
“Tace anty Zainab
Mummy naki ranki.
“Tace Tau kije zanzo “tace to sai Fateema” tace Ummi ba ko gaisuwa “tace ai na gaisheki tana yatsani fuska.
Fateema tayi mumushi Zainab har zata kaima Ummi duka ta gudu.
“Tana cewa sai nagayama mumy
Zainab tace Zaki gani bayan ummi tafita Zainab “tace Dan Allah kiyi hakuri abuda ummi tayi.
Bata Kai da K’ara sawa ba tace haba miye haka zeey? kedai tashi kije kiran da Mummy kemiki.
” Tace naji tashi tayi tanacewa subari tazo.
” Suka ce to tana fita Aysha tada wo kusa da Fateema “tace ke ki bude kunniki wallahi kada ki soma kice Zaki walakanta Daddy gabansu wllh duk son da zeey kemiki saikun samu matsala.
Dan haka Kiki yaye kinji ko kuma kici gaba da ba Mummy girmanta haka Suma ‘yauwansu Fateema ‘tace kada kusamu damu insha Allah zan ki yayi.
Sai can Aysha “ta ce to tashi ki daukumuna kazar amarci tana Fada tana kallon.
Fateema tana dariya
Fateema tacanja fuska alamun zatayi kuka maryam takaima Aysha duk tana cewa teemana k’yaleta kinji “tace to my sweet.
maryam nasan ke kaday kikadamu Dani.
Zainab tun kafin takarasu dakin Mummy tagane cewa Mummy tayi baki Kuma tasan baza su wuce su mama shafa ba.
tana shigowa da sallam suka amsamata .
“Sukace kinacan wajan kanwa uwarki koh.
Zainab taba ta fuska batace dasu kumaiba Mummy “tace bazaki gaidasu bane ‘tace inayininku Hajiya Hafsa “tace bamasu kibari sai kanwar ubanki tabaki dama ehe .
“Yakara da “cewa Kuma kije kikiramana ita in zata zo sai Hajiya kubura _tace karma tazo wallahi inci ubanta a gidannan sai Mummy “tace bakiji anma magana ba kin zobu ma mutane ido batace kumaiba tafito tana kuka,
saida tagama kuka,nta tana mai tausayin Fateema dan tasan kowaye su. sannan ta tafi takirata.
Koda tashiga tasamisu suna fira Aysha natayima fateema tsiya.
ahankali takarasu sai da ta zauna sannan “tace Teema Mummy nakiranki “tace to tana mikewa “tace my sweet maryam kubari nazo.
“Tace to ta gyara mayafinta sannan tafice tana fita.
Zainab tabi bayanta atari suka k’arasa part din mumy a parlour ta same su
Da sallam tak’arasa suna ganninta gaba dayan su suka zubamata ido suna kallon ta.
Saboda kallon da sukemata duk ta tsagu
ahankali suka karasu wajansu suka samu wuje suka zauna Hajiya Binta “taca ma zainab kitashi kibamu waje kinzo kijimi zamuce ko.
Girgizamata Kai tafarayi.
Tadaga mata tsawa da gudu Zainab tabar parlour tana kuka,
Fitarta keda wuya Hajiya shafa tace amarya Alhaji baki laifi gabadayan su suka kwashe d dariya harda tafi suna nuninta hawaya suka rika bulbula akumatunta batace dasu kumaiba har suka ga ma yima tsiya sukace tatashi tabasu wuri .
Har zata mik’e Hajiya Luba “tace ke kunyi ganganci keda iyayinki kishi da group7
Har zata sake magana tafasa tana mai nunama Fateema k’ofa
da kir ta iya tashi har zatafi ta Hajiya binta “tace saura idan yadawo ki gayamai ehe.
Bata ce komi ba haka take tafiya har takai part dinta inda ta barsu nan tasa mesu jikin ta asanyaye ta zauna.
Maryam “tace sweet teema lafiya dai koh.
“Tace lafiya k’alau tana murmushin karfin hali Amma Zainab bata yaddaba tadai k’yaleta batace kumiba.
Haka sukayi tafirarsu har magarib sukayi sallah sannan sukayimusu sallam to fah na Fateema tafar rikice musu da k’ir tabarsu suka tafi tafiyar suke da wuya ta fara San arta sai da tayi mai isarta sannan tayi shuru .
Toilet taje ta sakar ma kanta ruwa sannan ta É—oro Alwala tayi sallah sannan tafara aikin ta na tunani .
Daddy tunda yafita aiki ya hanashi fitowa Yana tason ya dawo Amma Babu hali shi ai bai samu kan saba sai dab da magarib .
