KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Kauda tunani da takeyi tayi dan haka tayi yunÆ™urin domin tashi daga jikinsa,maida ta yayi yana mai faÉ—in My Baby tah ina zakije?”.

Zan haÉ—a maka abun karyawa ne dan nasan yanzu zakaje wuce office?”.

Kallon ta yayi ciki da mamaki kana yace,

“keda baki da lafiya mezaki iya haÉ—awa bana so ki daina ga su Zainab kuma ga Æ´an aiki dan haka bana so kibari suyi”.

Cikin murya kamar tayi kuka tace,

“Daddy dan Allah kabarni na haÉ—ama idan ma ina kwance nakejin zazzafi ya tasoman, amma idan ina aiki sai naji da sauki”.

Badan yaso ba haka yabar ta tayi amma yace kaÉ—an zatayi.

Tashi yayi yace” “bare yaje yayi wanka.

tace, “to Daddy”

tana ganin yatashi ita ma tashi tayi taje kitchen ta fara haÉ—a masa breakfast.

Agurguje ta haÉ—a masa breakfast.

part ɗinta ta koma tayi wanka ta shirya cikin riga da sikt na ataffa ɗukin ya karɓe ta sosai.

Sai da ta feshi jikinta da turare kana ƙarasa kitchen ta ɗau breakfast ta wace part ɗin Daddy.

A parlour ta aje masa breakfasat ta ƙarasa bedroom ɗinsa.

Shigar ta tayi dai-dai da fitowar sa daga toilet.

Da sauri ta ƙarasa ga reshi ta ƙarɓe towel ɗin da ke hannusa ta fara goger masa jikin sa dashi.

Ahankali take gogar masa jiki har ta kammala,mayukan da ke gaban mirrow ta É—auko ta shefe shi dasu cikin wani salo data ke masa wanda yasa gaba ki É—aya jikin sa yayi sanyi.

Saida ta kammala shirin sa kana ta je hannun sa kamar raƙumi da akala , har wajan da breakfast yake, zaunar dashi tayi ta haɗa masa tea tazo har gaban sa ta fara bashi yana sha.

Ahankali take shayar da shi har ya cika cikin sha sosai dan badan komai yasha sosai ba dan kada ya daina kallon ta dan ba karamin kyau ta masa ba.

har zata tashi ta maida kayan da suka É“ata ya jawota jikin sa yana faÉ—in kema sakin yi naki braekfast kafin natafi dan nasa ba abunda ke cikin nan nake”.yana faÉ—a yana lalubar cikin ta.

Wanda ta haɗa ya ɗuko ya fara bata. ba musu ta karɓa saida yaji cikin ta ya ɗago kafin ya kyale ta.

Tashi yayi yace, “shi zai tafi jiran sa ake office”.

Addu’a tafara yimasa sosai dan haka yaji daÉ—i aran sa.

basan lokacin da ya jawota jikinsa ba ya fara bata kissing son ran shi .

Saida taga abun na Daddy zai wuce wuri dan haka tayi hanzarin ƙwatar kanta.

Zama yayi itama ta zauna kusa dashi. suna cikin dai-dai ta numfashin su sai ga Momy ta shigo É—akin É—auke da sallama abakinta.

Ai wadda tagani zaune kusa da Daddy ne yasa takasa ƙarasa sallamar.

Ita ko Fatima gabanta ne yafara dukan uku-uku amma sai ta dake.

Ahankali ta É—ago kanta ta ta kalle Momy wadda ita ma ita take kallo,tana mata kallon mamaki.

Ahakali Fatima ta buÉ—e baki tace, “Momy ina kwana?”.

Sai alokacin da tayi magana Daddy ya É—ago kai ya kalle ta dan shi bai ma san ta shigo ba.

Kallon da taga Daddy yayi mata yasa ta gane cewa ba wancan Daddy data sani ba ne, dan haka ta amsa mata ba yabo ba fallasa.

Dubanta ta maida ga Daddy ta gaisheshe.

Amsa mata yayi yana mai meƙiwa tsaye yana faɗin,

“ni yanzu zan wuce dan jirana akeyi a office”.

Momy kallon sa tayi tace,

“yanzu zaka fice ko braekfast bakayi ba?”.

Yace, “kina can kina barci ina kika san nayi braek.ai kanwarki tabani nayi dan haka ni zan wuce” yana mai kallon Fatima.

A dawo lafiya ta ƙara yi masa.

Momy ita tama kasa magana sai can tayi masa adawo lafiya.

Tana mai bin bayan sa dan tayi masa rakiya.

Har ya kai Æ™ofa ya juwu ya kalle Fatima yace,”Fatyna”.

Gabanta ne yasake dukan uku-uku,Momy da ke tsaye ta kalle aikuwa kallon da taka watsa mata yasa cikin ta murÉ—awa .

Yace, “taso muje kimin rakiya ba musu tazo suka tafi har wanjan motar sa.

