JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL
Tashinsa tayi yayi miƙa tare da salati ya janyota ya hadeta da jikinsa yana sunsunar wuyanta yace “break fast baby” murmushi tayi tace “inasonka saboda dadinka….” rufenta baki yayi ya soma aika mata da saqo batare daya cire mata kayan jikinta ba ya tura hannunsa cikin wamdonta yana karkaɗa yatsansa a gurin tun babu ruwa saida yaji ta kawo sannan ya xuge zip ɗin yaci gaba da wasa da yatsansa a gurin ita kuma tana matsa nononta tana lumshe ido daɗi takeji me gigita yanayi ganin yana neman zautata yasata tureshi ta haye samansa ta kama abar tasa tasa a bakinta saida ta gigitashi sannan ta dora gabanta kan dick dinsa tana gogawa tanajin daɗin yanayin shikuma yanata ƙoƙarin juyata ya hayeta ganin abinda yake niyyar yi yasata juya masa mazaunanta ta kama ta zura ta rinƙa up and down akansa tana matse wutsiyarsa a ciki yana nishi yana tande baki, fa hikima tasashi yayi realise ta zare jikinta tana danna masa ƙirjinsa bayan sunyi wanka suka fita falo domin yin karin safe zamansu keda wuya wayarsa ta fara ruri ya dauka ganin number asibiti tasashi dawowa nutsuwarsa harga Allah ya manta da babin yar fulanin daya kawo asibitin karawa yayi a kunnensa suka gaisa yace “ok ganinan xuwa”
Kashe wayar yayi ya miƙe Christy ta dubesa tace “ina zaka baby bakayi break ba” yana tafe yake bata amsa da cewa “inada petiant ne a asibiti so ta farka bata a hayyaci zanje naga meye matsalar” yana gama faɗin haka ya fice ya nufi ɓangaren da asibitin yake qananun ma’aikatan sunata sara masa har ya shiga ciki ya nufi dakin da aka kwantar da Juhud ya murɗa ƙofar ya shiga idanunsa suka sauka akanta yaji wata muguwar faɗuwar gaba da saida tasashi tsayawa a inda yake kafin ya arawa kansa juriya ya ƙarasa ya tsaya akanta idanunta a bude suke tar farare sol dasu kamar madara amma hawaye suke zubarwa hakan ya bashi damar qare mata kallo ya taɓe baki tare da kawar dakai yace.
“Meye kike tunani?” bataji shigowar ba dirar muryar yasata zabura zata miƙe yayi axamar riqeta ta saki ihun neman agaji cikin Hausarta da bata fita sosai tace “Innanillahi wa innah ilaihirraji’un Moddi ka taimakeni zai kasheni sun kashe min Baffana da Innatu nima zasu kashen…..” yanda take maganar idanunta a rintse jikinta na rawa yayi mugun bashi takaici daga tambaya ta kamayi masa hauka” tsaki yayi ya juya ya fice daga ɗakin bai jima ba suka dawo da likita har yanxu surutai takeyi tana ƙoƙarin yage bandejin da aka daurenta ƙirjinta dashi likitan yayi saurin riƙeta tare da zurkuɗa mata wata Allura ta buɗe idonta tana gani shida shida sai kuma ta sulale ta faɗi bacci me kama da suma ya ɗauketa likitan ya dubesa yace “tun ɗazu idan namiji ya shigo saita kama ihu tana cewa Baffa Rubaɗo Hammah Manga karku kasheni ku barni na rayu domin na rinƙa yima baffana da Innatu addu’a idan kuma mace ce sai ta rinƙa cewa “yawwa zo Innatu na kinji sauƙi ni dama nasan bazaki mutu ki barni ba idan kika tafi waye zai zama gatana, Sir waɗannan surutan suna nuni da cewa akwai abinda ya faru wanda ya rikita mata tunani bata ganin kowa sai waɗannan mutanen da take ambato wanda idan baa samar mata abubuwan da zasu mantar da ita bayanta ba to tabbas gabanta zata gurɓace domin wannan sign ne na zautuwa da taɓuwar brain”…………
THIS BOOK IS NOT FREE… REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566
Shares Please
Oum Hairan
[7/14, 5:20 PM] Oum Hairan: JUHUD
(OUM HAIRAN)
( Pure love sex nd romantic)
FREE PAGE SIX 6
SANARWA
Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.
SUBSCRIBE
DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV
TUNATARWA
Kasance me yawan tuba tabbas mutane masu yawaita Istigfari suna samun kusanci da ubangiji sana qofofin arziqinsu na budewa a koda yaushe, domin samun gafarar ubangiji da kusanci dashi sune mafi qololuwar arziqin duniya dana lahira.????????
