KANWATA HAUSA NOVEL

Tafi minti uku atsaye agabansa kafin tasaka littafi ta dan tavashi yaya kanaji inata magana kamin banxa adan firgice yace na’am Fara tako hade rai yanxu yaya nice baka ganeba yaisaurin basarwa haba kanwis fadya nacefa kece bakiji uhum yaya kenan ta fice rai abace.
Yauce ranar karshe wato ranar last paper dinsu Fara a sch wadda yake ganin itace last chance dinsa naganin fara ranar dayasan sudin ta farin ciki ce shiko agunsa ko kadan bayafarin ciki yaran sai kai kawo suke da’alama jira suke kawai akawo papers su kammala su fito yana tsaye kofar ajin yaji maganar muhd uncle daman xamuyi Patty ne gobe asabar fatan xaka xo a ina kenan a sch ne ok xanyi tunani to uncle yan matanne suka fito pls uncle katai maka kaxo xamuyi pic kaga tarihine yai dariya shikenan xanxo.
Iya kyau yau kam fara tayi ita kanta tasan ta hadu yau taci burin fara hawa motarta da dad ya siyo mata sabuwa dal yana tsaye shida uncle fahad abakin gate suna hira sukaga tsayawar motar ba fahad ba shikansa da bai cika damuwa da kyalkyalin duniya ba anman motar ta gama tafiya dashi a hankula ta fito tana hangosu ta kara fadada murmushinta ahankula ta karaso uncles afternoon suka gaisa ta shige ciki fahad ne yace kasan Allah Farhan yaran sch dinnan sun gaji da haduwa matsalar kace kanasan yarinya ta dijgaka yai dariya Allah da gaske nake sekaga yarinya ta xage tana soyayya da class mate dinta anman mu malamai anai mana kallon tara saura kwata kaga xo mushiga dan sauri nake lallai mutumin nan watakan bama xaka ban amsaba ko to mai kake so nace katayani jajantawa rashin yan mata masu kyau yai dariya ka gwadane ba sa'a ba daya anman ai mutum yasan inda yakeda mutunci Allah naso nine kai hhhh ni kuma eh mana yarannan suna sanka da yawa dan singa va fuskane da tuni sun taya.
Lah uncle Farhan munko yi pic kuwa eh mana baki kula bane tai dariya duk nashiga busy hakane nidai xan wuce naga dare nayi kabari nasaukeka a'a kibarshi xan biya ta wani gu ok mukan bayanxufa shi kenan se mun sake haduwa ya xura hannu a aljihu ya ciro wata takarda gatawa happy candy din ta amsa tana dariya nagode tana kokarin budewa af ban fada miki ba sekinje gida xaki vude special ce tai dariya sauran su uncle fahad Allah inbasu ban happy candy ba ko naxo xiyara baxan nemesu ba yai dariya see u.
Kwance take kan luntsumemen gadonta takasa bacci juyi kawai take takasa bacci tarasa wani irin so take masa duk sanda ta tunkareshi saitaga yanai mata kwarjini wahalar banxa kike bemasan kinaiba tashare hawayen ta dasuka xubo xumbur ta mike dan tunawa da takardar da ya bata dasauri ta jawo jakar da tunda tadawo tai cilli da ita ga mamakinta bata cikin jakar kaf ta xaxxage jakar bat cuki kayanda ta cire ta hau xaxxagewa bata opp ta fadi gamida dafe kanta duk inda tasan xata ganta bata ciki wayyo ni fara ta durkushe ko maine aciki ni ba'abin naje sch ba nasan anyi shara ni ba'abin na je nace masa banganta ba yaban wata awan ne dalili gaskiya nakwafsa
Ta mike xumbir dan yanke wata shawara a xuciyarta
Kanwata
Na F.A.Ya'u
Da sassafe ta tashi duda baccin datake ko mominta bataje ta fadama dan tasan vaxata barta ta fita ba tana shiga motarta ta ci karo da takardar murnarta ta karu sosai shikenan nafasa fita daman niyarta taje tasamu masu shara ta rokesu ko xasu gani insuna shara.
Tana shiga dakinta ta fada gado ta bude takardar takaranta yafi sau goma gani take kamar badagaske bane .
Yaukan kowa gidansu yasan tana cikin farin ciki dan yadda taketa annashuwa.
