JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL

THIS BOOK IS NOT FREE… REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566

Shares Please

Oum Hairan
[7/15, 7:34 PM] Oum Hairan: JUHUD

(OUM HAIRAN)

( Pure love sex nd romantic)

FREE PAGE SEVEN 7

SANARWA
Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.

SUBSCRIBE
DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

CIGABA

Wani takaici ne ya cikawa Rasheed ciki ya sanya hannu ya dagota ya cillata a motar yana mita Yana cewa “wata wawuya dake to ke ko Ina Saida mutane tsada zakiyi da zanyi wahalar kashenki kudi a asibiti ki warke na kaiki kasuwa” figar motar yayi ya nufi gidansa parking yayi ya bude motar tun kafin ya bata izinin fita tayi wuf ta fita ta kama kwara amai ya tsaya jikin motar yana kallonta harta gama yaja qwafa ya shige gda, komawa tayi jikin motar ta tsaya tana jiran yazo ya tafi da ita amma shiru Saida taga abin bana qare bane sannan ta Sanya kai a gidan tana kalle² batakai da shiga cikin falon ba ta tsaya gurin wata fulawar roba me hoton tumatur ta kuwa zame a gurin tana kallon flower tana dariya tana cewa Allah na gde maka yau zansha tumaturi na qoshi dama rannan dana sato na gonar Mal Yusha’u bansha ba akace yayi gyewayar qur’ani”

Hannu takai zata balli tumatur din Rasheed dake fitowa a daki ya dakanta tsawa ta miqe zunbur jikinta na rawa ta koma gefe ta maqale hanya ya nuna mata yace “oya zoki shige ciki banson hauka fah” sumsum ta kama hanya ta shigo falon tare da sakin baki tana kallon ginin karo na farko a rayuwarta data taba shiga gini irin na qasa daga kai tayi sama taga fanka na wulwulawa aikuwa tayi tsalle ta maqaleshi tana ihu tana cewa “zai fillemin kai wannan abun don Allah a taimakeni kada ya filleni” daqyar ya bambareta a jikinsa ya figeta ya wullata dakin daya gyara mata ya juya ya fice nan dinma rintse idanunta tayi ta maqale jikin bango ta qudundune tanata tsuma qarar fankar na qara razanata tsayin lkc tana a haka sannan Allah ya jefo Christy ta tsaya ta zubanta ido tare dayin qwafa tace “dan kauye meye aka din” bude idonta tayi kadan tana nuna mata fankar tace “zata filleni ki hanata…..”
Dariya abin yabawa Christy ta Sanya hannu ta kashe fankar sana ta qarasa shiga ta bude wardrobe din kayane shimqim.

Cije lebe tayi tare da girgiza kai ta dubeta tace “dallah yar qauye ki tashi kije Yana nemanki” harararta tayi ta miqe tsaye tana dafe qirjinta ta nufi qofar ds taga itama tabi suka fito suka iskeshi a falo yana latse²nsa da waya zama Christy tayi kusa dashi ta kwantar da kanta a cinyarsa inda Juhud tayi saurin kawar dakanta tare da zamnawa nesa dasu kadan, ya bata kusan 20 minutes kafin ya dago idanunsa kasassu ya dubeta sosai Yana nazarinta.
Can yayi gyaran murya yace “daga wacce rugar kika fito?” Idanunta ne ya ciko da ruwa ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsunta har Saida ya qosa yayi mgn da qaraji yace “wato ke yar iskace naga alama bana mgn biyu sau daya nakeyi Amma kina neman mayar dani wani playing man dinki tambayarki nake daga wacce rugar kika fito Kuma meye dalilin barowarki gda?” Cikin rawar murya ta tsoro tace “rugar Wandu” zubanta ido yayi kafin ya Kuma cewa “uhum inajinki” yanda ya kafeta da idone ya hanata tayi masa qarya hakanan tana hawaye tana bashi lbr sosai ya girgiza dajin lbrnta duk da yagaza gasqatawa yanaso ya gano gsky daga gareta ji yakeyi kamar abinda ta Fadi masa bazai taba faruwa a gaske ba.
Yanda take kuka kamar ranta zai fitane yasashi jin cewa duk yanda akayi gsky ta sanar dashi Amma kuwa idan har gaskene tabbas wadannan dangi nata sunkai marasa Imani su kashe mata uba bayan dogon lkc su kashe uwarta sannan itama su rinqa farautar rayuwarta?

