
tashi kije ga malam can ya fara magana.
Tashi tayi tana mata godiya.
Koda ta fito gaba yasa kata sai data shiga adedeta sahu kana ya hucewar sa wajan aiki.
Tunda ta fita daga cikin É—akinsa yake tuna ne wai a ina yasanta dan shi gani yake ya santa amma ya manta inane?.
Yana cikin wannan tunanin Momy ta shiga ta same shi tace,
“Alhaji yana ganka a tsaye ko har ka fito?”.
Kallon ta yayi yace, “nafito yanzu nake son nayi wuce jira na akeyi”.
Har zai sake magana wayar sa ta fara Æ™ara, sunan da yaga yana yawu saman sereen É—in wayar shi ne yasa da sauri yayi pinkig, yana faÉ—in “ganin zuwa”.
Momy data ke tsaye ya kalla yace, “Hajiya ni zan wuce office dan jirana akeyi”.
Yana faÉ—in haka ya kama hanyar fita.
Tace, “Alhaji ko breakfast baka tsaya yi ba”.
Yace, “ba komai idan naje can zanyi”.
Sai da ta mishi rakiya har wan motar sa, driver yaje mota tadowa ta wuce part É—inta.
Dai dai kofar gida mai adai-daita ya tsaya tafita. knocking tayi mai gida ya zo ya buÉ—e mata ta shiga ciki.
A hankali take tafiya har ta kawo parlour, ko yanzu tayi sa’a ba kowa dan haka da sauri tayi hanyar part É—inta, saida ta shiga ta dafe kirji tana fitar da numfashin É—aya bayan É—aya.
Bedroom É—inta ta Æ™arasa ta kai kayan ta aja waje daya kana ta kwan ta ta fara tunanin yadda za’ayi taje É—akin daÉ—i.
Can tayi wani tunani dan haka da hanzari ta tashi ta sauko ƙasa.
Kitchen taje ta É—ura sanwar rana, sai da ta kammala ta kai dinning ta jera kana ta fara tsaftace gidan gabaki É—aya.
Turukan ka aka bata taje ta dauko ta haÉ—asu da masu kamshi ta fara turare gidan dasu har parta É—in Daddy sai da taje ta turare shi da turare kana ta ko ina na gidan dan har wajan part É—in Momy sai da tayi karfin halin kaiwa can, cikin lokaci kaÉ—an gida ya É—auke da kamshi ma haÉ—e da turarin isaka na kaya sihiri.
Har ta gama bawan da ya fito, Aikuwa da taga haka da sauri taje ta É—auko man zatun da man habba tayi dakin Daddy, wajan mirrow ta Æ™arasa duk man da ta gani sama sai da ta zoba man habba da man zaitun a cikin sai da ta kammala tafito tana tafiya kamar wata É“arauniya, tana fitowa ta fara faÉ—in “Alhmdllah”.
Dan ita kanta yau tasan tayi na mijin ƙoƙari duk da bama wata lafiya ce da itaba.
Har zata shiga part ɗinta momy ta fito kalon sama da ƙasa ta jefa mata kana tace.
Kije part É—in baki ki gyara shi dan yau Maram zata zo ita da yaran ta”.
Aikuwa taji dad’in faÉ—in wadda zata zo saida gabanta ya faÉ—in dan tasan kowa ce ce Aunty Maram dan tafi Aunty Nabila fitina.
Tsawar da Momy tayi mata ne yasa ta dawo cikin hankalin ta.
A hakali ta fara tako har ta kai part É—in baki.sosai ta gyara shi sai da ta gama shima ta sanya mishi turare kana ta kulle shi sannan ta fito.
Part É—inta ta koma sai da tayi wanka tayi sallah kana ta kwanta, bata jima ba bacci yayi awun gaba da ita dan yau iya gajiya ta gaji.
Tana cikin bacci taji hayani sama-sama, idon ta ta buÉ—e dan tasan Aunty Maram ce ta iso tashi tayi taga har huÉ—u tayi dan haka tayi sallah.
Ta jima zaune kan sallaya kafin ta tashi.ko fitowa batayi ba dan tasan ba abunda fitowar ta zata tsina na mata sai zagi dan haka tayi zaman ta tana karatun husnul musulim.
Sai daf da magarb ta sauko koshi alamun dawowar Daddy taji dan haka da sauri ta fito ta ƙarasa Kitchen.
Lemun abarba ta haÉ—a masa mai sanye kana ta É—auko wannan kulle maganin da aka bata ta zuba.
ÆŠauka tayi dan ta kai masa, tana fitowa ta haÉ—u da Kulsum.
Da gudu Kulsuma tazo gare ta tana faÉ—in “Aunty kinsan Momy su Afra tazo kowa?”.
