
Bayan magarb Hajiya Sa’a takira Daddy tace gobe yazo ya d’au Fatima.
Sosai Daddy yaji daÉ—in abunda ta cemasa kuma wani gefe fargaba yake yadda zai tun kare Fatima da Hajiya Sa’a da maganar auren Hajiya Kulu,duk da shi har yanzu baya jinta aran sa amma gani yake gwara ya aure ta zaifi.
Washi gari da kusan Æ™arfe goma sai ga mai gyaran jiki da Hajiya Sa’a takira ta zo.
Bayan sun gaisa da ita Hajiya Sa’a ta kai ta É—akin Fatima tace mata ga mai gyaran jiki za’ayi mata har kitso da lalle.
Shuru Fatima tayi tana tunanin gyaran jikin me za’ayi mata.
Kamar Hajiya Sa’a ta san me take tunani sai tace, “Fatima da taga ma miki sai ki shirya dan mijinki zai zo ya É—auke ki kinji” bata bari taji me Fatima zata ce ba ta fice warta aÉ—akin.
Binti da kallo Fatima tayi aikuwa ba bashiri sai ga hawaye sun fara zuba sai kuka.
Wayar ta ta É—auko ta kira Hauwa ta ta faÉ—a mata yadda sukayi da Hajiya Sa’a.
Haƙuri Hauwa ta bata kana tace ta daina kuka yanzu ga tannan zowa gidan.
Koda Hauwa ta Æ™arasu har in fara mata gyaran jiki tana zowa tafara kiran “amaryar Daddy yau kam ba zai gane ki ba haka” tsaya kala-kala ta dan ga yi mata bayan ta gama zama tayi suka fara fira.
Sunan ta ta kira har sau uku tace, “Fatima ina son ki bani arun hankalinki idan kin koma ki Æ™ara saka mijinki ajinki sosai,dan gaskya bazan É“oye miki ba aikawai aiki ga banki amma idan kika Æ™ara saka shi jikin ki ko meye zai zo miki da sauki insha Allah”.
Haka dai suka cigaba da fira har aka gama mata gyaran jikin,Hajiya Sa’a tazo tace tayi sauri ta shirya dan ga Daddy nan ahanya.
Hauwa kayan da tazo mata dasu na ƙamshi da gyaran jiki ta bata kanan tayi mata sallam ta wuce war ta.
Hauwa na fita Fatima ta shiga toilet tayi wanka bayan ta fito daga wanka sosai ta ɓata lokaci wajan kwalliya tayi kyau sosai bare gashi ta sha gyara kuma abu ga mai ƙaramin ciki.
Ƙofar da aka turuce yasa ta ɗago da kan ta.
Hajiya Sa’a ce ta shigo tace, “Fatima inkin gama ki fito yana jiran ki kuma dan Allah ina son ki Æ™ara da gewa da addu’a sosai kuma idan kinga abunda bai miki ba to ki kirani ki faÉ—amin dan haka tashi muje kada yaga kin daÉ—e”.
Komai Fatima bata ce ba dan ita bata ta so ta koma yanzu ba tadai mata magana ne dan ta ganshi.
Mayafin ta ta yafa ta fito ahankali take tafiya har ta ƙarasu parlour .
Zaune yake yana fira da Hajiya Sa’a har ta Æ™arasu wajan da suke .
Tashi yayi yana cewa, “Hajiya mudai zamu wuce dan yamma tayi”.
Tace, “to Allah ya Æ™iyaye ya kaiku lafiya kuma dan Allah arinÆ™a kula da ita kasan yanzu ba ita kaÉ—ai take ba”.
Sai da ya dobe Fatim kana yace, “kada kidamu Hajiya tah insha’Allahu zan Æ™ara kula ta sosai”.
Rakiya ta musu har wajan da sukayi parking Äin motor su.
Sai da suka shiga driver yaje san’nan ta dawo ciki da kewar Fatima dan kwana biyu Äin da tama ta har ta Æ™ara shiga ranta dan ta fahince ta tana da saukin kai.
Tunda suka shiga mota Daddy bace mata komai ba abun ta kaice ko kallon ta yaƙi yayi dan ko fuskarsa juyar da ita yayi gefe ɗaya.
Abun ya bata mamaki sosai amma sai ta ƙyale shi har suka kawo gida.
Driver nayin parking Daddy ya fito bai ma bari ta fito ba yayi tafiyar sa ya barta.
Sosai abun ya ƙara ɗaure mata kai amma sai tafi to ta ƙarasa daga ciki.
Ba kowa afalo dan haka ka tsaye ta karasa part É—in ta.
Kiran sallah aka fara dan haka tashi tayi ta gabatar da sallah azakar taci gaba dayi har akayi isha’i tagabatar da ita bayan ta kammala tashi tayi ta sake wanka tasa ka wasu figagin kayan bacci wanda dasu da babu duk É—aya bayan ta gama ta feshi jikin ta da turare kana ta É—auko wani zumbulelen hijab ta saka ta kulle part É—in ta ta sauko Æ™asa.
Koda ta sauko Mumy suna falo zaune tafiya taci gaba dayi har ta ƙarasu wajan da suke.
Mumy ta kalla ciki da ladabi da sakin fuska ta gashe ta.
Kallon Æ™asa da sama Mumy tayi mata kana tace, “munafuka kin gama muna furcinki kin dawo”.
Murmushi Fatima tayi batace da ita komai ba.
Duban ta tamaida ga Zainab tace, “Zeey kina lafiya?” wai dan Allah inasu Maryam da Aysha ga baki É—aya na daina ganin su nace lafiya dai ko?”.
Zainab tace, “lafiya Æ™alau suke amma nasan satin nan zasu shigo kin san za’akawo kayan auren mu”…..bata Æ™arasa faÉ—a ba Mumy ta bugar mata baki ta dinga zakin ta tana faÉ—in,
Wan’nan muna fukar zaki tsaya kina faÉ—a ma abunda ya shafeki salon taje ta bi-biya taga waza ki aure ta aure shi”haka Mumy tayi ta masifar ta amma Fatima ba abunda tace mata dataga abun Mumy sai karuwa yake taja Æ™afafunta ta wace É—akin Daddy.
Tana shiga daga ciki ta zare hijab ɗin da ta saka kana ta ƙarasa bdroom ɗinsa.
Zaune yake yana waya da Hajiya Kulu da ta dame shi akan yazo wajan ta amma yace mata sai gobe haka dai taci gaba dayi masa naci har tayi nasarar yace mata gashi nan zowa.
Yana aje waya Fatima na shigowa dan har ya fara shirin fita.
Ahankali take ta kawa har ta ƙarasu cikin ɗakin tsaye tayi tana kallon sa dan shi bai ma san ta shigo ba ƙamshi turarin da yajine yasa ya ɗago kansa ya kalle ta ba shiri suka haɗa ido murmushi tayi masa mai ƙara mata kyau, ga bansa ne ya faɗi irin yadda ya ganta dan gabaki ɗaya ta can zama sa kamar ba itaba, lokaci ɗaya ya taso gare ta,da sauri ta faɗa jikinsa sosai ya ma tsata jikinsa yana saukar da numfashi da sauri da sauri.
Bai cemata komai ba bakin su ya haÉ—e waje É—aya ya fara kissing Äinta kamar ya cinye ta gabaki É—aya ya ma manta da wata Hajiya Kulu bare alÆ™awarin da yayi mata na ga shinan zowa.
ÆŠaukar ta yayi caÆ™ ya karasa saman gado kayan jikin ta ya cire mata ya fara wasa da ita son ran shi duk da ita baso take ba amma saboda abunda Hauwa tace mata yasa tabiye mishi.
Sosai ya bata wuya a wannan daren dan ji yake kamar ya shekara bai gantaba haka yake ji.
Sai da komai ya lafa su kayi wanka sukayi addu’ar barci suka kwan ta.
Koda gari ya waye tana idar da sallah da azkar ɗin da ta saba har taso tafice amma yariƙi ta yace,
“Fatima ina zakije?”.
Kallon sa tayi tace “zanje É—akina na shirya”.
Duban ta yayi da kyau kana yace, “Fatima mena miki yasa ki ke guduna ne?”.
Tace, “komai baka mun ba Daddy kai É—an ne ke shareni” tana faÉ—a tana cinnu baki gaba.
Yace, “ai dole na share ki tunda kinje wajan Hajiya kin barni.
Bai bari tasake magana ba ya haÉ—e bakin sa da nata daga nan labari ya sauya,…sune basu fito ba sai goma saura
Parta É—inta ta koma tayi wanka ta fito,koda ta fito ita kaÉ—ai suke jira zama tayi suka fara bearkfasat bayan sun kammala Daddy duban Mumy yayi yace, “ki gayama Æ´an uwanki ranar da za’akawo kayan auren yaran nan”..yana faÉ—a yana tashi domin ya fita saboda Hajiyar sa ta dame shi da kira gashi har Fatima ta fara zargin wani abu akai.
Mumy ba tare da ta dube shi ba tace, “zan gaya musu”.
Har ya kai baki ƙofa Fatima takira shi,tashi tayi ta ƙarasa wajan da yake kana suka cigaba da tafiya har wajan motar sa.
Kallon sa tayi tace, “Daddy lafiya naga sai sauri kayi kafita?”.
“Lafiya Æ™alau yace da ita ya Æ™ara da cewa jirana akeyi shiya sa”.
Tace, “yau Æ™arfe nawa zaka dawo?”.
Sai da ya duba agogon dake hannun sa kana yace, “Æ™arfe biyu insha Allah” tare da shiga mota driver yaja suka wuce ita ko ta dawo daga ciki.