JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL
Ya jima zaune Yana tunanin hanyar da zaibi ya samo kanta bai kwanta ba sai 12:00am koda ya kwanta din baiyi bacci ba yanason kasancewa da matarsa Yana tsoron takurawa rayuwarta ko kadan baison shiga rayuwar dan’ Adam balle Meenah da take da muhimmaci cikin rayuwarsa hakanan ya kwana Yana juyi shikam bacci me sunan bacci baiyishi ba da safe ta rigasa fitowa ta gyara part din nata ta sauka qasa ta gyara ta koma ciki tayi kwanciyarta fitowa yayi cikin shirinsa na fita yaga ta gyara ko Ina ya girgiza kai ya bude dakin nata tana kwance tana chat ta kallesa ta kawar dakai yace mata “barka da safiya” aje wayar tayi ta miqe tace “ina kwana” shafa sumarsa yayi yace “na tashi lfy Visa dinmu zan karbo gobe da safe zamu tafi nayima Sarki passport Mai Martaba ya hanani shi bansan meye yasa ba” itadai batace masa komai ba ya miqe yace “kina burgeni salonki yana sanyani nishadi nabarki kiyi iyakar abinda zaki iya kafin ki shigo hannuna”
Ficewa yayi ta tabe baki ta koma tayi kwance abinta bata tashi ba sai azahar da yunwa ta fafaketa ta shiga kitchen ta samawa kanta abinci ta dawo ta zauna a falon qasa tana zaune taji an bude qofar an shigo ta daga kanta suka hada idanu da Amrah da Zahrah ta miqe tana cewa dasu “Lahh Amrah sannunku da zuwa ku iso mana” wani mugun kallo suka watsa mata Zahrah tace “tun Ranar dana fara ganinki matsayin tsohuwar budurwar mijina naji zuciyata bata karbeki ba ashe kedin masifa ce Kuma bala’i cikin rayuwata Aminah kin kashemin Zainab nikuma nayi alqawarin kashe taki rayuwar sai kinyi nadamar shigo da kanki cikin rayuwar gidana”……….……
Juhud is not free read… regular 300 VIP 600 via???????? 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank
Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241…
Juhud ba littafin kyauta bane kada ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241…..
Oum Hairan
[8/9, 7:14 PM] Oum Hairan: Sun jima suna zazzaga mata rashin mutumci banda kallonsu da hawaye Babu abinda takeyi ita qwarin gwiwar ayi mata ta rama ma ba ko yaushe takedashi ba tana tsaye suka juya suka fice Amrah tana cewa banza liqaqqiya ai baki fara kuka ba tunda kika nace Saida kika auri yayanmu muna murna Allah yarabamu da qaya ashe kina manne zaki gane bakida wayo shashasha dake kawai” suna fita ta koma ta zauna ta zuba uban tagumi tana kukanta me cin rai bata ganin laifinsu kanta take dorawa laifi data maqale musu da tayi wani yunquri na samawa kanta yanci da yanzu ba wannan zancen akeyi ba itadai batasan tsayin lkcn data bata ba kawai dai taji tsayuwar motarsa ne ta miqe ta dauke abincin data faraci dazun ta nufi kitchen din ya shigo yabi bayanta da kallo bata juyo ba hakanan yaji ransa bai kwanta da shirun nata a kitchen ba yabi bayanta.
