KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Yace, “dama me? kifaÉ—a mana”.

Tace, “wayar da kace sai kadawo kabani nakira Ummah na”.

Yace, “oh sorry naman tane” wata waye
sabuwa yamiÆ™a mata yace, gata nan har da number Hajiya Sa’a tana ciki sai ki kira ta dan tana son magana da ke”.

Ba musu ta karɓa tayi masa godiya tayi tafiyar ta ɗaki.

Sai da ta zauna, kana tane mu number Ummah ta takira ba jimawa aka É—aga.

Ajiyar zuciya tasauke kana tayi mata sallama.

Ummah ta najin muryar Fatima ta faÉ—a-É—a fa’ar ta tace, “Fatima kece?”.

Tace, “Ummah nice, ya kuke da fatar duk kuna lafiya”.

Ummah tace, “lafiya kalau muke, ina fatar lafiya kuka sauka”.

Bayan sun gama gaisawa suka cigaba da fira, Ummah taƙara mata har da nasiha akan tayi biyayya ga mijin ta, haka tayi-tayi mata nasiha daga baya sukayi sallama.

Kiran Hajiya Sa’a tayi itama sun jima suna fira kana tayi sallama da ita kafin suyi salama sada ta cema Fatima takira Hajiya Ummu su gaisa tace, “yanzo kowa”.

Bayan sun gama waya da Hajiya Sa’a.

Kiran Hajiya Ummu tayi suka gaisa kana itama taƙara mata wani ƙarin bayani sosai tayi mata jan kunne akan tayi wa mijin ta biyya.

Suna gama waya tana cikin tunanin maganar da Hajiya Ummu tayi mata ta ƙarshe.

Sai ga Daddy yashigo yana faÉ—in kin shirya muta fi”.

Tace, “Daddy kayi hakuri bari na shirya yace, to ina falo ina jiran ki”.

Bayan ta shirya tafito tasa meshi zaune yana jiran ta .

Tunda tafi to yakife ta da ido yana kallon ta, da wani irin kyau ne taƙara yimasa.

Kallon da yake mata ne yasa taki ƙarasa tafiyar da takeyi.

Saboda wata kunya takeji idan yana mata wannan kallo.

Dan ita bata son wannan kallon da yake ma.

Tana cikin wannan tuna nin sai jinshi tayi kusa da ita yana yacewa, “kinyi tsaye kizo mutafi ko baki zowa mufa sa ? “.

Tace, a’a Daddy mutafi”.

Hannu ta yariƙa suka fara tafiy, haka tafara tafita ya kamar wadda kwai yafashe ma ciki.

Haka sukaci gaba da tafiya har suka kawo wajan da motar sa take.

BuÉ—ema ta yafarayi tashi ga kana shima yadawa zaman direba yazauna, kana yaje mota suka tafi.

Sunyi yawo sosai yakai ta wurare wasan ne da na shaƙa tawa da dama, tun bata saki jikin ta har tafara sake.

Sai da dare yayi san nan suka dawo gida.

Yana yin picking tabuÉ—e mota zata fita.

Hannu ta taji yari Æ™e kallon sa tayi taga ita yake kallo yace, mikikewa sauri ne?”.

Kamar baza tayi magana ba tace,

“Daddy bacci nake ji” tana magana kamar zatayi kuka.

Yace, “to muje kiyi bacci sai da yabaÉ—e yafito san nan yazo yabuÉ—e mata tafi to kana su shiga tare.

Da shigar ta ka tsaye bedroom ta wuce ta rage kayan jikin ta San nan ta shiga toilet tayi wanka tafi to.

Bayan ta gyara jikin ta kayan bacci tasa ka masu kauri har zata kwanta ta tuna alƙawarin da tawa Hajiya Ummu inza ta kwan ta zata sha fa turin da ta bata.

Har tasu ta barshi kuma sai tadawo taÉ—auka tasha fa.

Tana ɓuɗe kulbar taji ƙamshisa yayi mata daɗi sosai dan shi tafara shife jikin ta da shi.

Tana gamawa ta bi lafiyar gado ta kwan ta bacci.

Bata jima da kwan ciya ba Daddy yashago É—akin.

kallon ta yayi yaga har tafar bacci dan haka shima yaje yayi wan ka yafito.

bayan yagama gyara jikin shi yabi lafitar gado ya kwanta.

Yana kwantawa wan sihirttacin ƙamshi ne ya bige hancin sa wanda yafara jansa tun shigo warsa ɗakin.

Haka ya kwanta jikin sa duk yayi sanyi yarasa yazai yi yaji daÉ—i.

Ahankali yafara jawo ta jikin sa, aikowa jikin su na haÉ—uwa waji daya, wata irin ajiyar zuciya ya sauke.

Yana mai ƙara sanya ta a jikin sa kamar zai madata aciki.

dan ita har bacci yayi awon gaba da ita.

