
Musamman dasu kaga ga gwaggo Maryam har gadon asibiti ta kwanta, hakalinsu yatashi sosai ,wasu sunyi kuka, wasu ko sunyi na zuci haka rayuwa ta cigaba da tafiya .
Inda yanzo kulawarsu gabaki daya, suka tattara ta ga gwaggo Maryam dok abunda take su sunayi mata shi sosai kuma dok abunda tace musu sunayi mata biyya,haka suka cigaba da tafiyar da rayuwar su.
Lokaci yatafi abubuwa sun sauya inda a lokacin iyalin su sun k’ara yawu .
Dan a lokacin Mansur da Hadiza nada yara biyar , Maryam wadda taci sunan gwaggo Maryam Amma suna kiran ta (Maram),sai Nabila sai Zainab sai Asma’u wadda taci sunan Mamar Mummy Hajiya Asuma’u amma suna kiran ta da(Ummi) sai Ummu kulsum wadda suke kira kulsum .
Kuma daga nan haihu tayi tsayin ta da farko Alhaji Mansur yadauka Hajiya Hadiza wani abu tayi ,amma daga baya yaga itama tadamu da d’au kewar haihuwar dan gaskaya tana son ta haifi namiji kuba komai ai ita ce da komai .
Tunda yaga ta birkici ido rufe haihu take neman tayi hardai ma yanzo taga komai nashigo masa takowace hanya dan haka bazata yadda wata tazo ta haifi d’a namiji ba,? tace “bazan ma biri tashigo bale ko macci ta haifa.
Dan yanzo kowanin su ya gina wani fantamemen gida Kuma har sun sa lakaci da zasu tare.
Aikowa matan najin a sanya lokaci da zasu tare suka shirya meeting domin sanya sabowar d’amara dan su atunaninsu majan su aure zasu k’ara.
Dan alokacin shama Abbas za’ayi aurinsa da wata yarinya jamila.
Ai babban tashin hakali garesu duk bafi neman matar da Alhaji Mansur da Aliyu Da Sulaiman sukayiba .
Aikowa kar kasu kaga yadda su Mama Safa Da Mummy Hadiza Da Binta suka d’au hauka saka d’ura saman kansu .
Aikowa babu shiri suka je wurin malamman su
sai da suka tabbatar musu in aurine baza’ashi ba sannan hankalin su yad’a kwanta, dan sun san malamman su namusu aiki mai kyau.
Bayan sundawo gida sai suke nunama mazan su a komai lokaci ne dashi Kuma ai zasu zauna lafiya da su amaren.
Aikowa mazan su sukaji dad’i dan haka komai zasuyi sai sun gayamusu dan ko lefe su suka ba kud’i suka had’u abunda sukesu .
Hidama fa takan kama idan yayari su Sa’adatu ta koma besy dan har hutu tadauka wajan aikin ta tada wu gida ita da yaran ta dan tagaji da yawon da takeyi.
Biki yaraye saura kwana uku ida su Hajiya Safa suka koma komawa wajan malamman su suka koma sheida musu tabbas baza’ayi aurin ba su sa ido suyi kallo.
Aikowa ansanya amare lalle duk abunda akeyi na alada angabatar .
Ranar jumu’a da safe su Alhaji Mansur suka kawo ma gwaggo Maryam da yayar su da k’annen mahaifinsu goro a rabama muta ne.
Haka kuwanin su yarabama mutanin unguwarsu goro.
Abu kamar had’in baki bayan sallah jumu’a sai gasu sunzo gidan malam Usuman k’anin mahaifinsu , bayan su gaisa yace musu lafiya sukace magana zasuyi dashi yace to suwuci falon haka suka wuce .
Bayan sun zauna Alhaji Aliyu yace dama abunda keta fi damu akan maganar aurin nanne yace “to ina ji ” yace dama wata tafiyace takama mu kuma za’a d’au lokaci bamu dawo ba shine muka yanke shawara kawai mufasa aurin dan haka afad’ama iyayinsu suyi hakuri munfasa kuma duk abunda muka basu mun bar musu har lefe har sadaki”.
Malam Usuman yace ai “wannan maganr banza ce dan zaku tafiya zai sa afasa aure?
Tashi sukayi Sana mai cemasa “yayi hakuri Kuma yaba iyayin yaran hakuri dan yanzo saura minti biyar jirgin su ya d’aga”.
Malam usuman yace “ni zaku mada karamin mutu?.”
Hakuri sukayi tabashi sukace kuma “bazasu samu zuwa wajan gwaggo ba yagayama ta. “
Basu tsaya Jin mezaiciba suka bari gidan da sauri .
