
Ta gaida Mummy Daddy tazauna tana had’a tea ahankali Fateema ta d’ago kanta tace “Anty Nabila inkwana “,
Sai tayi kamar bataji ba kallon da Daddy kemata yasa mummy tace “Nabila baki gaida Antyn ku Fateema ba”, sai da suka had’a ido da Mummy sannan tace ” ina kwana”
Ta amsa tana murmushi
Tunda ta zauna bata ci komai ba, spoon d’in hannuta take ta juyawa da taga bazata iya ciba sai tashi tayi tana Kiran Alhmdllh , Mummy tace “badai harkin tashiba “, tace “Allah mummy na k’oshi”, mummy tace “mekika ci ?”, tace ” naci Mumy “, tace “yayi zamu hudu anjima , “
Part d’inta takoma Daddy yana kallonsu baice komiba dan yasan baci zatayi ba shiyasa ma yace Zainab takira ta ,
Dan shi Koda yaje ba bazata zoba ..
Ahankali take tafiya har ta k’araso falon ta tazauna bisa kujerar falon d’akin tabi da kallo tana fad’in “gaskiya ankashe naira a wurinnan Kuma tasan bakowa yayi wannan aikin ba sai Daddy, dan tasan iyayinta bawani karfine dasu ba dazau yima ta haka ba,
Ita har mamakin daddy takeyi da ya rufe ido sai da ya aureta
Tunda tatafi Daddy yaji baza iya cin komai ,ba ,
To fah🤔
Muje zuwa
Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*K'AWAR* *'YA TA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumayya A shehu
*Page 4*
Amma bai nunana ba sai da akaiyi seconds sannna yatashi.
” yace Hajiya ni zan fita dan akwai wasu mutane dake jirana.
“tace to Alhaji Allah ya kiyaye hanya. “Yace ameen”.har yakai bakin k’ofa zai fi ya sake wata maganar.
” Nayi man tuwa fah d’akin Fateema”.
Hajiya tace tau sai da ya wuce tabishi da wani kallo.
Dan tasan ba abinda yaman ta yana dai sunne ya ganta .
Ta koma ta zauna inda yaranta ke zaune
Tana cikin tunani aka turo k’ofa da ido ya kafeta yana kallonta a hakali ya k’arasa cikin fallon yazo ya zauna kujerar dake facing d’inta ya zauna.
Yana kallonta kanta na k’asa sun d’auki lokaci a haka sai cen yace. “Kin tashi lafiya?”.
kamar za tayi kuka, tace “Eh” jikinta na karkarwa.
Daya lura da hakan ya tashi zai fice har yakai bakin kofa yace. “Akwai kayan abinci a sashinki ki duba duk abinda babu idan nadawo ki gayamin”.
Bai tsaya yaji mizatace ba yafice warsa.
Yana fita ta kifa kanta ta fara kuka, mai ban tausai sai da ta gaji dan kanta tayi shuru.
Alamun za’a shigo sashinta yasa tayi sauri ta shiga toilet wanke fuskar ta tayi sannan tad’auki k’aramin towel ta goge fuskar ta dashi sannan ta fito.
Kwance, ta sameta saman kujere kallo d’aya Zainab tayi mata ta maida hankalinta da wayar data keyi ..
Sai data kammala tace. “Kina can kina kuka ko?”.
Hmmm miki ka maida ni hali batari da ta kalleta ba.
tace sarki kuka filon dake kusa da ita ta jefa mata. “5ace nice sarki kuka?”. “Tace eh d’in”.
Tace zaki gane suna cikin firar, sai ga Khulsum ta zo da gudunta ta fad’a jikin Fateema tana cewa. “Anty shine zaki tafi bandani”. Ta fad’a kamar zatayi kuka.
Magana tayi mata tace.
” Lokacin dana tafi kina school shiyasa banje dake ba”.
tace “To in zaki tafiya zaki je dani?”.
Tace.
“Sosai ma”.
Tace “Anty yau me zaki girka muna mai dadi?”.
Tambayarta tayi da cewa. “Mekike son ci ? Autar Mummy”.
Da murnushi a fuskarta tace yauwa .”Anty shiyasa nake k’ara sonki”.
Fateema tayi mumushi tace. “Tuwun shinkafa miyar ganye”. Fateema tace “Yanzo ko zamu shiga kitchen nida Zee.
Tace. “Yauwa Antyn”. tace Anty harda kunun Aya kinji Antyna, irin na ranar nan tace naji zanyi miki har zata yi magana zainab ta daka mata tsawar da tasa kata yin shuru bata shirya ba.