CIGABA
Yana kallonta Yana kallon likitan har ya gama rubuce²nsa ya juya zai fita ya riqosa yace “meye kake tunani game da ita wanne taimako zaka iya bata bayan wanda kake bata yanzu?” Dubansa yayi da alamu na rashin fahimta yace “ban fahimta ba Sir” iska ya furzar ya juya ya fice daga dakin yana cewa idan bata daina haukanna ba kada ka qara kirana tunda bakada abinyi nonsense kawai”
Qwafa Dr Razaq yayi shikam yaga mutane da dama cikin aikinsa Amma baitaba ganin mutum mara sanin haqqin mutum kamar Conel Rasheed ba, tabe baki yayi ya fice ya turo wata nurse tazo ta zauna da Juhud, abun kamar wasa ba ita ta farka ba saida aka kwana uku kullum cikin yimata Allurai ake jini kawai Saida akasa mata leda uku biyu a jikin Rasheed aka diba daya aka siya aka jorner mata, koda ta tashi farkawa ta farka cikin hayyaci tsakiyar dare ta farka babu kowa a dakin sai Nurse Karima ta zubanta ido tanason tuno a Ina take sannan wace wannan din?
Matsowa Karima tayi gabanta ta zauna tana qare mata kallo tunda take ganin kyawawan mutane bata taba ganin halitta me sihirtaccen kyau kamar wannan yarinya ba numfashi ta sauke tace “sannu ya jikin naki Ina fatan dai kinajin sauqi?” Maimakon ta bata Amsa sai taga tayi qasa da kanta taja ajiyar zuciya tare da dafe kanta abubuwan da takasa tunowa suna dawo mata ta wani zabura zata miqe daidai lkcn da Dr Razaq yake shigowa ya qaraso da gudu suka riqeta ta dago tana kallonsu daidai hawaye ya ballewa idanunta cikin fullanci tace “da gaske sun qone bukkar Innatu tana ciki sun kasheta?” Kallon juna sukayi Nurse Karima tayi saurin qaqaro murmushi tace “aa basu kasheta ba itace ma take jinyarki kiyi hqr kada ki tashi ciwo ne a qirjinki”
Sai yanzu takai dubanta ga qirjinta dake nade da bandeji tana girgiza kai hawayenta Yana qara yawaita ta zame daga hannunsu ta koma ta kwanta dafe da kanta ta saki wani marayan kuka me kashe jiki da tsuma zuciya ta tuna lkcn da Hamma Manga ya daga adda ya sauke mata a qirjinta ta tuna lkcn da taji gabanta ya Fadi ta nufo rugarsu da gudu ta hangi hayaqi Yana tashi ta tuna lkcn da Baffa Buba ya jata ya nufi daji da ita Kuma ta tuna kalamansa, shikenan yanzun sauran gatanta ya tafi ya barta batada sauran me duba rayuwarta, shikenan ta tabbata marainiya maraici mara galihu inama ace ta mutu ta huta meye yasa bata mutum ba meye amfanin sauran rayuwarta, ribar me su Baffa Ribado suka samu ko zasu samu da jefa rayuwarta cikin tsaka me wuyar da sukayi?……
Tambayoyin da taketa yiwa kanta kenan ta kasa samun Amsarsu gashi batada me bata amsar sosai take shassheqa tanajan zuciya, babu wanda yayi yunqurin hanata kukanta saboda sun fahimci damuwarta bata buqatar rarrashi lkc ne kawai yake da ikon rarrashinta, itadai a wannan dare idan barawo ya rintsa Juhud ta sake Rintsawa saqawa take kawai da warwarewa ta taba lalitar jikinta yakai sau uku taji wadannan abubuwan da Innatu ta bata sunanan.
Da asuba Nurse Karima ce ta taimaka mata ta kaita bayi tayi alwala babu damar wanka saboda baa buqatar ruwa ya taba ciwon dake qirjinta a zaune tayi sallar duk da cewa ba wani ilimin addini ne da itaba cikin surorin qur’ani uku ta iya Fatihatul kitabi Iklas da Khausar su dai take karantawa a duk wata sallarta bayan ta idar ta daga hannunta tanason yima iyayenta addu’a Amma bakinta yayi nauyi ta kasa furta komai sai yararin hawaye da batasan ta inda yake fitowa ba da yakebin kuncinta ganin cewa addu’ar batta samuwa yasata sauke hannunta ta juya ga Nurse Karima dake hada kayanta tace “inane nan?” Juyowa tayi tace “barikin sojoji ne” wani dam gabanta yayi tace “bariki Kuma oye ayye na shiga Sha biyu waye ya kawoni nan…..”
Mgnr ce ta maqale lkcn da taji an turo qofar an shigo wani qamshi ya gauraye dakin nurse Karima ta Sara masa tace “Sir Alhmdllh anyi nasara petiant dinka ta samu lfy Amma…..” daganta hannu yayi yace “nasan me zakice jeki kawai banson surutu” sumsum ta fice yaja tsaki ya juya ya zuba idanunsa ga Juhud daketa barin jiki yau taga mala’ika ido biyu a rayuwar Juhud babu abinda take tsoro kamar Soldier batason ko a hanya su hadu yau gata a cikin barikinsu wannan wacce irin masifar qaddara ce daga wannan sai wannan?