KHADIJATUL IMAAN COMPLETE HAUSA NOVEL
*Anty Maimounath*????
PERFECT WRITERS FORUM
????P.W.F????
QU’ALLAH ACCEPTE NOS PRIÈRES INVOCATIONS & ÉVOCATIONS EN CE JOUR DE JUMA’AH.AMEEN!!!
JE SOUHAITE BONNE VENDREDI A TOUS LES NIGERIENS.????????????????????????????????
DEDICATED TO:
PERFECT WRITERS FORUM….
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Page1⃣5⃣↗1⃣6⃣
Imaan kwana tayi tana ajiyar zuciya saboda kukan da ta jima tanayi,a ranta tana mamakin halaye irin na yarima shi komai nashi na d’aukan zafi ne,
B’angaren yarima kuwa kwana yayi tunanin yanda imaan dinshi ta kwana,hmm kuji fa kai da mulki da isar ka suka hanaka zuwa inda take yanxu kake wannan tunanin…da asuba ta tashi tayi sallar ta sai kuma ta koma bacci,dan idon ta cike yake da bacci saboda jiya bata samu tayi baccin kirki ba….can cikin bacci taji wayar ta tana k’ara,hannu tasa ta janyo ta,ta manna ta a kunne ba tare da ta san me Kiran ba,”Assalamu alaikum tace”,daga can aka amsa da”wa alaiki salam amaryar yarima”,zumbur ta tashi zaune dan jin muryar anty khaleesert,tace”anty ina kwana,anty tace”lafiya klau ya kike ina angon naki,da alama ni ce ma na tashe ku ko?”hmm,imaan kunya taji tace”kai anty ni kad’ai ce fa da nayi sallah na koma na kwanta,anty tace”to ina yariman yake,shiru imaan tayi,anty ta sake cewa”imaan ina magana kinyi shiru, ko akwai wata matsala ne dan naji ma muryar ki kamar da wani abu,fad’a min karkiji kunya ni yayar kice kinji ko,
Su imaan sarkin kuka har idonta ya cika da kwallah tace”uhmm daman yarima ne sai kuma ta fashe da kuka,ikon Allah,anty tace”imaan kiyi shiru ki fad’a min me yarima yayi miki,imaan zayyane mata duk yanda sukayi da yarima,anty ta nisa tace”hmm imaan Kenan duk na gane matsalar,amma kema kinada laifi akan me zaki hana mishi hakk’in shi,kuma kince jiya kika fara sallah Kenan kuwa kinga dole ya matsu saboda a labarin da kika bani na lura cewa yarima yana cikin mata masu yawan sha’awa sai dai kiyi hak’uri,imaan tace”anty shifa bai k’i kullum yayi ba,ko da rana ma sai yace sai yayi ta k’arasa maganar cike da kunya????,murmushi anty tayi tace nidai abinda zance miki shine ki daure wannan shine auren sai an daure an jure da kuma hak’uri da juna shine zai kawo muku zaman lafiya da juna kinji koh?”imaan tace”anty wallahi zafi nakeji in yanayi,kuma bai min a hankali,anty tace”duk naji kiyi hak’uri dai yanxu ki tashi kiyi wanka kiyi kwalliya kije ki gaishe shi a d’akin shi,kuma ki fara amfani da kayan nan da na aiko miki,tace”to anty yaushe xakizo,dariya tayi tace”kinaso inzo imaan?to karki damu in anyi ma yara hutu zamu zo kinji ko”to tace da ita,daga nan sukayi sallama…tashi tayi ta shiga toilet tayi wanka bayan ta fito tayi kwalliyar ta tasa kayanta,wani swiss leshe ne ta saka dunkin yayi mata kyau sosai ta feshe jikinta ta turare mai dad’i…..
