta yayi a jikinsa gaba daya tare da Rada Mata I Love u Honey, Murmushi ta saki tace me too Sweety.

Suna zuwa Hotel dama tuni ya musu booking da karamar trolley dinsu suka wuce ciki.

 Momee kwance a gadon asibiti Niima da Dan karamin cikinta tana aikin jinya sai masifa take zazzagawa Momee, Dan Allah Momee Ni ki karbi magani Kisha sai wahalar Dani kike duk kokarin da nake Bakya gani,Hawaye ya zubowa Momee tace Wai Ni kikewa tsawa Haka Niima? Cikin radadin ciwo Hawaye ya zubo wa Momee,da kyar tace Ina...na...na....Latifa?
Tsaki Niima taja kadan sannan tace tana yawon iskancinta can ai kin sani, Momee da kyar tace Ina zamana lfy na lalata halina,na dauki mutanen banza na cusasu a jikina,gashi yanzu ko arzikin dubiya ban samu ba,Maman su Hafcy ma Wai itace ta kasa ko leko Ni sabo da yanzu bamu da kudi,Niima tace sai yanzu nake Nadama Momee Dana ki aurar Ahleef,ga kyau,ga Kudi,ga kyan Hali,karshe naje naso Mubaraq Wanda shine ya lalata min rayuwata Niima ta fashe da kuka tare da durkushewa a kasa tana na cuci kaina,kema Momee duk ke kika jawo mana.

Momee dake saman Bed ta zuro hannu ta zubawa Niima rankwashi tare da cewa ke dai kika cuci kanki marar mutunci ,Latifa ce ta shugo ta dawo daga yawonta ta iske su Niima da Momee kowannensu Yana Hawaye cike da Nadama,Itama tsugunawa tayi a wajen ta fara kalar nata kukan tace Momee kece du kika jawo Mana,Momee tace Dan ubanki wacce tarbiya ce ban baku ba? Ai sai daga baya shedan ya rudeni na canja hali akan son duniya,yanzu sai mu fara istigifari ko Allah ya taimakemu,su Momee yau sunyi Nadama,sunji karatun Duniya Dole uwar naki,Nan take suka fara istigifari suna tuba,Baji ba gani,Niima tace sai mu nemi Ahleef ya yafe Mana,Latifa tace shegiya bariki gashi da kaina naji wahala na tuba,Allah dai ya karbi tubanmu,Shukura ma munyi Mata kazafi,Momee kinyi silar lalacewar dubban alumma shi yasa Allah ya Rama musu akan yaranki,nayi shaye shaye da duniyanci Ina karamata,ga Niima itama an Rama akanta tayi ciki,da Baki sa an lalata yaran wasu ba wlh da muma Allah bazai Bari mu lalace ba,ga kudin gado duk ya Kare yanzu ko kin warke bamu San ya zamu Kare da talauci ba, naje Neman Ahleef wajen Farhan yace ai Ahleef yayi kudin da yafi na da,Kuma ya dauki Matarsa sun koma London,Haka Su Umma Saudatu basa kasar,nayi nayi ya bani number din Ahleef wlh yaki bani..yanzu Kuma talauci ne kawai zamu karba a jikinmu matukar Ahleef Bai zo ba, Niima da sauri tace wlh rannan a tv Naga Ana nuna shi tare da Shukura Kinga yanda suka dawo kuwa kamar turawa nayiwa kaina nayi asara,duk nice na dinga zuga Umma har na cusa Mata kiyayyar Ahleef,gashi mun kwace dukiyar da take halak dinsa har mukace ya daina zuwa gidanmu,gashi Allah yayoshi ba talaka ba ya sake yin new Money.

Momee tace to a Ina ya samu kudin da zai juya? Latifa tace hanyar Allah ko Kuma Farhan ne,Niima tace Allah ya nuna Mana Ahleef na bashi hakuri sannan Kuma na Masa tayin kaina ko zai aureni,wlh sai yanzu naji sonsa Yana ratsani,Dan Allah Momee idan ya dawo ki nemi Alfarma ko zai aureni Bayan na haihu ya Kara ta biyu Dani,kin San Yana jin kunyarki Kuma Yana sonki,baya manta alkhairi idan kin Sa Baki da wuri zai aureni.
Momee tace Allah yasa zanfi kowa farin ciki.
Latifa tace Ni Kuma Farhan nake so Momee,Momee tayi Dan Murmushi tace Allah nuna Mana zan nema muku Alfarma.

Latifa da Niima su sukaci gaba da kula da Momee da Dan ragowar kudin da ya rage musu,har aka samu akayiwa Momee aiki aka cire Mata Koda daya data lalace sannan ta samu sauki sosai sun Dade a asibiti har ta warke sannan aka sallamesu ammafa kudinsu sun Kare karaf sabo da Mubaraq ya Gama kwashe komai ya bar kasar abinsa ba a San inda yake ba.

Mama dasu Hafcy ma kansu Mubaraq ya gujesu Basu San inda yake ba,duk murnar da suke zasu Shana da kudi a banza domin ya gujesu,Alhj Adamu Bai San komai ba sai aikin neman Mubaraq yake, Mama Sai kuka kullum danta ya bace, Su Hafcy kuwa sai tsinewa Mubaraq sukeyi yayi kudi ya gujesu sun taimaka Masa Amma karshe abinda ya musu kenan, Momee bayan ta warke report ta kaiwa Yan sanda Mubaraq ya gudu da kudinsu,su kansu Yan sanda ganin ba wata sheda kwakwara sannan Momee Basu da kudi sai suka share Zancen kawai suka sallamesu bayan Dan karamin bincike da sukayi.

