KANWATA HAUSA NOVEL

KANWATA HAUSA NOVEL

     KANWATA

Written by Fatima Aminu Ya’u
F.A.YA’U
Page 1-end
In dedication to my life
Http://Fayau26wordpress.com
Wattpad:FadimaFayau
Tafi minti biyu tana tsaye gabanta tana mata magana kai kace da kurma take magana ta kada kai gami da dafata adan firgice ta dago ganinta tsaye kusa da ita yasata sakin wani murmushi wanda kana ganinsa kadan yake ne.
Haba Fadya wannan wane irin tunani kike haka inata magana bakyajina takuma sakin murmushi haba Aisha banda abinki ni kuma tunanin me xanyi kawai dai gajiya nai da yawa shine bacci ya daukeni lallai baccinne ido a bude hmmm haba aisha sai kace bakisan irin bacci naba baccin kuda nake mts tai tsaki wallahi fadya kin cika rainin hankali daman na biyo miki diban ruwane umma tace kina nan wallahi nagaji da yawa yau banasan fita ko kadan kinga malama inbaxakiba basai kin batan lokaciba maida wukar muje nadauko botiki wanne botiki ai na dauko miki anman dai kinsan dole na dauko hijabi ko mst ta kuma sakin tsaki sauran ki tsaya shirita adakin.

Kinga ni nagaji kya tawo da sauri ta fito daga dakin dadi na dake wallahi kin cika garaje eh naji komai xakice saidai kice ta leka dakin girki inda umman keta faman hura ice umma mun tafi to kiyi sauri kar yayanki ya dawo kinsan halinsa to umma.

Nashigai tafadi Aisha tai saurin kallonta ke kuma lpy kike fatan shiga uku yah farhan na gani Allah yasa ba gida xaijeba tai dariya narasa me yasa kika cika tsoron yayan nan naki bacinma ba dukanki yake ba kedai bari bansan bata masa raine ai wallahi da nice ke shagalina xandinga sha ni nawa yayan abu kadan xaka masa sai bugu aishiyasa kika rainashi da baya duka kullun da sekinfi tsoronsa tai dariya gami da dora botikinta aka yaxaki dora baki kamanba kinsan ban iya dorawa ba ke wallahi naga sanda xaki xama jaruma.

Tana dire ruwan yana fitowa daga daki umma ina kanwata jiyowar da xai suka ha ido tai saurin maxewa lah yaya yaushe ka dawo bansaniba ya fada yana hade rai bana hanaki debo ruwaba yaya kai dayane girki umma xata dora shiyasa karya kike nasa ki da danbanxan karanbani Allah yaya ba karya nakeba ko umma umman ta gyada kai haba umma nace kidinga bari ina dawowa se in debo se kuma inta jiranka ko kai ko tausayin kanka bakwaje

Kanwata
Kai anman yaya na gode sosai ya hade rai saunawa kikesan nace kidena cemun kin gode aff na manta tadan durkusa afuwa dai yai dariya kar asake tasuri ledar tai waje tana kwalama umma kira lafiya kike kirana haka kamar kinban ajiya tai dariya kingani yaya ne ya siyomun eyye yar gatan yayanta tai dariya umma sunyi kyau ko sosai ma ai yayan naki kam ya iya xabe samira data shigo aron ashana taja tsaki anmallake dan mutane anbi anmaidashi bawa badole adinga kodashi ba umma batace cikankiba tace maxa jeki kikai daki.
Umma ina abincin yaya to mai yaya gashican a madafa tadauka takai dakinsa yana xaune yanata rubutu ta kai yaya kai yaya tun daxufa nace ka aje rubutun xan kawo maka abinci kai kanwar kai kanwar tun daxifa nake jiranki to ka ajiye karya huce kibari nakai nan kinji kanwis taja ta xauna tawani hade rai se cika take tana batsewa ya dago yakalleta tabashi dariya anman sai ya basar sani halinta ya rufe takardun kamar bai gantaba yawwa kanwis xubomin tasaki murmushi yawwa ko kaifa ta xuba masa taja gefe tanai masa hira.

