KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Koda yaje tayi murna sosai da ganin sa, bayan sun gaisa take tambayar shi ina Fatima yace,

” gobe zankawo miki ita kiganta, dan gobe koda nace ki araman ita zaki bada”.

dariya tayi irin tasu tamanya kana tace, “nasa kana kulada ita dan gashi kaima naga kayi Æ™iba tubari kallah”.😃yace,

“Yaya sai ma kinga Æ™anwar taki zakigane ina kula da ita”.

Tace, “gashi yau zanyi tafiya zowa germany, kasan Abban su Mufida za’ayima aiki shiyasa yau zanje”. yace,

“Yaya abun har ya kai haka to Allah yabashi lafiya, ta amsa da “ameen”.

ya kara da cewa idan kin sauka zan ga yamiki lokaci da zamu zo dubashi.” tace,

“to yayi sai nakiraka. tambayar sa tayi tace, kaje wajan Gwaggo kowa? yace, “yanzo dana fita wajan ta zanje”.

Tace, to ka gaidamin ita nima zan biyo kafin na wuce. haka dai sukaci gaba da fira tana bashi labarin auren Æ´an uwanshi da ikayi bayanan, daga baya yayi mata sallama ya wuce gidan Gwaggo.

Koda Gwaggo ta gansa tayi murna sosai daganin É—an nata, bayan sun gaisa take tambarsa ya gida dasu Fatima. yace, “duk lafiya qlau suke”fira sukayi sosai kana yayi mata sallama yatashi zai fice bayan yasa asauke kayan daya zo mata dasu tayi murna sosai kana yayi mata sallama ya fice.

Da fitarsa bai tsaya ko inaba sai gidan iyayin Fatyna shi.

koda yaje Kaka Amo yasa aka kira masa tayi masa jagora har gidan Baba Babba.

bayan sun gaisa yayi musu shatara na arziki, dan mafi yawan dangin Fatima saida yayi musu alhairi, dan har Ummata da Babata wannan lokacin saida yabiya musu umura, sannan yayi musu sallama yawuce office.

Har yafara aiki yaji yana sun yaji Fatyn shi, wayar sa ya É—auko yakira ta, tana ringing ba’ayi piking ba har sada yayi miss call fiya da goma ba’a É—a gaba, kana ya iji wayar zuwa ajima yakoma kira yaga ko zata dauka.

Ita ko bata masan yana yiba dan tana can tana É—awainiya da aikin da suka sata tanayi tana hawaye tana tuna zakin da Zainab tayi mata.

Ita ko Momy tunda tadawo gida tafara shiri yadda komai zai kasance mata cikin natsowa, lokaci-lokaci sai takira Daddy tana tambayar sa karfe nawa zai dawo, hardai taci riba yafaÉ—a mata yanzu zaI dawo dan gashi nan ma ya kamu hanyar gida.

Itako Fatima saida tagama Ai kin dasuka sakata kana takoma part É—inta, wanka tayi tayi sallah, bayan tagama ta shitayi domin ta gyara jikin ta, wayar tace tafara ruru sunan da taga yana yawo saman screen É—in wayar ne yasa da sauri tayi pinkig.

Sallama tayi tari da faÉ—in, “Ummata yakike.saida ta amsamata kana tace, “lafiya Æ™alau Fatima, ya gidan naku inafatar kuna lafiya?Fatima tace, “lafiya muke Ummu bayan sun gama gaisawa Umma tace, “Fatima baji mawaba Mijinki yazo ya gaishe da iyayyinki har yayi muna abin arziki dan har Umura saida ya biya muna nida mahaifinki, dan haka nace bari nak’iraki na gayamiki kimasa godiya sosai kinji, kuma kiyi ta hakuri da yadda kika samu kanki kinji”.

saida ta numfasa kana tace, “tau Umma insha’Allahu zan masa”. saida suka sha fira daga baya sukayi sallama.

Har cikin ranta taji daɗin abinda yawa iyayyin ta, dan haka tayi ƙudirin sai ta faran ta masa.dan haka cikin hanzari ta ƙarasa jikin mirrow ta ɗanɗasa kwaliya daba ta taɓa irinta agidan ba, kana ta murje dukkan jikin ta da turarukka masu kamshi gaske.

dogowar riga tasanya ta materi, rigar ta karɓe jikinta gashi taɗeme mata jikin sosai tyi kyau, gashi abuga mai kyau, ɗaurin ɗan ƙwali ta murza gashi ita gwanace a wajan, ita kanta tasan tayi kyau bana wasaba.

sai da tagama koma tafara tunani yadda zata fita taje part É—in Daddy a haka, tunani tashigayi can dai tace, “tasan zaizo dan haka ko sauka ba zatayiba bare suyi mata kallon banza, tana wannan magane ita kaÉ—ay. dan haka tasamu waje ta zauna kafin ya Æ™arasu.