Kamar a mafarki taji kamar ana shafar jikin ta.

Idon ta ta buÉ—e taji abunda taji da gaski ne, aikowa jinkin ta ne yafara karkarwa bashiri tasan ya mishi kuka.

Yayi nisa cikin abun da yake mata dan haka bai masan ta farka ba, kukan ta dayaji ne yasa shi dakatawa dan gabaki É—aya jikin sa yayi sanye yarasa me zaiyi.

Yana cikin wan nan tunani ne yaje zata tashi tabar wajan.

Da sauri ya janyo ta jikin sa, aikowa takara sanya masa kuka tana cewa,

“Daddy dan Allah kara budani zan koma parlour na kwan ta”.

Komai bace mata ba dan ko magana ya kasa.

Ita ko sai famar kuka take masa.

Kukan nata yaji yayi masa yawa dan haka bai san lokacin da ya haÉ—e bakin su waje É—aba, sai da yayi kiss din ta sun ran shi san nan yabar.

Tashi yayi yaje toilet yawa tsa ruwa kana ya É—uru alwala ya koma falo yashin fiÉ—a sallaya yafar gabatar da nafila.

Tunda yatashi yabar ta take kuka tana mai dana sanin zowa ta wan nan ƙasar.

Sai datayi mai isar ta tatashi taje tolit ta watsa ruwa kana tazo ta kulle dakin san nan tayi addu’a kwanciya takwan ta bacci ba tajima da kwanciya ba bacci yayi awun gaba da ita..

Muje zuwa

Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

 *KAWAR* *'YATA* *CE* 

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }

     🎐 ```G•W•A```🎐

GASKIYA DOKIN ƘARFE•🏇🏼

Story & written
By
Sumy�

Dediceted to
Miss xerks🌺

~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~

BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM

       *Page* 2�4� 

__📖 Gari Yana waye Daddy da zazzaɓi mai zafi ya tashi dan ko bacci bai samu ba, danshi baya son yashi ga irin wannan yanayi dan da bai samu biyan buƙata ba sai ya ƙwanta ciyo na kwana biyu.

Ita ko batama sani ba dan tana tashi tayi sallah tayi azkar É—in data saba kana ta koma baccin ta.

Sai datayi baccin ta mai isar ta, kana ta tashi saboda yanwar da take ji.

Da sauri tazo taɓuɗe ƙofa dan a tunanin ta Daddy yasa an kawo breakfast yaci yafi ta.

Aikowa tana ɓuɗe ƙofa taga Daddy kwance, a yadda ta ganshi ne hankalin ta ba ƙaramin tashi yayi ba.

Da hanzari taÆ™arasa wajan da yake kwance, tana kiran Daddy meya sameka?”.

Da taga yaki bata amsa,aikowa hankalin ta ya Æ™ara tashi tafara yimasa kuka tana cewa, “Daddy dan Allah katashi.” tana girgizar masa jiki.

Kukan ta da yaji yayi yawa ne yayi karfin halin cewa, “Teema ki daina kuka,wannan ai Æ™aramin ciyo ne kinji kidai na”.

Tace,”to Daddy kakira doctor Yaduba ka Mana, please Daddy.” tana mai Sanya masa kuka.

Kukan nata yayi masa yawa dan haka waya yayi mata nuni data É—auko masa.

Da sauri ta É—auko masa wayar takawo masa.

FaÉ—a mata numbar da zata kira yayi, tana kira doctor ya É—aga tafaÉ—a mishi abinda ke faruwa

Ba’a d’auki lokaci ba Docter d’in yazo.

Kwocking yayi musu, tashi tayi zata je taɓuɗe masa ƙofar.har ta juya zata tafi taji Daddy yariƙe mata hannu.

kallon sa tayi tace, “Daddy doctor ne zai duba ka”.

Sai da ya kara duban ta da kyau kana yayi karfin halin cewa, “badai haka zakije ba, kije kisa hijab d’in ki.”

Dubin yadda take tayi dan ita sam ta manta yadda take.

Tashi tayi taje ta sanya hijab nata kana taje taɓude masa ƙofar.

Doctor na shigowa bayan sun gaisa tanuna masa wajan da Daddy yake.

Duba shi ya farayi yana tambayarsa, haka har yagama dubashi yabashi magani kana doctor yace, “kona baka magani bashi zaisa kaji sauki ba,a’a zai dai rage maka zafin zazzaÉ“i ne kawai.”

sai da ya dubi Daddy da kyau kana yaci gaba da cewa, “idan kana son kasamun sauÆ™i to ga madam nan yanzu zaka samu sauki”.

Yana murmushi yana faÉ—in haka kana yayi musu sallama ya wuce.

Bayan ya fita Fatima tazo ta sanya aka kawo musu breakfast. daƙer tasamu yaci kaɗan yasha magani ya kwanta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button