Yaya wai maike damunka ne mai kikaga ni naga duk walwalarka ta ragu kamar kana cikin damuw yai dariya kece dai kikaga haka kinsan yanayin rayuwa tai dariya yaya kenan tajuya xata fice tayi abin yasanta da fishi xonan xonan ya kirata ta dawo ta xaina sarkin fishi me akai to bakai bane kana cikin damuwa ka kasa fadamin me ke damunka kanunan niba komai bace agunka nice nafaukeka yaya yai dariya haba fadya kema aikinsan banda kamarki to indai hakane kafadan meke damunka banajin dadin cikina ne nakejin kamar ciwona xai tai tashi subhanallahi anman shine kake boyewa haba yaya to kage asibiti inasan dai nage gaskiya yaya yakamata kadaure kaje toshikenan xanje.
Tunsafe Fara take ta kintsawa tamarasa wacce irin tarba xata masa sanin halin iyayanta yasanya babu wanda taima maganar dan haka ita daya take bidirinta.
Bayan idarda magriba ne tace ummanta xata farfajiya momin bata kawo komi rantaba tace to aikuwa bata dade da xamaba habu mai gadi yaxo yasameta tanada bako tace ya shigo.
Karbakam yasameta baitaba xaton xata amshi batunsa da wuri haka ba sunsha hirarsu kai kace sun shekara suna soyayya.sai wajen tara yai mata sallama ya tafi suka rabu cike da kewa
Kanwata
Na F.A.Ya’u
Juyi kawai take baccin yaki xiyartarta yayinda xuciyarta ke cike taf da tunwnin yayan nata ta yadda batun yauba ta kamu dasansa wanda tasan ba’abu ne mai yiwuwaba hakurinta ya fara gaxawa tasan kuskure mafi girma daxata ma kanta shine yasan tana sansa so na aure.
Wayyo xuciyata bakomun adalciba wallahi ta dunkule kanta cikin filo dan kar ajiyo kukanta inda sabo ta saba duk dare saitai wannan kukan.
Yana xaune yana waya da abar sansa tashigo dakin kalmarsa ta karshe data ji itace aikema kinsan inasanki dire kwanon tai dasauri ta bar dakin can bangaren kawu malan tai gurin da suke kiwo tashige ciki sosai tana xama kuka ya kwace mata lallaima yayan nan ashe shi soyayyarsa ma yake yabarta tana fama da dakon sansa wata xuciyar tace to danme bazai soyayyarsa ba kefa vakomai bace face kanwarsa shikuwa koda yaga fitarta bai kawo komai ransa ba face ko sauri take ko xatai wani abunne dan haka ya cigaba da hirarsa.
Kanwis taji yana kiranta wani haushinsa takeji wanda tasan xai iya gani afuskarta kuma sai ya tambaya to mai xance masa kice sansa kawai kike dakin cika mara hankali ita kadai take mgn tana bama kanta amsa dan haka takara jan xanin rufarta umma dake laximi ta leko bata tashiba naga jiya bata kwanta da wuriba yai dariya inta tashi kice mata na fita to shikenan Allah ya bada sa’a ya amsa da amin.
Fadya kenan Allah kina ban mamaki da yawa duk samari dake rushing akanki anman ke vakima san susunai ba tai dariya keni rabani da vatun love karatu nakesan nayi watakil kansannan burina ya cika hhhh burinki nasan maso waniba ta xaro ido ban fuskantaba tai dariya manta kawai dan Allah Aisha kifadan mai kike nufi tajuyar da kai anfada miki bansan kinasan yaya farhanba what tafada gamida mikewa ke wacce irin mara tunanice kin taba ganin inda yaya ya auri Kanwarsa sai kace a garin gaba gaba bansan shirme wallahi indai kinasan mushirya kidaina min irin wannan wasan tai dariya to ai cewa nai kinasa so kuma aibaya nufin aure ko wacce kanwa nasan yayanta bawai so na aure nake nufiba tai ajiyar xuciya gami da komawa ta xauna tonidai banasan irin wannan wasa andena ta fada.
Faran dady yaxam jiran result tai dariya gamunan dai dady yawwa kinadai review din karatunko eh dady tam banda wasa kuma banda soyayya kinji ko tadan kalleshi dady ya batun fitata wajen yaidan shuru kiyi hakuri munyi mgn da inna kaka taki yadda kinsan halinta tai murmushi to shikenan Allah yasa nasamu abinda na nema anan yawwa haka nakeso naji daman inata tsoron karki tubure to amman dady nace ma xani gidan inna kaka hutu kaki cewa komai ai tunda kin hakura na yarda sekin dawo ta daka tsalle nagode dady tayi hakane dan tasan tunda dady ya dawo indai yaganta da Farhan tashiga uku inkuwa tana gidan inna tasha shagalinta dan ita tsohuwar burinta taga auranta.
Kanwata
Kuka kawai take tana faman masa sannu yayinda ko yawwa ba ya iya fadi sabida axabar ciwo umma yakamata muje asibiti ai wani abu haba fadya cikin darennan ina xamu sami mai mota inji baba bako gidan malan musane ka buga koxamu samu yaje kumafa kinkawo dabara dasauri ya fice bai wani jima yana buguba ya bude bema gama masa bayaniba yajuya bari na dauko mukullin.
Kai tsaye murtala suka wuce sunyi sa’a kuwa da gado ba wata jan lokaci aka basu kwanciya anan suka kwana sai da safe da wasu cikin yan uwa sukaxo sannan suka tawo dan debo wasu kayan.
Juyi kadan xaiyi xata mike sannu yaya mai kake bukata yai dariya bakomai kanwata.
Kwanansa biyu a asibitin Fara taxo dubashi harda kakarta fadya jitai kamar ta mace agurin dan takaici dagyar ta iya tankwara xuciyarta ta bata hakurin xama agurin batare da kowa ya fiskanci wani abuba duda kuwa Fara taxo dubashi matsayinta na daliba bawai budurwaba duda bawai ita daya ce taxo dinba danshi kansa yasan dalibansa sun masa kara daga wannan taxo sai wancan anman tarasa mai yasa take kishin yarinyar kodan ganin yadda ta damune da ciwon Farhan dinne oho.
Zaune suke anadan taba hira adaki bayan sallamoshi daga asibiti baba kakarta tace waini kuwa yaushe xanga aurenki Fadya tai dariya kakale kenan watakan kishiya ma kike nema ko dankinsan banda angon da ya fice naki mijin komadai waye nidai nagaji ince cewa kikai sekin kammala karatu Farhan yai saurin cewa banda abin baba ai yanxu aka fara karatun tamai dakuwa ungonan wato kai kaki aure kakesan itama ka hanata ko yai dariya aikedince kinyi yarunta da yawa datuni ba adaura ba wallahi yarannan kun rainani naga alamun so kuke sai na fito muku da abokan rayuwar dakaina ko sukai dariya gaba daya to cemiki akai munyi kwantai haka naga alama ai.
Salamu alaikum wai ana sallama da Fadya jeka kace bata nan kai jeka kace tana xuwa wallahi fadya nafara gajiya da halinki kinsa sai xagina ake a gidannan yakamata kiyi tunani karatu kyayi agidan mijinki.
Ta turo baki gami da mikewa ta xari hijabi tanata faman kunkuni ta fice.
Kanwata
Yadda ya hade rai ya tabbar mata ransa a bace yake tace yaya gani eh naganki yaya konaima lefi ne lefi ai wannan yafi karfin lefi daman wasa kike ba karatuba ko ta dafe kirji nashina yaya ko wani lefin akace nayi aiwannan yafi karfin cewa kirasa mai xaki ciyo a waec sai F har tara ta dafe kirji innalillahi wainna ilaihi raji’un sai hawaye shar ya bushe da dariya congratulations kyautarki dabance kin haye sai tsalle kai anman yaya kadauki alhakina da yawa inaso naga yaxakiyi inkin shiga matsala senaga ashe kina bin abinda nakoya miki tunda bakiyi ihu ba tai dariya yace yanxu sauran post utme ko eh yaya kutayamu addu’a insha Allah.
Komai yadda takeso haka yake tafiya tasamu BSC nursing dinta murna kamar me ranarda xasu fara lecture tasha nasiha kan kiyaye mutuncinta
Kanwata
Ba’abinda ke damun fara game da alakarta da farhan illa halin dad dinta baisan talaka balle abinda yashafi talaka duda tana ganin akan Farhan xata iya daukan ko wacce kasada ayauma hirar da sukai ce ta tsaya mata yadda yake ta bayani irin yadda yake kin talauci da talaka duda tasan dadin nata nasanta yanasan abinda takeso.