Har ya shiga mota driver ya kunna zasu tafi da sauri ta ƙarasu jikin motar tafara faɗin,

“Daddy dan Allah kafin kaje office kafara zuwa wajan Kawo Gwaggo”.tana faÉ—a kamar zatayi kuka.

Sai da ya laÆ™ace hancin ta kana yace,”kada ki damu inasha’Allahu daga nan can zan wuce fatana dai kitana dar min gift É—in da zaki bani kafin na dawo”.

Sai da ta shafe gyemun fuskar sa kana tace,”baka da matsala Daddy fatana dai ka kulamin da kankai.

Yace,”insha Allah” driver na mai jan mota suka É—aga.

Gabaki É—aya ta manta da Momy na wajan tsaye sai da suka É—aga tajuya domin ta tafi suka haÉ—a ido……

#Comment
#Vote
#Share

Sumy✍�
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

*ƘAWAR ƳA TA CE*
        *1441H/2019M.*

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION.�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}

    ```🎐G•W•A🎐```

GASKIYA DOKIN K’ARFE•🏇ðŸ?

Dedincanted
to Family🥰🥰

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad~@
~GaskiyaWritersAss~.

INAMA WRITTENS ƊIN GASKIYA WRITTENS BARKA DA DAWOWA HUTON ƘARSHIN MAKO🥰

BISMILLAHI RAHAMANR RAHIM

         *Paga* 3�3�

__📖 Koda ta shiga ɗakin Daddy Yana zaune saman kujera yana hutawa dan yau a gajiye ya dawo.

Da murnar ta ta ƙarasa gareshi tana faɗin.

“Daddy sannu da zuwa ga lemu na kawo maka ka sha”.

Dariya yayi mai É—an sauti kana yace, “yau autar Momy ke tarbana?”.

Tace, “aikuwa Daddy dan yau Momy ta Aunty da É—iÆ´an ta take shine nace bari nazo wajan Daddy na”.ta Æ™arasa zancin ta mai zubu masa lemu ta miÆ™i masa ya Æ™arÉ“a ya sha.

Tunda ya fara sha ya fara jin wani sanyin daÉ—i na ziyar tar zuciyar sa, dan haka yasha da yawo kana ya aje yace, amma Kulsum kin taimawa Daddy ki dan haka, keje ga chocolate can ki ďauka ke kaďai”.

Aikuwa tun bai kai ƙarshin zan cin ba ta antaya da gudu taje ta ɗauku.

Jug,É—in da ke gaban Daddy ta É—auka tana faÉ—in Daddy nagode,naje naci abuna bada Ummi ba bada Afra ba”.

Shi dai Daddy kallon ta yake yana murmushi har ta fice.

Kitchen ta koma wajan Fatima da murnar ta, Daddy ya bata chocolate.

Ko kunun ayar bata tsaya karɓa ba, ta aje jug ɗin hannu ta ta fice da da gudu.

Ita dai Fatima da kallo ta bita,jug É—in da ta aje ta d’auka ta buÉ—e kaÉ—an ne ya rage,aiÆ™uwa wani daÉ—i ne taji, lokaci É—aya ta fara faÉ—in, “alhmdullah”.

Tana gama haÉ—a kunun ayar ta É—abi wanda zata sha saura tasa a fridge.

Part É—inta ta koma taje tayi wanka ta shirya ta É—auko husunil musulm ta fara karantawa kafin atada sallah.

Daddy ko tunda Kulsum ta fice,tashi yayi yaje toilet domin yayi wanka.

har ya fara wanka yaji zuciyar sa ta fara tashi,k’ok’arin amai ya fara aikuwa ba bata lokaci ya fara amai,saida ya yi amai sosai kana ya É—ago kansa dumin yasa karma wajan da yayi aman ruwa,aikuwa wani baÆ™in abune yaga shine ya amayar,abun ya bashi mamaki dan shi bai san yaci komi ba tun safe sai yanzu da Kulsum ta kawo masa lemu yashi.ruwa ya zubama wajan kana ya fara wanka dan jikin sa duk yayi masa ba daÉ—i.

Koda yafito wanka mam shfawarsa da ke saman mirrow ya É—auka waÉ—an da ta haÉ—e su da man habba,su ya É—auko yashe jikin sa da su kana ya kwanta saboda gaba ki É—aya jikinshi yayi sanyi.

Bai jima da kwanciya ba bacci ya É—auke shi.

Momy ko tana can ɗakin baƙi ita da yaran ta suna fira dan yau babbar ɗiyar ta tazo gida wadda ke aure abuja,wato Maryam(maram).

Tana da yara biyu Affan, Afar,.yau suka kawo ma su Momy ziyara dan sunjima basu zoba.

Fatima ko sai da aka tada sallah,tashi tayi tayi sallah.bayan ta kammala tajima tana azkar kana ta tashi.

Zama kaɗai ce taji ya ishe ta dan haka ta taso ta sauka ƙasa.

Koda ta sauk ba kowa har zata zauna wani tunani ya faÉ—u mata,part É—in Daddy ta kama hanya dumin taje duk a tsorace take amma ta dake ta kama hanyar ta tafi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button