
Tana shogo wa Mumy ta kalle ta tace, “wai me kike taÆ™ama dashi ne da zaki ce kiyi masa rakiya bata re dana baki dama ba “.
Fatima bata cemata komai ba ta haura sama ta barta tana kumfar baki.
Ba ita ta sauko ba sai wajan ƙarfe biyu na rana ta sauko kitchen ta shiga koda taje ƴan aiki sun gama komai dan haka ko mawa tayi domin tayi wanka.
Bayan tayi wanka ta shirya wayar ta ta ɗauko domin ta kira Daddy taji lafiya har yanzu bai ƙarasu ba gashi har huɗu saura.
Kiran sa tayi amma tana ringing ba’ayi picking.
Sai da takira har sau uku aka É—auka ajiyar zuciya ta sauke kana tayi sallama mai-mai kon taji muryar Daddy sai taji ance, “ke Æ´ar jagaliya…. kin dame mu dakira fah,hala baki san yana tare da amaryar sa bane da zaki dame mutane to wallahi kikiyaye ni dan ni ba tsarar yinki ce ba,kuma zamu haÉ—u dake lokaci kaÉ—an zan shigo gidan kuma zaki kuyi dana sani keda waccan tsohowar”….tana kaiwa nan ta katse kiran batari da taji me Fatima zata ce ba.
Mamaki ne ya rufe ta ga baki É—aya ta kasa koda sauke wayar akunne ta tama rasa me zatayi taji daÉ—i ba abunda zuciyar ta ke tuna mata inba maganar Hauwa ba.
Ita ko Mumy tunda Daddy ya fita ta yafa mayafin ta taje wajan Malamin ta ya bata maganin da zata zuba ma Fatima cikin ta ya zobe.
Shiko Daddy bai masan tayi wan’nan wayar ba dan lokaci bacci ya keyi,Kuma bai dawo gida ba sai da akayi sallah magarb kana ya dawo…..
#Vote
Comment
Shere
Sumy M Na’ige🌸
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2019M.
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ?
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
GASKIYA DOKIN ƘARFE�
Story & Written
By
SUMMY M NA’IGEâœðŸ?
Didicated to..
Neat lady 🥰🥰
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~
Page 44
__📖 Hawaye masu zafi suka fara zuba a idon ta,wayar dake gaban ta ta É—auko takiri Hauwa tana É—auka ba tace da ita komai ba saboda zuciyar ta dake ma ta zafi sai da ta fitar da isaka mai zafi kana tace, “Aunty Hauwa nikam gida zan koma dan ba zan iya ba wallahi koda ma iyaye ne nake ma biyayya to a gaskiya yanzu bazan iya ba”.
Hauwa tace, “me yafaru teema?”.
Tace, “komai ya faro”nan ta kwashe duk abunda ya waka na tsakanin ta da Hajiya Kulu ta faÉ—a mata.
Sai da Hauwa tayi ajiyar zuciya kana tace, “Fatima tafiyar ki gida ba itace mafi taba,shawara da zan baki ita ce ki tsaya ki taimake Daddy ki dan wallahi ya faÉ—a tarkon Hajiya Kulu tun da jimawa kuma shi kansa baya sun zaman sa da ita amma yarasa ya zaiyi saboda Hajiya Kulu shu’umar mace ce ban san yadda zan baki labarin ta ba dan haka kiyi affani da son da Daddy kemi ki ki haÉ—a da addu’a ki raba shi da ita dan Allah Fatima kada kije ko ina, ko Alhajina yasu yara bashi da ita amma ya kasa please Fatima ki tsaya ki cece uban É—anki ko Æ´arki kuma uba ga masoyiyar ki ke ko ba komai tsakanin ku to zaki samu lada sosai a wajan Allah”.
Haka tayi taba Fatima shawara har ta yarda zata tsaye tayi yadda tace amma da sharÉ—in itama zata sama ta hannu,daga baya sukayi sallama akan sai sun haÉ—i.
Suna gama wayar ta É—an ji sanyi abunda ke damun ta, kusan magarb ta sake wanka taje ta shirya cikin wata riga da sikt na atamfa, sosai suka karÉ“e ta jikin ta ta feshe da turari tayi sallah har isha’i sai da tayi kana ta sauko kasa.
Koda ta ƙarasu parlour su Mumy suna nan zaune suna kallo.
Ƙarasuwa tayi ta zauna kana ta ɗago da kanta ta gaishe da Mumy.
Ƙarɓawa Mumy tayi ciki da sakin fuska haɗe da ƙaƙalo murmushi da bata shirya ba.
Fira ta fara jan Fatima da ita,abun ya ba teema mamaki sosai amma sai ta basar suka cigaba da firar su har su Zainab.
