KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Tashi yayi yaje toilet ya haÉ—a mata ruwa masu zafi yadda zasuyi mata maganin abinda yayi mata.

Zuwa yayi ya É—auke ta bai tsaye ko ina da ita ba sai cikin ruwan,da ya haÉ—a mata aikowa wata irin k’ara ta sanya wadda ta tsora tashi.

Sai da ya gasa ta sosai kana ya kyaleta.

Dan har yaso yayi mata wanka amma tak’i bari tace, ita zatayi da kanta dole yabar ta.

Yana bakin ƙofar toilet a tsaye har sai da ta gama wankan ta fito da ƙir take tafiya.

Yana ganin ta fito da sauri ya ƙarasa wajanta dan daƙir take tafiya.

Yana ƙarasuwa wajan ta bai tsaye komai ba ya ɗauke ta kamar wata ƴar tsana.

Bai tsaye da ita ko inaba sai sama gado yaje ya É—auko mata magani zazzaÉ“i dana bacci ya kawo mata da ky’ar ya samu tasha kana ta kwanta.

Sai da ya tabbatar da tayi bacci ya gyara mata kwanciya kana yasamu natsowa.

Toilet ya shiga yaje yayi wanka kana ya ɗuru alwala yazo ya tada sallah nafila yana ƙara godema Allah daya nuna masa wannan ranar.

Koda safiya ta waye Daddy ya fara tashi har yayi sallah bata ta shiba kuma yana son ya tashe ta amma ya kasa.

Yana cikin tunanin ya zaiyi ya tashe ta sai gashi ta farka da kanta.

Tana buÉ—e idonta sukayi 4 eyes dashi ba tasan lokacin da ta jawo bargo data yi rufa dashi ba ta rufe fusakar ta.

Kuka tasan ya mishi tace, sai ya madata gida, hakuri yayi t abata da ƙir yasamu ta ɗan hakura yace,.

“To tashi kiyi sallah gari ya waye kinga kada rana tafito bakiyi ba”. Amsa ta bashi da cewa.

“To amma sai ka fita zanyi”. Ya ce, “zaki iya tashi kowa”?. tace, “eh zan iya” dan a yanzo ko magana bata so ya nayi mata.

Sai da ya fita kana ta tashi da ƙir ta fara tafiya, sai taji ta daina jin ciyo ba kamar jiya ba.

Da haka taje tayi wanka saida taƙara gasa jikin ta kana ta ɗuru alwala tazo ta gabatar da sallah.

Bayan ta kammala tazo takoma tayi kwanciyar ta bata jima da kwanciya ba bacci yayi awun gaba da ita.

Haka dai Daddy yayi tajinyar ta har tasamu sauk’i dan ga baki d’aya ya daina fita ko wajan aikinsa waya yayi musu bazai samu fita ba na kwana biyu.

Aikowa tun tana jin haushi Daddy har tazo ta daina ta fara sakin jikin ta dashi har da Daddy yayi mata wayo sai da aka koma ruwa..

Kuyi hakuri da wannan

Comment
Nd
Shera
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

 *KAWAR* *'YATA* *CE* 

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }

     🎐 ```G•W•A```🎐

GASKIYA DOKIN ƘARFE•🏇🏼

Story & written
By
Sumy

Dediceted to..
Family 💕💕💕💕

~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~

BISMILLAHI RAHAMANIR RAHAM

       *Page* 2�6�

__📖 Tun bata saki jikin ta dashi ba har ta dawo ta saki, tana yi wa Daddy biyya dai-dai gwar-gwado, dan yanzo idan kan gansu ita da Daddy sai karan tsa auren soyayyane sukayi.

Saboda Hajiya Ummah da Umman ta, akai-akai suna kiran ta suna bata shawara akan ta yiwa mijin ta biyya hardai ta amince zatayi masa biyya koda ran ta bai soba.

Dan yanzo ta saki jiki dashi sosai dan har sunyi sabon komai zasuyi a tare Wata rana ko aiki zaije da ita yake zuwa sosai sukayi sabo.

Dan Hajiya Sa’a har kiran shi tayi tace, ya dawo an kusa bikin Sulaiman Da Abdallahi, Amma yace, mata tayi hak’uri har yanzo bai gama aiki ba da Æ™yar ta yadda a kan cewa, bayan biki da sati zasu dawo.

Kuma gashi Momy tada meshi a kan sai yadawo dan ita hankalin ta yaki ya kwanta dan ta san daya dawo dole ko ina suka kai Fatima su mai data.

yau ma kamar haka suna kwance suna bacci safe dan yanzu Daddy ya gama a kin da ya kawo shi ƙasar hutan sa kawai yakeyi shida abar son shi.

Wayar sace ta fara ruri cikin bacci yaji kamar wayarsa na ƙara, sai da ya gyara kwanciyar sa kana yayi picking.

