JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL

THIS BOOK IS NOT FREE… REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566

Oum Hairan
[7/12, 9:43 PM] Oum Hairan: JUHUD

(OUM HAIRAN)

(LOVE AND ROMANTIC STORY)

FP TWO

SUBSCRIBE
DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

TUNATARWA
Tarihin ka zai zama cikakke ne daga randa ka mutu, Don haka kar ka rudu da kyawawan ayyukan ka, Mai rai baya amince wa gobensa, Don haka ka guji dagawa ko alfahari, kai dai kayi fatan samun kyakkyawan qarshe????????

CIGABA
Tuni jikin Juhud ya dauki rawa qirjinta yana bugawa da qarfi hawaye ya fara sitirya a kuncinta tace “Aradun Allah Hammah manga bantaba bawa waniba do Allah kada kaci mutuncina kagani fah Lariya ta gdan Baffa Inde da wani yaci mutuncinta da akayi amranta korota akayi….” Murmushi yayi ya matsota yace “toke waye zashici mutuncin naki ai dama nine zani amreki kuma nine na bare abuna….” Wani qunci Juhud takeji duk lkcn da aka hadata da Hammah Manga wai a matsayin zabin da Baffa Bangel yayi mata bayan sunfi kowa sanin halinsa bashida kamun kai gashi har cikin ruhinta shi take zargi da kashe mata Baffanta…….
Wata qara ta saki daidai lkcn daya matseta bisa jikin garun dakin yayi saurin dora hannunsa a bakinta ya toshe yakai dayan hannunsa bisa qirjinta yana laluben tudun madaidaitan nonuwanta na fulanin asali da basu cika girma ba saida daukar ido da sanyawa zuciya qawar kasancewa dasu, wani radadin zafi taji lkcn daya cafki matsotsin kasancewar ita a rayuwarta bata taba sanya bra ba balle ta kareta daga harin kwaf daya. Ture hannunsa ta farayi shikuma yana qara luguiguice mata nono jikinta sai tsuma yakeyi tanajin azaba irin wacce kowacce budurwa keji karon farko da aka damqi nononta.

Hannu ya sake sawa ya matse mata baki ya kama yar yaloluwar rigar fulanin dake jikinta ya daga nonuwan suka fito gabaki daya yaja wata ajiyar zuciya tare da sunkuyawa zaikai bakinsa tsoronta ya wanzar mata da wani qarfi ta angijeshi ya fada saman karan gadon kafin ya tashi ta hankade shingen qofar ta kwasa da gudun masifa tana kuka tana ihu inda ya rufota a mugun guje shima kayan aikinsa a miqe yana tanqwarasu, shegen gudune da yarinyar kamar filfilwa ya kasa cimmata gashi harta ishe gari yaja ya tsaya yana qwafa lallai Juhud tazo da raini tunda kuwa taqi bashi hadin kai ta maslaha tabbas zai banqareta a gaban uwarta ya sokanta tsuliya tunda dama Itama innatun ai abinda takeyi kenan inta dauka tallen nono ta shiga maraya.
Ganin ya daina hangen qurarta yasashi komawa jikin wata bishiya yana mayar da numfashi yana saita kansa kafin nutsuwarsa ta dawo ya koma dajin
Itakuwa tana isa gda ta fada Bukkar da Innatu take ciki ta zube jikin Innatu tana wani irin kuka me tafasa zuciya, sosai hankalin uwar tata ya tashi cikin muryarta da bata fita tace “meye kuma ya faru Juhudah” cikin kuka ta fara bata lbr girgiza kai kawai Innatu takeyi zuciyarta na zafi daidai lkcn Baffa Buba ya shigo da qwaryar nono a hannunsa ganinsu a wannan halin yasashi cewa.

“Assha Assha! Indo mine kuma ya faru?” Cikin kuka tayi masa bayanin komai shima hankalinsa ya tashi yace “lallai yaron nan yakai dan iska wato Bangel bazai rinqa tsawatar masa ba iskancin da yakeyi a birni shine yazo dashi rugarmu zai bata mana tsatso idan so yakeyi yayi mgn mana ayi amren tunda kunkai dukkanku…..” Kallonsa tayi da sauri tace “aa Baffa Moddi harfa taba yakesha nikam Baffana yace koda wasa bashi yimin auren dole kahin Baffa ya shude yace ko Kado n kawo amramin shi yakayi gsky Baffa Moddibo banison Hammah Manga nikam”
Daquwa ya watsa mata yace “to dan qaniyarki kinhi so ya tareki a lungu inda bazaki iya qwatar kanki ba ya qwaquleki?” Shusshura qafa ta rinqayi tana kuka tana cewa “Aradun Allah baniso nikam banisonshi Baffa indai aka amramin shi to ya tabbata banida gata”
Murmushi yayi ya miqar da ita yace “ayyah Aminatu ba hakane nuhina ba shikenan tunda bakiso zanje na samu Bangel da Ribado sujawa yaron nan kunne inba hakaba da hakuma zan hadashi akanki ga kindirmon nan nasa Jumai ta gyara maki gobe ki dauka kikai birni kwa samu na sabulun scollar

