KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Ai kuwa yana shigowa da sauri tajawo towel dan ta rufe jikin ta da hanzari yakar É“e towel din aikowa tasanya mishi kukan shagwaÉ“a tace, “Daddy dan Allah kabarni nayi wanka na”.

Komai bai cemata ba kallon ta kawai yakeyi cikin da so da ƙauna, tana cikin yimasa magiya bashiri taji yasun gumeta sai cikin bahon wanka aikowa bashiri tasan ya masa kuka gaske da ƙyar ya rarrashe ta tabari ya wanke ta tas.

Haka sukayi ta soyewar su ko wajan shiri shiya shiraya ta tun bata so har takai da ta sakar masa jikin dan ita fitinar Daddy har tsoro take bata.

Bayan sun gama shiryawa sukayi breakfast yace, suje suga gari haka kowa sukaje sukayi ta yawo wararn hutawa da warin wasan ni duk sai da ya kaita, har mota sai da ya fara koya mata sai da dare yayi sosai kana suka dawo gida.

Suna shiga kai tsaye bedroom É—inta ta wuce kayan jikin ta ta rage ta shiga wanka, bayan ta fito turaruka masu kamshi ta shafe jikin ta dasu kana ta sanya kanyan bacci marasa nauyi tayi addu’a kwanciya ta kwanta bacci.

Sai da tayi bacci Daddy ya shigo bayan shima yayi wanka yayi addu’a ya kwanta.

Jikinsa ya jawota kana ya fara lalubar ta yana wasa da ita cikin bacci taji sak’on da Daddy ke aika mata a hankali tace,

“Daddy dan Allah ka bari ni wallahi a gajiye nake please” Daddy kafin ta Æ™arasa zancin ya haÉ—e bakin su waje daya, danaga almun Daddy bazai k’yale taba bashiri nikam nafito na jawo musu kofa.

Tunda sassafe Momy ta shirya dan ko breakfast bata tsaye ba ta kira driver tasa shi yakai ta gidan Hajiya Shafa.

Koda tazo itama har ta shirya itama Momy bata jima da zuwa ba Hajiya Binta tazo basu É—au lokaciba suka É—au hanya.

Basu tsaya ko inaba sai wani mugon daji dan idan kaga wannan dajin baza kaci akwai wata bil adam a cikin sa ba.

Parking sukayi kana suka fito suka cigaba da haurawa a k’afa dan wajan mota bata shiga sai da sukayi tafiya mai nisan gaske kana suka fara hanko wata bukka wanda aka zagaye ta da wani bak’in kyalle.

Tun basu ƙarasa wajan ba suƙa fara jin kamar ana kuka, Momy ta kalle Hajiya Shafa tace, wajan nan kowa lafiya naji kamar ana kuka, sai Hajiya Shafa tace, kiyi shuru dan yanzo haka yana jinmu, bashiri Momy tasa hannu tariƙi bakin ta, a haka har suka kawo wajan sa.

Sai da suka ciri takalman su suka shiga cikin bukkar, aikowa mutum suka gani bak’ik’irin kamar ba mutum ba, aikowa haka suka dake suka Æ™arasu wajansa.

Dariya ya sanya musu mai sauti wadda tayi sana diyar bayyanar da hak’uransa baÆ™aÆ™e kamar jikin shi dan kosu ba alamun haske a tare dasu.

Kallon Hajiya Shafa yayi ita da Hajiya Binta, kana yace, “so kuke alata zaman amaren da aka kawo muku san nan daga baya ayi musu sakin walak’anta ko?”.

Kai suka girkiza alamar “eh haka mukesu”.

Kollon sa ya maida ga Momy yace, “ke kuma aikin ki bazai yiba dole sai ammasa akin da zai dawo Æ™asar nan sai muyi aki akansa.

Dan haka yau komai dare zai kiraki yace, miki zai dawo dan haka gawan nan daya ce zai dawo kije kiyi wanka dashi, inyaso daya dawo sai muyi aiki akansa”.

Godiya sukayi masa kana suka aje masa kuÉ—i masu tarin yawa suka fito, suka kamu hanya suka dawo gida ciki da farin ciki.

Yau sun makara basu tashi da wuri ba saboda basu kwanata da wuri ba dan haka suka makara.

Ita ta fara tashi kana ta tadda Daddy tace, “yatashi sun makara da Æ™yar yatashi, sukayi sallah kana sukayi breakfast.

Bayan sun gama breakfast ya kalle ta da kulewa yace, “my Teema kishirya yau nake sun mukuma gida dan akwai abunda zanyi mai muhinmanci”.

Kallon sa tayi kana tace, “Daddy bakace, sai wani sati ba”.

Yace, “eh amma yanzo akwai aikin da nake sun nayi tace, “to Daddy Allah ya kaimu lafiya” yace, “ameen yace, “tashi kishirya kafin na karÉ“o mana visa.

