
Zainab ya gani nan take faɗa masa abunda ke faruwa,ihun da yaji Mumy nayi ne yasa ya ƙarasa parlour da gudun sa.
Abunda yagene yayi matuƙar razana shi dan haka bai tsaya komai ba ya ɗauke ta suka wuce asibiti shida Mumy da Zainab,aka bar Fatima da Kulsum da Ummi.
Koda suka isa asibita karɓar ta sukayi aka fara bata taima kon gaugawa.
Likitoci sun sha wahala kafin su samu jinin ya daina zuba.
Bayan komai ya dai-dai ta suka fito Daddy ya tambaye su mike damun ta suka ce su basu gane komai ba amma idan ta farka zasu ƙara binci ke akai.
Godiya Daddy ya musu kana yace ma Mumy shi zai koma gida sai da safe tare da cema Zainab ita ma tazo su tafi gobe sai tazo da safe.
Haka akayi suka bar Mumy ita kadai tana zubda hawaye da ƙudurun ramuwa akan Fatima.
Yana dawo yaje É—akin teemar sa suka cigaba da baccin su.
Har akayi kwana biyu Nabila bata farka ba abun yaba likitoci tsoro sosai, Mumy ko in ba kuka ba ba abunda take dan ko lokacin da Fatima tazo da banda Daddy da ta haÉ—e ta duka.
Ita ko Fatima tunda taga abunda Mumy ta mata bata sake zuwa duban Nabila ba.
Mumy na asibiti jinya shiko Daddy yana gida tare da teemar sa ba abunda ke fitar da shi sai aki kuma da ya gama zai dawo gida wajan Fatyn shi.
Ita ko Hajiya Kulu kwana biyu ta daina ganin Daddy sosai hankalin ta ya tashi dan haka ta koma wajan malamin ta ta faÉ—a masa abunda ake ciki.
Yace mata mundin yana tare da yarinyar nan Fatima to koda ansakeyi masa aiki zai kara,kuma lokaci kaÉ—an zata rabaki dashi mudin baki tashi tsaye ba.
Sosai hankalin ta ya tashi dan yadda takejin Daddy aran ta to komai zata iyayi kuma ta ɗau alƙawari sai Daddy ya rabu da Fatima cikin satin nan..
Ita ko Fatima tama manta da wata Hajiya Kulu harkar gaban ta takeyi sai neman kariya daga Allah….
#Vote
Comment
Shere
Summy M Na’ige🌸
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2019M.
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ?
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
GASKIYA DOKIN ƘARFE�
Story & Written
By
SUMMY M NA’IGEâœðŸ?
Didicated to
Mumy Kulsum
Mumy Abdullah
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~
Page 45
_📖 Nabila sai da tayi sati biyu a hospital suka dawo gida, bayan sun gama yimata binci ke amma ba’aga nu komai ba.
Duk yadda Hajiya Kulu taso tara ba Daddy da Fatima amma abu bayi ba, dan shi kamar lokaci ake ƙara saka masa son ta azuciya.
Ba inda bata jeba amma bata ci nasara ba amma tayi alƙawari ko wane lokaci ne sai ta rabasu.
Suku sauran ‘yan group7 ankawo musu amare, duk abunda sukayi bai yi ba awannan lokaci, dan amare sun tare ba yadda suka iya haka suka zoba ido suna kallon baÆ™in ciki dan ita Hajiya Hafsa har kwanciya sai da tayi hospital satin ta uku aka sallame ta.
Lokaci yata fi abubuwa sun sauya na daɗi da rashin sa babban tashin hankali a wajan su alokacin Allah yayi ma Gwaggo Maryam rasuwa mutuwar tayi matuƙar raza nasu, sunyi kuka har sun gaji sun barma Allah ikon sa.
Ita kuma Fatima yanzu cikin ta ya kai watan haihuwa dan ko yaushe ina saran haihu warta.
Gidan su sun so Daddy ya kawo ta ta haihu a can amma yace a’a sai ta haihu zai kawo ta,dan ko Hajiya Sa’a taso ya mai da ta amma yace a’a tayi hakuri har ta haihu, ba yadda ta iya dan haka ta kyale shi.
Dan yanzu sosai take samun kulawa wajan Daddy da Hajiya Sa’a da sauran Æ´an uwansu har ma dana ta dan Kaka Amo koda yaushe tana bisa hanyar gidan Fatima.
