
Shima kamar yadda tawa Daddy haka ta masa haÉ—e da basu hakuri har suka É—an sauko.
Bayan sati biyu da faruwar haka aka sallame Æ´an biyu suka koma gida.
Kwanan su ɗaya da dawowa Daddy yayi musu bisa suka wuce ƙasar germany.
Ummi da Kulsum ya kaisu gidan Hajiya Sa’a.
Ita ko Mumy da Hajiya Shafa ba inda basuje ba da mazan su su maida su amma kamar yi suke dan sukara nisa dasu.
Da suka ga abun yaÆ™iyi dan haka suka turu iyayen su gun Hajiya Sa’a.
Haƙuri taba iyayen nasu kana tace bayan kwana biyu zatayi magana da mazan su dai-dai sun huce.
Suko sauran koda suka ji abunda ya same Æ´an uwansu suka shiga tai-tayin su dan kowace bata son ta koma gida zawarci da tsofan ta.
Bayan sati biyu da ta fiyar su Daddy sai ga Maram ta dawo gida wai mijin ta ya koron ta dan zai ƙara aure ita ko ta tada hankalin ta, da yagaji shine ya turuta gida.
Shiko Daddy shida abar sonshi sai soye warsu sukeyi sunyi ɓul-ɓul dasu sunyi gwanin kyau musamman ƴan biyu.
Lokacin da Maram ta dawo gida sosai hankalin Mumy ya tashi.
Dan da tazo gidan iyayen Mumy itama taje, yanzu Mumy kuka takeyi na gaske dan abubuwa sun haÉ—e mata musmman rashin sahibin ta kusa da ita.
Wannan lokacin da kanta taje tagaya ma Hajiya Sa’a abunda ake ciki, kuma ta bata hakurin abunda tayi musu.
Hajiya Sa’a karÉ“ar Maram tayi ta maidata É—akin ta kana ta shirya ta da mijin ta.
Bayan ta maida Marma ita ko Mumy kulum tana saman hanyar gidan Hajiya Sa’a dan ita burin ta Daddy ya maida ta yanzu har wani ladabi suke yawa Hajiya Sa’a ita da Hajiya Shafa kamar ba suba…..
Dan yanzu Mumy taga ta kanta da ko gidansu ba mai kulata dan haka ta koma kamar wata marainiya.
Zaman data keyi agidan ta gaji da shi dan haka ta samu wata islamiya ta shiga kuma Alhamdullah dan yanzu tana ganewa sosai kuma tayi tana nadamar abunda ta aikata dan yanzu haka neman Daddy da Fatima takeyi sama ko ƙasa dan tabasu haƙuri amma bata gansu ba ko wayar su taso ta samu amma bata samu ba tayi kuka har tagaji dan yanzu Mumy tauhidi ya shige zuciyar ta sosai.
Ita ko Fatima da Daddy tunda suka tafi basu dawo ba har Fatima tasake wata haihuwa ta samu Æ´an biyu mace da namiji….
“`Amfa nin zuwa Makaranta kenan yana da kyau komai mukeyi mu keÉ“e lokacin da zamu je makaranta neman ilimin da zamu bauta ma ubangijin mu.
Sai kaji mutane da dama suna faɗin zasu kuma makaranta amma bazaka ji sunce zamu koma isilamiya ba musamman ga matan aure kuma annabi Muhd (S W A) yace duk wanda yaje neman ilimin har ƙura ta bice masa ƙafafuwa to fah kasani wutar jahannama baza taci kaba.
Mudubi wannan falalar ƴan uwana👌
dan Allah mukula mu tsaya muneme ilimin da zai affanemu duniya da lafira.
Annabi yace idan kanason ka gane cewa kanason Allah da manzon sa to katsaya ka duba da kyau me kafi kusanci da shi aryuwar ka.
Ilimin addini ko me.
Namanta karshin hadisin wallahi🙈😥
Amma mukula sosai idan nafaÉ—i abunda mutum yaji zafi akansa dan Allah ya yafemin.“`
#Vote
Comment
Shere
Summy M Na’ige🌸
1/23/20, 11:50 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2019M.
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ?
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
GASKIYA DOKIN ƘARFE�
Story & Written
By
SUMMY M NA’IGEâœðŸ?
`Didicated`to..
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~
Page 50
_📖 Ko Zainab yanzu tana da yara biyu dayeke haihuwar zamani ce tayi.
Nabila ce dai ko ɓatan wata bata taɓayi ba,sunyi yawun zuwa hospatal har sun gaji amma har yanzu baa dace ba.
Ƴan uwan mijin ta har sun fara yimata ƙurafi akan haka,ko mijin wata rana yakan nuna mata shi aure zai ƙara dan haihuwa yake su.
Tayi kuka har ta gaji tayi yawo hospatal har ta gaji amma ba’agane komai.
Daddy har wajan germany sai da ya kaita aka duba ta amma baaganu komai ba.
Daddy da Fatima sai da suka shekara huÉ—u suka dawo da Æ´an yaran su gwani ban sha’awa.
Bayan sun dawo da ɗan lokaci kaɗan sai Maram da Nabila da Zainab da Ummi da Kulsum suka zo wajan Daddy suka bashi haƙuri akan ya maida Mumy ɗakin ta har da kukan su,kuma suka ba Fatima hakuri akan sukayi mata.
Tace babu komai kuma har da ita ta tayasu ba Daddy haƙuri amma yayi kamar bai san sunayi ba daga baya ma tashi yayi ya bar musu gida.