Tace, “to Daddy dan ita gaba É—aya hankalin ta bai kwantama wannan. tafiyar ba.

Ba jimawa ya dawo yace, “ta fito su tafi dan anyi sa’a ai yanzo jirgin zai É—aga.

Tace, “Daddy tun yanzo bashirin komai?”.

Yace, “dan Allah ki fito mu tafi dan na matso nabar Æ™asar nan”.

tace, “to Daddy d’an bari na shirya”.

Ba jimawa suka haɗa komai nasu suka kamu hanyar filin Jirgin ƙasar.

A filin jirgi ya kira Momy da Hajiya Sa’a yaÉ—a musu gasu nan zowa.

Hajiya Sa’a tayi mamaki wannan zowan nashi dan tasan sunyi dashi sai sati na gaba, fatan sauka lafiya ta musu kana sukayi sallama.

Ita ko Momy har da rawa sai da ta taka kana sukayi sallama, taje tayi wanka da abinda aka bata.

Ko minti goma basu yi da zowa ba jirgin su yaÉ—a zowa Æ™asar su ta haihuwa Nigeria….

Muje zuwa

Amma idan banji comment sosai ba gaskya zan dakata da rubuta wannan novel

Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

    *KAWAR 'YATA CE* 

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }

     🎐 ```G•W•A```🎐

GASKIYA DOKIN ƘARFE•🏇🏼

Story & written
By
Sumy

Dedicated to.
Maman Aysar 💕💕 marabuciyar KISAN GILLAH

BISMLLAHI RAHAMANIR RAHAM

        *Page* 2�7� 

__📖 Koda suka shiga jirigi jikinsa ya sanyata sosai kamar wanda za’a ‘kwace masa ita, ko tari tayi sai ya tambaye ta lafiya, haka dai har jirginsu ya sauka.

10:pm jirginsu yasauka, tunda jirginsu ya sauka gaban Fatima ya fara dukan uku-uku addu’a tarinÆ™a karantawa har taji sau’kin abunda takeji.

Momy yakira yace mata sun sauka tace masa, “driver ya jima da zuwa É—aukarsu”.

Har zaiyi magana yafasa, dan driver yagani yana tunkarusu da saurinsa shiyasa yace mata, ” gamashi nan nagansa”.

Jikar dake gabansu yaɗauka kana yayi musu sannu da zuwa, yana mai ƙarasawa wajan da yayi parcking ɗin motarsa.

Hunnunta Daddy yariÆ™o, kallonsa tayi yace, “mutafi ko” yana mai kashe mata ido É—aya.

Komai batace masaba suka fara tafiya dan ita gaba ɗaya jikinta ba daɗi, suna ƙarasowa driver ya buɗe musu suka shiga ya kulle motar.

kana yaja motar, basu tsaya ko ina ba sai bakin gete É—in gida, horn yayi cikin sauri mai gadi yazo ya buÉ—e musu suka shiga kana ya maida gate ya kulle.

Aikuwa Momy ita da yaranta suna jin anyi honrn sukayo waje wajan tarbunshi suna murna, dan tunda yace ya sauka suka dawo babban falo suna jiran k’arasowarsa.

Ita ko Fatima tunda suka shigo gidan gaban ta kefaman dukan uku-uku cike da tsoron abunda zata tarar.

Har ya buÉ—e yafito bata sani ba, saida yariÆ™o hannuta yace, “my Teema kifito mushiga daga ciki”

sannan tasan sun ƙarasa fitowa ,kuma fitowarta tayi dai-dai da fitowar su Momy da yaranta.

Kallo É—aya sukayi mata suka É—auke fuska, irin kallon da suka jefa mata ne yasa gabanta ya sake dukan uku-uku tsoro da bargaba duk suka taru suka haÉ—e mata lokaci É—aya, musamman kallon da Zainab tayi mata.

Kulsum ce tazo da gudun ta tafaÉ—a jikin Daddy tana cewa “oyoyo Daddy” hannunsa ya ware tashiga jikinsa yana dariyar jin daÉ—i.

Suma suna Æ™arasuwa suka faÉ—a jikinsa sunayi masa barka da zuwa, da Æ™yar yasamu suka bar jikin shi, kana Momy ta Æ™araso tanayi masa wani kallo mai ciki da ma’anoni da dama, wanda shi kansa yarasa gane ma’anarsa kuma ba shakka saÆ™on ya isa zuwa gangar jikinsa dan take jikinsa yayi sanyi.

Ahankali take takowa tana sakar masa murmushi, wanda yayi sanadiyar É—aukar hakalinshi har takowa wajan da yake shida yara, cikin dabara irin tata tatura yara zuwa cikin gida, sai da tabari sun Æ™arasa ciki kana tafara takuwa har ta Æ™aresa jikinsa ta rugumeshi tana faÉ—in, “l miss you dear”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button