KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Sai da taga komai yayi dai-dai har yasamu yayi bacci taje tayi brekfast ta gyara gidan kana tazo ta gyara jikin ta tazauna jiran tashin shi.

Haka dai tayi ta jinyar Daddy har yasamu sauƙi sosai dan har aiki yafita yau.

kwance take tagama aikin ta, da ba abinda takeyi inba gyaran gida ba dan koshi ita tace tafi son tayi da kan ta.

Wayar ta ce tafara ruri duba screen É—in wayar tayi sunan Hajiya Ummu dataga yana yawo yasata yin tsaki kaÉ—an, sai da takusan tsinkewa kana taÉ—auka.

Sallama Fatima tayi bayan takarÉ“a suka gaisa da ita kana Hajiya Ummu tace,”Fatima shine kika daina kirana dan kar nace kima mijin ki biyyaya ko?”.

Fatima tace, “a’a wallahi ba haka bane.”

Hajiya Ummu tace, “ba haka bane?to miye dalilin ki? ke tsaya kiji Fatima, ko minene yanzu Shi mijinki ne, kuma ki sani ke dashi Babu Mai raba ku sai mutuwa,dan haka ki natsu kiriÆ™i mijinki kodan kisamu rabauta duniya da lahira.”

Sai da tayi mata nasiha sosai kana ta É—ora dacewa, “kin yi affani da kayan da nabaki kuwa? kuma wallahi kada kimin Æ™arya kinji ko”.

Fatima tace,”gaskya Hajiya wannan na shafawar kawai nashafa shima sau É—aya”.

Hajiy Ummu tace, “Fatima wai miyasa ba kijin magana ne? dan Allah kinsa konawa Hajiya Sa’a ta kashe kuwa?”

Fad’a tayi Mata sosai sannan daga baya tadawo tana rarrashin ta.

Bayan ta gama yi Mata fad’an cikin dubara tasa Fatima tayi mata alÆ™awarin yau zatayi duk abinda tace tayi”.

Bayan sunyi sallama tashi tayi taje taÉ—auko duk abinda Hajiya Ummu taba ta.

Zama tayi taci wannan taci wancan,amna dataji akwai daci Sai ta ajiye shi.

haka dai tayi-tayi har wasa-wasa taci Mai yawan gaske.

Turarurrukan ta É—auko ta shafe duka jikinta dasu.

Nan da Nan gidan ya d’auki k’amshi gaba d’ayanshi,saboda turarurrukan suna da mugun k’amshi.

Sai da akayi i’sha Daddy yadawo tunda ya shigo falo yaji wani kamshi mai sanyin daÉ—in gaske sai tashi suke acikin gidan.

parlour ya zauna yana shaÆ™ar Æ™amshin wani daÉ—i nashigar shi azuciya gaba É—aya jikin sa yaya sanyi danshi yakasa Æ™arasawa cikin d’akin dan ita bata masan yadawo ba.

Tagama shirin ta tayi kyau sosai wayar ta ta fito ta d’auka.

Tana fitowa taga mutum zaune dan har yaso yabata tsoro, tsaye tayi takasa ƙarasawa taɗau wayar kuma takasa komawa.

Kamar mutsi yaji ya juwa dan yaga ko miye, ita yagani tsaye kamar wadda aka dasa waje É—aya.

Murmushi yayi Mata,sannan ya zuba Mata dukkan idanuwanshi Saboda ba karamin kyau tayi masa ba.

Riga da siket ne sanye ajikin ta pink colour kayan sun karɓeta.

A hankali yafurta tare dayin k’asa da muryarshi yace,”kizo mana”.

Yi tayi kamar bata ji shi ba, sai da ta d’anyi seonds sannan tafara takawa a hakali har takawo wajensa.

Durkusawa tayi cikin ladabi ta gaida shi.

Ajiyar zuciya yayi Sannan ya amsa acan kasan mak’ogwaran Shi,sautin muryarshi ya nuna shauk’in tsananin sonta a bayyane.

Tashi tayi taje takawo masa ruwa masu sanyi.

Tana ajiye masa yajawo ta jikin sa. Æ™oÆ™arin tashi ta rink’ayi amma ya hanata.

Rungume ta Yayi a jikinsa yana shaÆ™ar kamshin jikin ta yace,”duk ni akayi wa wannan kwalliyar? gaskiya na gode sosai”.

Ƙokarin ture shi ta rink’a yi tana cewa, “Daddy dan Allah kabar ni naje sallah zanyi”.

Akasalance yace, “bakiyi sallah bane?”

Fatima K’ara marairaice wa tace, “eh banyi ba”.

Daddy ya numfasa Yace, “to kije kiyi kizo kibani abinci naci kinji.”

Fatima jiki na rawa tace, “to sakeni natashi”.

