
Tana gama fad’in haka ta wucewarta d’aki.
Zainab ce ta tashi ta shiga kitchen ,inda ita kuma Nabila takoma d’ikin su ta kwanta.
Bayan ta kammala aikin ta tayi wanka ta gabatar da sallah,tunanin Fateema tashiga yi kwana biyu bata jita ba, tunda Mummy Mufida tazo suka tafi tare bata saki jin taba.
Tashi tayi taje d’akin Mumy bayan tayi mata knocking ta bata damar ta shigo bayan tashigo tace. “Mummy wai ina Fateema, har yanzu tana gidan Mummy Mufida?”.
Mummy ce ta bata amsar da cewa. “Ban saniba ai ina kula dake kwana biyu duk kinbi kin shiga tunanin k’anwar ubaki batan ko?”.
Tace ” a’a Mummy naga har yanzo basu dawo ba shine na tambaya ko lafiya?”.
Kina iya kiran Daddy ki tambayeshi. A nan tsaye Mummy ta fita ta barta.
D’ak’in su ta koma wayar ta d’auka takira Daddy, bayan sun gama gaisawa, take ce masa.
“Daddy kwana biyu Banga Anty Fatima ba, kuka san wurin da take?”.
Yace “eh tana can gidan Hajiya Sa’a”.
Daga d’ayan b’angaran aka bata amsar.
tace “to” har zai katse wayar, tace Daddy ko kanada number ta?”.
Yace “eh bari na turumiki”.
Tace “tau Daddy nagode”.
Bayan ya turomata number Kiran Fateema tayi ringing wayar ta fara yi bai wuce uku ba ta d’auka, ta kara a kunnen ta, azoton ta ma t d’auka Daddy ne.
Sallamr dataji ne yasa ta gane mai maganar tace. “My sweet heart kece?”.
Tace. Ba wani my sweet heart, yanzo Teema har Zaki iya kwana biyu ba tare da kinji niba hmm yanzo nasan kin daina sona”.
Fateema tace” a’a wallahi kimin uzuri yanzo abubuwa sumin yawa kuma ke kanki kinsani”.
Zainab tace bawani,yanzu ina kike ko kina gidan Hajiyar Mufida?”.
Tace “a’a bana can”.
Tace “to kina Ina ne?” Tace wallahi bansan sunan unguwarba, dan bantaba zuwan taba.
Zainab “tace yanzo baki gidan Hajiya kenan?”.
Tace “eh” ba can na koma wani gida ne takawoni”.
Tace “wani gidan kenan?”.
Tace. ” Kedai bari Zainab,ganinna banajin dad’i zaman gidan”.
tace “to niki gayamin gidan mana”.
Tace “ni bansan yadda zance miki ba”.
Tace “tau na gode sai Kiyi ta b’oyewa wataran ai zan sani”.
Nan suga cigaba da hira daga baya Zainab tama sallama “.
Da yamma duk suna falo zaune suna fira gaba d’ayansu, sai Zainab tace “Mummy muyi waya Daddy harma yabani number Fateema,tace kunyi waya da ita ne?”.
tace “eh Mummy munyi”.
Mummy tace ta gayamiki inda take?.
A’a kawai dai tacemin tana gidan wata mata acan Hajiyar Mufida takai ta”.
Mummy tace “wace matar kenan?”.
tace bansaniba dan nima nace ta gayamin amma bata gayamin ba
Mummy tace d’auku wayar ki ki k’ara tambayar ta wace matar ?”.
Waya ta d’auku ta kira Fatima tace “my sweet heart ya dai?”Zainab tace kinga nasake kiranki ko” Fateema tace “eh” sai Zainab tace wai bazaki gayamin gidan da kikeba, gashi inso nakawo miki ziyara”.
Fateema tace “wallahi bansan ba amma bari na tambaya Hajiyar naji”.
tace to”.
Tashi tayi taje d’akin Hajiya Ummu ta tambayeta, sai Hajiya Ummu tace wa
zaki ba address tace Zainab, dayake Hajiya Ummu tasani kuma gamida su, sai tace kibari zan tambaya Hajiya Sa’a duku yadda tace zan gayamiki” , tace “tom ,amma yanzo zaki kirata dan kar takuma kira bansan mi zance mataba kuma inajin kunyar ta”.
Tace to “bari nakirata”.
Mummy nagani Zainab taka tse wayar tace taga miki ne ?” ,Tace a’a Mummy ta katse wayar” Mummy tace, “saki kira in bazata gaya mikiba to bani wayar” Zainab sake kiran Fateema tayi ita koma Fateema tana ganin kira ya sake shigowa tarasa yadda zatayi tad’auka, da bara tafad’ama ta sai tad’au wayar Zainab tace, baki sunne na kawomiki ziyara ne?” Tace, a’a zeey Hajiya sallah take Amma idan ta gama ku message zan turamiki tari da address d’in gidan”.
