
Karb’a tayi sai da tabari Hajiya Ummu ta fice Sannan ta bud’a tana b’ud’ewa waya tagani mai kyau kunnawa tayi ta duba ta ga akwai slm Kuma aikwai kud’i aciki cahji tasanya dan ba cahji aciki sai takira Umma ta,
Tashi tayi tashi ga toilet tayi wanka tana fitowa gyara jikin ta tayi ta kwanta ba ita tashiba sai da akayi sallah azahar tashi tayi tayo alwalla tayi sallah bayan ta kammala ta d’auku wayar ta kunna tasa number Umma ta takira,
Sai da takusa tsinkewa aka d’aka ajiyar zuciya tasaki mai k’arfi shuru tayi batayi magana ba sai data ji ana sallama
Muryar kanen ta taji yana sallam da sauri tace “Nasir Ina Umma?”
Yace “Anty kece ?”
Tace “eh nice”
Yace “ga Umma”
Ta ce “to”
Umma yamik’ama sallama tayi tanajin muryar Umma ta fashe da kuka,
Acan b’agarin Umma shuru tayi sai can tayi k’arafin halin cewa “tunda kuka zakiyi to sai anjima” ai da sauri tace “Dan Allah Umma kada ki tsinke kitsaya tana share hawayin ta.
Umma tace “waye cemiki kuka, na magani da ace kuka na magani kin san da ba ayi auren nan ba, dan haka kisama zuciyar ki salama shawara daya zan baki kiyi hakuri ki dauka wan’nan tana daga cikin jarabawarki dan haka ki tsa ya ki canye ta kuma kibi mijin ki sau da k’afa kada ki d’auka wani abu kika zonema agida a’a kid’auka aljanarki kikazo nema.”
Haka Umma tayi tayi mata nasiha har taji sanyi a zuciyar ta ,
Tace Umma” insha Allah zan yi”
tace “to Allah yayi miki albarka”
tace “Ameen”
Sunjima” suna fira sai can taci “Umma yaushe su anty Fauziya zasu zo”.
Tace “bansani ba sai munyi waya zan tambaye ta”.
Tace “to Umma”
Umma tace “kashe wayar zuwa anjima dan gabaki nan nayi tace “to Umma ki gaishe da babana dan banida number kowa tace “to zasuji”
Wani dad’i taji dataji muryar Umma ta,
Tana cikin haka wata yarinya ta tashigo da sallama takawa mata abinci tace “gashi tace” to nagode” tace “Kuma tace in “kingama kizo a fara aiki “tace to ganinan zowa “.
Bayan ta kammala ta tafi suka fara aiki Hajiya Ummu ta fara nuna mata wasu abubuwa,
2 dai_dai suka kammala Sannan kuwa yakama gabansa ,
Mummy koda ta koma da’kin tayi wanka tashirya tayi kyau tana jiran dawowar Daddy har yamma tayi bai k’irata ba sai can wayar ta tafa rura da sauri ta d’auku wayar ta tana karawa a kunne ta,
Tace “ka k’arasu ne?”
Yace “a’a Hajiya kuyi hakuri dan bazan samu dawowa ba wallahi har yanzo bamu gama aiki ba k’ila ma sai nan da sati uku ku biyu”.
Bata bari ya k’arasaba ta yanke wayar ….
Muje zuwa
Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*K'AWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy
Godiya mai tarin yawa ga sister me Gwaza da aunty baby Allah yabar zumci mai d’urewa
BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM
*Page 9*
Mummy wani bakin ciki ne yaru feta batasan lokacin da takai zaune ba,
Shiko Daddy daya ga takashe wayar yace “bari yabar zuwa anjima dan yasan yanzu tayi fushi koya Kuma kira ba d’auka zatayi ba.”
Kuma yakira wayar Fateema ita kashe ma nata yake, amma bari yabari ko zuwa anjima,
Mummy tace “shikenan yanzun Alhaji ya ruguzama ta abunda tashirya”.
Waya ta d’auka takira Hajiya Shafa tana gayama ta abunda Daddy yace ,
Hajiya Shafa tace “koda ma Ina sun nakiraki nagaya miki gobe zamuyi meeting saboda ko yanzo abunda yafaru dake shine yakesun faruwa da daya daga cikinmu”.
Mummy tace “cikin mu kuma?”
Hajiya Shafa tace “sai dai mun had’u”
Mummy tace ina
za’a yi meeting d’in?
Hajiya Shafa tace
“Gidan Hajiya Binta”.