Ganin ya aje kwanon bai cinyeba yasa ta bata rai wai yaya me kake nufi nakoshi ne inba baka koshi ba dan kaga ni badafa shi yasa kaki ci yai dariya fadya rigima ya fada a hankali haba shiyasa naji abincin dadinsa baya misaltuwa kinga karomin ma takaro masa ya cinye gaskiya kanwis kin iya girki har wani nema kike kifi umma iyawa ta turo baki inba nafi umma iyawa hmmm aikodai umma tafiki iyawa ta mike dasauri tabar dakin tanaji yana kiranta tai masa banxa .

 Yai dariya gamida cigaba da rubutunsa koda ya fito baiganta ba umma ma bata tsakar gida dan haka yaja kofarsa yai wajemu.       

Kanwata

Umma wai ina Fadya ne tunda nashigo naga banji motsinta ba ince ba yawo ta ficeba da daddarennan tai dariya aiku abin nakune nafara gajiya dashi dan Allah umma tana ina tana daki tana jinka.

Tanajinka naga tashige daki aguje nasan anyi tsiyar yai dariya kinsan mutuniyar da fushi yau kuma mai ya hadaku wai dannace kinfita iya girki hmm tunda kasan halinta maye na fada umma kenan bari na je na lallashota.

Haba kanwis kinsan bama haka dake ta juyar dakai ya kara matsawa daya varin takara juyawa haba yarkanwata nine fa tadago to ni ai bance kamin lefiba kince mana tunda gashi kina fishi dani tai dariya Allah yaya ba haka bane to inba haka bane maine kaina ke ciwo anman yanxu ya warke to indai ya warke to taso mutafi tsakar gida ta mike tabi bayansa yawwa yaya ban fadama ba inajinki aikinnan dakamun nafi kowa ci dan Allah fa wallahi barima nadauko ma.

Ashe kanwar tawa ba wasa ce tai dariya to banda abin yaya aiduk kaine kesani a hanya dagaskefa nayi mamakin yadda kika iya amsamin wannan tambayar mamakima kai ba murna ba ai nafi kowa murna kanwar guda ta iya kice kawai inbiya miki kiyi waec yayana kenan.

Umma in yaya ya tashi kice masa natafi najira najira naga be fitoba kar in makara kuma ki bashi wannan dan kalin to Allah ya bada sa’a Amin ummanmu.

Kanwata
Na F.A.Ya’u

Haba mum dan Allah yanxu dady yakyauta kenan seda fa nace masa yacema umar yakawomin da wuri jibi yanxufa har ya wuce awa ta dafata haba yar dady nasan ya fada masa bari na kirashi ahto wallahi indai yakara awa xanyi fishi.

Ni gaskiya nagaji dady kagafa duk kawayena suke driving da kansu ni kullim sedai asa wani kato yakaini Allah xubarmin da ajine wannan haba faran dady kibari kiyi candy dakaina xankaiki kixabi motar dakikeso kawai ace ba’asona agidannan haba Fara ta aikema kinsan dadynki nasanki dakenan yanxu dady basona kake ba motace daiko kidinga daukan ta mum dinki ta turo baki gami da mikewa tabdi ni wallahi sabuwa nakeso shikenan xauna kiji kiyi hakuri kifara daukan tawa wadda nake hawa kafin wani satin akawo miki tabuga tsalle gami da fadawa kansa that’s my dad ya shafa kanta Fara rigima maxa jeki ki kwanta kar gobe ki makara kamar kasani gobe uncle farhan ne damu first banasa na makara a period dinsa yai dariya aixanso ganin uncle dinnan naku tai dariya Allah dady kaima saiya birgeka tunda yana xare muku ido ba kamar kasani duk tsoransa muke.