D’akin prince ta nufa cike da fargaba irin na jiya,saï dai me,tana zuwa ta iske har ya fita,komowa tayi falo jiki a sanyaye ta zauna,lallai yarima ya d’au zafi sosai ko break fast bai tsaya yayi ba ya fita,hmm….asibiti ya nufa wajen naseer, ko da ya shiga office d’in naseer ya gano akwai abinda yake damunshi,amma sai ya basar ya shiga zolayar shi yana cewa”kaga yarima angon gimbiya imaan ya kake?”kallon shi yarima yayi yace”bani tablet(magani,comprimé) din nan na nemi nawa na rasa”,kallon shi naseer yayi yace”friend whats wrong?”nothing kawai yace mishi sai kuma ya koma ya kwantar da kanshi a kujerar tare da dafewa….naseer yace”ashe da abinda zaka iya b’oye min ko,kana cikin damuwa amma ka ce min ba komai,to shikenan”,
Ido daya yarima ya b’ude yace”imaan ce”,ido naseer ya zaro yace”me ya sameta?”yarima yace”ba komai ba,wai ni yarinyar nan zata rink’a ba wahala dan ta ga ina binta,yaushe ma zan tsaya ina bin mace,wallahi sai na gwada mata real face d’ina tukun zamu zauna lafiya,cikin fushi yake maganar sai da ya kyale sannan naseer yace”me tayi maka ne haka,haba kai da imaan d’in taka….
Yarima yace”wai daga nace hakk’ina nakeso ta bani shikenan sai ta fara min kuka, kullum dai abu guda kuka,naseer yace”friend sai fa ka rink’a hak’uri da imaan baka ganin k’aramar yarinya ce,daman sai da nace maka ka rink’a rage abinda kake mata amma bakaji ba,kasan sarai baka iya b’acin rai ba yanxu kanka zai tashi,so please i beg u ka daina kaji,
Shi dai yarima kallon shi yakeyi bai sake magana ba,sai da yayi kusan minti 20 sannan yace”bani maganin in sha inason in koma akwai wasu shirye shirye da nakeyi kasan tafiyar ta kusa,saura kwana 10,naseer yace”kai haba dai,kace tafiyar tazo,idan kaje ya kamata kaga doctor a can saboda kan naka,yarima yace”eh munyi maganar da mai martaba insha Allahu zanje….ko da yarima ya dawo bai tadda imaan ba sai masu yi musu aiki kawai a falon,suka gaishe su yake tambayarsu ina imaan,sukace tana b’angaren hajiya,bai sake magana ba ya fice ya shiga bedroom d’inshi….
Waya ya d’auka ya kirata yace tazo yana nemanta,imaan kuwa sai da gabanta ya fad’a,to ko dame yazo,oho….
Tura k’ofar d’akin tayi tare da yin sallama cikin d’aure fuska yace min”sai yanxu kika ga damar zuwa?”
Cikin in ina tace”kayi hak’uri”
Kallon ta yayi yace”da izinin wa kika fita ko an gaya miki a nan anayin haka ne,aure ba haka yake ba ki fita lokacin da kika ga dama ki komo a lokacin da kikaga dama,
Imaan tace”kayi hak’uri da zaman ya isheni ne,shine naje wajen feenat,
A fusace yace”feenat ce take aurenki ko ni,kinje kina fad’a mata sirrin aurenki ko?”
Girgiza kai tayi cikin rawar murya tace” a a wallahi ban fad’a mata komai ba,hira ce kawai mukeyi”,
Hannu yasa ya janyo ta ta fad’a jikinshi yana mata rad’a yana cewa”kinsan bazan iya jurewa ba,kiyi hak’uri ki bani hakk’ina ina cikin tsananin buk’ata ne,
Kafin tayi magana ya dasa bakin shi bisa nata,harshen ta ya kamo yana tsotsa…
Tsayuwa ma ta gagaresu daukan ta yayi cak ya kaita bisa gadon shi ya fara aika mata sak’onni,tun tana fargaba har yakai da ta fara maida mishi martani,toh fa..
Hannu yasa ya cire mata rigar daman shi babu riga a jikin shi sakamakon yanxu fitowarshi daga wanka…
Murzata yake son ranshi,da wasa yayi nisa ne ya d’auki hanyar shigarta…a hankali yake bi da ita dan kar taji ciwo,amma sai da taji dan yarima irin mutanen nan ne kakkaura ga tsawo kuma yanaji da k’arfi uwa uba kuma lafiyarshi lau….sai da imaan ta d’an nuna raki sannan ya saurara mata..
Rungumeta yayi kanta bisa k’irjinshi yana shafawa yana cewa”sorry baby na,Allah yayi miki albarka kinyi k’ok’ari wajen sani farin ciki,please karki sake min horon hanani kanki kinji,
Imaan dai tayi lub a k’irjinshi babu magana,amma sai taji bataji ciwo irin na sauran ranakun da ya kusanceta..
