
ga dai yanzu darasi mun ɗauka akan Mommy, duk yanda taso ta raba tsakanin Fatima da Daddy amma haƙarta taƙi cimma ruwa, hakan ya nuna mana kenan matsawar ba aikin ƙwarai kasa a gaba ba to hanya bata taɓa ɓulle maka indai akan na sharri ne,Allah yasa mu amfana da wannan faɗakarwar taki Sumayya.
Sumy Nah ina mai tayaki murna tare da farin cikin kammalla wannan NAGARTACCEN labari naki mai cike da É—umbin DARASI tare da FAÆŠAKARWA na rayuwa, Allah ya baki ladan faÉ—akarwar da kika yi ya kuma yafe maki kuskuren da kika aikata aciki,sai mun sake jinki a sabon novel naki na gaba mai Æ™ayatarwa wanda zai nusar da al’umma zuwa ga amfana,muna godia sose da sose sakillahu biljanna,Allah ya raya zuri’a ya kuma Æ™ara danÆ™on Æ™auna ga tsakani ga mai gida._
MISS XERKSâœï¸.