Kanwata kina inane dasauri ta leko yah gani haryanxu baki shirya bane eh yaya kinga nashirya kiyi maxa mutafi aidakayi tafiyarka kasanta da nauyin tsiya karta makarar dakai tunda naji kuma malamai a makarantar taku kamar tararku suke yai dariya aikinsan abinka da private sunfima takurama malamai kanxuwa fiye da dalibi aishiyasa yaran suke rainaku uhum tunda munasan kudi ai hakuri yakamamu.

Tafe suke suna hira irinta yaya da kanwarsa sunxo daidai inda xasuhau mota motar ta tsaya agabansu ta fito sanye da uniform lah uncle morning dasauri ya juya yasaki murmushi Fara kece eh uncle ba sch xaka bane eh can xani to kaxo mu tafi no kibarshi nagode xan sauke Kanwata a sch dinsu sai alokacin ta kalleta hy sis tadanyi murmushi batare da tabata amsaba basaimu sauketaba a’a yaya ni baxan shiga motar kowa ba to kinji tace baxa shiga va kiyi hakuri kitafi karki makara pls sis kixo mutafi mana kinga nifa nace baxan shigaba kina batamana lokaci kina batama kanki ok bye semun sake haduwa uncle sekaxo tashiga motar umar yaja sukai gaba.

Yawwa kanwis inasan mgn dake to yaya ka gama cin abincin tukunna bamai yawa bace to yaya wai daxu meyasa kika ki shiga motar Farah tai dariya yaya sabida kai ni kuma eh yaya.

Kaga student dinka ce naga alamar kuna mutunci watakil har a class kaga da sassafe kawai aga kunxo sch tare xargi xe shiga dalibai ko basuga alamaba sukan hada sharrinsu itama bakasan niyarta ba xata iyama sharri naki shigane dan kawai nakare mutuncinka danbaga kai bakai wannan tunaninba yai dariya kanwata kenan mesona.

Momy kinsan me sekin fada Allah akwai wani uncle dinmu yana mana k.miss.3 guy din yana ban tausayi tai dariya towo yau kuma Fara ke tausayi lallai yarinyar tawa anfara hankali Allah mum duk teachers dinmu shine talaka kusan kullum indai mun fita sch da wuri se naganshi a hanya ko keke bashida gashi principal dinmu yaita masa wulakanci tai murmushi ai irin wadannan temakonsu matsalane tsiyar talaka kataimaka masa yaxame maka da kunama.
Lah yaya yau da littattafan students dinka kaxo eh nabasu assigment ne inasan makawa ta dauka bara nagani naga ko suna da kokari gani a ashe dai sunadan ja sosaima kedai barsu da raina malamansu.

Kyautarki ta musanmance kanwata fatana yadda kika ciyo wannan qualifying din ki ci waec in sha’Allah yaya xaka xamo mai alfahari da kanwarka tam shikenan kibasu mamakious kinji ko tai dariya kataya ni da addu’a

Kanwata
Na F.A.Ya’u

Umma xan tafi kimin addu’a yau xamu fara exam aikullum inai muku umma tayau tadaban xakimin toshikenan sekin dawo Allah ya bada sa’a amin ummana ta fice dan yau yayan nata ya rigata fita.

Kai gaskiya yaya exam ta kwala ya xaro ido dagaske ba karya fatandai kin amsa a alhamdulillah insha Allah xamu haye to madallah naga duk kin rame kinko ci abinci a’a yaya kai nake jira kadawo muci kanwis kenan sau nawa xance kidena jirana kidinga cin abincinki to yaya baxa’a kuma ba.

Juyi kawai yake yarasa meke damunsa daya rufe ido ita yake gani yakasa yadda da xuciyarsa kan Fara take so yasani yarinyar ta ko ina basu dace akullum inbaiganta ba ba iya tabuka komai yasani bata lokacinsa kawai yake.
Duk yadda yaso cire yarinyar aransa abin yaci tura da ya xauna sai tunaninta in bacci yake ita yake gani shikansa yana mamakin yadda yakamu da yawa.

1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Leave a Reply

Back to top button