KHADIJATUL IMAAN COMPLETE HAUSA NOVEL

KHADIJATUL IMAAN COMPLETE HAUSA NOVEL

   *BAYAN KWANA BIYU*

Yarima bai k’ara neman wani Abu a wajen imaan ba,sai a rana ta uku suna kwance da misalin k’arfe 11pm,imaan tana cikin bacci taji ana lalubarta,haba ai ba shiri ta tashi ta zauna saï kuma ta fara kuka,yace”lafiya me ya faru kike kuka cikin daren nan,tace”ni ka daina tab’ani banso”,yace”haba baby na shine abin kuka kiyi hak’uri kad’an fa zanyi wallahi ina cikin buk’ata ne,kuma ai kin warke ko,yau kwana uku Kenan ban nemi komai a wajenki ba,ai nayi hak’uri ma,imaan ta shiga yarfe hannu tana cewa”wallahi da zafi in kayi min kasheni zakayi,yace”kashewa kuma wa kika tab’a ganin ya mutu ta wannan hanyar,shiru tayi…..janyo ta yayi ya had’e bakinsu…asuba tagari

washe gari

Yau ma yarima ne ya taimaka mata tayi wanka,a hankali take takawa saboda yanda taji bai da maraba da na farko,shi yasa mata rigar ma,sannan ya fice zuwa masallaci dan kar ya makara…da ya dawo ya iske imaan tana bacci akan abin sallah,sai da yaji tausayin ta dan yasan Dole tayi bacci saboda jiya basu kwanta da wuri ba????…d’aukan ta yayi zai kaita bisa gado ta saki ihu,Saurin had’a bakinsu yayi dan kar ta k’ara ma,sannan yace”meye abin ihu gado zan kaiki kiyi baccin,a shagwab’ance tace”ni a nan zanyi ka saukeni”yace”babu abinda zan miki kiyi hak’uri kinji,gyad’a kai tayi…basu farka ba sai wajen 11am,imaan ce ta fara farkawa ta ganta bisa k’irjinshi,a hankali ta tashi ta zauna ta shiga kallon shi,ashe haka yake da kyau,yarima in yaje inda ba’a sanshi ba sai ace balarabe ne saboda bai yi kama da bahaushe ba,k’irjinshi d’auke da yalwataccen gashi yayi lub,haka sajen shi ma,ga d’an bakin shi abin birgewa,fuskar yarima dai babu abin kushewa,handsome(he is so cut)ita kanta tasan tayi sa’ar miji kawai dai yarinta ce take damunta,kuma tanason karatun ta…..bata sani ba tana wata duniyar tunanin ashe yarima ya farka yana kallonta,ai kuwa juyowar da xatayi sai sukayi ido biyu dashi,gira ya d’aga mata yace”yadai”,hannu tasa ta rufe fuskar ta,kunya taji sosai ya kamata tana kallon shi,yace”tun d’azu na farka naga baby na tana kallona,to ya kyau nayi miki ko muni?ba amsa ita dai fuskar ta a rufe,janyo ta yayi yace”fada min mana,tace”inason zanyi wanka,yace”so kike inyi miki”?saurin girgiza kai tayi tace”ka sakeni inje inyi”yace”to ya jikin naki ai ya daina ciwon ko”?,baki ta fiddo tace”ni lafiyata klau”,

Dariya yarima yayi yace”are u serious?”gyad’a mishi kai tayi,yace”amma jiya kikayi ta kira min su mama har da abba,rufe ido tayi ta tashi ta shige bathroom da gudu tana murmushi….wanan Kenan

Wajen 5 na yamma jamila tazo wai umma ce ta aiko ta,a falo muka zauna nasa a kawo mata juice, muna hira sai tace”ke tashi mû shiga daga ciki in baki abinda umma ta aiko ni dashi,d’akina muka shige ni kuwa har da kullewa da key saboda tsaro????

Bakin gado muka zauna ta bud’e jakar ta,ta fiddo wasu abubuwa ta mik’o min tace”gasu nan umma tace anty khaleesert ta aiko miki tace zata kiraki tayi miki bayanin su,

Yamutsa fuska tayi tace”bazanyi amfani dasu ba ko tayi min bayanin,me zanyi dasu,wancan ma da ta bani nayi ta sha ni nasan wuyar da naji…….

Please manej ido ba lafiya????

????????????????Vive le niger????????????????

  *Yar mutan kazay ce*????


       *Anty Maimounath*????

+22969164943
[10/9, 01:46] Prince Abdul 3 Star: ????????????????????????
KHADIJATUL
IMAAN
????????????????????????

Story & written by:✍????

     *Anty Maimounath*????

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
(D.B.W.A)

Dedicating to:
Maman Ahmad(mardiyya ka’oje)
Maman fairuza
Maman latifah(zulaihat)
sister Maryam Ishaq

Bismillahir Rahmanir Rahim

Page????

