KAWAR 'YATA CENOVELS

KAWAR ‘YATA CE COMPLETE

KAWAR 'YATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS

Da sauri ta sauke hannun ta, dukan su suka juyu domin suga kowa ye.

Kallon-kallon suka farayi tsaka nin su,dan ba suyi zaton ganin shi a wannan lokaci ba.

Shi kuma tunda suka gama metting Hajiya kulu tazo wajan sa tana masa magiyar yazo su tafi gidan ta dan wallahi tana da buƙata da shi tayi-tayin masa magiya amma ko kallo bata ishe sa ba.

Dama yaga zata dame shi ya haÉ—a kayan sa ya dawo gida duk da bai gama aki ba haka ya dawo gida.

Ita ko tana ganin ya rufe office ta É—auka tafiya za suyi sai da taga ya shiga motar shi driver yaje kana ta cije yatsa ta fara faÉ—i, “dole gobe na kuma wajan malam dan wallahi ba zan iya barin ka ba wan’nan karon dole sai ka aureni” tare da yin kwafa ta kama hanyar gidan ta ciki da baÆ™in cike.

Tunda Nabila ta mare Fatima dai-dai lokacin ya ƙaraso paulour yana tsaye kumai ya faru ya ɗauka Momy zatayi magana amma yaga ita ce ki sa suyi ran shi inyayi dubu to yau ya ɓaci.

Yaci ka yayi fam ahankali ya fara ta kowa domin ya ƙaraso gare su.

Duk kan su son tsora ta daga nin yanda fuskar sa ta sauya lokaci É—aya,ko Momy sai da Æ´an cikin ta suka kaÉ—a saboda yanda taga ya sauya lokaci É—aya.

Nabila guduwa taso yi tsawar da ya daga mata yasa jikin ta ya fara kar-karwa lokaci É—aya.

Yana Æ™arasowa wajan da suke ya wanke ta da mari har sau biyu kana ya dubi Maram zuciyar shi na huci yace,”minti 30 nabaki ke haÉ—a kayan ki driver ya mai daki gida,kuma kisani zamu huÉ—e nida ki”tare da yin Æ™wf ya kama hanyar É—akin sa.

Har ya tafi ya dawo yaje hannu Fatima ya ƙarasa da ita part ɗinsa,ya bar su tsaye suna kallon ikon Allah.

Itako Nabila na kuka.

Wani baƙin ciki ne ya rufe Momy wanda ta kasa cewa komai.

Har ya kai part É—insa ya dawo inda ya bar su anan yasa me su duban sa ya kai ga Momy kana yace,”nan da minti ashirin ina sun nagan ku a Babban paulour dan magana zamuyi”.

Yana kai karshe ya koma ciki batari da ya tsaya jin me Momy zata ce ba.

Wurin da ya barta tsaye anan ya dawo ya same ta.

Ahankali yake tafi har ya kawo wajan da take,jitayi ya rungume ta ta baya sosai ya matse ta jikin sa kana ya juyar da ita ta gaban sa.

Idon sa ya kefe akan lipss ɗinta ahankali ya fara ɗukar da fuskar sa,idon ta tare rufe sai ji tayi lips ɗinsa akan nata kissing ďinta ya shigayi sosai, kodan yarege jin raɗaɗin da zuciyar sa ke masa.

Tsayuwarce ta gagare su dan haka ciƙ ya ɗauke ta ya ƙarasa bedroom ɗin shi da ita.

Kayan jikin ta ya fara ƙoƙari rage mata tayi sauri ta cire bakin ta cikin nashi kana ta fara magana can ƙasan maƙoshi tace,

“Daddy dan Allah kayi hakuri har ajima wallahi aiki…bai bari ta Æ™arasa ba ya haÉ—e bakin ta da nashi.

Sai da ya cire mata kayan jikin ta ya fara wasa da ita sosai musan-man boobs ɗinta da suke mutuƙar ɗaukar hankali sa.

Sai da yayi wasa da ita son ranshi kana ya fara aikin a kan ta sosai ya bata wuya dan har sai da takai ga saka masa kuka ya ƙyeta.

Dan shi idan ran she ya ɓaci in bai kasan ce da mace ba komai zai iyayi dan shi kafin ya yan ke hukunci ya rage zafi da Faty shi rabin ranshi.

Jikin sa ya matseta sosai kana ya fara bata hakuri sai da yaga ta hakura kana ya tashi yaje toilet da kansa ya haÉ—a musu ruwan wanka kana ya zo ya É—auke ta yaje suka yi wanka a tare sai da suka shirya suka fito paulour lokacin duk su Momy sun fito zaman jira fitowar su.

Sai da ta kawo masa abinci yaci, kana ya zo ya zauna kusa da su.