Abu kamar wasa ba irin magiyar da baayi ba Daddy ya maida Mumy amma yaƙi dan yanzu har da Hajiya Saa tayi masa magana amma yaƙi ko ya saurare ta inda akan maganar ne.
Itako Mumy ba wanda bata aiko masa ba amma yaƙi ya saurare shi ba irin magiyar da bata yi ba.
Fatima ce data Daddy bashida niyar maida Mumy dan haka itama ta bar masa gidan sa tace bazata dawo ba har sai ya maida Mumy É—akin ta.
Dan yanzu Mumy abar tausayi ce dan yanzu idan ka ganta sai kayi mamaki sosai ta sauya dan a islimiya ta haÉ—u da Æ™awaya masu É—aura ta kan hanya sosai take jin dadin mu’amala dasu.
Ko da Fatima ta koma gida da ƙyar aka samu Daddy ya aminta zai maida ta amma da sharaɗi daya ga abunda bai yadda dashi ba zai kura ta.
Kuma ta yadda da abun da yace.
Ba aÉ—au lokaci ba Mumy ta koma amma yanzu ba gida É—aya suke da Fatima ba,dan ita Mumy wancan gidan ta koma ita ko Fatima ya kata wani fantamemin gida da yagina mata da farko tace bata yadda da haka ba gwanda ya game su amma daga baya da yace inta aminta da haka zai maida Mumy inko bata yarda ba to sai da Mumy tayi tazama agida.
Da haka Fatima tabyadda ta zauna a wannan gidan.
Mumy ta dawo kamar wata malama dan Daddy har gwada ta yayi tayi har kawo mata yaran yake suna zomata lokaci-lokaci sosai Mumy take sasu ajikin ta dan yanzu Hasan da Husaini sun fin son zama wajan Mumy dan haka Fatima ta haÉ—e musu kayan su suka dawo nan da zama kuma idan ga gansu ayanzu zaka ce Mumy ce ta haifesu.
Abun Nabila yaƙi ƙarewa dan yanzu mijin ta aure zai ƙara Nabila tayi kuka har ta gaji.
Lokacin da suka je gidan Fatima suna fira har suka bata labarin abnda ake ciki sosai ta nuna rashin jin daÉ—in ta akan haka.
Shawara Fatima ta basu tace abari agwada na hausa ko Allah nasa adace ,sosai suka ji daÉ—in shawar ta.
Koda suka faÉ—a ma Mumy itama tayi na’am da haka Fatima ta shirya taje ita dasu wajan Malamin su na isilamiya ta faÉ—a masa abunda ake ciki.
Magani ya haÉ—ama Nabila yace taje tayi affani dashi bayan kwana biyu ta dawo.
Haka akayi kafin ma tagama anfani da shi aljanin dake jinkin ta ya bayya na.
1/23/20, 11:50 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
ƘAWAR ƳATA CE
1441H/2020M.
RABI’U II/JAN.
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ?
{Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata burin mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da lahira}
```ðŸŽG•W•AðŸŽ```
GASKIYA DOKIN ƘARFE�
Story & Written
By
SUMMY M NA’IGEâœðŸ?
Alhmdulillahi,Alhmdulillahi, hausawa sunka ce laihin daÉ—i Æ™arewa, kamar yau ne anka fara labaringa na ƘAWAR ƳATA CE amma gashi yau ya Æ™are, LABARI daya zo mana akan MOMMY,FATIMA, da DADDY….. wato har yau mata da yawa saboda ZAFIN KISHI sukan kasa yarda cewa shifa AURE lamari ne na ubangiji bana É—an adam ba, abu ne wanda tini ubangiji ya rigada ya rubuta shi sai anyi, idan ya nufi mijinki da yayi to tabbas babu tsuminki babu dabararki sai anyi auren nan, mijinki na halin Æ™ari baki isa ki hanasa ba tinda Allah ya umarce dayi, mace tayi ta faman tada hankali tana shiga malamai ta maida kanta mushirika saboda kawai miji zai Æ™ara aure, Æ™arshe duk abinda kika aikata ya zama a banza a wofi dan auren da ubanigiji ya shirya bashi da fashi, tsabagen son zuciya mace ta manta da faÉ—in ubangiji da yace yana yafe kowanne kuskure da bawansa ya aikata a garesa matsawar ya nemi gafararsa amma banda abu guda wato SHIRKA ,amma akan wata banza kishiyar da idan tazo ba zama zatayi akanki ba, ba Æ™wace miki miji zatayi ba sai dai idan ke kika so, kije ki jefa kanki ga HALAKA kina aikata saÉ“on Allah kina SHIRKA, mai-makon mace ta kawai Allah kukanta wato ta dage da ADU’A shine kawai zai zamar mata mafita saboda babu wani abinda ya gagari adu’a wlh sai dai idan baki yi ba, Æ™arshe kizo kina dana sanin da bashi da amfani saboda bazaki taÉ“a tashi ganewa ba sai lokaci ya Æ™ure maki, muna mantawa da mutuwa, muna mantawa da mutuwa,waya izubillah,duniya tana ruÉ—armu mu mance da abu uku da suke GASKIYA muna mance faÉ—in Allah mu É—auki huÉ—ubar sheÉ—an, ƘAWAYE suyi mana banzar huÉ—u ba, MUTUWA, ZAMAN ƘABARI da HISABI sun zama dole amma RUÆŠIN DUNIYA da SON ZUCIYA suke mantar damu su, a banza ilimin da tinanin mata ya gushe, idan kin hana mijinki aure a nan duniya ai baki isa ki hana shi a ALJANNAH ba, gidan da za’a bashi HURUL-EN.