Tace “to yayi inajira dan idan kinturu da safe zaki ganni”.
Tace yayi agaida su Mummy da Aunty Nabila da Khulsum” ,tace duk zasuji kilama har Khulsum nazo miki da ita tace, dana jidad’i sosai dan nayi missing d’in ta”.
Fateema tace yasu Aysha kuna waya dasu”Zainab tace, eh” muna waya”.
Fateema tace” turumin number su Zainab tace, naki sai akin turumin nima zan turumiki” tace, yayi “.
Bayan sun kammala waya Mummy takale Zainab tace nasan bazata gayamiki Ida aka kaita ba”.
Mummy waya tad’aka takira Hajiya Shafa taga yamata abun da ake ciki Hajiya Shafa tace, ma Mummy tasa Zainab ta rink’a kiran ta har sai tasamu muna gidan da take, dan kinga idan akasamu muna wurin datake sai musan abunyi”.
Mummy tace, “shikenan yanzo nan zan sata gaba sata k’ara kiranta”.
Bayan sun kammala waya Mummy tafito falo tace Zainab Bata turuminki message din ba?”.
Tace Mummy bata turuba amma idan taturu zan gayamiki”.
Tace, “gaskiya kam idan taturu kigayamin nima inasun naje dan bamusan halin da take ciki ba, kuma koba kamai yakama ta Muje musan ida take”.
tace nima shiyasa nakesun taturumin dan nakai mata ziyara”.
A b’angarin Hajiya Ummu Hajiya Sa’a takira taga yamata ta abinda ake ciki Hajiya Sa’a tace a’a kada kuskura agayamata na gayamiki gada a fad’amusu kibarsu dan yanzu bakisan dami zasu zoba, tace wayar ma ta Fateema kab’eta ki kasheta, zan ba mijinta number ki yarink’a kira dataki antaga ki k’arb’a” tace, to Hajiya”.
A can b’angaran Mummy kuwa ajima kad’an tace, “Zainab taturu miki message?” Ta a’a bata taturuba” gaba tasata tace tak’ara kiranta taji, k’iran Fateema tayi taji wayar akashe.
Tace “Mmmy wayar akashe take”.
Mumy tace a kashe, hannun ta na karkarwa tace, baniwaya nak’ira “.
Waya Zainab tamik’a mata kira tayi akacemata akashe take.
Hankalin Mummy inyayi dubu yatashi tace, “tasan wannan ba akin kowa bane bace na Hajiya Sa’a”.
Waya tad’au ka takira Hajiya Shafa taga yamata ta abinda ake ciki, Hajiya Shafa tace k’yalesu ai gobe ku Ina take zamu sani dan zamu fad’i ma malam abinda akeci dan Wallahi inta ci riba wancan karan wannan karen bazata ciba da ita har shi kanshi Alhajin”.
A can b’agarin Daddy duk, yak’agara jumu’a tayi ta zo kodan ya koma gida. .
Suma su Mummy sun k’agara Safeya tayi suje wurin malamin su.
Ita Hajiya Sa’a ta k’agara Safiya tayi taje ta ja musu kunne, kada a kuskura agaya musu inda Fateema take….
Muje zuwa
Comment
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy�
BISMILLAH RAHAMAR RaHIM
*Page* 1�5�
Tunda safe Hajiya Sa’a ta shirya taje gidan Hajiya Ummu, koda taje a d’akin da Fateema take acan tasamu Hajiya Ummu, tana k’ara gyaran ta.
Bayan sun gama gaisawa sai Hajiya Sa’a “tace Fateema ke kika ba Zainab number ki?”.
Fateema “tace a’a Hajiya bani nabata ba”.
Tace “to sai in shi Mansur d’in yabata?”
Fateema tace, “wallahi bansani ba”.
Sai Hajiya Sa’a tace ma Hajiya Ummu, “kinsan gobe ne zasu wuce.”
Hajiya ummu tace, “ina sane shiyasa nak’ara k’ok’artawa kafin gobe mukammala komai”.
Sai Hajiya Sa’a tace,” yauwa.”sannan ta mayar da kallon ta ga Fateema taci gaba da cewa,” kina bukatar wani Abu? dan kila har gidan ku zanje.”
Fateema tace,” a’a Hajiya, ki dai ce ina gashesu.
Hajiya sa’a tace,” insha Allah zangaya musu”.
Hajiya Sa’a da fitar ta,bata tsaya ko inaba ba sai gidansu Fateema.
Da fara’a Ummu Fateema ta tarb’e ta.