
Tunda tafara saukowa ya É—ago ido yana kallonta, murmushi yasakar mata saboda tayi masa kyau sosai.
a hankali take takuwa har takowo wajan da suke, kujerar da tagani kusa da Daddy wanda ita kaÉ—ayce bakowa a sama, koba a faÉ—amata ba tasan a nan zata zauna.
Sai da tazauna ta gaida Momy, ciki-ciki Momy ta amsa mata, sannan ita kuma ta gaishe da Daddy shima ya amsa cike da kulawa, haka ma su Zainab duk suka gaisa koshi dan sunga idon Daddy ne da ko magana ba zasuyi mata ba….
Wai🤦â€â™€nagaji da typing, bari nabarshi a haka gashi ma nayi ya goge😢
By Sumy�
Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
ƘAWAR ‘YATA CE
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIAT
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy�
Dedicated
to..
My lovely Sister
Shema’u💋💋🥰
💕
BISMILLAHI RAHAMANIR RAHAM
*Page* 2�8�
~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
__📖 Bakajin motsin komai sai na spoon ko wane a nutse yake cin abinda ke gabans a, tunda ta zauna ba wani abun kirki take ba daga baya tashi tayi tana faɗin Alhmdullah.
Daddy ne ya kalleta yace.
“badai har kin tashi ba?”.
murmushi tayi masa tace. “eh Daddy na koshi”.
plate É—in dake gabanta ya kalla yace. “mikika ci ne?, da zakice kin Æ™oshi?”. Ba abinda tace masa ba.
Ita kowa Momy duk haushi ya cikata meye tasa a ciki dan bata ciba, tana faÉ—i ne a cikin ranta.
Komai bai ce mata ba, da taga haka itako ta fara tafiya, tako É—aya tayi domin takoma part É—in ta magana yayi mata yace.
“Fatima kije part É—ina ki jirani yanzu zanzo”.
Gaban tane yayi wani mummunar faÉ—uwa, kanta ta É—ago takalli wajan da su Momy suke zaune aikowa wata muguwar harara suka an taya mata wadda ta saka jikinta karkarwa lokaci É—aya.
Tashi Daddy yayi yana mai kallon wajan da take yace.
“ko bakiji me nace ba?, muje ko”. yana mai takawa zuwa part É—insa.
Tsoro da fargaba suka taru suka haÉ—e mata lokaci É—aya, kamar mai koyon tafiya haka ta fara tafiya har ta kawo hanyar da zata sadata zuwa part É—insa.
Zaune ta sameshi a parlour yana jiranta tana ƙarasuwa ya kalleta yace.
“Fatima hala baki da lafiyane?,naga ko breakfast É—in kirki ba kiyi ba, to meke damunki?”.
Kamar wadda bata son magana a hankali ta ɓuɗe baki tace.
“A’a Daddy lafiyata Æ™alau gajiya ce dai har yanzu bata sakeni ba”.
Yace. “to naji ta sakeki kafin Monday dan Monday zaki fara fita school dan haka ki zama cikin shiri”.
Kallonsa tayi da kyau hawaye ne masu dumi suka zubu mata, saboda wani abu dat aji ya zo mata a zuciya amma sai ta dake tana maiyi ƙasa da kanta ta ɓuɗe baki tace.
“Daddy nagode Allah ya Æ™ara arziki”.
Sai da ya kalleta da kyau ciki da sanyen jiki yace.
“Ameen”.
Key ɗin mota yamiƙamata yace ta karɓa.
kallon sa tayi ciki da mamaki tace.
“Daddy meye wannan?”. kallonta yayi yace
“kiÆ™karÉ“a motarki ce wadda zaki fara zawa makaranta da ita, duk da nasan baki Æ™ware sosai ba, amma nasan Zainab zata cigaba da koya miki”.
Godiya tayi mishi sosai, sannan yace mata shi zai fita office. addu’a tayi masa sosai sannan ya tashi ya fita.
Har yakai ƙofa kuma ya dawo kallonta yayi yace.
“Fatyna mezan sayo miki idan zan dawo?”.
arasiwa yayi gareta jikinsa ya sanyata aikowa kamar jira takeyi tasan yamishi wani kuka mai cin zuciya dan ko dama tana danne zuciyartane wani abinda take masa badan taso ba sai dan tana son tayi biyayyane ga Ummah ta.
Gaba ki É—aya Daddy ya rikice,rarrashinta yake yi amma kamar bata san yana yiba da k’yar ya samu ta daina kana yace.