Suna cikin fira Mumy ta tashe taji kitchen ta haÉ—u kunun aya tara dara bashi gida biyu É—aya ta zuba wani É—aurin magani ta juya har sai da magani ya haÉ—e da kunun ayar kana ta É—auko ta fito dash parlour.
Wajan da Fatima take zaune ta Æ™arasu É—aya kofin ta miÆ™a mata tace “gashi ki sha ke kaÉ—ai nasan idan na haÉ—eki da na su Zainab za su shanye su barki”.
Godiya Fatima tayi mata tana me karɓar kofin da ta bata.
Ɗaya ko ta miƙa ma yaran ta suka fara sha.
Fatima É—auko wanda Mumy tabata tayi ta zoba a kofi dani yar ta sha sai sukaji salamar Daddy.
Da sauri Kulsum ta miÆ™e zowa gare shi tana faÉ—in “oyoyo Dadddy ” tare da karÉ“ar kayan dake hannun sa.
Kayan da ya sayo musu ita da Ummi ya miÆ™a mata tare da faÉ—in “ke da Ummi” ya wuce warsa É—aki tari da kira Fatima ta kawo mishi ruwa.
Har zata tashi taji Mumy tace, “kiyi zaman ki bari na kai masa”.
Komai Fatima bata ce ba Mumy taje ta kai masa ruwa.
Mumy na tafiya Nabila na fitowa daga É—akin ta,zama tayi kusa da su sai Kulsum tace “Aunty kina can kina waya muka sha kunun aya bada ke ba”…ta Æ™arasa maganar tana mata dariya.
Har zatayi magana idon ta ya kai ga wanda Fatima ta zoba domin ta sha ta tashi ta É—auko batare da tace ma Fatima ta bata ba ta É—auko kofin gabaki É—aya ta fara sha.
ita dai Fatima ko mai batace da ita ba dan ita yanzu duk abunda ya shafe madara ba sun shi takeyi ba.
Daddy yace da Mumy takira masa Fatima.
Koda ta fito har Nabila ta gama shan kunu ayar har an mai da kofin kitchen.
Mumy na faÉ—a mata tashi tayi taje É—akin Daddy.
Koda taje yana parlour zaune zama tayi nesa da shi ta fara gaisheshi.
Kallon ta yayi yace, “dawo nan mana Fatyna”.
maganar da sukayi da Hauwa ta tuna dan haka bamu su tazo gare shi.
Jikin sa ya jata yace “yau nasan fushi akeyi dani ko? to kiyi haÆ™uri nima wani aki ne yari Æ™eni” tare da kai hannun sa yana shafe cikin da ke jikin ta.
Kauda abunda takeji tayi a zuciyar ta kana ta kwantar da kanta Æ™irjin sa san’nan tace “to Daddy amma gobe idan zaka jima tare zamuje sai nataya ka aikin “.
Murmushi yayi mai É—an sauti kana yace “insha’Allahu ba zan sake jimawa ba”.
Bai bari tayi magana ba ya haÉ—e bakin sa da nata ya shiga wasa da ita son ran shi.
Shi kadai yake abunsa amma ita ko kukan zuci takeyi dan jitake kamar ta naÉ—a masa É—an bazan duka.
Fatima na tashi Mumy ta kalle Zainab tace “ina kofin da Fatima ta sha kunun aya?”.
Kulsum ce tayi saurin tace “ai bata sha ba Aunty Nabila ce ta shanye shi gaba ki É—aya…..ai bata kai karshin zan cin ba Mumy ta fara salati tana ihu…..
Ita ko Nabila tunda ta sha kunun ayar ta fara jin cikin ta na juya mata kaÉ—an-kaÉ—an aikuwa Mumy na fara salati taji cikin ta yayi wani masifar juya mata kamar Æ´an hanji cikin ta sufito.
Wani uban ihu ne ta zuba tare da faɗuwa ƙasa sume.
Ai ba Mumy ba har Zainab sai da hankalin su ya tashi haÉ—e da saka nasu nasu ihun.
Gabaki É—aya Mumy ta rikice tarasa ya zatayi inba safa da marwa ba ba abunda take.
Jinin da suka ga yana fita ta ƙasan Nabila yasa suka ƙara wani ihu,ita ko Mumy inaba kuka da zakin Fatina ba ba abunda take .
Zainab ce taje da gudu part É—in Daddy domin ya fito aka Nabila asibiti.
Shiko gaba kiÉ—aya ya burki ce burin sa ya kawai yaji ya afka aciki…..
Bugun ƙofar da Zainab keyi ne yasa Fatima tayi masa magana dan shi bai masan tanayi ba.
Sai da tayi masa magana har sau uku kana ya gane me take nufi.
Ba dan ranshi ya soba ya tashi ya sanya jalabiyar sa itama tasaka kayan ta suka fito.