A kwana a tashi yau abincin da su Momee zasu ci gagararsu yakeyi sun tsiyace sai katon gida ba ko sisi a ciki, Momee tace Dole mu saida wannan gida mu koma cikin talakawa mu siyi karami ko zamu samu na cin abincin,Momee suka daga tallan gida ba Wanda ya Taya,sai Momee ce da kanta taje wajen Farhan kan ya taimakesu ya samo musu Mai siyan gidan,Nan take Farhan ya bugawa Hamshakin me kudi waya ya siyi gidan su Momee suka siyi karami can unguwar talakawa suka zauna,sauran kudin kuma suka siyi kayan abinci etc.

           London

Ahleef suna Bedroom dinsu ko hutawa basuyi ba ya cirewa Shukura kayanta tare da nasa suka Shiga wanka, damunta yayi da tabe tabe tare da tsotsar inda yaga dama, ganin ya fara susucewa cike da Shagwaba tace pls ka Bari sai dare Mana kamar zata narke Haka tayi maganar, wani nataccen kallon so yake aika Mata, a hankali ta rungumeshi tana me bashi hakuri sai dare can,kafada ya makale shi bai yarda ba sam,Dole ta hakura taba da amanna suka farantawa juna rai sannan sukayi wanka suka fito da kanta ta shirya sannan ta shirya Ahleef dinta tana Gama taje Masa gashi tace to oya karbo Mana abinci yunwa nake ji, fita yayi Yana tsokanarta Wai ciki gareta tunda yanzu tafi cin abinci.

  15mns ya dawo dauke da ledoji Niki Niki,da sauri Shukura tace sannu da zuwa ta karbi kayan tana wani farin ciki kamar yau ta sanshi, abinci ya siyo musu da Kuma kayan sawa hadaddun gaske,Shukura sai Murna takeyi tace Allah ya Kara budi, Ameen yace Yana kashe Mata Ido daya, Hero gaskiya Ni ka daina min irin kallon Nan nafa San me kake nufi, ta furta cikin tsantsar shagwaba, da sangarta tana cuno Masa Dan bakinta,wani birgeshi takeyi idan tana Shagwabarta har cikin jininsa yake Jin wani yarrr..

Murmushi ya saki me kayatarwa kana ya jawota jikinsa ta Fado saman cinyarsa zuwa kirjinsa Fuskarta ta dago tana kallonsa sannan tana Wasa da yatsunsa,  Harshensa taji cikin bakinta a nutse Yana tsotsa kamar alawa baya  gajiya da Shukuransa,ga Tsafta tana kula da jikinta sosai ko ina kamshi zaka ji,itama a ranta tana mamakin Tsafta da gayu irin na Ahleef kullum neat ko wacce gaba ta jikinsa kamshi take lungu da sako, ci gaba yayi da Shafarta ba tare da Bata lokaci ba Shukura ta rude jikinta Yana rawa daukan ta yayi zuwa saman bed Wasa ya canja salo sai da suka Raya sunna abinsu,Bayan sun samu nutsuwar,Ahleef ya kankameta a jikinsa kamar za a kwace Masa ita ya furta kullum Honey sweet kike karawa, you are too sweet har ban San me zan ce ba, Fuskarta ta fara goga Masa a tasa cikin kunnensa tace Kaine kake bani abinci da yawa Ina cinyewa yanzu zaka kaga na haihu ai ance idan mutum Yana ci Yana koshi ba yunwa a gidan mijinta to yanzu zan ta sullubo yara.

Dariya ta kama Ahleef sosai Yana ta yi Yana Kara kankame Shukuransa yace ai ban sani ba dama haka abin yake? Da sauri Shukura ta ae kwarai to Alhaji gidanka ba yunwa ni Naga na Dade ma kamata yayi ace na haihu tuni,Ahleef ya Kara kyalkyalewa da dariya, fushi tayi ta turo Baki Wai sai dariya kake min na daina kulaka ma sakar min jiki tunda Haka kake,sorry Bae na daina kin kusa Haihuwa saura kadan ai mace kike so ko Namiji? tab me zanyi da Namiji nafi son mace Yar yarinya ta na dinga Mata lalle da kitso,idan ta girma na dinga aikenta,tana min girki da aikin gida, na daka Mata tsawa nace je ki gyara room din Dad Hero Dina,Ahleef Yana dariya kasa kasa yace to Yar taki Zaki cewa Hero dinkin a gabanta ba kunya,Kai nifa ba ruwa na da wata kunya Baturiya ce ni,gidan turawa ne mu ba ruwanmu ko? Ahleef yace gaskiya gidan Yan gayu ma kuwa,Shukura tace da su Momee Basu raba mu ba ai da tuni na haihu,Amma na koma kauye yunwa zata karasani Taya zan haihu da wuri kuwa, Me gari da Matarsa sun Gama azabtar Dani, Wai Ni yake so in baka lbr ya dinga kallona idonsa kamar na aljanu, Ahleef Nan take ya Bata rai, kishinsa ya motsa yace kyale maganar karki jawo nasa a kamo min Me gari na kaishi prison.

Murmushi tayi tare da furta calm down Hero,abinci ya jawo suka ci tare abinsu Yana Bata a Baki da kansa tana ta bashi dariya da hirar kuruciyar ta, Bayan sun Gama, shiri sukayi sun dau wanka kamar baza a mutu ba suka fita yawon zaga gari abinsu gwanin Sha’awa da birgewa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button