Bayan ta tashi yabi ta da kallo har sai da yabar ganin ta kana ya sauke ajiyar zuciya yace, “my teema inasonki dayawa” maida idanuwansa Yayi ya lumshe Yana aiyano ta ajikinsa.

Har tagama abunda takeyi tadawo a inda tabarshi anan tasame shi zaune.

Kallon ta yayi yace, “teema inason nayi wanka ki haÉ—amin ruwa please”.

Tace, “to tashi tayi taje ta had’a mashi ruwan wanka. tana cikin haÉ—amasa sai ganinshi tayi ya shigo a toilet É—in.

Da sauri ta kama hanya zata fito aikowa ya riÆ™eta yace, “tazo suyi wankan tare.”

aikuwa kuka ta sanya mashi dolen shi yabar ta ta fito.

Tana fitowa tana share hawaye tana faÉ—in,”wai shi Daddy nan ko kunya ta bayaji ni fah Æ´arsa ce”

Bayan yayi wanka ya fito takawo masa abinci yaci.

Bayan yagama ci yazo wajan datake ya zauna aikuwa yana zama ta miÆ™e zata tafi riÆ™eta yayi yace, “ina zakije ki tsaya muyi fira please”.

Tace, “a’a Daddy bacci nakeji kabari sai gobe zamuyi fira”.

Yace, “to sai da safe tace, “to Daddy”.

Tana shiga bedroom É—inta har da sanya key ta rufe kana tayi wanka tazo tayi addu’a ta kwanta.

Shiko Daddy sai da yagama kallon da yakeyi yatashi dumin yaje ya kwanta yana tura ƙofa yajita rufe key din sa yaɗauko yazo yabude yashiga kana ya kulle.

Saida ya canja kayan sa zuwa kayan bacci kana yazo yayi addu’a shima ya kwanta dan ita tajima dayin bacci.

Yana kwantawa yajawo ta jikin sa turarin da tasanye ne yadaki hancinsa aikuwa ya rikice don bai san lokacin da yafara wasa da ita ba.

Cikin bacci taji abinda takeji ba shiri ta tashi zata gudu. domin abinda yake Mata yafi na sauran Rana ku.

ƙoƙarin tashi take amma takasa dan gabaki ɗaya yasanya ta cikin jikin sa dan yanzu burinshi kawai ya rabata da kayan jikin ta.

Da taga abun nashi da gaske yakeyi aikuwa tafara kuka, shiko bai masan tanayi ba dan haka ya cigaba da wasa da ita son ran shi, bakin kukan nan ma ya haÉ—eshi danashi hmmmm daÆ™ar tasamu ya sakar mata baki ta fara wani irin kuka mai tada hankalin mai saurare.tana faÉ—in “Daddy nifa Æ´arka ce ka taimakamin dan Allah.”

shi kuwa ma gabaki d’aya baya cikin hankalinsa dan yau ji yake idan bai samu biyan buÆ™ata ba zai iya mutuwa…

To fah Su Daddy🤔

Muje zuwa

Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

 *KAWAR* *'YATA* *CE* 

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }

     🎐 ```G•W•A```🎐

GASKIYA DOKIN ƘARFE•🏇🏼

Story & written
By
Sumy�

BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM

Dediceted to..
Aunty Binta 💕💕
Marubuciyar
CIN AMANAR ƘUNA

~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~

        *Page* 2�5� 

_📖 Kuka take babu ƙau-ƙau tawa shiko bai masan tana yi ba
dan yayi nisa.

Dan har yayi nasarar raba ta da kayan jikin ta, da taga yayi nisa baya jin kira, ta koma addu’a Allah kasa kada yara bata da abinda take ma masoyin ta tanadi.

Tana cikin wannan tunanin ne taji ya fara addu’a saduwa da iyali, aikowa wata irin kururuwa k’ara ta sanya masa tana faÉ—in.

“Wayyo Daddy dan Allah kada ka illatamin rayuwa ka kyaleni dan Allah”.

Bai masan tanayi ba a hankali ya bida ita har ya rabata da farin cikin ta.

Aikowa wani zafi ne ya ratsa sassan jikin ta yazo har ƙwaƙwalwar ta wata ƙara mai ciki da dana sanin zowan ta wannan ƙasar tasanye.

Wadda da ace a gidan su Momy ne da babu abinda zai hana sujita.

Sai da yaɗan samu biyan buƙata sannan ya ƙyaleta amma badan ya gaji ba.

Sai daya sauke ajiyar zuciya kana yayi ma Allah kirari yayi masa godiya sosai.

Kana ya jawota jikin sa yana saukar da ajiyar zuciya, wani son ta na k’ara shigarsa, sosai ya sanyata jikinsa ya rasa sama mezai ce mata yayi dan wani farin cikine ke ziyartar zuciyar shi wanda baya misaltuwa.

Kukan da take ne ya dawo da hankalin sa daga tunanin da yake, wanda baya fita sosai saboda kuka har muryar ta dushe.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button