Momy ko tana jin yace ya kama hanyar gida tazo tafara turarin ta sai da ta turare gida gabaki ɗaya, kana tahaɗa ruwan lipton tasaka wannan magani kana takuma wajen harabar gate ta zauna, tana jiran ƙarasu war sa.

Ba jimawa da zaman ta sai gashi inayi horn, da sauri maigi yaje yawan game gate ɗin, hanci motar driver yasanyo ciki harabar gidan, wajan da aka tanadar domin picking ɗin moto nan yazo yayi picking, Momy ko tana ganin sun ƙarasu da sauri tayo wajan da suke, ƙarasuwar ta tayi dai-dai da fitowar Daddy a cikin Mota, yana fitowa yaji wani baƙon alamari yazo masa tari da wani ɗuwi da bai taɓa jin irinshi ba, aikowa kakarin amai yafari kamar zai amaye ƴan cikinsa.

yana cikin haka Momy ta ƙarasu gareshi da sauri tana faɗin,

“Alhaji lafiya? komai bai cemataba dan haka taÉ“uÉ—e cup É—in da tazo dashi na ruwan lipton tace, Æ™arÉ“e kasha zaka daina”.

Ba musu ya Æ™araÉ“a ya kai bakinsa, hankali yafara zuwa makoshin sa har ya kai zuwa Æ™irjinsa har yazo zowa zuciyar yarsa, aikowa yana kaiwa ga zuciya yarshi sada yasaki wata Æ™ara tari da faÉ—in, “ya Allah”.

Sai da ya shanye shi tas kana ta janye cup ɗin daga bakinsa, hannusa tariƙa ta ƙarasa dashi part dinsa. sai da ya zauna yajima kansa na kasa, ahankali yafara ɗago kansa yasauke gareta.

Ido ya kefeta dasu yana kallon ta, dan wani kyau ne yaga tayi masa wanda bai taɓa gani haka ba sai a yau, har wata yarinya yaga takoma mishi, gawani sonta da yaƙara zomasa wanda bataɓa jin hakaba atari da shi ba.

Tunda taga ya kifeta da ido tafara sakar masa murmushi maita yar da hankalin Æ´an maza slow-slow tafara takonta har takawa gareshi, jikinsa ta faÉ—a tana faÉ—in,

“dear nah sannu da zuwa”

sai da ya ƙarasanya ta jikinsa sannan yace,

“yauwa sweet heart É—ita, ya gida”.

Tace, “lafiya Æ™alau”.

Tashi zatyi yakara sakata jikinsa, murya Æ™asa-Æ™asa yake faÉ—in ina zakije? “.

A hankali ta furta cewa, “ruwan wanka zan hadama sai kayi wanka kaci abinci dan nasan akwai gajiya atari da kai”.

Ba musu yace, “tau Hajiya tah duk yadda kikayi dai-dai ne”.

Wani daÉ—in ya ziyarcr Momy wanda ba tasan lokacin da ta rungumeshi ba tana fad’in I love Alhaji nah”.

Haka dai sukaci gaba da soyewar su suyi wanna suyi wancan har dai yayi wanka yaci abinci ya kwanta, amma koda wasa baiyi tunani wata Fatima aranshi ba.

Itako tanan zaune tana jiran Daddy har magarba ta gabatu ba Daddy babu alamunshi.

By Sumy �

Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

 *KAWAR* *'YATA* *CE* 

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }

     🎐 ```G•W•A```🎐

GASKIYA DOKIN ƘARFE•🏇🏼

Story & written
By
Sumy

Dedicated to…..
My family 💖🥰

~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~

     *Page* 3�0�

__📖 Tana gama sallah tunani tashigayi ko dai Daddy bai dawo ba.

Har taso taje part É—inshi tagani ko ya dawo amma tana tsoron abunda zata tarar, haka ta hak’ura badon taso ba tace bari ta É—au waya ta gwada kiran sa taji ko lafiya.

Waya ta É—auka domin ta kira shi amma sai taga miss call d’in shi kusan har goma, dan haka cikin sauri tadanna masa kira, tana ringing amma ba’ayi picking ba. Saida tayi mishi kusan miss Call uku ba’ayi picking ba dan haka tace bari ta dakata zuwa anjima Æ™ila baya kusa da wayar.

Har goma ta kusa ta kuma kiranshi, Amma abin mamaki yanzu wayar ma akashe take.

hankalinta ya soma tashi, don bai taɓayi mata haka ba, kuma tana son ta fito amma ta kasa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button