Sallama tayi masa ya amsa tama bata ma bari suka gaisa ba ta sanya mishi kuka ciki da kissa.

A razane yatashi daga kwanciyar da yake yace, “Hajiya lafiya miyasa meki? please ki gayamin”.

Ba tace masa komai ba kuka kawai take masa, duk inda hankalin shi yake yatashi rasama mizai yi yayi sai can tace masa,

“Ba dole nayi kuka ba tunda nake da kai baka taÉ“a tafiya kajima kamar wannan ba”.

Sai da yayi ajiyar zuciya kana yace,

“Wallahi naÉ—auka wani abu yasa meku, duk kin tadamin da hankali”.
tace

Hmmmm ciki da son taji ina Fatima take, tace,

“Ya za’ayi hankalika ya tashi tunda Hajiya Sa’a ta turu maka Fatimar ka, ta Æ™arasa zancin tana murmushi mai sauti.

Tana faÉ—ar haka sai da gabansa yafaÉ—i, amma dayake namijin duniya ne sai ya basar yace,

“Hajiya Sa’a ce ta faÉ—amiki Fatima na wurina ne?”.

Momy tace, a’a nasan dabata wajanka da kajima da dawowa, to koma tana wajanka aini zanfi samu kwanciyar hankali dan bana sun abarmin kai ka zauna kai kad’ai ba mai kulada kai, tak’ara da cewa,

“Ni kabani ita mu gaisa in tana kusa dan munyi kewar ta da yawa, musamman Zainab da kulsum”.

Murmushi yayi mai sauti yace “tana bacci amma idan ta farka zanki kiraki”.

Aikowa yana cewa haka gaban ta yayi mumunar faÉ—uwa wadda yasa kar mata jiri lokaci d’aya, cikin ranta tace, “ashe da gaske suna tare”.

Shurun dayaji tayi ne yace, “Hello ko bakijina”.

Cikin da kisar ta tace, “kayi hakuri network É—in ne ba kyau shiyasa amma dan Allah idan ta farka kabata waya muyi magana najita ko naji sanyi, Idan kuma kana bata wuya naji dole naje na faÉ—ama Hajiya Sa’a kamai muna ita”.

Dariya yayi yace, “to nama fasa bata bale ta gayamiki É—in.

Akowa magiya taringa yi masa sai da ya amince zai bata wayar kana sukayi sallama, dan ƙarfin hali ne kawai yasa takeyin magana dan neman take sugama wayar tasan abinyi.

Aikowa suna gama wayar ta É—au key É—in motar ta, Allah ne kawai yakai ta gidan Hajiya Shafa, tana shiga tasa meta zaune ita da Hajiya Binta sana magar yadda wannan auren kezo musu bazata

A harge tse ta ƙarasu wajan da suke ta zauna, kuka tasan ya musu.

Hankalinsu inyayi dubu ya tashi da ƙyar suka samu tayi shuru tafaɗa musu abunda ke faruwa.

Sai Hajiya Binta tace, “ni wallahi tun wan can lokacin nakeji a jikina tare da ita yatafi amma saboda hankalina ba kwanciba shiya sanya ban ce komai ba”.

Sai da Hajiya Shafa ta nisa kana tace, “ku kwantar da hankalinku, jiya an faÉ—amin wani shahararrin boka a wani Æ™auye kuma aikinsa kamar yankan uÆ™ane dan haka ku kwan, da shiri gobe ita ce ranar da a kezowa wajan sa dan haka inkun shirya sai muje É—in”.

Gaba É—ayan su suka haÉ—a baki wajan cewa ko yanzu a kezowa zasuje dan haka gobe da safe za suzo sutafi.

Haka sukayi tafirar su kana sukayi sallama akan sai gobe.


Tana cikin bacci taji kamar Daddy na waya kuma kamar ba lafiya ba irin yadda taji yana magana.

Dan haka yana gama wayar tace, “Daddy lafiya kowa?”.

Juyuwa yayi ya kalle ta kana yace, “ashe kin tashi?”. Tace “eh yanzo na tashi naji kana waya da Æ™arfine”.

Sai da ya janyu ta jikin sa kana ya faÉ—ima ta yadda sukayi da Momy.

A d’an razane ta tashi daga jikinsa tace, “Daddy da gaske Momy Mufida ce ta faÉ—a mata?”.

Daddy yace, “itace mana inba itaba wazai faÉ—amata dan ni bangaya mata kinzo ba”.

Fatima tace, abinda yasa nayi mamaki ita tace, ko Zainab kada na fadama.

Yace kila tafisun ta gaya musu dakan tane shiyasa ta hanaki fada musu.

Tace kuma haka ne shiyasa ta hanani faÉ—a.

Tashi tayi domin taje tayi wanka, har tashiga toilet zata fara wanka kawai ta ganshi yashigo wai suyi a tare.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button