Tace.”Kuma baza a yiba”. Aikuwa Khulsum ta fara canja fuska zatayi kuka Fatima tace. “Kada kiyi kuka, yanzu zan miki zo nan”.
Tace. “To Auntyna nagode”. tashi tayi ta fita tana murna.
Tana fita Fateema tace ma Zainab “Ki tashi mu shiga kitchen”.tace “Wani kitchen Kuma?”. tace “Dan Allah ki bari a kwana biyu kafin ki fara shiga kitchen nasan akwai gajiya a tare dake.
“A’a kitashi mutafi kinji kada Mummy tazo taga ba ayi komai ba.
Tace “A’a nasan zatasa ayi”. Ta ce nida tasu muje tace tau naji Zainab ta kuma cewa kinsan yau friends d’in mu zasu zo koh.
Tace “Da gaskey?”.tace da gaskey nake tace to tasu mu je dan nasan d’azu Aysha sunzo ba aikin daza muyi kinsani koh tace to muje.
Mummy ko tunda Daddy ya fita tako ma falonta tana ta zagayin d’aki.
Can ta jawu waya da ke gabanta tad’an na wata number ringi da ba wuce biyu ba aka d’auka tace.
“Hajiya yaushe ne zaku zo?”.Banjj mi akace ba a d’ayan b’an garin.
Naji tace banga wata alamaba atari da ita wada zata nuna haka tace sai dai kun shigo …….
Suna shiga kitchen takunnan gas sannan ta d’ora ruwan tuwun.shinkafa bayan ta kammala.
Sannan ta gyara kayammiya miya tayi blending sannan ta d’aura miya.
2 dai_dai suka kammala sannan suka jera saman dinning suka wace domin gabatar da sallah.
Part d’inta ta Kuma toilet taje tayi wanka kana tad’aura alwalla.
Koda tafito wardrobe tab’ud’e ta d’auko hijab da abin sallah tafara ga batar da nafila kana tayi sallah azzahar
Bayan takammala azkar, sannan taje gaban mirrow tashafe jikin ta da mayuka maso kamshi.
Bata tsaya wata k’walliya ba dan yanzo bata gaban ta riga da sikt tasanya na ataffa duk da batayi kwalliya ba bai laifi tayi kyau,
Muje zuwa
Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*K'AWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
*Sumy*�
*Page 5*
Parlour ta zauna tana tunani, cikin haka taji kamar hayani na tashi Kuma kamar part d’intane za’a shigo .
Da sauri tayi bedroom d’inta ta tad’auku mayafi tafito tana fitowa suna shigowa.
Tun Basu shigo parlour ba suke kirin amarya Daddy mu kina inane .
Tana jinsu tayi kamar bata jiba zuciyarta na kuna
Sai zeey “tace musu Dan Allah kudaina dan yanzo tana iyayimuna kuka.
” Ta kuma cewa dan Allah kada kuje kuyi tada mun ta da surutu .
Aysha “tace sai munyi d’in ko zaki hanamu ne ?
Batace dasu kumi ba suka k’araso parlour.
Saman kujera suka ganta tayi tagumi da alamu kuka ta keyi
Da sallama suka k’arasu parlour Basu damu darashi amsawar da batayiba haka sukakarasu wajanta.
Maryam da sauri taje wurin da take zaune taja jikin ta kamar jira take ta k’ara fashewa da wani sabon kuka, mai ban tausai.
Cikinsu Babu Wanda ya hanata duk jikin su yayi sanyi sai can Maryam tayi k’arfin halin magana ta fara lallashinta itama tana kuka da k’yar tayi shuru tana Bata magana tana cewa.
“Duk abuinda ya samu bawa rubutacene dan haka kiyi hak’uri kuka, bashine mafita ba”.
Dan haka duk abunda kikeji ke ajeshi Ki rike mijinki ki dauka aljanna Kika zo nema bawani abuba dan haka kinatsu ki rik’i mijin ki inhar kinason kwanciyar hankalinki da na iyayinki please”
Dan Allah Teema kizamu mai biyayya ga mijinki da dangin sa kizauna da kowa lafiya Kuma kicigaba da mutun tasu dan Allah.
Ahakali tafara dagu kanta tana cewa insha Allahu zanyi kada kisamu damu haka suka cigaba da firarsu har suka samu tasaki jikin ta suna cikin fira Ummi tazo.