Miqewa yayi Yana zagaya falon Yana kallonta tsayin wani dogon lkc sannan yaja fasali yace “idan na bincika naji qarya cikin abinda kika sanar dani zansa tsinin bindiga na harbeki tashi ki koma daki ki kwanta dare yayi da safe zansan abinyi” miqewa tayi ta koma dakin ta kwanta tana kukanta mikinta ya dawo sabo yanzu ne ma takejin zafi da radadin rashin mahaifiyarta dama ta jima da sabawa da rashin Baffanta. Tana kwance tanata juyi tare da tunanin rayuwarta ta gaba meye Kuma zai zama mafari cikin qaddararta ta baro rugarsu?
Da haka bacci ya kwasheta itadai ta farka taganta saman katifa ansa mata net lkcn data tashi ta miqe ta leqa window gari ya jima da wayewa ta bude qofar bayin da aka nuna mata jiya ta shiga daqyar ta bude pampo ta yi alwala shima don taga inda Christy ta kunna jiya ne tazo ta tayar da sallah tana sallar taji an bude qofar an shigo qamshi ya gauraye dakin, batayi tunanin da mutum a dakin ba saida taji ance “Meenah” juyowa tayi da sauri gabanta ns dukan tara² idanunta ya fada cikin nasa yaja fasali tare da shafa kansa yace “nasa jiya an bincikomin komi game dake a daren jiya rayuwarki tabani tausayi kina buqatar kulawa saboda haka ki kula da kanki kafin na kula dake Ni ba yaro bane ko ban haifeki ba zanyi qanwa ta biyar dake saboda haka naji a Raina zan riqeki matsayin yata ki zama ya tagari gareni zakici ribar hakan sannan zan baki kulawa”

Tunda ys fara mgnr take kallonsa da lumsassun idanunta da suke dauke da wani sirri me wuyar ganewa tashi yayi ya matso gabanta ya tsugunna ya dora hannunsa akanta yace “kinsan meye sunanki daga yanzu?” Girgiza masa kai tayi yayi mata murmushi abu mafi qololuwar tsada a gurinsa yace “My daughter” batasan me kalmar take nufi ba hakanan taji tayi mata dadi ta yi dariya me sauti tace “turanci ne fah kaima ka iya turanci?” Murmushi ya sakeyi gsbadaya tausayin quruciyarta yasa yaji duk wata isarsa ta zagwanye akanta yace “ya akayi kikasan turanci?” Murmushi tayi da yasa kuncinta lomawa tace “naji arnaku sunayi na tabe cewa da Baffa’am yakaini makarantar arna nima na iya turanci yacemin idan na shiga makarantar arna to bazan shiga aljanna ba yanzu kaima bazaka shiga aljanna ba kenan?”
Dariya kalmar ta bashi ya shafa fuskarta yace “zakiso babanki ya shiga wuta?” Girgiza kai tayi da sauri yayi qasa ya zauna yace “yauwa ni nasan bazaki so ba daughter niba arne bane musulmi ne kawai na iya turanci ne a Port-hacourt sannan Kuma da rayuwar makaranta da yanayin aiki” langwabar dakai tayi tace “inason in iya nima” kallonta yayi da sauri yace “ok maza ci abincinki kizo muje muga likita”

Miqa mata kayan abincin daya shigo dasu yayi ta karba shayi ne hadadde me kauri sai bread da dankali ta gyara zamanta ta yagi biredin ta tsoma a cikin kofin yayi saurin riqe hannunta yace “ba hakaba Kinga yanda akeyi” gutsurar bread din yayi yakai mata baki ta karba ya dauki tea din yakai mata ta kurba yace “yawwa haka akeyi.
Ci gaba yayi da bata har Saida yaga ta qoshi sannan ya tashi ya shiga bathroom ya hada mata ruwan wanka ya kirata yace “kiyi wanka Bari naje na zabo miki kayan da zakisa” yana fadin haka ya fice ta tsaya ta zubawa ruwan ido itakam wannan ruwan yayi mata yawa a wanka hakanan ta cire kayanta tayi jiqa jiqarta ta fito Yana tsaye yana jera kaya juyowa yayi ya zubanta ido yanajin gabansa na faduwa miqa mata wasu riga da skirt yayi na English sunyi kyau sosai ta karba har yanzu idanunsa akanta suke yarinya ce qarama sosai iyakar hasashensa yabarta a 15 Amma cikar qirjinta tafi ta wata me 20 din saurin furta A’uzubillah yayi tare da dauke kansa da sauri ya sake maida hankalinsa ga shirya kayan yace “kije bathroom kisa kayan” sakin baki tayi tana kallonsa ya juyo yace “ina nufin bayi” sai yanzun ta gane ta nufi bayin tasa skirt din ya zaunawa qugunta dass kamar dama don ita aka haliccesu tasa rigar ta fito tana nade gashinta daya warware.
Bata isheshi a ciki ba ta dauki hijjab tasa ta fito falon suna zaune sunacin abinci da Christy da gefen ido Christy take kallonta yace “zan kai daughter gyaran gashi daganan zan kaita taga likita” da sauri Christy tace “kamar kasan nima inason zuwa”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button