
*Page* 2�2�
__📖 Safiya na wayewa Kaka Amo tashirya taje gidan Baba Babba, taga yama sa abunda yafaru.
Yace, “ai yau duk wadda a ke ita ce, dan yau zata bar gidan taje can, inta iya ta gudu “.
Kaka Amo tunda tazo gidan Baban Babba.
Bata koma gida ba sai da aka É—aura auren Daddy da Fatima kana tayi godiya ga Allah sannan tace,
“tatafi tagaya ma k’wayen ta da dare suzo akai amarya É—akin ta.
(Kunji fah za’a kai amarya bashiri ba komai) to Allah ya kyau ta.
Tunda su Momy suka bar gidan su Fatima basu tsaya ko ina ba sai wajan sha hararen Malamin su.
Suna zowa bayan sun shiga wajan sa.
Sunyi masa kirarin da suka sabayi masa kana suka É—ura da maganar abunda yakawo su.
Sai daya É—an jima kaÉ—an kana yaÉ—ago kai ya kalle su yace, “subari aduba musu”.
Bayan yagama Æ´an surku llensa.
kana yace, “musu da matsala.
YaÆ™ara da cewa, amma zan baku wani abu ayi masa hayaÆ™i dashi da zaran yashaÆ™i hayaÆ™in to koda saura awa É—aya ne baza’ayi auren ba”.
Duk da momy taji tsoro amma kuma da yace, za’afa sa sai taji na tsowa.
Karɓa tayi tana mai yi masa godiya kana suka tashi zasu fita.
Har zasu fita yaÉ—ago kansa yallesu yace, kutabbar da yasheÆ™i haÆ™in kafin É—auren auren. yak’ara da cewa, “dan in bai she Æ™a ba ba abunda zai hana yayi wannan auren”.
Momy tace, “a dole yasha Æ™a dan gobe daya cemin ya sauka kafin ya Æ™araso zan tirari gidan dashi”.
Yace, “to kuna iya tafiya”.
Momy haka suka dawo gida ciki da farin ciki, dan yanzo dawowar Daddy kawai takeji ra.
Haka Momy ta kwana cikin farin ciki dan koda wuraren azzahar sai da takira Daddy yaƙara sheda mata zuwa yamma zai dawo.
Zuwa k’arfe huÉ—u na yamma sai ga Hajiya Shafah tazo gidan Momy cikin da tashin hankali.
Koda Momy tagan ta ita ma sai tashiga tashin hankali.
Sai da Hajiya Shafa ta zauna kana ta kalle Momy tace, “kin san abunda ke faruwa kowa?”.
Momy ciki da tashin haka tace, “a’a wallahi bansani ba Hajiya Shafa, mike faruwa hala?”.
Dan gabanta sai dukan uku-uku yakeyi.
Hajiya Shafa tace, “to bari kiji wallahi anyi ta taÆ™are, anwa mai dame d’aya sata”.
Momy tace, “dan Allah kifid-dani a duhu”.
Sai Hajiya Shafa tace, “yanzu Alhaji ya dawo gida yana ta fara’a, na tambaye shi ko kasuwa ce tayi daÉ—i yake fara’a?
Sai yace, “saÉ“anin haka, yak’ara da cewa É—aurin auren nan ne ya burgeni”.
Nace, “wani É—aurin aure?.
Yace, “na Alhaji Mansur”.
Ban san lokacin da namiki tsaye ba.
Amma daga baya sai nawa yince masa nace, shin ba assabar bane”.
Yace, “a’a yau suka maida shi”.
Hajiya Shafa Kallon Momy tayi domin tabata shawar ta yanda abun zai kasan ce Aikowa Momy tagani ta zube tafaɗi ƙasa sumam miya.
Ai kowa Hajiya Shafa ta saka ihu!
Taje ta É—auko ruwa masu sanye ta watsama ta.
Ajiyar zuciya Momy ta sauke, kana Hajiya Shafa ta Æ™araso wajan data ke zaune tada fa kafaÉ—ar ta tace, “kiyi hak’uri kinji ai insun san wata basu san wata ba”..
Nan dai Hajiy Shafa tayi ta kwan tar ma Momy da hakali har tasamu taÉ—an na tso san nan tace, “kuma kishirya dan naji yace, yau za’akawu amarya.
Momy har zata É—aga hankalin ta Hajiyan Shafa tace, “kada ki soma dan gobe zamu haÉ—u metting”.
Dan haka ki tashi ki gyara jikinki kinsa mijinki nabi sa hanya kuma ba musan yasan kina ciki wani hali tace, “to zan kiyaye”.
Haka ko akayi dare nayi aka kawo amarya duk waÉ—an da suka kawo ta babu yaro dukan su tsofaffine.
Koda suka zo kawo amarya Daddy yadawo.