Aikowa malam Usuman kai kawo yafari yi a falon yarasa ma mizaiyi .
Dayaga zaman da yake bashine mafitaba dole yatashi yaje gidan abukin sa malam Garba yafad’a masa abunda akeciki.
Malam Garba hukuri yayi taba malam Usuman yana kwantara masa da hankali yace kuma haka Allah yak’addara koda ma can ba matan su ne ba, dan haka tun lokaci bai jemana ba muje mugayama iyayin yaran.
Da k’ar malam Usuman yayadda zaije .
Malam Usuman yace to mufar wajan ita mahaifiyar su dan ko ita bata san mi ake ciki ba.
Yace “to muje.”
Koda sukaje gidan ana ta aiki ‘yan uwa na kusa dana nesa ma duk sunzo.
Kai tsaye d’akin gwaggo Maryam sukaje suka sameta ita da jikukin ta su Mufida, gaida Malam Usuman da Malam Garba sukayi sannan su Mufida suka fita daga d’akin.
Sai da Malam Usuman ya gyara zama yafad’i mata duk abunda ke faruwa.
Tace wallahi Malam Usuman basu isa su samuyi kunyaba nan take tad’au zafi tafara fad’a kun San mai hukuri bai iya fad’a ba sai da ta tsaya , san malam Garba da malam Usuman suka fara kwantara mata da hankali suna bata baki tayi hakuri kada suyi jayayya da ikon Allah .
Ko ita dak’ar suka shawu kanta Amma badan ta hakuraba ita bak’in cikin ta ma wadda Mansur zai aura d’iya k’anwar mamar su Halima ce wato margayiya.
Suna cikin tattaunawa yayar su Sa’adatu ta shigo d’akin ganin su Malam Usuman da Malam Garba yasa tasu ta koma amma sai gwaggo Halima tace “kidawo kiji abunda k’annen ki suka samu.”
Dawo wa tayi tace “gwaggo misuka yi hala?.
Nan malam Garba yafad’a mata abunda kefaruwa .
Aikowa irin yadda tanuna tama fisu shiga tashin hankali tace wallahi baba basu isaba, su cimana mutun ce sujewo mana abin abad’a ba .
Nan malam Usuman da Malam Garba sukayi tabata hakuri tace Baba kasan wadda Mansur zai aura d’iyar mama Safeya ce k’anwar mamar mu Kuma wada Aliyu zai aura d’iyar muk’uciya taci , nan tasan yamusu wana kuka maiban tausai ,sun wahala kafin tasauko.
Haka sukayi tabata hakuri har tace musu ta hakura.
Nan suka tafi gidan iyayin yaran suka fad’a musu dayake duk kan su dattawa ne suka ce Allah ne bai rubutu matan su ba ne .
Haka sukadawo suka fad’a ma gwaggo Maryam tace “to Allah kasa haka shine alhairi”.
Haka akayi bikin Abbas jikin su duk asanyaye dan su Mansur da Aliyu ko wayar su ba’asamu .
Tunda ga wan’na lokaci sukashiga sawar boye da ita ita bata nemesu ba suma basu nemeta .
Sukuma su Hajiya Safa ba k’aramin dad’i sukajiba, dan haka suka koma wurin malamman su suka yimusu godiya sanan kuma suka ce sun aiyimusu aikin wannda indai mace ce bazasu iya d’aga ido sukalleta ba koda a ce jinin su ce.
Haka aka tabbatar musu da Aki ayi angama.
Tundaga lokaci su Hajiya Safa suka mallake mazajin su sai yadda suka ce haka zasuyi ko suna su ko basasu.
Ko wuri gwaggo Maryam ma sun dai na zuwa iyakara su da ita suyi mata aike .
Abun nabasu mamaki har yadawo Basu tsoro ita da yayar su Sa’adatu .
Dan watarana tanajin ancewa ga Sulaman can d’an ta yazo gidan su matar shi Banta Amma ita rabun data ganshi har ta manta.
Dan shi Hajiya Sa’a tasauku daga fushin datakeyi dasu.
Suka tashi neman taimako makarkata islmiya haka ma ta zauri sadaka suka sanyi ai musu safkar k’ur ‘ani, haka suka dage wajan neman taimako ita da gwaggo Maryam.
Muje zuwa
Commet
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy
BISMILLAHI RAMANIR RAHIM
Page1�2�
Haka, suka cigaba da neman tema ku, ita da gwaggo Maryam, har Malam Usuman yasa hannu dan yace”, wannan abu baza’a k’yaleba a zoba musu ido ba sai yadda sukayi”.