
Ido ya kefata dasu ya kasa koda mutsa ƙafar shi saboda tunda ya sheƙi wannan turarin jinki sa yayi sanyi sosai dan haka bai san lokacin da ya jawo ta jikin sa ba.
Ahankali ya ke sauke nun fashi kana ya sunkuyar da kansa wajan wuyan ta ya fara shaÆ™ar Æ™amshin jikin ta ahakali ta buÉ—e bakin ta cikin kasalaliyar murya tace, “Daddy ina kwana?”.
Bai samu damar karɓa bata ba, idon sa ya dago ya kalle ta ba shiri ya haɗe bakin sa da nata yafara kissing ɗin ta sosai tare da shaƙar ƙamshin jikin ta.
Bakin gado ya Æ™arasa da ita wasa ya shigayi da ita sosai Æ™uÆ™arin cire mata kaya kijin ta ya fara,ba shiri ta cire bakin ta ana sa ta tashi zaune cikin yane yi kamar zatayi kuka tace, “Daddy kamanta ne yau bani ce da duty ba”.
Kamar ba zaiyi magana ba, saboda ga baki É—aya jikin sa yayi sanyi sosai ya ma kasa magan.
Sai da ya dai-dai ta na tsowar sa kana ya É—ago kai ya kalle ta yace,”ina sane kuma ke É—in ce dai ke sani shiga wani hali”yayi maganar tare da tashi ya shiga toile.
Kallon sa tayi tace, “Daddy ni me nayi?”.
Bai bata amsa ba kuma da ya fito bai tsaya komai ba yace ta zo suyi breakfast.
Kallon sa tayi tace, “gata nan zowa”.
Bai tsaya jiran ta ba ya fice dan yasan da ya tsaya wani abu zai iya shaga tsaka nin su shi ina yana tare da teema gaba ki É—aya baya da na tsowa sai yaji shi ajikin ta.
Sai da ta koma gyara jikin ta kana ta fito.
Koda ta sauko ita kadai suke jira dan har sun zauna saman dinning.
Kamar bata son tafiya haka take ta fiya har ta ƙarasu ga resu Momy ko inban da aka mata harara ba abunda takeyi.
Shi ko Daddy tunda ta fito ya kefi ta da ido kamar bai taɓa ganin ta ba.
ÆŠayan kujer ta je ta zauna kana ta dube Momy ta gaishe ta.
Sai da Momy ta watsama ta harara kana ta amsa da “lafiya Æ™alau”.
Bawan da ya sake magana da Nabila da Zainab duk suna wajan amma sun kasa gashe ta bare su Ummi, Kulsum ce ta buÉ—e baki tace,
“Aunty Fatima “ina kwana?”.
Sai da Fatima tayi murmushi kana tace,”Kulsum kin tashi lafiya?”.
Tace, “lafiya Æ™alau Aunty”.
Daddy har zai fara break ya kai duban sa ga su Nabila,sai da ya haÉ—e fuska kana yace, “kuba baku iya gaisuwa ba ne?”.
Kasa da kansu suka yi aÉ—an tsawa ce yace, “baza ku gaishe ta ba ne, Kulsum ta fiku ahankali gashi ita ce Æ™ara ma”.
Zainab ta buÉ—e baki tace, “Daddy kayi hakuri baza mu sake ba.kana ta kai du ban ta ga Fatima tace,”Aunty Fatima ina kwana?”.
Sai da ta É—ago kai ta kalle ta kana tace, “lafiya Æ™alau Zeey”.
Nabila ko ciki-ciki haÉ—e da ya tsane fuska kana tace, “ina kwana?”.
Amsa mata Fatima tayi haÉ—e da sakin fuska kana suka cigaba da break É—in su.
Gaba ki É—aya baka jin mutsin komai sa na cokali.
Bata wani ci da yawa ba taji zuciyar ta ta fara tashi har ta so ta daina ci amma kuma ta ciga ba da cusawa aikuwa ta na kai spoon ɗin bakin ta ta fara kakarin amai da sauri ta tashi dumin ta ƙarasa waja amma saboda ya zo mata bata san lokaci da ta durkusa ba ta fara fesu shi kamar zata amaye ƴan cikin ta.
Da sauri Daddy ya taso ya ƙara so gare ta bai damu da aman da take fesawa ba da sauri ya jawo ta jikinsa Ga baki daya aman ya wanke masa jikin sa.
Bai ma damu da aman da ya ɓata masa jiki ba ya taso da ita daga durƙushen da take ya na fadin,
“Fatima dama baki da lafiya ne?” Ita bata masan ya na yi ba Because duk ta fita hayyacin ta Jikin ta ga baki daya duk ya saki.
Shi kuwa gaba ki daya hankalin shi ya tashi ya rasa ya zaiyi da ita
Ita kuwa mummy tana gefe tana kallon shi ta kai cin shi ya kamata sosai ji take kamar ta naÉ—a mishi É—an banzan duka.