Tace “to yayi sai mun had’u”
Suna gama waya Mummy tafara kai komu acikin da’ki,
Tace “nasan ba Aikin kowa bane sai na Hajiya sa’a kuma dole zamu taka mata birki “
Gaba d’ayan su bawanda yayi baccin kirki dan kowa buri shi safeya ta waye su had’u meeting ko za’a samu mafita,
Musamman wadda abun yasha fa yanzo,
Tunda gari ya waye kowanin su burinshi yayi sauri yaje suji matakin daza su d’auka dan baza su zubama wan nan lamarin ido ba,
Ko breakfast d’in kirki Mummy bata tsaya yiba tafi to,
Kai tsaye d’akin su Nabila tashiga taga basa ciki falo ta wuce acan tasame su suna breakfast k’arasu wa tayi wurin su da sauri Kulsum tace “Mummy fita zakiyi?
Mummy tace “eh” fita zanyi “
Tace “Mummy zan biki”
Tace “a’a kibari in Auntyn ki zasu fita suje dake”.
Tace “to Mummy zasuje dani ko?”
Mummy tace “eh”
Mummy ta kalle su Nabila tace “ni zanfi ta”.
Adawo lafiya suka kayi mata ,
Direba Mummy takira tafad’a mishi idan zaika ta,
Yace “to Hajiya”
Suna kawowa mai gadi na bud’ema wata mota shima direba Mummy yakutsa hancin motar sa yashiga yanayin yana packing Mummy ta fito ,
Mummy tace “Hajiya Luba kice tare munka k’arasu” sunama juna murmushi tace “kedai bari Hajiya Hadiza na k’agara safiya tayi dan naga abunda baka dauka komai ba shiya kesun baka matsala”.
Suna masu karasawa cikin parlour d’in daza’a meeting ,
Da sallama suka shiga Hajiya Shafa suka amsamu su, k’arasu wa sukayi suna cewa Har kun iso Hajiya Luba tace “nace ma nice zan fara zuwa Ashe ku rigani”
Hajiya Shafa tace “badole muzu da wuri ba naga wanki hula nasun yakai mu dare”.
Hajiya Binta batace komai ba dan ita tata ta isheta ,
Suna haka su Hajiya Suwaiba ita da Hajiya Sha’awa da Hajiya Jamila suka K’ara su,
Basu jima da K’ara su waba aka fara meeting Hajiya Shafa tace “nasan wasu daga cikinmu basu san danmi aka kira meeting d’in gau gawa ba,
To bakomai bane sai abuda yafaru sati biyu da nawace shike sun kuma faruwa yanzo,
Dan haka kusani idan
mukayi sake kojibi shi zai K’ara faruwa dan haka bazamu zubama masu so ganin bayammu ido ba.”
Kowanin su shuru yayi bai ce komai ba ,
Sai can Mummy tace “wai wace acikin mu?”
Hajiya Shafa tace “buku gane abunda nake nufiba ne naji kowa yayi shuru ?”
Sai hajiya Luba tace “munso a ganar damu”
Hajiya Shafa tace “to kunsan Alhaji Mansur zai K’ara aure?”
Dakarfi suka ce “mikika ce?”
Tace “abunda kukaji”
Takara da cewa “tun kafin Hajiya Binta ta sani, nasani, “
Dan bayan Alhaji ya dawo jiyi bai jima da shigowaba Hajiya sa’a tazo bayan mun gaisa tacemin ina yake nace yana d’akisa”
wucewa tayi tasameshi sai dana bari tajima dashiga natashi domin nashiga ina kawowa k’ufar naji tace “yanzo bazasu barshi sati biyu ba”
Yace “Hajiya munyi munyi sun k’in yarda dan haka mukace to Allah yakaimu ai da sati biyu da wata d’aya duk dayane inda rai da lafiya tace “to shikenan Allah yakaimu lokaci”
yace “ameen”
Tace mishi “ni zan wuce yace “to Hajiya takara dace wa “kaima inajiran taka”, banji abunda yace mata ba dan takamu haryar fita nikam nakuma wurin danake zaune,
Dan haka dole ne muta kama Hajiya sa’a birki dan wallahi wannan karun bazamu zuba mata ido ba”.
Sai can ta koma cewa “Amma kubani nan da kwana biyu komai nayanke zan nemeku “.
Hajiya Binta tace to “dan wallahi nikam bazan iya zama da kishiya ba.”
Haka kowa yayi tafad’in abunda zaiyi,
Ahaka taru ya watse sai nan da kwana biyu,..
Wacece Hajiya sa’a ?”,
Muje zuwa
Commet
Nd
Share
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }