KHADIJATUL IMAAN COMPLETE HAUSA NOVEL

KHADIJATUL IMAAN COMPLETE HAUSA NOVEL

Murmushi yayi yace”bakiji mutane suna cewa mazansu sweety ko dear ko darling ko honey ba?”,to sai ki za6i wani a ciki ki rink’a kirana dashi,kuma ki tashi kiyi break rana tayi sosai,luv u baby na,yayi mata kiss ta waya sannan ya kashe,duk ya saukar mata da kasala,kai YARIMA k’arshe ne wajen soyayya dan yanda yake magana kad’ai ya isa ya saye zuciyar mace,hmm….

Tashi tayi ta tsala wankan ta sannan ta sauko dan neman abinci,su harira ta gani suna zaune a falon, wajen su tazo ta zauna suka gaisa,dan ta hana su su rink’a sunkuya mata,sannan ne ta tashi ta nufi dinning,zama tayi taci abinda ranta ke so,a ranta tace haba yanxu naji daidai,amma ace mutum duk abinda yaci sai ya amayar,to kodai in ce ma YARIMA ya kawo min maganin hana d’aukar ciki?,cabb ai kuwa ba ruwan mû ko sister

Sai 6 na yamma YARIMA ya dawo a lokacin su IMAAN sun gama komai na abinci,har ta tsala wankan ta tayi kwalliya tasha wani less pink mai d’an karen kyau,tayi shar da ita,ko da yayi sallama su harira suka mishi sannu da zuwa suka fice,IMAAN kuwa tashi tayi ta kar6o jakar shi tare da mishi sannu da zuwa,

Yace”haka ake yiwa maigida sannu da zuwa ? “,ta kalleshi tace”ban gane ba?”, yace”zuwa zakiyi ki min kiss a kunci mana”,tace”muje kayi wanka kafin time d’in sallah”,yace”toh fa baby na ta fara koyon yanda akeyi,hhh..ficewa tayi gaba yana biye da bayanta har d’akinshi….da shigarsu kamota yayi ya shiga kissing d’inta da k’yar ta kwace kanta tace”uhum meye haka lokacin sallah fa”,yace”na sani zo ki cire min kaya”,tace”haba kayan ma bazaka cire ba sai ni”,yace”yes ko kuma in cire da kaina ke kuma ki kar6i hukunci na”,tace”hukunci kuma wane irin?”, yace”bari in nuna miki yazo zai kamata ta gudu,dariya yayi ya cire kayanshi ya shiga toilet…

** ******

Bayan sallah isha’i,suna wajen cin abinci ya kalleta yace”baby na Anya ke kikayi abincin nan kuwa?”, tace”Nice mana me ka gani?”, yace”ashe kin iya abinci haka kika bari wasu suke mana”,tace”na iya mana”,suka ci abincin su sannan suka dawo falo dan kallon t.v,IMAAN a ranta cewa take ko inyi masa zancen skull d’in ne,YARIMA ya kalleta yace”yadai baby na akwai wani Abu ne?”, tace”uhmm…daman zancen skull d’in nawa ne,nace sai yaushe zan koma ne?”, jayota yayi ya rungume yace”sai sabuwar shekara zakiyi”,tayi zumbur ta zauna tace”kamar ya me zai hana ni komawa a yanxu?”,

Yace”baby na banson ki sake samun wani cikin kuma ga zuwa skull kinsan bazan yadda ba ko?,so da muzo muna samun matsala ki bari zakiyi next year kafin nan kin dire min baby na ko twins ma”,tace”haba dai ai yanxu bani da wani ciki”,yace”ina sa rai very soon kinsan fa kina tare da gwarzon miji,jarumi kuma”,hhhhh YARIMA Kenan,

IMAAN tace”to me zai hana ka kawo min magani insha har in gama skull d’in tukun”,

Wani mugun kallo ya mata yace”what?magani fa kikace,baby na karki kaini mak’ura fa,waye ya koya miki haka?”,

Batayi magana ba yace”to wlhy in kika sha wani magani ban yafe fa,a shekarunki har kinsan a sha magani”,hak’uri ta fara bashi,tashi yayi ya haye sama ya kyaleta a nan tana hawaye…….

ayi hak’uri da wannan,buzy

Sister ummu basheer,miyidima bansan????????
Bizu a mon bébé Abdul????????

*'YAR MUTAN KAZAY CE*????

ANTY MAIMOUNATH????
+22969164943

[27/10, 21:45] Yar Niger Frd Husaini: ????????????????????????
KHADIJATUL
IMAAN
????????????????????????

             *STORY*
                     *&*
                 *WRITTEN BY*:✍????

ANTY MAIMOUNATH????