Sun d’an jima kad’an a b’angaren su maman su yarima,sannan sukayi musu sallama suka fice..

Yau ma Imaan tayi shirin kwanciyar ta,bayan ta gama komai tasa rigar bacci pink color kuma iya gwiwa ce rigar gata sara sara…

Gadon ta ta haye dan bacci takeji…baccin ta ya fara nisa ta jiyo mutum bayan ta,saï ta farka amma tayi kamar bacci takeyi…

Yarima kuwa hannu yasa ya juyo ta tana fuskantar shi,a hankali yake magana kamar mai rad’a yana cewa”baby kiyi hak’uri please karki hanani hakk’ina yau,ai imaan tanajin haka ta zabura tana neman guduwa,ya kamota yace”ina zaki”?

Cikin kuka tace”ni ka sake min hannu zanje falo in kwanta dan Allah karka yi min komai wallahi tsoro nake????hhh imaan Kenan kuka tun ba’a fara buga game din ba????????

Yarima ya nisa yace”a hankali zan miki babu ciwo kinji,kiyi hak’uri,kuma karki manta yanxu haka kunnuwa da idanuwan sarki da sauran jama’a mu suke jira suji kyakkyawan labari saboda ta haka ne za’a gane nayi sa’ar mata tagari kuma na cancanci hawa gadon sarauta….

So please nd please dear ki amince min,ita dai tayi zuru tana saurare ga fargaba da tsoro tabb a idon ta….

Ya kwantar da ita ya fara mata wasa a hankali dan yanason ta dan nutsu sannan,kuma yasan imaan k’arama ce shi kanshi tausaya mata yakeyi…

Shafata yakeyi yana mata magana cikin kunne nidai bansan me yake fada ba,a hankali ya gangaro wajen bakin ta,yayi kissing din ta,ita dai gabanta saï fad’uwa yake dan tsoro,kuma taga alamun yau mai rabata da yarima saï Allah,

Wasa fa yayi nisa har imaan ta fara mishi kuka,shiiiit yace da ita,idanuwanshi duk sun canza kala sunyi jawur dasu….addu’ar saduwa da iyali naji yarima ya fara karantowa(Bismillahi Allahumma janni’b nashaytan wa jannibi shaytan mah razaqtanah…)

Yarima hanya yake nema amma ina dan imaan yarinya ce gashi tasha gyaran amare,su duka sun sha wuya yarima ma kenen bare kuma ita…nidai tausayi imaan ta bani na fito na ja musu kofa na dawo falo….

Har na fara gyangyadi na jiwo ihun imaan,Allah sarki su imaan an girma….ina komawa d’akin naga yarima ya rikice Ashe imaan ce ta suma????toh abin har yakai haka cabb,

Da k’yar yarima ya samu ta farfad’o da taimakon shi kasancewar shi babban doctor,daukan ta yayi ya shiga bathroom da ita daman ya had’a ruwan zafi da dettol,cikin ruwan ya saka ta ihu tayi ta fara mishi kuka tana cewa”wayyoo zai kasheni????

Yarima yace”srry dear,am so sorry kiyi hak’uri Dole ne ki shiga ruwan zafi”hararen shi imaan tayi ta k’asan ido tana cewa mugu kawai marar tausayi,Ashe ya ji abinda ta fada,

Murmushi yayi yace”baby na nine mugun marar tausayi ko?duk tausaya miki da nayi baki gani ba ko,k’ara sunkuyar da kanta tayi,yace”in fa baki bari nayi miki ba jakadiyace zata zo kuma ta gane halin da kike ciki,zaro ido tayi,yace”yes i’m serious haka al’adar gidan mû take ni kuma bazan yadda da wannan ba…a nan toilet din suka b’ata time dan da k’yar imaan ta yadda ya gasata tana ta hawaye dan azaba…

Bayan sun gama ya nad’ota a tawul yakai ta bisa gado,shima ya koma yayi wankan,amma shima fa yad’an ji jiki dan dai shi yana namiji ne….

Da ta tashi bata ga yarima ba,tashi tayi a hankali saï da ta saki wata ‘yar k’ara saboda k’ugunta da taji ya amsa,zuwa tayi ta d’auro alwala dan ta gabatar da sallar asubahi,amma daga zaune tayi….

Bayan ta gama tashi tayi ta koma bisa gadon ta kwanta tana tunanin ina yarima ya shiga da asubar nan,oho masa shi ya sani marar tausayi kawai,hhhh imaan Kenan…tana cikin tunanin ne ta jiyo motsi a falo,Sauri tayi tasa kanta cikin bargo tayi zaton yarima ne,saï kuma ta jiyo muryar mace..nocking akayi a k’ofar tace shigo wacece,daga can aka amsa da cewa nice jakadiya ranki ya dade,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Leave a Reply

Back to top button