
Tace “to yace “mikika ci ta ce “abinci yace “nasan bakici komiba.
” Amma Dan Allah ki tausayamin kici ko zan samu sukuni.
Gajiya da wayar tayi tace “to yanzo bari naje na ce.
Yace
” yauwa Bata bari ya koma magana ba ta yanke wayar .
Tunda Daddy yatafi kullum ciki aika ce ai kace take Zainab tayi kuka har tagaji watarana takan fake idon su Mummy taje ta tayata.
Haka taka shanan wuyar aiki har lokacin dawowar Daddy.
Ranar da Daddy zaidawo tun wuri Mummy ta aika a kirata .
Muje zuwa
Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*K'AWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy
BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM
*Page7*
Tashi tayi dan ta fara aiki tana sau kowa Mmmy itama ta fito.
Gaida Mummy tayi tamsa tana cewa “kinsa yau Alhaji zai dawo dan haka ayi sauri a gyara gida Sannan ashiga kitchen basai nafad’i miki kalar abinci da yake soba kin sani ko?”
Bata ce komai ba sai da Mummy tak’ara cewa “kinyi shuru kamar badake nakiba?”
Tace “eh” nasani”
Mummy wuce war ta tayi batari da tace komai ba.
Tana ganin Mummy ta wuce ta fara tsaf tace gida har zata fara morping taji ana sallama.
Amsawa taiyi tana mai juyuwa dan taga wake sallama.
Marmushi tayi tana mai k’arasuwa gare ta tana cewa
“gwaggo “in kwana?
Bata karb’amata ba tambaya ta jefu mata.
“Waya saki aiki da sassafin nan?”
“Ko masu aiki basa nan”
“Ina mutanin gidan suke?”
,Dok, a jere taje famata su kuma ba wanda ta k’arb’a .
Shuru tayi bata ce komai ba dan bata san mizata ce ba dan tasan halin yayar Daddy akwai iya fitina.
Tana cikin tunani taji tace “Fateema dake na ke fah?”
D’ago kanta tayi a kasa tace “Mummy na d’aki”.
Batama bari tak’arasa fad’a ba ta wuce part din Mommy.
Knocking tayi mata Mommy tace “waye?
“Hajiya sa’a ce kisameni falon.
Batsaya jin miza tace ba ta wuce warta.
Inda tabar ta anan tasame ta kallon ta tayi da kulawa tace “kije kishirya fita zamu yanzo .
Tace “to kamar mai koyun tafiya haka takeyin tafiya har taka part dinta.
Hajiya sa’a zaune tayi saman kujera ta d’ura k’afa d’aya kan d’aya tana karka d’awa.
Haka Mummy ta same ta ta k’arasu ta zauna tana mai cewa “Hajiya kece da safen nan?”
Sai data yima ta kallon sama da kasa ta “eh nice”
Tace “wayasa Fateema aiki da safen nan?
“Shin ma ina masu aiki ne? Ko “Ina yaranki?
“Ko kin dauka aiki yakawo ta “eh”
Tace a’a “Hajiya ban sanya ta ba ita ce dai tasanya kanta”
Tace “naji ,dok, da haka akiyaye gaba,
Suna cikin hakaFateema ta k’arasu gabansu
Hajiya sa’a taci “kin fito tace “eh nafi to”,
Hajiya sa’a tace ma Mummy “wai Ina yaran nan suke?
Mummy tace “suna d’aki”
Hajiya sa’a tace” kice suna can suna hutu ga baiwa ankawomuku mai yimuku aiki ko?”
Tace” a’a Hajiya
Tace to bari kiji daga yau wallahi kada akasake sata akin in dai ba dan ra’ayi kan ta tayi ba.”
Indai ba haka ba ni da kaina zan dau mataki tana mai mikewa tsaye tace “Fateema muje,”
Da ido mummy tabisu zuciyar ta na kuna tana cewa “wannan matar tanasu tazame mata matsala,
Suna fita cikin wata mota suka shiga direban yatada mota suka bar gida.
Inda zai kaisu Hajiya sa’a ta fad’imishi bai zame dasu ko inaba sai wata unguwa gaban wani ma dai_dai cin gida suka tsaya .
Bala laifi shima gidan yana da kyau dan shima ginin zamanine.
Fitowa sukayi cikin mota suka K’ara sa cikin gida da sallamar su .
Suna shiga wasu yan mata su gaishe su kai tsaye Hajiya sa’a falon gidan suka wuce suka zaina,
Wayar ta ta d’auku takira wata number bajima sai ga wata mata tafi to .