Sai da yayi gyaran murya kana yace,”yanzu Hadiza keda nake gani mai hankali ashe ba haka kike ba,ace wai kece ke tura yaran ki su mari mata-ta kuma kina amatsayi na mahaifiya mai bada tarbiya wallahi ko da ace wani ya gaya min haka da ba zan yarda ba wai kisa yara su mare matar da nake aure,wai kuma tarbiya ce kike koyar da su amma laifi nane dana Æ™yale Æ™i na zuba miki ido dan atunani na ki mai kular min abinda na wo ce to.. ashe ba haka ba amma wallahi da kunya ace kana kishi da Æ´ar cikn ka”.

Sai da yayi musu tas kana ya numfasa tare da duban su yace,”kuma daga yau waÉ—an nan yaran ya nuna Zainab da Nabila yace, “naba ko wata biyu kuka wumin mijin da zaku aura kuma inba ku kawo ba ni da kaina zan baku wanda nake su na aure muku dan haka ku tashi kubani waja kuma ga Fatima nan idan nafita na dawo natarar da gawar ta agidan nan”.

Kallon sa ya maida ga Maram yace, “ke kuma ki tashi ki koma gidan ki in kin gama dukan mata-ta ga driver can najiran ki.

Har ta buÉ—e baki dan tayi masa magana ya É—aka mata hannu tare da nuna mata ta tashi.

Momy ko ita har zata yi masa magana ya tashi ya bar wajan tare da ce ma Fatima taje ta shirya zasu tafi”.

#Vote
Comment
Shere

Sumy M Nai’ge🌸
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦

ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2019M.

®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍�
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}

 ```🎐G•W•A🎐```

GASKIYA DOKIN ƘARFE�

Story & Written
By
Sumy M Na’ige

Dedicated to
MRS BASAKKWACE🥰🥰

Congratulations Maman Muhammd, ina tayaki murnar kammala book É—inki JUYIN RAYUWA Allah ya baki ladar fadakar wa kuskure Allah yayefe ameen.

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~

     *Page* *40*

_📖 Yau ma kamar kullum tana idar da sallah asuba Bayan ta gama azkar ɗin da ta saba, tashi tayi taje kitchen dumin ta haɗa musu breakfast duk da yanzu akwai masu aiki amma ita tafi su ta haɗa mishi breakfast da kan ta.

Da yake yau weekend ne Daddy bada wuri zai fita ba dan haka ta tsaya ta b’ata lokaci wanjen haďa masa breakfast.

Duk da yau ba itace da duty ba amma ta tsaya ta bata lokaci sosai wajen haÉ—a masa abun karyawa.

Tare da Æ´an mutuna ta gama,komai sai da ta kai dinning kana ta bar ma Æ´an aiki saura tafice zuwa part É—inta dumin tayi wanka duk da yau bata jin wani daÉ—in jikin ta dauriya ce kawai take har ta samu tayi wannan aikin.

Toilet taje domin tayi wanka sai da ta haÉ—a ruwan wanka kana ta É—auko turarin ta na wanka mai masifar Æ™amshi tare da wata powder mai fitana nin Æ™amshi ta zuba aruwan aikuwa suna haÉ—uwa waje É—aya wani k’amshi ne ya tashi mai san yaya zuciyar duk wanda ya shaÆ™e sa.

Wanka ta tsaya tayi kana tafito daga cikin toilet É—in.

Shiko Daddy yana tashi yayi wanka ya fito parlour.

Koda ya tashi Momy ta koma part É—in ta dumin tayi wanka ta shirya.

Paulour ba kowa dan haka ya haura sama dumin ya gani ko teemar sa ta tashi.

Shigowar sa paulour n ta yayi dai-dai da fitowar ta daga toilet.

Wani ƙamshi ne ya dake ancin sa,aikuwa bai sai lokacin da ya sauke wata sa sanyar jiyar zuciya tare da kai zaune cikin ɗaya daga cikin gujerun paulour.

Ga ban merrow ta zauna ta fara shefe jikin ta da mayuka masu ƙamshi haɗe da humra masu daɗin shaƙa.

Ta jima tana kwalliya kana ta tashi domin ta saka kayan ta.

Gown ɗin shadda tasa ash color ɗinki ya karɓe ta sosai saida ta kashe daure kana ta feshe jikin ta da turare ta ɗauko ta kalme masu tudu tasa kana tafito dumin ta sauka ƙasa.

Shiko tunda ya zauna ya kasa tashi har ta gama shiri.

Kamshi turaren ne ya dake hancin sa dan haka ya tashi dumin ya ƙarasa cikin bedroom ɗin ta.

Itako zata fito karo da juna sukayi ido ta ɗago suka kalle juna,wani ƙaya taccin murmushi ta sakar masa wanda ke ƙara mata kyau.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button