Tsaye ya tarar da ita ta kifa kanta a cabinet tanata kukanta me karya zuciya gabansa ya fadi ya fita yabarta qlau ya dawo ya tarar da ita cikin damuwa, matsawa yayi bayanta ya hade tazarar dake tsakaninsu qamshin turarensa ya daki hancinta taja ajiyar zuciya ya sanya hannunsa biyu ya dagota ya juyota ta sunkuyar da kanta ya matsa sosai kanta ya hade da qirjinsa yaja numfashi ya dafa kanta yace “meye ya faru bayan fitata naji a jikina wani yazo gdannan” dagowa tayi ta dubeshi ko fushi Kareem yake fuskarsa a washe take yace “fadamin waye don Allah” kawar dakai tayi ta tureshi ta juya zata fita ya riqo hannunta ya janyota ta shige qirjinsa ya Sanya hannunsa ya matseta Yana sauke ajiyar zuciya me sanyi yace “kiyi hqr don Allah duk da kinqi fadamin meye ya kawo kukan”
Sake janyewa tayi zata bar gurin ya riqota ya dagata cak bai direta ko inaba sai dakinsa ya sauketa a gadon ya kulle qofar ya shige bathroom ya jima ya fito daure da towel yana tsane jikinsa har zuwa lkcn kanta na qasa tana wasa da yatsunta bayan ya gama shiryawa ya zauna a gefenta ya riqo hannunta Yana qarewa lallen hannunta kallo yace “yayimin kyau sosai am su Amrah da sukazo Basu bar miki saqo kibani ba?” Girgiza kai tayi yaja numfashi yace “ita dawa sukazo?” Cikin rawar murya tace “da Zahrah” nandanan annurin fuskarsa ya dauke yace “ok sai sukace miki me da har yasaki kuka?” Kallonsa tayi da idanunta da suka kada sukayi jawur yace “uhum inajinki” kawar dakai tayi yasan bazatace komai ba ya dauki wayarsa ya fice batasan me yayi ba ya dawo tana zaune inda yabarta yace “kiyi hqr komai zai wucce insha Allahu”
Ganin taqi daina tsiyayar hawayen yasashi kashe wutar dakin ya nufota gabanta ya yanke ya Fadi ta miqe da sauri taja baya ya tsaya tare dayin murmushi yace “kina tsoron mijinki akan me?” Bata ganinsa sosai hakan yabashi damar cafkarta ya cillata gadon ta miqe yabita da sauri ya danneta ya dora harshensa a kuncinta yana tsotse hawayen nata sanyi da qamshin iskar bakinsa na saukar mata da wata kasala me qarfi shikuma yaci gaba da yawo ds harshensa tsakanin kuncinta da wuyanta gabadaya ya saukar mata da wani yanayi wanda bata tanajin irinsa ba ta lumshe idonta tana sauke numfashi a jere hakan yasashi fahimtar rauninta ashema sauqin kamuwa gareta ya tsaya Yana wahalar da kansa.
Saida ya sake kashenta jiki sannan ya kamo bakinta ya hade da nasa yana tsotsar lips dinta da salo me kwantar da hankali a wannan yanayin ya mantar da ita komai daki daki ya rinqa binta harya isar da hannunsa ga qirjinta tayi saurin riqe hannunsa ya dago kansa dake tsakanin qirjinnata cikin muryarsa me sanyi data hade da kasala yace “na daina bakyaso?” Da sauri ta daga masa hannu yayi ajiyar zuciya tare da janyewa ya koma gefe ya kwanta yana matse cinyoyinsa tare da lumshe idonsa yayi alqawarin iya wahalar da zaisha bazai takurata ba yafiso ta kawo masa kanta ta yanda bazataji ya wahal da ita ba tunda yasan kansa yana jinjina haduwarsu, ji yayi ta shige jikinsa ta Kira sunansa da wata murya data sanya tsigar jikinsa miqewa gabadaya ta rikice jikinta sai rawa yakeyi ita kanta yanayin yabata tsoro bata taba rinskar kanta a mugun feeling irin na yau ba ji takeyi kamar bazata iya kaiwa gobe ba indai baa sosata ba bai zataba bai tsammata ba yaji harshenta a saman nipples dinsa yaja wata wawuyar ajiyar zuciya ya dafe kanta yace “ahhhhh Meenah!!!”
Harshenta ta rinqa karkadawa a saman nipples dinsa Yana sauke numfashi tare da sakin ajiyar zuciya Yana matseta ta sake shigewa jikinsa a hankali ta janye tare da dora kanta a qirjinsa tana shafa gashin dake kwance tace “bamuyi sallar Isha ba…..” kulle mata baki yayi da nasa yana Shan yawunta yana sakin nishi jikinsa na rawa yace “kin riga kin canzamin move bazan iya komi ba yanzu Meenah ki barni nasha daga gareki zanji dadi zanyi alfahari da hakan kinji don Allah kice kin amince bana burin yimiki dole” kawar da kanta tayi ya janye jikinsa ya miqe yana layi ya nufi bayi baikai ga qarasawa ba ya zauna saman bedside drower yana mayar da numfashi daqyar shi kadai yasan yanayin da yakeji mararsa ds twins dinsa ciwo sukeyi masa sosai yanason ya fitar da ruwan daya taru masa Meenah taqi bashi dama bangaren zuciyarsa daya na bashi shawarar ya karbi haqqinsa kota wanne hali wani sashin na cewa dashi aa yabita a hankali.