Ya fito koda yafito anata kiraye-kirayen sallah masallaci ya wuce bayan ya angama magarib bai fito ba sai da akayi sallahe Isha’i.
Sannan yayo gida Yana shigowa part ÆŠinsa ya wuce bayan yayi wanka yana fitowa rik’e da towel yana gogar jikinsa Mummy ta shigo taci kwalliya tayi kyau sosai tak’arasa tana “cewa Alhaji kadawo “yace kinganni sai yanzu. “ta ce Allah tun dazu mu ke ta ji ran dawowar ka.
Tana karb’e towel d’in dake hannusa tana Ƙarasa goge masa jikin sa.
cike da duniyan ci bayan ta kammala ta shafe shi da mayuka masu Ƙamshi ta Ɗauko mishi kaya marasa nauyi .
bayan ya kammala sanya kayan parolurn yaje yazauna ta kawo mi shi abinci ya d’an ci ba sosai ba “yace ya Ƙoshi.
Dan shi ba abincin ke gaban shi ba .
Burinshi yaje ya ganta ko zai samu natsuwa.
Nan Mummy tayi tajansa da fira Amma duk abunda take zuciyar shi naga haskin idaniyarshi .
tana tayi masa fira wata yana fahinta wata ko sai yace eh.
Haka har su ka kai goman dare ba tare da ya samu yagan taba.
Daya ga abun ba mai Ƙarewa bane “yace wai ina yaran nan?”.
“Tace tunda akayi sallah suka shege ÆŠaku nan su ban kuma Jin motsin suba”.
yace “Ok”.
“Yace bari na tashi naje naga Ƙanwarki”.
Yana faÉ—in haka sai da gabanta yafad’i amma tada ke tayi mumushi tace “to muje na raka”.
Yace “kidai haÉ—a min ruwan lipton kafin nafito”
Tace “to dan ba haka ta soba”.
tace “zan haÉ—a”
yace “ok” yafice ..
Tunda ta kammala sallah take kan sallaya tayi kuka, tayi tunani har bacci ya É—auketa a haka.
Daddy ya same ta ya ƙaraso wajan ta a hankali yakai hannun shi yana shafar fuskar ta.
Ji tayi kamar wani abu na shafar fuskar ta da sauri ta buÉ—e ido .
Suka had’a ido da sauri ta miÆ™e zaune jikin ta sai rawa yake “tace Daddy ina wuni sai da ya lumshe ido yace “kina lafiya”.
tace “lafiya k’alau”
kanta na Ƙasa tashi yayi yazo dab da ita ya zauna yana “cewa “mi kika ci yau?”.
yana kallon ta ba tace komai ba tashi yayi yaje wurin Mummy yasa ta haÉ—a mishi tea ya kawo ma.
ya kawo mata mik’a mata kofin yayi ta karb’a.
Ahakali ta ke sha har ta sha sosai.
Sannan ya zuba mata abinci yace “kici” tace “Daddy na Ƙoshi”
Yace “kici ko kad’an pls” saboda kunyar sa da ta keji a hankali ta soma ci taci ba sosai ba tace “ta Ƙoshi” ruwa ya kawo mata tasha yace ko ke fa.
sunda É—e bai tashi ba ita ma bata ce komai ba a haka har bacci ya É—auke ta.
Ya maida ta saman gado ya gyarama ta Kwanciya ya rage mata hasken wuta yajawo mata Ƙofa ya fitowar sa.
Yakoma part ÆŠinsa Koda yakoma Mummy tana nan tana jiransa tace “ka dawo?” yace
“eh”
Lafiya take ko yace “eh” Dan Shima bacci yakeji ko lipton bai tsaya shaba ya kwanta bai jima da kwanciya ba bacci ya É—auke shi……
Muje zuwa
Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦
*K'AWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy
BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM
*page 6*
Kiran sallar farin Daddy yafarka da addu’a a bakinsa.
Tashi yayi ya shiga toilet ya watsa ruwa ya d’uru alwala yafi to
sai da yayi na fila yakai kukan shi wajan ubangiji bayan ya kammala ya tashi Mummy.
Cikin magagin bacci tace “natashi”
Fita yayi yayi part d’inta Koda yaje akan sallaya yagan ta karasowa yayi yace “Ashe kin tashi?”
Tace “eh”
Daddy wucewa yayi masallaci bayan ankamala sallah bai shigo gidaba sai da gari yayi haske .
Yadda yabar Mummy haka yasameta.
Da sauri yak’arasa wajan ta.
Yana cewa” Hajiya baki tashiba? kitashi gari har yayi haske”
Ahankali take b’ud’e idonta ta sauka kan gado part dinta takoma sai da tayi abunda takeyi sannan tayi sallah .