“Me ake yi miki Fatima?, ko school É—ine bakison zowa?”.
Da sauri ta girgiza kanta tace.
“A’a”.
Yace, “to me kikeso?”.
Tace. “wurin Ummana nake so”.
Yace, kiyi hakuri gobe sai kije kinga yanzo jirana akeyi a office”.
Kallonsa tayi tace.
“to gobe zaka kaini?”.
Yace, “sosai kowa da kaina zan kai ki”.
sannan taÉ—an saki jikinta yana ganin ta saki jikinta yayi mata sallama ya fice warsa.
Koda yazo wajan dasu Momy suke yasu tazo suyi sallama amma taki tace yaje kawai bata jin daÉ—in jikin ta badan ya yaddaba haka yafi cewar sa.
Ita kuwa Momy badan komai tak’i zuwa suyi sallama ba sai dan yadda zuciyarta ke mata zafi dan ko taje bazata faÉ—a masa magana mai daÉ—i ba.
Itako Fatima tana nan a zaune ta kasa fita saboda tsoro, dataga zaman bazai k’aremata ba yasa ta tashi ta fara tafiya har takawo wajan da suke zaune kamar wata É“arauniya haka take tafiya slow-slow.
Nabila ce tayi mata magana a tswa ce tace.
” ke munafuka! Ke munafuka!”.
Jikin tane ya fara rawa da sauri tayi Æ™asa da kanta ta k’asa komai dan ba abinda ke mata zuba inba hawaye ba.
Zainab ce ta tashi ta fara tako d’aya bayan d’aya wajan da Fatima take taÆ™arasu ga banta sai data yi mata kallon sama da Æ™asa kana tace.
A rayuwata ban taÉ“a ganin jaka kamar kiba inba da kike jaka ace ki rasa wa zaki aure sai mahaifina, kece k’arya wadda aka haifa ba jini aji kinta sai da a kasa mata manja to bariji”.
Har zatayi magana Momy ta É—aga mata hannu tace. “Zainab k’yaleta dan yanzu fita zanyi dan haka kuje ku nuna mata aikin dake garemu kada rana tayi”.
Tana kaiwa nan ta yafa mayafin ta tace musu tafi.
Sai da suka saka k’yayarta gaba suka bata aiki mai woya sannan suka barta, tanayi tana kuka..
Momy na fita driver ta kira tace ya kaita gidan Hajiya Shafa, koda suka isa gidan har Hajiya Shafa ta fito da nufin tafiya, sai ga Momy tazo dan haka tace to suje, haka ta shiga mota Hajiya Shafa taje suka tafi.
Basu tsaya ko ina ba sai wannan mogon daji, sai da suka aje motarsu wani wajan kana suka Æ™arasa da Æ™afa kamar yadda suka ji kuka wancen lokaci ko yanzo haka sukaji amma saboda taurin zuciya irin tasu haka suka k’arasa.
Suna Æ™arasawa cikin wannan bokkar tasa yasa kar musu dariya mai ban tsoro, saida ya gama dariyarsa kana ya haÉ—e fuska kamar bai taÉ“a dariya ba, wani Æ™ullin magani ya mik’ama Momy yace, gashi ki tabbatar da ya shiga gida da hayakin maganin zai fara cin karo, sannan ya bata wani k’ulle yace.
“Wannan kuma a zuba masa cikin ruwan lipton masu zafi a zuba wannan maganin a ciki, yana shigowa gida bayan yaci karo da wannan haÆ™in kafin wannan abinda zaiji ya sakeshi sai ki bashi wannan ruwan lipton É—in. yadda yaji bata son haÆ™in, haka zaijin bata son komai kama da ita, kuma yadda yasha ruwan lipton masu kunar masa zuciya haka zaiji zafi idan ya tuna komai kama da ita kuma ko bai sake taba zai manta da ita har abada, da fatan dai koyi yadda a kace kuyi dan haka ku tashi ku tafi”.
KuÉ—i masu yawan gaske suka ijje masa kana suk afito cike da farin ciki.
By Sumy âœâœ
Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy
Dedicated to…
My sweet Shemahâ£â£ðŸ’–
BISMILLAHI RAHAMANIR RAHAM
~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
*Page* 2�9�
__📖 Haka suka dawo gida ciki da farin ciki.
Shiko Daddy yana fita daga gida bai tsaya ko inaba sai gidan yayarshi Hajiya Sa’a.