Murna ce ta cika Juhud ta karba tayi masa gdy ya fice ta koma ta zauna tace “Innatu gobe munada Kudi Yarima Biyu Baffa Moddi yabamu kinga dubu uku kenan har maganin ciwon jiki zan sawo naki a birni da tsire me quli” itadai Innatu kallonta kawai takeyi harta ida ta tashi zata fice ta kamota tace “zauna Aminatu” zama tayi jikinta a Sanyaye karo na farko kenan da Ta tabajin Innatu ta kirata gatsal.
Hannunta ta dauka ta dora saman kanta tace “inayi miki fatan nasara a rayuwarki ta gaba Aminatu a duk halin da zaki samu kanki a ciki ki riqe maraicinki tabbas Allah zai dafa miki inaji a jikina watarana zai wucce, duk abinda kikaga ya samu shamuwa watan bakwai ne yaja mata baffanki bai rabu da yan’uwansa lfy ba duk da yayi bakin qoqari akansu basu gani ba basa sonki basa qaunarki Aminatu dazu naji sanda suke tattaunawa ba domin Allah sukeson hadaki da dan’uwanki Manga aure ba saboda su cinye dukiyarki ne da tayi saura nikam ba damuwata dukiyar ba damuwata tsiranki da mutuncinki idan kikayi aure a wagga ruga tarihi zaita maimaita kansa ubayenku basason halwar Haro bazasu tsaya miki ba a yayin da Uwayenku suke cewa ni mayyah ce…….”
Kukane ya kwacewa Innatu ta sake riqe hannun yar tata tace “Wallahi billahillazi la’ilaha illahuwa Aminatu niba mayya bace banida nasaba da maita amma uwayenku sun liqamin tun farkon kawoni wagga ruga taku saboda kawai su quntatani su quntata rayuwata kamar yanda suka quntata rayuwar Baffanki Haruna, na dade ina boyenki wani abu da kika dade kina tambayata yau naji a raina ya kamata na sanar miki koda zai kasance itane kalmata ta qarshe nasan zatayi miki amfani a gaba”

Idanunta nakan Innatu dake qoqarin tashi zanne ta matsa ta taimaka mata ta tashi suka kalli juna na tsayin lkc kafin daga bisani Innatu taja fasali tace “zan baki labarin asalin abinda ya wargatsa zumuncin gdanku abubuwa sun faru tun farkon kafuwar wannan Ruga taku wanda kamar yanda na sanar dake kakanku Moddibo Wand’u shine asalin wanda ya gadar da wannan boyayyiyar gabar da ba kowane yasan da itaba” fasali taja sannan ta lumshe idonta taci gaba da cewa.

WAIWAYE

Garin Chadi qasace babba me zaman kanta wadda take da shugaban qasa gomna da sarakunan gargajiya qasar tana dauke da lardi lardi mabambamta wanda fulani suke rayuwa a wadannan gurare, Asalin sunan Kakanku Moddibo Wandu ya samo asali ne daga sunan yankinsu tun asalinsu maihaifin moddibo Wandu ke jagorantar wannan yanke bayan shudewarsa ne aka nada Kakanku Ali A matsayin Moddibon wannan lardi sun zauna a wannan guri na shakaru masu tsayi inda Moddibo ke fita fatauci qasashe maqota kama daga Ghana Senigel Niger Nigeria a wannan yawo nasane Allah ya hadashi da wani gawurtacce bafataken me dukiya mai suna Doda wanda a haife ya kusa haifar kakanku ya kama Moddibo ya riqe hannu biyu idan yawon Fataucinsa yakaishi Senigal a gidansa yake sauka wata tafiya ne da Wandu zaiyi Baffa Doda ya kirashi suka kebe yake tambayarsa Matansa nawa? Cikin mamaki yace masa Matarsa daya da yara biyu Abubakar da suke kira Buba Sai Mamuda wanda suke kira Bangel a wannan lkcn gwaggo Lami bata haihi Ribadu ba.
Sunyi shiru na wani dan lkc kafin Baffa Doda ya dago ya dubi Wandu yace “ina iya baka Auren diyata Aminatu?” Cikin farin ciki Wandu ya karbi wannan aure batare da Aminatu ta sani ba wadda take ya ta biyu gurin Baffa Doda kuma ta qarshe kasancewar Allah bai azurtashi da haihuwa da yawa ba yaransa Biyu Baffa Habu wanda ya kasance mahaifi a guri na.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button