Zata Kai sa’a r Hajiya sa’a da fara’ar ta ta k’arasu suka gaisa da Hajiya sa’a .
Nima na gaisheta ta amsa tana fara’a bayan an gama gasawa .
Hajiya sa’a ta gyara Zama tace “inason agyaramin gatan tanuna Fateema ayimata ,dok, abunda akema amare ,
“Sannan inason akoya mata abubu gyaran jikin da yadda akeyin su ke duk abunda kikasan mace zata nema wajan gyaran jikin a koyama shi.”
Tace Hajiya kada kidamu idan wannan ne kamar angama kud’i mausu yawa Hajiya sa’a ta bata tace gasu afara dasu.
Har tamik’e tace “Hajiya a kula sosai dan cikin manyan mata za’a kaita dan haka abata huru mai kyau.”
Tace “Fateema ni zan wuce i dan inkwana biyu zan dawo kinji kuma ,dok Abu da akace kiyi kiyi kinji kiyi hakura please”
Har zata wuce Fateema tace “Hajiya ta juyu tace ‘Fateema ko kinasu wani abu ne?”
Kanta tad’aga mata
Tace “to miye?”
Tace “inasun nayi waya da Umma ta
tace “badamuwa yanzo zan ba direba ya kawo miki tace to.”
Tace “Hajiya Ummu zan wuce Amma zan ba direba yakawo mata sakon ta tace to “Hajiya sai kinji mu tace tom nagude sai anjima”,
Tana fita mota ta shiga direba yamai data gidan ta taba shi wata leda tace yakoma yakai ma Hajiya Ummu a ba Fateema,
Tunda suka fita Mummy take tunanin akan Hajiya sa’a dake sun kawoma cikas dan haka dole taje suzauna da group7
dan bazata zuba ma Hajiya sa’a ido ba
Tashi tayi taje d’akin su Zainab dan sutashi ak’arasa aiki kafin Daddy ya dawo .
Muje zuwa
Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy
*Page 8*
Kai tsaye d’akin su tawuce Koda taje kowace su kwance ta tasame ta Nabila tana rik’e da waya ita kuma Zainab na karatun wani novel,
Mummy magana tayi musu Sannan masuka san ta shigo d’akin,
Tace “kutashi kuje ak’arasa aiki kunsan yau ne Daddy ku zaidawo ko.?”
Zainab tace “da gaskey Mummy?”
Mummy tace “zan miki karya ne?”
Tace “a’ah”.
Tace to “kutashi kuyi sauri “
Nabila tace “Mummy Ina ita waccan Fateema komu zamuyi mata aiki ne?”
Mummy tace “hmmm kedai bari yanzo akanta Hajiya sa’a ba abunda bata cemin ba yanzo mahaka ta jeta sunfi ta.”
Nabila tace “mekika ce Mummy.”
Tace “abunda kunneki yajimiki” .
Nabila tace “Mummy yanzo Ina suka je?”
Tace “nima bansani ba.”
Kowanin su kallon Mummy yakeyi ba wanda ya koma cewa komai,
Nabil tace”wai yaushe Hajiyar Mufida tazo Gidan nan”
Mummy tace “da safen nan tazo.”
Mummy tace “kutashi lokaci natafiya ba ayi komai ba.”
“Suka ce to”
Tashi sukayi ita dai Zainab tunda Mummy ta ke magana bata ce komai ba asalima ita tausayama Fateema takeyi,
Nabila tace “mubari tadawo wallahi ,Dok, bata fad’amuna ida suka jeba sai tayi kuka a gidan nan.”
Zainab ita dai fita tayi tafara aiki ita Kuma Nabila sai da tagama cin fitinar ta San nan tafi to ,
Tace wai “yaushe Hafsatu mai aiki zata dawo?”
Mummy “tace satin nan idan suka gama biki zata dawo.”
Dan ita Nabila ba gwanar aiki ce ba shiyasa komai bata iyaba Zainab ce keyi ko girki ita ce Amma Nabila shara da wanke_wanke kad’ai takeyi Amma koshi ba koda yaushe ba,
Haka saka cigaba da aiki Mummy ko takoma d’aki tana tunanin mafita,
Sai da Hajiya sa’a ta tafi Hajiya Ummu takai Fateema wani d’aki tace “gashi nan ki zauna kafin mugama aikin.”
Tace “to”
Bayan tafita Fateema tabi d’akin da kallo karamin d’akin ne mai had’i da toilet d’auke yake da gado da k’ara mar wardrobe d’akin yayi mata kyau sosai tana cikin haka Hajiya Ummu tazo takawao mata sakon da Hajiya sa’a tabama direba yakawo,