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Page3⃣5⃣~3⃣6⃣

IMAAN ta jima a nan tana da na sanin maganar ta,wasi wasi takeyi taje ta bashi hak’uri ko kuma ta barshi har ya sauko da kanshi,hmm

Hawa tayi ta shiga d’akinta tayo wanka tasa wata shed’aniyar rigar bacci Wanda ita da babu duk daya,hmm wannan duk cikin koyarwa ne na anty khaleesert,ta feshe jikinta da turare mai k’amshi bayan ta shafe jikinta da humra wadda anty tasa aka yi mata,d’akinta ta rufe ta nufi bedroom d’in YARIMA gabanta sai fad’uwa yake dan batasan abinda zata iske ba,tana tsoron ya daketa dan kad’an daga aikin shi idan ya zuciya,hmm

Knocking tayi ba’a amsa ba,ita kuma ta murd’a k’ofar ta shiga,yana zauna tsakiyar gado yana type a laptop da alama aiki yakeyi,sallama ta mishi ya amsa ba tare da ya d’ago kanshi ba,zuwa tayi kusan gadon ta durk’usa har k’asa ta fara bashi hak’uri, turaren jikinta ne ya fara kai mishi ziyara yaji duk kasala ta saukar mishi,ya kasa katab’us,IMAAN tace”kayi hak’uri bazan sake ba,karka fad’a ma abba na,wlhy har duka zai min in yaji”,kyalewa yayi bai ce da ita komai ba,

Kukan kissa ta fara,hmm wai su IMAAN an fara girma har da kissa aka iya,juyowa yayi ya kalleta numfashin shi ne ya kusa d’aukewa dan ganin irin rigar da take cikinta,yaso ya basar, amma ina wane mutum inji mutuwa,zuwa yayi ya kamota ya hau da ta bisa gadon,yasa hannu ya d’ago ha6ar ta yace”baby na menene,ke abu kad’an na kuka ne a wajenki ko?,sai kanki yazo yana miki ciwo”,komawa tayi ta kwanta lub a jikinshi,ya kwantar da ita sannan ya kashe musu wutar d’akin,yaso yabar IMAAN ta huta a yau amma ina ganinta cikin wannan shiga ya sanyashi wani hali marar misaltuwa,a hankali yake shafar ta,har hannun shi ya ta6o na shanun ta,zura hannun shi yayi cikin rigar ta ya kamasu yana wasa dasu,hannu d’aya ya tallabe ta yana tsotsar lips nata,nok’ewa tayi ta juya mishi baya,murya a kasalance yace”me ya faru kuma baby na”,tace”ni na gaji bacci zanyi”,yace”please baby na wane irin bacci kuma,ashe zaki iya barina a cikin wannan yanayin?”,shiru tayi,hannu yasa ya juyo ta yace”sorry ki bari in samu nutsuwa,a shagwa6e tace”nidai akwai ciwo in kanayi,kuma kullum sai kayi min wayo kace kad’an zakayi”,yace”naji yau kad’an ne please,mata da miji sai Allah,nan dai ya lalla6e ta suka dulmiya duniyar ma’aurata,hhhhh……..

Asuba ta gari PRINCE ND IMAAN…..

** *****

Da asuba bayan sunyi sallah komawa sukayi suka kwanta,kasancewar asabar ce,ranar hutu ce,duk da dai wani lokacin YARIMA Dole sai yaje asibiti in kamar za’ai tiyata ne ko abinda ya gagari sauran likitocin,

Kamo IMAAN d’inshi yayi ya rungume suka koma baccin su,sai kusan 12am na rana sannan suka tashi,IMAAN ce ta fara tashi,d’akinta ta nufa tayi wanka ta sa kayanta tayi simple kwalliya,’yar hoda ce da kwalli sai man lips da ta shafa,kayan sun kamata das ta fito,ni kuwa nace kar fa YARIMA yasa ki wankan Dole yanda kika sa wannan kaya haka,atamfa ce dinkin Riga da skirt ne,ta bad’e jikinta da turare,ita daman can mai son tsabta ce,ta nufi d’akin YARIMA har yanxu bacci yake,a hankali taje ta zauna kusa dashi ta shiga kallon shi,yana bacci abinshi cikin nutsuwa babu abinda ke damunshi,a ranta tace kai a gaskiya nayi dace da miji,YARIMA k’arshe ne wajen kyau da iya nuna wa mace soyayya,k’aryane mace ta kalleshi bata kyasa ba,hhhh nidai banda ni????

Tana cikin kallon shi ne ya motsa tayi sauri zata tashi,taji an rik’o ta ta fad’a jikin shi,a kunne yake rad’a mata cewa”me kike kallo,YARIMAN ki ko?da fatan babu wata makusa a jikin shi”,kasa magana tayi duk kunya ta lullu6e ta ashe ya ganta,hmm,to sai me ba mijinki bane inji ummu basheer dan ni bansan komai ba..

YARIMA yace”baby na kinyi kyau ashe dai kin iya kwalliya shine bakya yi min in gani”,ya shafa wajen marar ta yace”Allah yasa nayi ajiya a nan”,IMAAN kanta ta cusa a k’irjin shi sbd kunyar da taji,shi fa ba ruwanshi YARIMA d’an rayuwa ne saboda zaman da yayi a turai,amma duk da haka ya rik’e addinin shi,bai yin shaye shaye da neman mata irin na sauran mutane,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Leave a Reply

Back to top button