Gashi Shi kuma ya rasa yanda zaiyi da ita duk Tausayin ta ya kamashi ji yake kamar yayi kuka.
Zainab ce da taga mom ba ta da alamar tashi dan haka cikin hanzari ta miƙe ta ƙarasa gare su tana faɗin,
” Daddy muje akaita hospital” dan a lokacin ita ba ta masan ida kan ta ya keba Daddy shi gaba d’aya ma ya manta da wani zancen Asibiti saboda tsabagen ruÉ—ewa.
Da sauri cikin hanzari ya ƙarasa part din shi rigar da ke jikin shi kawai ya canja ya fito falo.
Ko da ya ƙaraso falo zainab ta taima ka mata ta kaita toilet Tare da taimakon Ladidi yar aiki suka gyara mata Jikin ta .
Suna fitowa daga toilet da sauri ya ƙarasu garesu cak ya dauketa bai tsaya da ita ko ina ba sai harabar gidan tare da kwallawa direba kira
Cikin hanzari gudu-gudu ya Æ™araso yana fad’in Alhaji ranka yadade gan…… Baima Æ™arasa maganar ba saboda halin da ya ganshi ciki da hanzari yaje ya tada mota Suka nufi hospital
Ita kuwa mummy mutuwar zaune tayi saboda ganin yanda Daddy ya dauki Fatima agabanta kuma duk ya wani bi ya ruÉ—e Kamar bai taÉ“a ganin ana amai ba Sai da tayi Æ™waf tace, “hmmmm tama mutu ni ina ruwana”.
Sai Nabila Tacce, “Nifa mummy gani nake fa kamar Zanci Anty Maram gaskiya ne yarinyar nan ciki ne da ita” .
Tana faÉ—in haka Sai da Gaban mummy ya faÉ—i yayi wani duuuuuuuuummm Sai tace, “koni kamar haka na ke gani Amma wallahi tayi kaÉ—an ta haifeshi agidan nan ko da kuwa cikin ne bare ma bashi ba ne”.
Sai da ta numfasa tace, “Ƙo miye gama Æ™aryar iskancin ta take yi wlh kwanan nan sai ta bar gidan nan ko da mi take taÆ™ama da shi”.
Ita kuma Nabila ta ce, “wallali kuwa Mummy dan ni na tsani ganin ta agidan nan”.
Mummy komi ba ta ƙara cewa ba tashi kawai tayi ta wuce part dinta
Ita kuma zainab tunda suke wannan maganar ko mi bata ce musu ba kallon su kawai takeyi dan ita duk tausayin Teema ya cika mata zuciya.
Suna ƙarasawa Hospital Emergency room Suka karɓeta Likitoci suka Fara bata taimakon gaggawa
Tunda aka shiga da ita Daddy sai safa da marwa yake yi zufa sai tsayaye yake masa ajiki.
Yana cikin haka likita ya fito da sauri Daddy ya ƙarasa gare shi yana tambayar sa jikin ta.
Sai da likita ya dube shi da kyau kana yayi masa maga cikin kwantar da murya yace, “ya biyu shi office…
#vote
Comment
Shere
Sumy M Na’ige🌸
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2019M.
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ?
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
GASKIYA DOKIN ƘARFE�
Story & Written
By
SUMY M NA’IGEâœðŸ?
Didicated to... My Family 🥰
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~
Page 41
_📖
Koda suka isa office kujerar zama doctor ya nuna masa,sai da ya zauna kana ya fara yi masa baya nin abun da ke damun ta.
Doctor yace, “yanzu komai ya dawo dai-dai sai dai aÆ™ara kula da ita sosai dan bata yawan cin abinci ko abu mai gina mata jiki dan haka a kula sosai”.
Sai da Daddy ya numfasa kana yace, “insha’Allahu doctor zan Æ™ara kula sosai ya Æ™ara da cewa yanzu ya jikin nata?”.
Dactor yace, “yanzu jikin ta ya dawo dai-dai nan da awa É—aya zata farka insha’Allah kuma idan na Æ™ara dubata naga ba wata matsala sai na salame ta”.
Godiya sosai Daddy yayi masa kana doctor yayi masa jagora har É—akin da aka kai ta.
Suna shiga ɗakin da sauri Daddy ya ƙarasa gareta.
Kwance take saman gadu da ƙarin ruwa ahannun ta.
Ahankali Daddy ya ƙarasu ga ban gadon da take kwan ce ya zauna yana kallon ta lokaci ɗaya har tayi rama.
Daddy ya nan zaune har awa É—aya ta ciki ,cikin ikon Allah sai gashi ta buÉ—e idon ta,da sauri Daddy yazo ga reta yana faÉ—in, “ya jikin”.