Hajiya Sa’a ita-ta kaisu wajan da za’akai Fatima, dan koda ma Daddy yajema da kyaran sa.
Aikowa Momy naji hayaniyar ƴan kawo amarya hankalin ta yaƙara tashi bata ma fito ba har suka bar gidan.
Sai da Hajiya Sa’a taga komai ya kammala sannan tayi musu sallama ta wuce gidan ta.
Momy ko sai data ji alamun kowa yafice a gidan san nan tashirya kamar ba abun da keda mun ta taje É—akin Daddy tace, yatashi tara kashi É—akin amarya cikin wani irin salon ta.
Yace, “a’a ta dai kawo masa abinci yaci yunwa yakeji.
bayan ta kawo masa yaci yak’oshi.
Yace, “ta tashi tazo yara ka ta”. tace, “a’a sai tara kashi. daÆ™yar ya samu ta yarda yara kata.
sai da yakai ta har É—akin ta yayi mata sallama san nan shima ya wuce É—akin amaryar sa.
Cigaban labari
Muje zuwa
Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy�
Dedicated
to..Masoyiya
NANA Aysha💕💕
~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
BISMILLHI RAHAMANIR RAHIM
*Page* 2�3�
__📖 Sai da tagama tunanin ta tagama rera kuka, tashi tayi taje ta gyara gidan duk da bashi da wata ƙazan ta.
Sai da taga komai yayi dai-dai, tayi wanka tashiriya tagabatar da sallah.
Bayan ta kammala sallah ta É—auko alÆ™ur’ani tafara karantawa cikin muryar ta mai daÉ—in saurare.
Sallamar da Daddy yayi ne yasa tana kai aya tasha fa.
Tashi tayi tazo har wajan dayake ta duƙa ciki da ladabi ta gaishe shi.
Sai da yaÉ—ago kai ya kalle ta san nan ya amsa ciki da kulawa ya Æ™ara dacewa, “Naga fusakar ki kamar ta kunbura miyasa meta, ko kuka kiyaye ne?”.
bata ce masa komai ba yace, “to kiyi hakuri nasan kaÉ—ai ce ne kuma zaman kaÉ—ai ce ba daÉ—i”.
Sai da yaÆ™ara mata kallo sosai kana yace, bari nasa akawo mana abinci nasan akwai yauwa a tari dake, dan nasan ko É—azo bakici wani abun Æ™irki ba dan ina sauri ne shiyasa na kyaleki”.
Bai tsaya jin mizata ce ba, yadanna wata ƙararrawa bai jima da dan nata ba sai aka fara yi musu knocking.
Damar shigowa yaba da sai ga wata mata tashigo É—auke da kayan abinci, saman dinning takai taje ra.
Kana ta ƙarasu wajan da suke tana mai gaishe su cinki har shin turanci
Daddy ya fara amsa mata sannan Fatima taÉ—ago ta kalle ta sannan ta amsa mata ciki da kulewa, kana tafice warta.
Sai da ta fita Daddy ya kalle Fatima yace, “taso muje kici abinci dan nima yauwa nakeji”.
Bai tsaye jin miza tace ba yatshi yayi wajan dinning yaje kujera ya zauna.
Tana ganin yatashi itama tabi bayan shi, tazo itama taje kuje har zata zauna yace, “a’a wadda ke kusa dashi yanuna mata yace, ta zauna”.
Haka tazo ta zauna ba dan ran ta yaso ba, tayi saveg din su kana suka fara ci.
Daddy shi kaÉ—ai keci ita ko ba ci takeyi ba dan inban da tsa korar sa ba abunda takiyi kuma Daddy duk yana kule da ita.
Sai da yaji cikinsa ya É—auka san nan yakalle pelat É—in ga ban ta.
Komai bata ciba dan haka spoon din hannu ta ya ƙara ɓa.
Kallon sa tayi abinci yaÉ—ebo zai kai bakin ta.
Da sauri ta kauce fusakar ta “tana faÉ—in Daddy na koshi fah”.
Kallon ta yayi yace, “naji amma ki karÉ“a wan nan kici”.
Tace, “to Daddy bani zan ci da kai na”yace, a’a ni zan baki da kai na”.
Bata iyayi masa musu dan haka sai da ta kulle idon ta sannu a hankali tafara buÉ—e bakin ta yafara ciyar da ita har sai da yatabbar da ta koshi san nan ya kyaleta.
Har zata tashi tabar wuri yayi sauri yace, “kije kishirya zamu fita zaga gari”.
Kamar baza tayi magana ba tace, “to”.
Kallon sa tayi tana son tayi masa magana kuma tafa sa.
Har tafara tafiya sai yace, “Fatima mikike son kice kinyi shuru please kifaÉ—a min”.
Kamar bazayi magana ba tace, dama-dama kuma sai tayi shuru.