KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Kallon Gwaggo yayi yace, “to” yana mai tashi dumin su tafi.

Kallon Fatima yayi yace, “tashi muÆ™arasa wurin yaya babba ta dawo mu gaisheta”.

Sai da ta Æ™arayi Æ™asa da kanta kana tace,”to.”

Jikar ta ta buɗe ta ɗauko wata bakar leda ta aje gaban gwaggo tana mai meƙiwa tsaye.

Kallon ta Gwaggo tayi tace, “Fatima har da wata É—a wai niya?”.

Tace, “a’a Gwaggo kiyi hakuri ba yawa”.

Gwaggo tace, “ba komai na gode sosai Allah yayi albarka”…addu’a tamu su sosai kana ta rakasu har suka shiga mota suka suce.

Sai da suka kama hanya Daddy ya jawo ta jikinsa kana yace, “me kika kaima Gwoggo shine baki gwada min ba ko”.

tace,” “dan zanba mahaifiya ta abu sai ka gani”.

Sai da ya ƙara matsa ta ajikin sa saboda wani daɗi ne da yaji har cikin zuciyar shi da takira Gwoggo mahaifiyar ta.

Yace, “naji mai mahaifiya nima zan rama”.

Murmushi tayi bata reda ta ce da shi komai ba.

Dai-dai lokaci kuma suka ƙarasu bakin gate ɗin gidan.

Horn driver yayi,mai gida yazo da sauri ya boÉ—e musu,hanci motar sa yasaka aciki kana yasa mu wuri yayi packing.

Kallon ta Daddy yayi kana yace, “ki Æ™arasa daga ciki dan kinsan ni mai laifi ne,idan kin bata hukuri sai ki kirani na Æ™arasu”.

Kallon sa tayi tace,”Daddy wani laifi kuma kayi mata?”.

Yace,”kije kiyi yada nace”.

Kallon sa tayi tace, “to Daddy tana mai buÉ—e mota ta fita.

Har tafita ta juyo ta kalle Daddy cikin muryar me taushi tace,”Daddy to da wace waya zan kira ka? koda wayar ta?”.

Kallon ta yayi kana yace, “ke ina wayar ki?”.

Tace, “kasan yanzu bani da waya”.

Kallon ta yayi har yaso yayi magana kuma ya fasa.hunnusa yasa aljihu ya ɗauko wata haɗaɗiyar waya ya miƙi mata yace,

Ta kirashi da wannan”.

Ƙarfa tayi tana mai ƙarsawa cikin gidan.

Ahankali take tafiya har ta kai paulour da taji kamar hayani ya na tashi.

Dan haka sallama tayi ta shiga.

Amsa mata suka.Hajiya Sa’a ta É—ago kai ta É—ube ta fuskar ta É—auke da murmushi kana tace,wanake gani kamar Fatima”.

Murmushi itama tayi a dan kunya ce sai da ta duka har ƙasa kana ta gaishe ta da tambayar ya mai jikin.

Amsawa tayi tana faÉ—in, ” jiki Alhmdullah”.

Sai da suka gama gasaiwa kana tace, “ina shi mijin naki ko batare kuke ba?”.

Fatima tace, “a’a tare muke amma bari nace ya Æ™arasu” tana mai danna kiranshi tace ya Æ™arasu.

Ba tajima da kiran shiba ya ƙarasu har cikin paulour ya shiho dauke da sallama abakin sa.

Amsawa sukayi kana ya fara gashe da Hajiya Sa’a Amsawa tayi tare da jefar sa da kallon mai haÉ—e da tuhuma.

Matan dake zaune a wajan suka gaisheshi ya ammasa tare da faÉ—in amaryar Yaya kuke?”.

Amsawa tayi tare da faÉ—in,wannan ce amaryar ka?”.

Yace, “eh tace”.

Sai Hajiya Sa’a tace, “hala baki santa ba?”.

Sai ita amaryar Alhaji Sulaiman wato kishiyar Hajiya Binta,tace, ba wanda taje wurin sa muma shiyasa bamu je wajan ta ba”.

Daddy yayi saurin faÉ—i,kuyi hakuri laifi nane da ban kai taba amma yanzu zan rinÆ™a kai ta”yana mai tashi soboda anfara kiran sallah.

Sai da yafita Hajiya Sa’a ta kalle su tace, “ya kamata kuma ku haÉ—e kanku sai kuji daÉ—i zaman ku tunda su waÉ—an can sun haÉ—e kansu kuma me zai hana ku haÉ—e naku,duk da nasan sunfiku sanin komai amma kuma idan kuka haÉ—e naku zaku jidaÉ—in rayuwa kuma za suji shakkar taÉ“a É—aya daga cikin ku”.

Kallon ta ta maida ga Fatima kana tace, “ya zaman naku yake duk da nagan ku atare amma ban sani ba ko da wata matsala?”.

Fatima tace, “a’a wallahi Hajiya komai Alhmdullah”.

Tace, “kai masha Allah, gaskiya naji daÉ—in haka”.

Kallon ta ta maida ga matar Alhaji Abdullah wato kishiyar Hajiya Shafa tace, “kefa Maryam ya zaman naku?”.

Sai da ta numfasa kana tace,”wallah Hajiya sai godiyar Allah dan dani da babu duk É—ay take a wajan sa,inba ita tace ba baya komai dani da Amina duk haka muke agida ba mai jin daÉ—i mijin sa”tana faÉ—a tana zubda hawaye.

Ajiyar zuciya mai karfi Hajiya Sa’a ta sauke kana tace,”kuyi hakuri kubani kwana biyu dai-dai mutane sun rage zuwa dubiya sai nasan abunya inshaAllahu,komai zai wuce”.

Gabaki É—ayan su sukace Allah yayar da.

Musayar number waya sukayi suda Fatima,suka ce mata bayan kwana biyu zasu kai mata ziyara.

Godiya tayi musu sosai,kana suka cigaba da fira kamar sun san juna.

Suna cikin haka Daddy ya dawo yace, “tazo su tafi,sallam yayi da yayar shi da matan yayan sa kana suka fice sai da sukayi musu rakiya har mota kana suka dawo.

Suna kama hanya ta kalle Daddy sai da taÉ—an kwanta saman kirjin sa kana tace,”Daddy dan Allah ina so naje gida Æ™awata Nafisa na gaida ta please Daddy love”…Tana Mai nar kema masa ajiki.

Sai da ya shafe fuskar ta kana yace, ba jimawa zakiyi ba ko? kinga dare yayi”.

Tace,”dana shiga zan fito suna uguwar yace ta gaya masa.

Tana gaya masa ya faÉ—ama diriver.

Basu tsaya ko inaba sai wani bakin ƙofar gida Malamin su na islamiya.

#Vote
#Shere
#Comment

Sumy ce
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2019M.

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍�
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}

 ```🎐G•W•A🎐```

GASKIYA DOKIN ƘARFE�

Story & Written
By
SUMY M NA’IGE🌸

Didicated to
My Nusaiba😘

Congratulations Ummu Nabil ina tayaki murnar kammala novel É—inki me suna,SANAU’L HUSNA,abunda kika faÉ—a dai-dai Allah ya baki lada kuskure Allah yaya femiki kuma sabon novel É—in da kika fara Allah kasa kin fara asa’a.

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~

      *Page* *37*

_📖 Cikin gidan ta Æ™arasa cikin sa’a tasamu malam yana gida.

Sai da suka gaisa da matar shi kana ta Æ™arasu wajan da yake ta gaishe shi amsawa yayi tare da sakin fuska kana ya tambaye ta gidan ? tace, “lafiya Æ™alau”.

Shuru ya biyu baya sai daga bi sani yake tambayar ta taga canji kowa?sai da ta numfasa kana tace,

“Alhmdullah”agugoje tayi masa bayanin komai ta Æ™ara da cewa “shima ya kowa ni”.

Sosai malam yaji daɗi dan haka ya ƙara bata wani magani karya kana ya ɗura mata da cewa ta tsare karatun suratul baƙara a koda yaushe koda aya biyar ne a rana.

Tace, “insha’Allahu zata kiyaye” godiya tayi masa sosai kana tayi masa alhairi mai yawa shida matar sa.

Suma godaya sukayi mata kana tayi musu sallama tafice war ta.

Da sauri ta ƙarasa wajan da sukayi packing ɗin motar su buɗe wa tayi ta shiga.

Kallon sa tayi tari da sakar masa murmushi mai Æ™ara mata kyau tace,”My Daddy da fatar ban jimaba ko?”.

Kallon ta yayi tare da maidar mata da marta nin murmushin datayi masa kana yace,”a’a Fatyna saura Æ™an dai”.

Driver yaje mota suka tafi.

Suna cikin tafi ta kalle Daddy tace,”Daddy yanzu ina zamuje?”.

Kallon ta yayi kana yace, “gida zamu koma kiyi hakuri gobe sai muje gidan Umma mu gaishe ta”.

Kallon sa tayi da Æ´ar shagwaÉ“a kana tace,”kamun alÆ™awari ko?”.

Yace, “insha’Allahu indai nada wo aiki sai mutafi”.

Ciki da murna tace, “Allah ya kaimu”haka suka cigaba da fira har suka Æ™arasu gida .

Koda suka ƙarasa paulour ba kowa dan haka kai tsaye part ɗinta ta ƙarasa.

Tana shiga ta rage kayan jikin ta toilet ta karasa tayi wanka ta fito ta shafe jikin ta da turarukka masu Æ™amshi kana ta shafa man habba aÆ™irjin ta tasaka kayan bacci tayi addu’a ta kwanta barci.

Bata jima da kawan ciya ba Daddy ya shigo cikin shirin sa na kwanciya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button