Fatima tace, “a’a yaushe tazo?”.
Kulsum tace, “koda na dawo school sun zo”.
Sai Fatima tace, “to bari naja na gaishe ta, amma ga lemu kije ki kaima Daddy, kuma kar ki fito sai ya shanye sai kizo na baki naki kunun aya da na haÉ—a miki”.
Aikuwa da murna ta karÉ“a tana faÉ—in, “yauwa Aunty bari naje na kai masa yanzu ma yadawo”.
Fatima tace, yauwa autar Momy”.
kulsum na fitayi ita ko Fatima ta koma kitchen dan ta haÉ—ama Kulsum kunun ayar ta…..
By Summy�
Comment
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
*1441H/2019M.*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
SUMYâœðŸ?
Dedicated to..
Gaskiya writers 🥰
~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
*Page* 3�4�
__📖
Har Daddy ya É—auko wayar sa yakira doctor,amma ba wanda ya tashi a cikin su Momy.
Daddy bai jima da kiran doctor ba ya ƙarasu.
Sai da ya koma part É—inta yace ta gara ga doctor yazo,kuka ta sanya masa tana faÉ—in, “Daddy nifa na warke”.
Ko ta kanta bai biba yaje yakira doctor suka ƙarasu part ɗinta.
Da ƙyar tabari doctor ya dubata da kuka da komai saida yayi rarrashin ta kana tayi shuru.
Bayan doctor ya gama duba ta yayi Æ´an gwaje-gwajen da zai mata yace, ma Daddy “ajima zai kawo saka mako”.
Godiya Daddy yayi masa kana yara kashi har wajan motor sa,sai da yaÉ—aga sannan Daddy ya koma cikin gida.
kwance ya same ta, ta kife kai da gado tana kuka.
Da sauri ya ƙarasu ga reta yana faɗin,
“Dan Allah Fatyna kiyi hakuri,dan lafiyar ki tafiye man komai a wajena”.
Kamar ba tasan yana yiba ta share shi taci gaba da kukan ta.
Rasa me zaiyi yayi dan a duniya, ba a buda ya Tswana duk bai wuce yaji tana kuka.
Ganin yadda ya koma kalar tausai yasa ta rage sautin kukan ta ta kalle shi kana tace,
“To zaka kai ni gida anjima daga can naje na gaida Gwaggo?”.
Sai da yasau ke ajiyar zuciya kana yace,
“eh zan kaiki amma sai na dawo wajan aiki zuwa yamma sai muje”.
Da hanzari ta tashi daga kwance da take ta faÉ—a jikin sa ta fara murna.
Jikinsa ya ƙara sanya ta sosai kana tace,
“yauwa Daddy na na gode Allah yabar minin kai”tana faÉ—a tana shafar gyamun fuskar sa.
Fuskar ta yaÉ—ago suka haÉ—a ido kana yace, Ameen Fatyna”.
Har zatayi magana ya haÉ—e bakin sa da nata yafara kissng É—inta kamar zai cinye ta.
Ita kuma batayi ƙo ƙarin hanashi ba.
Wayar sace da ta fara rura tadawo dasu cikin hankalin su.
Gabaki É—aya jikin Daddy yayi sanyi ya kasa tashi,wayar sace data cigaba da rura dan haka Fatima ta tashi daga jikinsa taje ta É—auko.
Sunan da ke yawo saman screen É—in wayar ta bi da kallo, Hajiya My D.
Haka yafito ɓaru-ɓaru saman screen ɗin .
sunan ta mai-mai ta har sau uku kana ta kalle shi,dan har yanzu yana nan inda ta barshi ya kasa tashi.
A netse ta ƙarasu gare shi tace, My Daddy,ahankali yaɗa go idon shi wanɗan da suka canja launi ya kalle ta,amma ya kasa magana.
Cikin muryar ta mada É—in sauraro ta fara faÉ—in, “Daddy katashi kayi picking call É—in da ake maka”.
A hankali ya ɗago kai ya kalle ta ido ɗaya ta kanne masa,ta fara magana cikin muryar ta mai kashe masa jiki mai haɗi da ƴar shuguɓa tace,
“Daddy hala waye Hajiya My D? Ƙo Momy ce ke neman ka?”.
A razane ya tashi daga kwanci yar da yayi, kallon ta yayi sai yace, ina wayar take?”.
Miƙo masa tayi tana mai ƙara kwanciya saman ƙirjin shi.
Bai jima da ƙarɓar wayar ba akasa ke kira.
Rasa yadda zai É—au wayar yayi dan haka sai ya tsinci kansa da tsinki kiran batari da tagani ba.
Ita koma duk abunda ya keyi tana kule da shi sai dai tayi kamar bata gansa ba,dan tunani take wacece Hajiya my D.