Baccin su sukayi,Kiran sallar la’asar ne ya tashe su,tare sukayi wankan imaan tana ta kakkare jikinta wai kar yarima ya ganta ba kaya,ni kuma nace na nawa kuma,hhh
*BAYAN KWANA HUDU*
Tafiyar su yarima saura kwana 5 aka kai imaan gida a can xata wuni,maryam ta taso da gudu ta rungumeta tana cewa oyoyo anty imaan,
Ture ta tayi tace''ni ba ruwana da ke ai fushi nakeyi,wai ace zuwanki wajena d'aya fa,
Maryam tace''anty kiyi hak'uri umma ce ta hana wai gidan sarauta ba'a musu zarya Allah shiyasa kika ga bana zuwa'',
Imaan wajen umma ta nufa a shagwab'e tace''kai umma shine kika hanata zuwa wajena,kema fa baki tab'a zuwa ba'',
Umma tace''kiji mu da shirme ni kuwa me zai kaini gidanki,a a wallahi wannan kayan kunya ba da ni ba,
Imaan tace''haba umma daga zuwa wajena sai ya zama abin kunya,
Umman tace''abin kunya ne mana zuwa gidan siriki'',
Imaan tace''umma ina abba ko har ya fita?"eh ya fita,bai jima da fita ba kikazo,
B'ata rai tayi tace''kai amma naso inga abba na,nayi missing din shi sosai wlh,amma ina nan har dare ai zan ganshi,
Umma tace''a ina xaki zauna har daren?ai dreba yana zuwa zaku tafi ah to kiji da kyau,
Baki ta zumburo tace''ni zan tafi gidansu jamila'',babu inda zaki fa,nan mijinki yace a kawo ki,
Kai umma ni shikenan komai zanyi ace ba haka ba,nan da gidansu jamila ne fa(kuskuren da mu mata mukeyi Kenan,fita ba izinin maigida ko kuma ki tambayeshi wuri d'aya amma inda zakije sai yafi biyar,yake 'yar uwata kiyi sani cewa duk takun da zakiyi to kinayin shi ne cikin wuta har kije ki dawo,wa'iyazubillahi,dan haka mukiyaye)Allahumma ajirnah minannar.ameen!!!
Umma tace''sai dai maryam taje ta kira miki ita,ke maryam jeki kije jamila tazo k'awarta tana kiranta kinji'',
Maryam tace''to umma,sannan ta fita..
Tare da jamila sukazo,ko da suka shigo imaan tashi tayi da gudu ta rungume jamila tace''k'awata kin k'ini kwana biyu,
Jamila tace''wallahi karatu ne ya hanani zuwa amma ai munayin waya ko,
Imaan tace''hmm hirar waya ba kamar ta face to face bace ai....nan dai suka sha hirar su irin ta k'awaye,
Jamila ta kalli imaan tace''ni na manta ma da yaushe ne tafiyar taku malaysia?'',sai da ta b'ata rai tace''ban sani ba ni karki dameni da wani zancen tafiya,
Dariya jamila tayi cikin tsolaya tace''a zo mana da tsarabar baby dai,duk da yanxun ma wa ya sani????
Duka imaan ta kai mata tace''eh akwai har na kusa haihuwa ma k'arewar ciki,
Jamila tace''ke ni kinga har na manta ma,jiya naseer da yazo yake cewa wai na tsaya ja mishi aji gashi nan har xaku tafi honeymoon(lune de miel)ku barmu,ai da tare zamuje,kiji min mutum fa,hmm
Imaan tace''ke k'awata in baki sonshi ki fad'a mishi karki b'ata mishi lokaci a banza,
Ke injiwa yace miki banson shi,a a wlh inason kayana,ai in gaya miki naseer yayi wlh,ya iya kalaman soyayya mai ratsa zuciyar mai saurare,
To kice mishi ya turo kawai ayi kuje ku cinye kanku dan soyayya,
Dariya jamila tayi sosai sannan tace''eh din ai soyayya akwai dad'i kuma nasan kema prince d'in ki ya koyar da ke,dan har ruwan Zuma ya baki,
Kedai kika sani,imaan tace da ita,kuma wallahi kin fad'a ma 'yan garinku,kin yi zaton auren wani dad'i ne dashi,bbu komai cikinshi sai wahala,hhhhh imaan Kenan..
Sai dare akazo d'aukar ta,tana kuka dan tasan ita da ta k'ara ganinsu sai sun dawo daga tafiya....
*'yar mutan kazay ce*????
*Anty Maimounath*????
*+22969164943*
[14/10, 20:55] Yar Niger Frd Husaini: ????????????????????????
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
????????????????????????
*Story & written by*:✍????
*Anty Maimounath*????
*PERFECT WRITERS FORUM*
*????P.W.F????*
*WANNAN SHAFIN NAKI NE KE KADAI,AYSHAT(MEENAL)COTONOU*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page1⃣7⃣~1⃣8⃣
Ko da ta shigo gidan fuskar ta babu walwala idon ta yayi jawur alamar taci kuka kenan,sallama tayi ta shiga falon,bata ga kowa ba sai harira d'aya daga cikin masu yi mata aiki,ita d'in ma ba zaune take ba,tana ta kai kawo tsakanin kitchen da dinning table tana had'a abincin dare,
Kai tsaye d'akin ta ta wuce dan ta samu tayi wanka gami da yin sallar isha'i,
Bayan ta gama sallar ne tayi kwalliyar ta simple ko jan baki bata sa ba a cewar ta me zatayi da wata kwalliya ita da batajin dadin zuciyar ta,hhhh imaan kenan ko bakiso sai fa kinje honrymoon d'innan????
Fitowa tayi ta zauna a falo,harira da sauran masu aikin suka zo suka durk'usa har k'asa suka gaishe ta,
Tace musu''haba k'awayena meyasa kuke durk'usa min alhalin duk d'aya muke a wajen Allah,kunga ku zauna muyi hira ku bani labari mai dad'i,
Nan harira ta fara basu labari na kayan dariya Wanda nan take imaan ta nemi bak'in cikinta ta rasa,sai kyalkyala dariya suke,
Yarima ne ya shigo tare da yin sallama,yana ganin barorin nan take jinin sarauta ya motsa,su ma nan da nan suka nutsu saboda sun san halinshi ba wasa,
Gaishe shi sukayi,tun kafin yayi magana suka fice gaba d'ayan su saboda tsoro har jikinsu mazari yakeyi,
Imaan a ranta tace a rink'a tsoron mutum kamar mala'ikan mutuwa,hhh
Isowa yayi ya zauna kusa da ita gami da janyo ta jikinsa yace''hey baby na ko sannu da zuwa babu ne?''
Kwatar kanta tayi sannan tace''sannu da zuwa'',yarima yace''banso sai da na rok'a,to ya kika wuni,ina 'yan gidan kowa yana lfy dai ko?''
Nan imaan tayi rau rau da ido hawaye suna shirin zubowa,dan tuna mata da gida yayi,shikenan sai wani lokacin kuma zata gansu,
Yarima ya kalleta yace''baby na lfy kike kuka uhm,rungumeta yayi yace''uhm fad'a min menene?''
Share hawayen tayi a hankali cikin muryar ta mai sa ma prince kasala tace''shikenan nayi bankwana dasu sai wani lokaci zan gansu,nidai ka barni banson tafiyar,
Rarrashin ta yarima ya rink'ayi har ta daina kukan sannan ya d'agota yace''tashi mu tafi ki tayani wanka sai muci abinci ko?''
Nok'e kafad'a tayi tace''nak'i wayo kakeyi min in mukaje ka rink'a yimin abinda banso ta k'arasa cikin shagwaba,
Murmushi yayi dan ya gane abinda take nufi,yace''bazanyi miki komai ba kinji tashi muje,haka dai ya ja ta suka shiga bedroom dinshi....
Ko da suka shiga cewa yayi sai ta taimaka mishi ya cire kayan jikinshi,ita kuwa duk kunya ta kamata,da yaga ta kyale sai yace''to shikenan tunda kinfison abin bari in cire da kaina daga nan kuwa sai gado,
Ai bata san lokacin da ta taso wajen shi ba,hhh,lallai imaan akwai tsoro kamar su o'o ba ruwana ummu basheer ce????
Hannu tasa tana balle mishi boturan rigar shi,kasancewar Riga ce mai dogon hannu da bak'in jeans a jikinshi,amma fa duk da haka idonta a rufe wai kar ta kalli k'irjinshi,hhh
Yarima dariya yayi yace''baby ido rufe ake cire min rigar ma,na zama abin tsoro kenan,
Ita dai har ta gama babu magana,yace mata saura wando ko kin manta,ido ta zaro sai kuma ta marairaice mishi kamar zatayi kuka tace''ni bazan iya ba,babba da kai sai an fidda maka ka ya,hmm imaan kenan sarkin yarinta,
Yarima yace''to naji zauna har in fito,ko zamuje muyi tare?''saurin girgiza kai tayi tace''ni nayi wanka fa'',
Dariyar yarintar ta yarima yakeyi sannan ya fice.....
Da ya gama ya fito babu kaya a jikinshi,kallo d'aya tayi mishi ta kauda kanta,
Sai da ya gama goge jikin shi ya sa k'ananan kaya yace mata''tashi muje yunwa nakeji.....
Ko da suka isa dinning,yarima yace sai dai ta bashi a baki,shi so yake ta saki jikinta dashi ta daina tsoron shi...nan suka ciyar da junansu tana kunya har ta dan saki jikinta.....
Bayan sun gama,falo suka dawo,yarima ya kunna musu kallo,tashar mbc2 ya kamo,suna cikin kallon ne aka hasko wani film inda wasu suke tsotsar bakin juna,yarima ya juyo ya kalli imaan, ita kuwa kanta ta sunkuyar a ranta tana cewa turawa basu da kunya ko kad'an mtsw....tana cikin maganar zucin ne taji an kamota an rungume,yarima ne....
Yace''baby meyasa baki kallo,ki kalla mana kin ga yanda ake soyayya ko,amma ke kin tsaya wai kunya,
Zatayi magana ya hanata,ya shiga bata hot kiss,in da har yaji hankalinshi ya fara tashi,toh yarima kenan..
Kallon ya kashe,d'aukan ta yayi sai bedroom d'inshi....
Nidai ban bisu ba dan ba ruwana ban iya gulma ba...
Amma fa sai da na lek'a,kuma bayin kaina bane sani akayi...
Yarima fa ya haukace mata,sai sambatu yakeyi,ita kuma sai mutsu mutsu takeyi,
A kunne yake rad'a mata''ki tsaya mana my nurul qalb karki ji ma kanki ciwo,hhh su yarima har da canza ma imaan suna kuma,hmm lallai,
Cikin wata irin murya tace''zafi zanji,a a bazaki ji ba,ai ba wannan ne na farko ba,please ki daina tsoro kinji,
Cikin rauni imaan ta d'aga kanta,yarima kuwa yaci gaba da aikin shi...hmm
*TWO HOURS LATER*
Yarima ne ya sake lalubo imaan wai k'arawa zaiyi,imaan ta fara mishi kukan shagwaba tana cewa''ni na gaji bazan iya ba,
Yace mata''zaki iya nasani,ki zama jaruma kinji...nan dai ya lallaba ta har ta amince mishi,sai da yasan ya gamsu sannan ya rungume ta sukayi baccin su......
Da safe kasa yin komai tayi saboda wahalar da yarima ya bata,ya gajiyar da ita sosai....
Tare suka shiga toilet d'in,da kanshi ya mata wanka,sannan yace tayi na tsarki.....hmm yau fa an tab'o imaan sai shagwaba take zubawa ita ala dole ta wahala....
Komawa sukayi baccin, sai 12 na rana suka tashi,sake wani wankan sukayi,suka nufi dinning, a baki ya rink'a bata,sai sa mata albarka yakeyi sai kace a jiya ya fara sanin ta...
Da suka gama cewa tayi bacci takeji,
Yarima ya kalleta yace''bacci kuma nurul qalb,duk Wanda kikayi bai isa ba kenan?"
Kai ta d'aga mishi tana lumshe ido,hmm,yace''i'm sorry kinji nine ko'',
Bedroom d'in ta ya kaita ya hau saman gadon da ita,yana k'ok'arin cire mata kaya,
Hannunsa ta rik'e,yace''ba wani abu zan miki ba,kayan zan cire miki kiji dad'in baccin,
Ita dai bata yadda ba,yace''to shikenan tunda bakiso yi baccin ki'',kwanci tayi gami da lumshe idon ta alamar bacci takeji sosai,
~
Yau monday(litinin)ta kama yaune ranar tafiyar su yarima malaysia,imaan sai kuka takeyi,bare da sukaje b’angaren sarki,nasihar ta shige ta sosai….
Tun a hanyarsu ta zuwa airport take kuka,yarima yana bata hak’uri…
Mota biyu ce tayi musu rakiya har da nafeesat,da kuma mama,hmm lallai mama da kanta a ‘yan rakiya cabb ‘yan gata kenan,a cewar ta sai taga tashin su sannan su koma gida….