Kuma yanzu amaren da aka kawo sun haÉ—e kansu da Fatima sosai suka samu fahin tar juna danshi yanzu ko su Mumy da Hajiya Shafa sunyi wani aiki baya ta siri, dan dawani abu yasa mu É—ayan su to zama zasu sugano me yasa meshi, in wanda baza su iya magan ce shine ba da kansu sai su faÉ—a ma Malamin su Fatima na islamiya.
Ga Hauwa ita ma ba’a bar ta abaya ba wajan kula da Fatima, dan yanzu cikin yayi girma sosai.
Mumy ko tana ganin cikin yaki zube wa ta koma wajan malamin ta ya bata magani yace da Fatima ta fara na ƙuda azoba aruwa abata tasha, yace mata koda ta haihu komiye to bazai zo da rai ba.
Tundaga lokacin Mumy ta fara sa Fatima jikin ta sosai har ta É—an saki jiki da Mumy dan ta É—auka cewa abun na Mumy ya sauya ne.
Itako Mumy yanzu abunda bata so duk bai wuce zowan da Hajiya Kaka keyi lokaci-lokaci ba,dan ko tana son tayi abu to idan Hajiya Kaka na nan baza ta samu damar insa ba.
Yau ma kamar kullum suna gama bearkfast Daddy ya fice yaje wajan aiki,ita ko tana gamawa ta koma part É—inta ta kwanta dan yau haka takejin jikin ta duk ba daÉ—i.
Ita ko Mumy na kule da ita, dan haka itama tashi tayi taje É—akin Fatima taga ni ko da gaske bata da lafiya .
Tana shiga ta same ta kwance tana ta ya tsane fuska.
Ƙarasuwa tayi wajen da take kwance kana tace, “Fatima baki da lafiya ne?”.
A hankali ta É—ago kanta murya a dashe bata fita sosai tace “eh Mumy ban da lafiya”.
Tambayoye Mumy tayi mata ita ko ta bata amsa,Mumy naji duk alamun haihuwa ne tace “Fatima bari nazo kin ji Allah ya sauke ki lafiya”.
Fita tayi taje ɗakin ta ta ɗauko wannan ƙullin maganin da malamin ta ya bata ta haɗe da ruwa ta zo wajan Fatima ta domin ta bata tasha.
Koda ta koma Fatima ta fara fita daga haiya cin ta, da sauri ta ƙarasu wajan da take tana yi mata sannu.
Ruwan magani da ke cikin Æ™ofin ta É—auko ta ce “KarÉ“a kisha Fatima zaki samu sauÆ™i yanzu……
Kunsan abu ga mai na Æ™uda kome ye aka bashi Æ™arÉ“a yake yi, in har ance za’a samu sauÆ™i..
#Vote
Comment
Shere
Summy M Na’ige🌸
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2019M.
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ?
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
GASKIYA DOKIN ƘARFE�
Story & Written
By
SUMMY M NA’IGEâœðŸ?
Didicated to
Family😘
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~
Page 47
_📖 Kafin suyi mata magana tace, kone Æ´an uwan Fatima ?”.
Kaka Amo tayi sauri tace ta haihune?”.
Sai nurse É—in tace “eh ta haihu amma bazan faÉ—e me aka samu ba sai kun ban goron albishir”.
Rigan-gan akayi wajan bata Daddy da Hajiya Sa’a,Daddy kuÉ—e ya bata masu yawan gaske wanda shi kansa bai san yawan su ba.
Hajiya Sa’a ma haka,ita kanta nurse É—in abun ya bata mamaki sosai godiya ta musu kana tace musu “an haife kyawa-wan twins maza gasu can ana gyaransu bari na É—auko muko ku gani”.
Ai tun bata rufe bakin ta ba Daddy ya fara yiwa Allah kirari yana masa gode akan kyautar da ya bashi.
Itako Hajiya Sa’a har da biye ma Kaka Amo tayi wajan rawa sunayi suna godeya ga Allah da ya sauke ta lafiya.
Hajiya Sa’a kiran Æ´an uwa da abukan arziki tayi ta faÉ—a musu suma sun taya su murna sosai.
Suna cikin haka sai ga nurses sun fito kowace É—auke da daya ahannun ta.
Da sauri suka ƙarasa garesu suka karɓe yaran suna murna.
Sai da suka gama gani Daddy ya karɓa yayi musu huɗe kana yasama rayuwar su albarka ciki da so da ƙaunan yaran.
Nurse É—in ya kalla yace “ina ita Mamar su?”.
Sai nurse É—in tace “tana É—aki tana hutawa amma zaga iya shiga ka ganta”.
Tun bata refe baki ba Daddy yace “muje ki kaini”.