
Koda Fateema takamala sallah tayi azkar ta gyara komai na part d’inta tayi wanka tashirya bai laifi tayi kyau kwance take saman kujera tana Tunani umman ta.
Da Baban ta da k’anneta kewar su ,dok, ta addabe ta.
Kuma gashi yanzun ko waya bata da ita bale taji ‘yan gidan su.
Jitayi yau tana sun jin muryar Ummn ta taji bazata iya hakura ba tashi tayi waje zata je dakin Zainab.
Steps day ta taka suka hada ido Daddy shima yazo wajanta .
Da sauri ta kuma ta zauna bisa kujerar falon hankali yataku zuwa gareta.
da sauri ta ce Daddy ,”in kwana?” kallon ta yayi yace “lafiya k’alau sannan yakara da cewa “ina zakije kamar ba zatayi magana ba tace “wurin Zainab”
“Yin me i Yana kafeta da ido .
Tace “wayar ta zan karb’o nak’ira Umman ta tana fad’i kamar wadda akayima tilas.
Fita yayi bajima da fitaba yadawo riki da kwalin waya a hannunsa mika mata wayar yayi ta karb’a
Yace akwai slm aciki yakuma yace “Dan Allah Fateema kiyi hakuri kinji wllahi sonki ne ya rufemin ido bana ganin kumai sai ke.
” Dan Allah inason kiba ni had’in Kai muyi Zama na amana wllahi Fateema ba dan naci zarafinki ba na aureki.
” Nasan ni ma laifine gareki Amma “Dan Allah ki yafemin .
Kamar wani karami yaro Daddy dok ya rakicema ta.
Ita abun nashi yanzo har tsoro yake ba tace “Daddy dan Allah kaje kada Mummy tashigo please”
Kamar tayi kuka yace “ko tashigo mizatayi ?
ta “a’a Daddy wllahi kunyar ta nakeji tana mafashewa d kuka,
Yace “naji daina kuka yanzo zan tafi Amma kishirya a kowani lokaci zakimin rakiya bai jira mizatace ba yafice
Da kallo tabishi tana koma Mai Mai tawa rakiya Kuma tanasheri hawaye wai yau daddy ne a ma tsayin mijin ta .
Wayar tadauka ta kunna ta taga akwai slm tunani tayi akwai kude a wayar kowa.
Number daya ce kuma tasan ta Daddy ce.
Ganin tayi k’ila ba kud’i a ciki Kuma gashi tanasu jin Ummanta .
Tashi tayi taje wajan zainab takar b’o wayar dan wannan ba Kati aciki .
Sauka tayi taje dakin Zainab koda tasau ka taga falon dok ayamutse tayi mamaki Amma ita dai yau Ummanta takesun ji shiyasa bata bi takan sa ba.
Ta wuce d’ikin Zainab knocking tayi taji ba’a yi magana ba takoma wani knocking da yake d’a kin su d’aya da anty Nabila.
Afusace tafito tabud’e k’ofa a tunanin ta Zainab ce tana b’ud’ewa zatashi ga da sauri ta tunku d’e ta ba wani shiri tajita k’asa daf .
Da sauri Zainab dake toilet tafito ganin Nabila bakin k’ofa yasa ta k’arasuwa da sauri.
Fateema tagani tana k’ukarin tashi Amma tagaza da hanzar tayo wajan ta tana mik’ar da ita.
Tana cewa “baki ji ciyoba ko? ta ce”eh”
Nabila ta karasu wajan su tana huci da yatsa take nuninta tana cewa “kada ki kuskura ki Kuma d’auku kazamar k’afarki ta ma cuta ki zo dak’in nan .
Wllahi kika K’ara sai kinyi dana sanin.
muna fukar banza muna fukar yaufi.
Mai fuskar muna fakai Ida aka ganta kamar ta Allah.
Kamar haya niya Mummy taji dasauri tafi to tana kallon su bakin k’ofa Amma kumai batace ba.
Asalima dadi taji abin da Nabila ta yi ma Fateema Zainab data ga cin mutuncin bama k’arewa ba ne.
Ta ce “haba anty Nabila Dan Allah kibari kin tureta yanzo da ta jiciyo fa? mizaki ce ?
Nabila tace “Oh har yanzo kinan Baki rabu da itaba Kena Koh?
“Amma anyi asararriya awajin nan dok abunda tamiki bazaki bartaba kenan?”kin fison ta d uwari ki.?
Tana mai janyo Zainab tana Sanya ta ad’aki .
Taci “ke kuma kafin na k’irga uku kin bar wurn nan tana kuka kasa kasa zuciyarta na Kuna tafa ra takawa sannu sannu.
Har zata far hawa steps din farin Mummy tayi sauri tace “amarya mu Fateema yau ya akayi akabar falon kaca kaca haka.
Tsayi tayi bata ce kumai ba Mummy tace “fateema kobakijiba ne.
Dan Mummy nuna tayi kamar bata San miya faro ba .
A hankali tace “yanzo nakesun nayi Mummy” .
Tace to “a yi sauri pls” dan yau muna da baki ta ce “to Mummy.
A haka tafara gyaran gida tanayi ta goge kwalla har ta gyara falon tsaf.
ta San ya turarin hayaki masu kamshi gaske bajimawa gida yadau kamshi .
tana kammalwa kitchen ta wuce ta hada break fast ta jera a dinning sannan ta wuce part dinta .
shigar ta keda wuya tafashi da kuka tana mai tausayi kanta tajima a haka daga baya tashi tayi tayi wanka takwan ta
Wayar da Daddy yakawo ma take ta juyawa tana tunani yazatayi tanasun jin iyayin ta wani hali suke ciki Amma bata samuba tana haka har bacci ya dauke ta.
Daddy baima San wanasn da ake tuyawaba Dan Yana ko mawa part dinshi anty shi tayimishi Kiran gaugawa shiya sa ko breakfast ba tsaya yi ba yafita
Ita ce bata farka ba sai sha biyu saura cikinta yafa suwa alamun yauwa takeji Dan rabunta d abinci tun darin da Daddy ya tsareta sai taci.
da sauri tayi kitchen d’inta ta had’a tea tasha sannan taji dama koshi da k’ir ta iya Sha .
Tana zaune saman kujerar falon kulsum tazo da gudunta tana cewa “anty Fateema dake zaune tace “na am” kulsum .
Ta fada jikin ta tace “anty mummy nakiranki gabanta sai da yafadi acikin ran ta tana ta fadin Allah kasa lafiya.
Tashi tayi suka sauku ita d kulsum tun kafin takarasu suka fara antayama ta hararar datasa hanjin cikin juyawa.
Na take jikin ta yadau rawa haka takarasu wajan su su uku ne zaune cikin shiga ta alfarma kuwace naji d nira da gayo kallo daya zaka musu kaga suna kama da Mummy.
Koba a fad’a ba dagani family d’in Mummy ne.
Hajiya Asma’ u data daka mata tsawa bata san lokaci da kuka Mai k’arfi y kub’ucema taba .
Dan ita gaba d’aya tsoron su takeji
jikin ta na karkarwa ta k’arasu gabansu
Dan gaba d’ayan su ba alamun Wasa atari dasu kafin takai wajan su ta dur kusa tafara kuka,
Hajiya karima tace “baki mayi kuka ba wllahi sai nan gaba.
Mutukar kikace Zaki ciga ba da Zama gidannan wllahi ko kukan jini sai kinyi.
Bata ce musu komiba kuka take mai ban tausai sai dayar tace “ina mai baki sha wara tun ba aje ku anaba kibar gidan.
Wllahi ku kiyi Dana sanin zuwaki duniya.
Suna gama fadar haka Nabila tace “kuma kije ki duramuna abinci rana kuma idan kin gama kije d’akina ki gyaramin.
Kuma kije ki gyaramin Wanda anty Mimi zata zauna dan nasan kowa ni lokaci zata zo.
kuma wllahi dok bakiyi min dai dai ba jikin ki zai gayamiki jikin ta nakar karw tatashi ta tafi kitchen tana kuka.
Zainab ko dok tanajinsu Amma Mummy ta hana tace kumai .
Sai dai tashige d’aki tayi ta kuka tana mai tausayi teemar ta .
Haka tawuni aiki ita abba ta samu kanta ba sai daf da magarib Dan Koda tagama aikin d akasata Mummy tace ta “dura na dare .
Daddy kiran Mummy yayi yace mata tafiya takamashi tayi mashi addu ‘a tace adawo lfy .
Tana kwance wayar da Daddy yakawo mata ta fara rura tayi mamakin mai kiranta Amma dan tasan bawan da yasan ta da wannan slm .
dauka tayi taga mekiran ta har wayar ta tsinke aka Kuma Kira .
Haka tad’a ka takara a kunninta batayi magana sai da yayi a jiyar zuciya sallama yayi mata sai yanzo tage ne. kowaye .
kenan daddy ne kamar bazata ammasa ba amma ta “amsa yace “kin wuni “lafiya
tace “lafiy kalau
Yaci “kin ga ban dawo ba ko tafiya takamin yanzo Amma kiyi hakuri kwana hudu ne zanyi insha Allah.
Zan dawo aiyi min addu a.
Kamar bazatayi magana ba tace “Allah yaka lafiya yamai daku lafiya.
Wani dadine yaziyarci zuciyarshi Yana Kiran “amen ameen.
yace “kuma dok abuda kikesu kimin magana kuma anty sa’ a zatazo kowane lokaci zaki iya ganin ta.
Kinji kiyi hakuri idan nadawo har wajan su Umma zankai ki kinji ko.